Chapter 60
Chapter 60
ogan ya saita kafar mamman wajen steaminer dinsa ya sakar mashi harbi.Abdoul bai taba harba bindigaba amman yau saigashi shine a harba wa,bacin ma basan madannin ba yadaiji hannunsa kurin ga danna kunamar bingidar. Dandanan mamman ya zube kasa yana shure shure,jini yana anbaliya daga jikin kafar tashi saiga sauran police din sun fito da abokan mamman din sun sasu cikin mota ansaka masu unka. Ogansu ne yafito da fiyah dauke ga hannunsa bata cikin hayyacinta,jikin alfah rawa yake ya isa wajensu yana rawar jiki ya ansheta yasaka cikin kirjinsa ya rungume hawaye suna anbaliya akan fuskarsa. Lallashinsa ogan yayi yace"don't mind yallabai,zata farfado kuje asibiti bari muji da su komi kenan daga baya saimuyi contacting juna" Kai Abdoul ya iya daga wa don baya iya magana,yanan durkushe da fiya ajikinsa yana kuka,tallabo fuskarta yayi yana kallon innocent face dinta yana tuno murmushin da take mashi awaya lafin ya karaso inda take,baisan sadda ya sunbaci forehead dinta ba..........jikkarta wani daga cikin police din ya dauko yace"yallabai ga jikkarta nan" Bai ansa shiba suka wuce da su harda mamman daketa ihu saboda wannan harbin. Wayarsa ya lalubo yana karma yashiga layin malik,kiransa yake amman baya picking yakirasa yakai biyar,sarewa yayi don awana halin bazai iya driving ba.........landline dinsu ta gida ya tuna yasan zakiyya nanan sai kurin ua shiga kiran wayar,kamar tana gabanta kiran yashiga saigashi ta dauka. "Assalamu alaikum...............baibata damar karasawa ba cikin tashin hankali yace"plsssss ki dauko key na mota bedroom dina cikin bedside drower dina na hannun gadu,kitaho yanxu inanan yayi mata kwatancen unguwar da yake......" Jikin zakiyya yadauki karkarwa badai wani abun ya sake samunsa ba,sai kuka share share taje ta dauko key din motar ta fito tatadata maigadi yabude mata tafigeta aguje kamar zata sama. Gudu take hawaye na xuba bazata taba yafewa umma ba arayuwarta,ta cutar da ita, ta cutar da abunda take so fiye da komi arayuwarta,bata tunanin tana son kanta fiye da son datake ma Abdoulnasser,muddin tarasa shi itama babu tantama za,a ita sarata don sonshi yariga yayi reshi acikin ranta yayi ganye harda fure yana fitar da y'ay'a,taya ma zata iya hkr dashi bacin da sonsa ta rayu. Haka zakiyya taringa sabbatu tana kuka kamar ranta zaifita Allah ne gakaita garki lafiya. Tasan ginin daya gaya mata don sun taba zuwa tare yana cewa hawa biyu zai cika mata da kayan more rayuwa hawa daya na yaransu ne dayan kuma zaizama nashine. Murmushi tai da ta tuna da lokacin da yake sanar da ita,hango shi tayi kamar rungume da wata ajikinsa kansa yana soke cikin fuskar matar,daga nesa bazata iya gane ko wacece ba,amman tabbas macece kuma da alama kuka yake........innalillahi wa inna ilaihir raju,un kirjinta yabuga da mugun karfi,yayinda take furta wannan salatin tana sake murza idonta taga kodai gizone a gaskiya ba, wacece wannan?metakeji jikin habibin ta?daman Abdoul yana da wata yarinyar bayan ita,daman ya maye gurbinta da wata tun bayanxu ba.hazbunallahu wani imal wakil........sai kuka kamar me jitake bazata karasa ba,bata son ganin koma wacece.wata zuciyar ta hanata tafiya ahaka ta karasa tayi parking. Fitowa tai idonta akansu hawaye kamar famfo muryarta har ta dishe tatsaya daga bayansu don kanshi ya rufe fuskarta bazata iya ganin ko wacece ba. Daker ta iya tab'ashi afirgice ya dago yana juyowa ba shi take kallo ba,fuskar wadda take kwance jikinsa take karewa kallo,miyan bakinta taji ya kafe wani dunkulellen abu ya tokare wuyanta..........hawayenta suka karu sosai bakinta rawa yake ta furta "safiyyah" Kallonta Abdoul keyi cikin yanayin da bazan iya gane wa ba,amman kamar harararta yake cikin jin haushi ya dauki fiya yaje yasata cikin motar ya rufe ya kallota tana nan tsaye kamar bishiya yace"let's go 2 