Chapter 85
Chapter 85
gefe suna magana akan matsalar data faru uncle yana bada shawara da fadar yadda yadace.................haka aka bar mama wajenta yesmin zataje ta shigar mata exam don yau suke ta karshe tana adduar Allah yasa ta iya ansa mata question din daidai,don bata san me za,a tambaya ba.duk yadda baban yaso magana da mama kiyawa tai saidai ta kauda kai kurin dole suka wuce gida suka kyaleta.dalha ne zai kawo mata kalacinta,Anty jamila tace zataje tayo wanka sai tadawo tataya mamar zama. ************* Duk inda hankulan iyalan Alh muazzam yake yakai kololuwar tashi,don kuwa ga Abdoul nan kwance gamar gawa baya numfashi,likitoci ukune kanshi suna bakin kokarinsu amman Abbi gani yake basu yin komi zarya yake bakin kofar dakin yana leke ta glass din kofar,daga can kuma mami ce dasu ni,ima zakiyya da malik kuka kurin suke,malik ne keta kokarin nuna dauriya.........dadyne ya iso shima cikin damuwa yake tambayar abi abunda yake faruwa kasa mashi bayani yayi yana kwalla,malik ne tace "dady duk ta kare yaje gidan su safiyya ne babanta ya korai kokuma kai tsaye yayi mashi iyaka da ita,abunda zai ita jefashi cikin wannan halin kenan don Abdoul yana ma safiyya soyayya mai zafi,rasata kamar yana barazanar shina rasa tashi rayuwar don gaskita cikin kwanakin nan inaganin canji sosai tare dashi,alamun sunriga sun daidaita da ita yarinyar gaskiya abunda nake zaton zai jefa shi cikin wannan yanayin kena" Xunbur Abbi yatashi zaifice dady yarikoshi "ina zaka?badai koma wa zakai ba duk irin abunda ya gaya mana rannan" Kamar abbi zai kuka yace"Abdullahi ina son rayuwar dana shekara nawa bana tare dashi,sai lokacin da komi ya wuce kuma wata matsalar xata shigo,zanje karo na uku na sake rokonsa kome yake son nai mashi inhar zaibarsu su auri juna wlh zan mashi,koda cewa yayi inkwanta ya bita kaina" Ficewa yayi dadyn ya bi bayansa don yana iya cewa acikin wannan halin zaija mota. ************** ***************** Fiyah cikin kwana uku tatashi ta samu sauki,ta dauki hkr ta sama xuciyarta amman fa ta rage walwala sosai da sosai don saita yini cikin daki bata fito ba idan ba wani abun xatai ba,zaka samu kowa tsakar gida amman ita tana daki babu yadda mama batai ba,babu irin lallashin da batai ba amman fiyah ta kasa dawowa daidai,abunda ya taba yesmin da mamar kenan shi kanshi baban yanajin babu dadi,shiyasa yaketa kokarin jawota jikinsa ko zata sake saidai murmushi kurin duk maganar da zakai mata idan har ba yazame mata dole ba bazakaji muryarta ba.tun Anty jamila na fushi da ita harta sauko tana jan yar uwartata jiki,jalal kau ko kallon inda yake batai ko ya mata magana uffan bata ce mashi.ana cikin haka aka saka ranar yesmin da muhseen alokacinne baba ya kira fiyah dakinsa da safe bayan angama karyawa. "Uwata kinsan dai nine mahaifinki ko,kuma kinsan irin son danake maki bazan yi abunda zai cutar dake ba,duk abunda zanyi inayine don martabarki da kimarki yanzu ma wata alfarma nakeso daga gareki" Dagowa tai tana kallonsa da fararen idanunta fuskarta ta saki daka kalleta kasan tana cikin damuwa don har wata irin rama tai. "Baba ni banace kayimun ba daidai bane,kawai inakokarin ganin na manta da komi zan dawo daidai kuma komi kake son yankewa akaina baba basai ka nemi alfarmata ba kana da ikon yanke hukuncin duk da ka ga dama akan rayuwata" Wani tausayinta yaji ya dirar mashi har kwalla ta cika idonsa "shikenan uwata Allah yayi maki albarka Allah ya albarkaci rayuwarki,wanine keson aurenki harna bashi dama ya turo iyayensa don harna yanke hukuncin saka rana guda keda yar uwarki,nan da wata uku idan Allah ya kaimu" Wani irin bugawa kirjinta yayi dan danan kanta ya sara damn ciwo yake,daker take jawi