Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 99

Chapter 99

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,250 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ganin wauta irin tata ita tana fama da miji wanda abunma kamar bai damai ba ita andamu da ita har haka tana wasa. "To bari kiji wlh inbaki gyara ba zakiji asalansa muna koma Nigeria zaifara neman budurwa,tunda ke baki iya mashi komi dole zai nemi aure idan yana tsoron Allah kenan,inkuwa baya tsoronsa wlh matan waje zairinga bi don haka ya rage naki kigyara ko karki gyara,ki kwantar da hankalinki babu abunda xai faru zanbaki magnin da zakiyi anfani dashi yana rage jin zafi nima yesmin ta turomin sunan sa.kiyi kokari kija hankalin mijinki kanki inba haka ba zakiyya......basaina idasa ba" Dandanan ta rude tana kuka "zan gyara insha Allah zan gyara kiman wata taimako kikirashi kamar gaske kina kukan karya kice banda lafiya,inba haka ba wlh bazai dawo ba har ranar da zamu koma Australia,inason kuma ganinsa kafin nan" Dariya fiya tai tace"kinason mijinki kin tsaya wasa,ato nadai gaya maki,za kirashi kina fita ma zan rabka mai kira kije ki shashshabe inya kira layinki kisake nerke murya ahaka zai dauka serious ne ya taho afujajan" Sai lokaci tayi dariya tana rungume fiyar tana mata godiya,sannan ta saki jiki suka cigaba da firarsu. Saida Abdoul ya shigo sannan tatafi agabanshi ya kira malik tana mashi kukan karya yazo maza maza zakiyya babu lafiya abun ya tsananta. Saida ta gama wayar ya tsareta da kallo cike da tuhuma dariya tayi zata tashi ya danneta ya sakarmata nauyinsa,dariya take tana dukan bayansa amman bai niyyar dagata ba saita yaji numfashinta na sama da kasa sannan ya dagata yace"oya tell me what happens" Tana nishi take dan gaya mashi in brif yace"kece uwar sasanci kenan,aini na tunxurashi nace yadan bata isaka kila hakan zaisa ta dawo hankalinta" Cike da mamaki tace"innalillahi habibi baka kyauta ba,maimakon kaba shi hkr shine xaka xugashi babu kyau fa aurene kake kokarin lalatawa ni ba ruwana wlh" Ta fada tana turo baki da juya mashi baya. Rungumo bayan yayi yana dora kanshi bisa kafadarta. "My love ba haka bane tun inabashi hkr har yakai ga dole nace mahi ya dan kauce mata,ba wata india da yatafi yana cikin garinan nasan yanzu haka yana hanyar isowa..........kingashi nan yana irana" Dariya tai tana dalewa kan cinyarsa ta sakalo hannunta ta wuyansa tana sauraren abunda yake cewa tana kallon bakinsa dake tsananin burgeta. "I'm serious kataho gida matarka na cikin halin ciwo inajin tsoron faruwar wani abu,tun kan indawo gida love taketa kirana kan matsalar oky saika iso" Dariya sukai tare yana shinshinata yadda yaji ko ina jikinta kamshi yake,cike da shaukin soyayya yace"love muje kitayani wanka." Itama biye mashi tai don daman akan gaba take ta shagwabe fuska har da kukan karya. "Habibi daman kafata ciwo take dazun fa na gurde kofar bayi,nidai saidai ka daukan" Murmushin kauna ya mata yace"dan ma dauka ai mai saukice ya cabeta yana nishi "wlh love kinyi nauyi sadda muna Australia kamar kwalin omo nake daukarki" Dariya tai tana makaleshi tace"bakaine kake ta nausamun abinci ba wai don inmunje gida su mama dasu mami suce ka iya kiwo,nima din ai na iya kalli yadda ka fara ajiye tunbi" Zaro ido yayi yana direta tsakiyar bayin yana shafa cikinsa da ya dan taso amman ba tunbin bane yace"Are u serious nayi tunbi" Dariya take mashi ta rungumeshi ta baya tace"sorry habibi im joking" Hararar wasa yayi mata ya matso cikin salon soyayya yana kama gaban rigarta doguwa dake jikinta akwai dan gajeren xip agaba dake bayyana Boob's dinta idan ka xuge ahankali yake janshi kasa ita kuma tana lumshe ido. "Habibi wanka