Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 103

Chapter 103

Makauniyar Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel 1,226 words 0 views Progress saved
Download Book

wannan asusun namu na banki👇👇 0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇 *_08085405215_* IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇 0903 234 5899 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 TEAM----ZAFAFA BIYAR🔥😘🥰😍 *_ALLAH ka gafartama Iyayenmu🙏🏻😭_* *_TYPING📲_* *_LIttafin nan na kuɗi ne. Dan girman ALLAH karki karanta sai kin biya. Idan kuma kin saya, muna haɗaki da ALLAH karki fitar mana. Dan ALLAH ku zama masu riƙon amana da adalci a garemu🙏🏻😢_* *Page 41* _________________________ *MG'S SKINCARE* Hi my peole🙋‍♀️ Are you tired of using different skincare product that won't work on ur skin no matter what❓then trust me @mg's skincare is the right plug for you💯 Are you guys battling with pimples,dark spot, sunburn, acne, stretch mark,knuckle,dark armpit,damaged/bleached skin Have you getting dark due to childbirth or sun exposure🥺worry no more@mg's skincare gat you covered✅ Want ur skin to glow buh you don't like using cream/lotion try *mg's herbal whitening black soap* nd you'll achieve that free/shiny skin🧚🏻‍♀️ For those that wanna achieve that milky flawless skin that turns head wherever you go🧚🏻‍♀️ try mg's *beauty kit* that's the secret to beautiful skin😎you'll get an amazing magic result😘 you can also buy the soap nd combine it with any of our product to get more result😀 Glow gang What are you waiting for Shop urs now before we get sold out again😍 Mg's product is 1in town😃if you know you know kawai😜 Nd mg's products are organic they dnt bleach they are made with natural ingredients that will make ur skin lk brighter nd tone ur skin😘 it just bring out that hidden beauty in you😘we HV everything available now so is time to glow dearies Pamper ur skin🧖‍♀️ Shine like a bride💯 Make ur skin brighter🤗 Glow🦵 Soap price:3k Beauty kit:11k Chat 08062991549 Call 08064532391 Instagram: glow_with_mgs Facebook:mg's skincare DNT forget to follow us😇like/comment😍 Team glow🤝 _________________________ *Page 41* ............Tun farkon fara ƙulla auren da yaji sunansa a ciki yay mutuwar zaune, bai dawo hayyasa ba sai da sanƙira ya ƙara tabbatarwa da babbar murya. A hankali AK ya lumshe idanunsa dake ɗauke da nauye-nauye kala-kala a cikinsu yana sauke wata ɓoyayyar ajiyar zuciya. Haɗa ido sukai da Baffah dake masa kallon nazari, kansa ya maida ƙasa yana ƙoƙarin danne ɓoyayyan al'amarin dake neman bayyana kansa a saman fuskarsa. Shima Baffa sai kawai ya ɗauke kansa zuciyarsa na masa wasiwasi. Koda aka mimmƙe domin fita a masallacin da ƙyar Saifudden ya iya kama Moos'ab da yay suman zaune, dan tun farkon fara ƙulla auren da yaji an ambaci Yayan nasu sai da gabansa ya faɗi, jin zancen sanƙira kuwa tamkar saukar guduma ne a bisa tsakkiyar kansa. Gefe Saifudden ya maida shi tare bashi ruwa dan yasha. Babu musu Moos'ab dake hawaye kamar wani mace ya amsa ya sha ruwan yana sauke tagwayen ajiyar zuciya. “Wannan shine abinda na gudar maka tun farko Moos'ab, shiyyasa nace ka bayyanama Zinneerah kana sonta, ka kuma sanarma Baffah da Granny amma kaƙi wai saita gama secondary school, gashi nan to shi Yayanmu yayi wuff da ita”. Murmushi mai ciwo Moos'ab yayi, cikin raunin murya yace, “Saifudden ALLAH ya ƙaddara dama shine mijinta, kuma ni wlhy na haƙura na bar masa har abada. Yayanmu yanada daraja da mutuncin da zamu iya sadaukar masa da komai, komai muhimmancin abinnan kuwa. Dan shima yayi mana abubuwa masu ɗunbin yawa da bazasu ƙirguba. Sannan nasan Zinneerah zata samu dukan farin ciki daga garesa