numfashinta ta dake sosai tace"Allah ya sa haa shine mafi alkairi baba" Tatashi tafice tabarsa yana binta da kallo,mamace ta shigo cikin tashin hankali take kallon baban "mekake shirin yi babansu?waikai bakajin digon tausayin yarinyarnan shin wace irin xuciya ce dakai babansu,inajin yaron nan har yau yana asibiti karshe dole aka fitar dashi kasar waje,duk da haka bazaka tausaya masu ba.har gida iyayensa suka zo suna magiya da roko amman vanji kace masu komi ba,gaskiya idan ka aurar da safiyya ga wani ba wannan yaron ba ka cutar dasu,kadaina ganin bata maka gardama Allah kadai yasan kuncin da kasasu baka tunanin Allah ya tambayeka.................ya i sheki nace ya isheki hakanan,ke zaki gaya mun abunda zanyi inace nima yatace,gaya maki kai ba nasonta?kinfini sanin daidai da ba daidai ba?to kinga daman kyaleki nake akan wannan abun,tunda akafara maganar nan kiketa mun wasu halaye marasa dadi safiyya dai yata ce kuma nine nakeda alhakin zaba mata miji wanda yake daidai da rayuwarta,don haka wannan yazama na karshe inajin kinji me nace" Ya saka hularsa ya fice yabar gidan. Tunda mma tazo gidan nan matsayin matarsa magana kwatan kwacin irin wannan mai zafi da daga murya baitaba mata ba,duk sabaninsu zasuyi abu su surufe sushirya babu wanda ya sani,kuma kullum suna cikin fahimtar juna daba juna uxiri,amman saigashi yazu da girmansu suke irin abunda baidace ba,har yaransu sunaji. Kukan da mama ta manta batai ba shine take yi,suma can fiyah da yesmin kukan suke,don basu tabajin irin haka da iyayen nasu ba. Fiyah naji nagani aka shiga shirye shiryen bikinsu itada yesmin,tun tana kuka tana damuwa tana kuncin,har ta shanye tazo ta zama kamar abun baya damunta,gidan koda yaushe da mutane yanuwan mama dana baba ana hidimar hada gara su cincin da dublan da alkaki da sauransu,shiyasa ma bata zama gidan tana gidan inna balaraba wajen hasana,ko tatai wajen feea. Wannan kenan...... Tunda akaga ciwon Abdoul ya gagari likitocin na Abbi yayi visa suka tai suduka can Australia wajen dr Abdoul din da yataba dubashi,don sunce xuciyarsace ke ciwo duk sanda zata halba dole zai sume saboda bata da isassar lafiya. Kuka kau mami sun shashi har idonsu ya kekashe,zakiyya tuni ta nemi fushin da take dashi ta rasa kullum suna cikin yi masa addua Allah ya tashi kafadarsa,sai ya zamana malik ne dan lallashi da nasiha da ban baki acikin sati ukun da sukai Australia sabo da fahimta ya shiga tsakanin zakiyya da malik,saboda shi ya ansa zai auri zakiyyarne don ya saukakama Abdoul matsala don tabbas yasan zai sabi fiyah akan zakiyya,shiyasa shikuma yaga yadace asamu mai lallashinta mai tausaya mata,don zakiyya ta cancanci wadannan abubuwan tarasa mahaifiyarta ta rasa masoyinta da tayi shekaru aru aru tana dakon sosan,amman zamanta da malik akai akai yana yawan yi mata nasiha da jawo hankalinta yana nuna mata cewar komi na rayuwa dan hkr ne,kuma duk abunda karasa arayuwarka ka dauka hakan alkairine,Allah yafimu sanin daidai da ba daidai ba,yana duba mana abunda zai zama alkairi arayuwarmu bisa ga wanda muka kwallafa rai. Komi yafaru da bawa dama can rubutaccene kariga karubuto abunka tun cikin ciki,shiyasa kafi son duk abunda kagani to ka godema Allah kayarda da wannan kaddarar don yarda da kaddara mai kyau ko marar kyau imanine...........da haka malik ya jawo hankalinta kanshi,duk da sudukan babu maijin son wani amman akwai kulawa da fahimta tsakaninsu,haka mami ma take yawan yiwa zakiyyar nasiha akan rayuwa da kuma alakarta da malik,don tagaya mata muddin ta rasa shi ba fata take mata ba samun irinsa zaiyyi wuya. Ansamu cigaba ta bangaren lafiyar abdoul don
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101