fa kace zan taya ka " Cikin kunnenta ya rada mata" inason na danyi wasa dasu kadan kinaso?" Yafada daidai sadda yake gama zagewar yana cirosu daga cikin bra dinta. Gantsarewa tai cike da shauki tace cikin wata murya ta enjoy "i love it continue habibi I love u too much" Kamar tana xugashi haka yake tsotsar mata su yana lagudarsu ita kuma tana tayashi jin dadin,ganin hakan bai mashi ba yasa ya fincike rigar duka yana cire singilet dinsa yabar gajeran wandon. Idonta yayi kalar jaraba ya shagwabe fuska tace"kasandai banajurar wannan wasan ko"cike da muryar karya tafada. Hanunsa yasa yana murza kugunta yana lasar bayanta da kan kafadarta yace cikin shakewar murya. "Nasani kadan zan maki ai yau hutu muke ko?" Yatambayeta cike da haushi ta kwace jikinta yayi saurin jawota ya sata cikin jikinsa yana cigaba da shafata da taba duk inda yakeso. Tanajin dadin yana kaimata har inda takeso amman tasan bazai komi da ita ba abunda yake kuleta kenan ita kuma,jin hannunsa tai kasanta yana wasa da wajen wanda ya lalace da ruwa jagaf. Nishi ta saki tana sake danna hanunnsa wajen cikin jin dadi tace "habibi karka daina plzzzzz" Ai saiya sake dageww yana wasa da ita yana rikitata kamar zata sume haka takeji karshe da abun yafi karfinta saita sa mashi kuka. Ta makaleshi tana kuka cikin damuwa yace"bakiso ko,sorry na bari shiyasa ai zakiga ban cika nemanki ba,wannan kukan da kike shike sani hkr dake sainai kwana nawa ina bukatarki man danzo kuma saiki kama kuka nikuma nafison lokacin dakike so yafimun dadi,inajin kamar ba aduniya nake ba. Dagowa tai tana kalonsa kardai ace kukan da take mashi wajen saduwa yake zaton ko bata so ko idan yana wasa da ita abun ya mata yawa bata sanin taa kukan ma. Shiyasa yake ganin kamar abun bai dameta ba innalillahi aikuwa doleta mashi bayani. Narkewa tai cikin salon ta kama lios dinsa ta tsotsa tana shinshina fuskarshi cikin shagwaba tace"habibi nifa duk sanda kaji ina kuka bafa yana nufin bana so ba,ko nagaji ba ko something like that hakan na nuna ina enjoying dinka fa" Ta fada cikin kunya tana boye kanta cikin kirjinsa. Cikin jin dadi yace"dagaske love dina?amman meyasa baki gaya mun sai yau,inashan wahala idan najima banjini cikinki ba wahaka nakesha ashe kwararki nake sorry love ganinake kamar ina kwararki fa." Girgiza kai nayi ina kan kirjinsa dariya yayi yace "muje kan gado komuyi anan" Boyewa tai tana dariya t Ya San wanda tafiso ai murmushi yayi yace "oky muje kibiya bashin duk sauran lokutan da baki bani ba" Haka suka bi suka cika dakin da sautin nishi da kururwar dadi,saiga Abdoul hawaye jage jage baisan meyasa yake hawaye da kuka ba idan yana riding dinta,baitabajin ta isheshi ba kullum idan ya kusanceta jiyake sabuwa take komawa ga wani dadi dayakejin tana yi mashi,shiyasa komi take bukata yake mata linkin balinkin dinsa.saida yaga jikinta ya saki sannan ya kyaleta. Abunda sukai tayi kenan har gari ya wayeda sun huta sai su sake komawa har mamakin kanta take yadda daya tabata zatai wani irin jirrrrrr akasanta har saita saki kara. Itake kamar zata haukace ida yana shocking dinta jikinta kamar mazari haka yake komawa.tanajin dadin kuma yadda yake ba breast dinta muhimmanci yasan takansu yasan kuma salon dake hauka tata. *Agurguje* Saida suka sake sati guda sannan suka koma Australia,tsakanin malik da zakiyya kam yanzu kamar maganadisu haka suka koma,dokin juna kawai suke su yanzu suke xuba nasu amarcin fiyah me zatai ba dariya ba idan suna hira da kiyya tace"Amman da kiringa kwarar kanki ba gashi ba kundinke abunku,ai bakisani ba shifa namiji wannan abun shine weakness dinsa,kuma dashi kina iya mallake

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});