d hospital she need emergency now" Wani mahaukacin kishi da bakin ciki suka ciwo zakiyya tana fashe wa da kuka tace"bazan je ba,babu inda zanje taje can ta mutu inhar nice zan kaitan,ashe daman yaudarata kake Abdoul ashe duk wannan shariyar daman akwai abunda kake boyewa,wlh bazai yuwu ba saidai kazaba ni ko ita,taya na rayu da sonka shekara da shekaru sannan yanzu kazo kajuya mana baya,nice nan wacce ta fiddo ka daga cikin duhun da kake ba fiyah ba,inhar adalci zakai mun nice nadace da rayuwarka ba itaba,yaushe kasanta yaushe har tayi irin wannan girman cikin xuciyarka,har itan wacece da zaka sota..............jiyai kuzarinsa yana dawo saboda maganganun zakiyya,tana bukatar ansoshi kala daban daban amman bazai bata su yanzu ba,saidai zai gaya mata guda wadda yasan yau duk kaurin sunan da bacci yaci na barawo bai isa yadauketa ba. Takawa yayi har gabanta idonsa yayi jaa sosai,har fuskar ma gaba daya kanshi har wata jiji tafito.tsaue yayi gabanta hannunsa cikin aljihu yace"zakiyya kike ko,kinga waccen" Ya nuna cikin motar yana kallon fuskar zakiyyar,wadda tabi hanyar dayake nuna mata da kallo hawaye share share. Cigaba yai da cewa"ta fiye mani ubana,ta fiye mani yan uwana ta fiye mani kowa aduniyarnan baci mahaifiyata,kinga acikin jerin wadanda na jero ke babu sunan ki,don haka karki sake kija da izzarta don ita din rayuwatace idan babu ita rayuwata takare,are u understand sauran maganar zan adana maki ba yanzu ba." Ya wuce yabarta tada motar yayi yajata aguje yabude ta da kura anan. Plssss kuyi hkr da rashin post ajiya I'm not feeling fine,ngd kuma da adduoin ku Allah yasaka da alkairi. Don't share it pls I beg u [9/17, 3:43 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *ALFAH* WRITING BY MRS BB. MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY. 09034722970. 🅿️..........44 Agaggauce aka ansheta sukai dakin taimakon gaggawa da ita,jiyake kamar yabisu ayi komi gabansa,rabon dayayi wannan rudewar bazai iya tunawa ba,tabbas yasa itadin wani sashece cikin rayuwarsa,a watannin baya baitaba kawo cewa cikin kankanen lokaci za,asamu mai iya dawo dashi cikin wannan yanayin ba,yariga ya sadudu da kyakkyawar rayuwa,ya dauka cewa ahaka mutuwarsa zata zo ta sameshi. Kwatsam saiga sofiyyah yarinya mai hankali,natsuwa,hakuri,kamala,juriya,kauda kai mai da daukar damuwar wani ta zama tata.abu mafi soyiwa cikin halayenta shine hkr,tabbas tana da hkr sosai tataka rawar gani cikin rayuwarsa,don haka bazai zama butulu irin zakiyya ba,shi yasan abunda yake yasan ciwon kanshi,kuma bai zama cikin mutanen dake mance alkairin su ba.don haka saiyaga abunda ya turewa buxu nadi inhar akanta ne. Bazaice baison zakiyya ba don akanta yasan me akekira da so.akanta ya rude kofar xuciyarsa atunaninsa daga kanta yariga ya rufe,baitaba kawo ko kadan cewar rayuwar zata canza ba,saigashi rana guda lokaci guda komi ya canza,zanen kaddararsa yagoge wani yafito. Taya zai iya yakice fiyah daga cikin rayuwarsa ai tashigo kenan saidai mutuwa ta rabasu,amman yazaiyyi da zakiyya bazai iya wofintar da ita ba bazai iya tsallaketa yabarta ba,kodan hallacinta abaya da kuma yanxu da take kokarin wanke kanta gareshi,yana da buktar shawara da dogon nazari. Zakiyya durkishewa tai awajen tana kuka mai cin rai,ashe daman fiyah yaudararta take soyayya suke da Abdoul amman ta rufeta baibai,Lallai ta yarda fiyah ta ci amanarta har tana tunanin zata iya barmata Abdoul,bata san cewa don ita aka hallicceshi ba itace first love dinsa kuma da ikon Allah itace takarshe muddin tana da rai bazata iya yarda wata tashigo rayuwar Abdoul ba. Haka ta ringa kuka tana tafiya duk wanda yaganta saiyayita kallonta kamar wata zararra,har ta je bakin titi ta zauna dirshen tana kuka,nadamar sanar da fiyah sirrin dake boye take wanda
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101