insha ALLAH. Kuma anyi maganin wannan mahaukaciyar matar tasa da kishi ya maida zararriya, wlhy kodan kiran dataimin jiya da dare wai saina faɗa mata uwar little yasa naji daɗin ƙulla wannan auren, tunda tana kukan targaɗe ga karayanan ta samu, sai tai zaman jinya kuma”. Rungumesa Saifudden yayi yana share ƙwalla shima. Ya ɗagosa yana share masa hawaye da faɗin, “Naji daɗin kalamanka Moos'ab, hakan kuma ya tabbatar min yaƙin da Granny da Baffa keyi akan sanin darajar zumincinmu ba abanza sukeyiba. Tabbas Yayanmu ya cancanci sadaukarwar da tafi haka ma, inaji a jikina kuma maganar shekaran jiyace ta kawo wannan ƙulla auren, amma tabbas sun dace wlhy”. “Tabbas na yarda da zancenka Saifu. Da alama hauka tai musu na haƙiƙa shiyyasa Yayanmu da Baffah suka yanke wannan hukuncin, na taya Yayanmu murnar samun nutsatstsiyar yarinya mai kunya da tarbiyya ga haƙuri, sannan itama na tayata murnar samun gwarzon namiji mai haƙuri da mutunci, uwa uba ya tara qualities masu yawa da duk mace take buƙata ga mijin aure, duk da nasan akwai ta inda shima yake da rauni kodan kasancewarsa ɗan adam kamar kowa. ALLAH ya basu zaman lafiya, yasa ta zama sanadin farin cikinsa da kwaranyewar hawayensa akan rashin haihuwa”. “Amin ya rabbi” Saifudden ya faɗa yana sake rungumesa. A hankali AK dake a bayansu basu saniba ya ɗanja da baya yana lumshe idanu, tun sanda Saifudden ya kamo Moos'ab suka fito ya biyosu, dan ya jima yana zargin akwai wani abu tsakanin Moos'ab da yarinyar, ashe kuwa da gaskene. Hannu yakai bisa sajensa ya ɗan shafa, kafin ya bar wajen batare da ya bari sun gansaba. Moos'ab ne ya farga da ƙamshin turarensa. Yaɗan janye Saifudden yana faɗin, “Bro ƙamshin turaren Yayanmu fa kamar nakeji”. Saurin ja baya Saifudden yayi shima yana waige-waige, sai dai basuga kowaba a wajen, “Inaga hancin kane kawai, kaga zomuje karma a nememu”. Koda AK yabar wajensu nufar inda su Dr Mahmud suke yayi, inda ya samu wani maroƙi yanata zabgama masa kirari duk zatonsa shine angon. Yana ganin AK ya iso ko yay saurin kamo hannunsa da nuna musu shi, “Yauwa to ga angon nan bayin ALLAH”. Ya faɗa yana ciro kuɗi ya miƙa musu yana tura AK gabansu yana dariya. Idanu sosai AK ya waro waje ganin sun zagayesa suna masa ihu akai, ai gudun hayaniyar tasu ya sashi babu shiri ciro kuɗi ya miƙa musu yana harar Dr Mahmud daya koma gefe yana kwasar dariyar mugunta, su Mas'ood na tayashi ƙasa-ƙasa. Jama'ar gari kuwa ganin ango yasa suketa sake tofa albarkacin bakinsu. Wasu suce ita cikin shege ya mata riba, wasu suce koma shine abokin tsiyar tata, wasu su tayata murna, wasu suce sakkayar ALLAH ce ga zalincin da Inna tai mata, wasu suce baisan ta taɓa yin cikiba ƙila data bar garin ta zubar ne. Wasu ko hassadace kawai, kasancewar sunso zinneerah ɗin basu samuba. Magana dai iri-iri. Har takai wani ya samu AK gefe yana masa gulmar wai kuwa yasan waya aura?. AK dake jingine jikin mota yana latsa waya ya ɗago ya dubi mutumin ƴar walwalar fuskarsa na ɓacewa ɓat. Amma duk da haka mutumin nan sai yay ƙasa da kai yana wani soshe-soshe. “Ayi haƙuri Alhaji, ganinka mutum mai tarin kamala da mutunci yasa naji bara na faɗa maka gaskiya, dan na tabbatar an rufekane akan yarinyarnan. Duk da kafin faruwar komai kowa yasan yarinyar kirki ce a garin nan dan har kwatance akema yara akanta. Amma daga ƙarshe ta ɓata rawarta da taalle. Dan kuwa cikin shege tayi, Katsina tabi saurayi sukayo kusan mako biyar sannan suka dawo, a dalilin cikinne ma ta gudu a ƙauyen nan babu wanda ya sake jin labarinta sai yau da kukazo wai aurenta. Nifa k........” Wani shegen kallo da AK ya dasa masa

Table of Contents

Chapters

182 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182