Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 27

Chapter 27

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,277 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kallo kamar ya canza mashi,alhalin ko kadan ma bashi yake kallo ba,in zaka tirkeshi bazai iya cewa ga abu da yake kallo ba,tsabar tunanine kawai,zuwa lokacin ya sausauta fuskarsa kodan mutanen da zai hadu dasu amman ba dan yabar jin wanan ciwon cikin ran saba,babu wanda yayi magana dashi ko saud'aya saidai hannu dayake anfani dashi wajen maganar,ko kuma fuskarsa da zai canza ma salo alamun dai bayar da ansar maganar da ake mashi. KO kadan baison magana da kowa abunda yake damunsa kadai ya ishesa,koda suka isa hotel din mutanen suka kai mashi kayansa har room din da suka kama mashin,sannan suka tbayai yana bukatar wani abu yayi masu nuni da coffee kawai yake so.har wanda yaba umurnin coffen ya juya sai yadawo don yasan idan yazo irin wannan time d'in yana buk'atar mutuniyar tashi cikin ladabi yace"sir what of win?" Idanunsa daya kalla yasa yayi saurin kauda kai,shikuma cikin fushi yace"I said only coffee." Aguje yafita don sun san hali yanzu zai ci uban mutun babu wasa. Zubewa yayi kan gafo yana kallon sama ko combus dinsa bai samu damar cirewa ba,ya runtse ido yana juya kai don kan nashi har ciwo yake masa,cikin wata irin so cool vioce yace"banzar yarinya kawai,win din zan sha ke nayi maki fyaden bayan na gama bulbula maki ita cikin ciki,wawuya kawai........zuwaan kuma wani killer smile ya kubce masah ni kaina saida yaban mamaki,saboda yadda yayi masifar fiddo masa duk kanin madarar kyansa cikin wani sauti yake magana kamar mai rad'a. "Da Idonta kamar nawa,dakin sake kinsha ta sai uwarki ko ubanki ya yankaki,kafin kisanar dashi inda kika samota mts!yarinya yar mitsila ta samun rud'ani cikin kai." Maganganun malik ne suka fara masa jeran giya,akwai maganar daya fad'a data sashi cikin shakku. _Abdoul idan kasake wani abu yasamu yar mutane zaka sha mamaki na don wlh zan cire sanayya nayi maka rashin mutuncin da baka tab'a tunani ba_ "Me Malik yake nufi?meya had'asa da wannan yarinyar......" Runtse idon sa ya sake yi wata maganar tasake shigarsa kenan.........aka turo k'ofar dakin mutumen daya zo dazun tambayarsa abunda zaisha. Cikin ladabi yace"sir.......bai bari ya idasa ba yace"drop it inside" Yaje ya ajiye ya fita ya barsa. Mirginawa yayi ya yi rubda ciki yana sauke numfashi yana jiyo muryar Malik cikin kunnensa. _yarinya tana iyakar kokarinta duk don kai duk don kadawo cikin hayyacinka,kagane daidai da ba daidai ba.amman naga alamar so kake ka nakasta yarinyar mutane._ Tashi yayi zaune dafe da kanshi da yake tsananta ciwo. "Mekenan,ina bukatar nazari ina bukatar sanin komi kar tunani ya tarwatsamun k'walwa." Wata xuciyar tace kaida kullum kake neman abunda zai kawo maka mutuwa aida kacigaba da tunanin. Mik'ewa yayi yana jan tsaki kamar da wani yake magana cikin jin haushi yace"to ina ruwanki yanzu kuma na canza ra,ayi." (😂😂wlh Alfah ya zare) Wannan daren saida Alfah yayi da gaske kafin bacci ya iya surarsa,don yana da tarin tambayoyi bila adadin da yake bukatar amsar su.amakare ya tashi wajen six sannan yayi salla yana jin haushin rashin yinta akan lokaci ba. Bayan ya yi sallar wayarsa ya dauka ya soma kiran malik wanda jiya bai samu damar kiran sa ba ya gaya mashi ya iso lfy. Malik baccin sa ma yake don shi tun biyar daidai yayi sallar sa kuma cikin jam,i ya samu ladarsa full 27. Ihun wayar yakeji daker yabude ido ya lalubota don jiya bai samu kwamciya da wuri ba saboda aikin da yasha kan computer don yau karfe goma inya fita zuwa company shida dawowa gida kuma sai six. "Sai yanzu ka kirani yallabai" Cewar malik dake kwance cikin lumtsetsiyar katifarsa. Abdoul kamar baya so yake amsa shi "Ya kake?" Murmushi malik yayi yace "yarda kake to,ina tambayarka kana sharewa." Numfashi ya sauke yace"na sauka ban da caji,and kaina naciwo shiyasa na kwanta da wuri." Jinjina kai malik yake yana jin duk sauran baccin yana fita daga idonsa,wani dadi ya kama malik,indane Alfah bazai iya masa magana har haka ba zaidai kirashi cikin shan k'anshi kalma guda zai furta mashi ataikaice cewa"na iso ba saika korani ba." Amma yanzu har yana gaya mashi halin da yake ciki.cikin jin dadi yace "don Allah karka wuce kwanakin da kace don gidan yayi man girma." Maimakon yaji ya gwalesa ko yaja tsaki ya kashe wayar sai yaji sab'anin hakan........."bazan wuce ba kilan ma kwana uku ya wadatar ka kula da kanka zanje yanzu na idasa abunda zanyi nafita." Ya kashe wayar baijira me malik din zaice ba,shikanshi Alfah ya jimabyana kallon kansa ga mirrow,mamakinsa yake yadda ya canza daga jiya zuwa yau,shikansa baisan meyasa maganganun yarinyar sukai tasiri har haka cikin ransa ba,amman yazayyi ba umurnin kansa bane na zuciyar sa ne. Mrs bb ce Mom muhssen [9/17, 3:37 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️.........21 Cikin kwana kin da yayi Australia jinshi yake daban,saboda yadda duk d'abi arsa suke son juyewa sukoma wasu kala dabam,tunda yazo sau d'aya yasha mutuniyarsa,itama kuma baita zauna ba saboda rashin bawa kansa hutu da ishashshem bacci yasa masassara ta kamashi,randa yashata kwana yayi yana amai jikinsa kamar an masa dukan bala,i........daga lokacin bai sake nemanta ba yana son yasha amman daya kai bakinsa kalaman yarinyar da ko sunanta bai sani ba suke dawo mashi ras,kamar lokacin take sanar dashi su. Fiyah kau saida tayi jinyar kwana uku bata je ko ina ba,da yake juma,a ne kurin ba taje makaranta ba sauran kwanakin anshiga weekend ne. Baba ya wartsake ya koma hidindumun sa na yauda kullum,ya fita batun Alh muazzam don yanzu zaman lafiya yafie mashi komi da kuma zama cikin iyalinsa,tunda yagane cewar inhar baka dashi to kau kaine wulakantacce,ko da kuwa kwana kake masallaci kana sallah.duniyarce ta lalace anzo wani zamani da saidai ace innalillahi wa inna ilaihir raju,un. Feea kuwa tana can tan fama da dakon soyayyar Abdoul,ga shirye shiryen bikin Abbanta babu abunda akafasa,don kamar baitab'a aure ba haka yakeji komi na gidansa an sakeshi......har lokacin kuma mominsu bata dawo ba. B'angaren fiyah da Malik kuwa suna waya sosai don duk rana zai kirata da safe suyi kusan minty talatin suna waya,sannan yakira da rana ya kuma kira da daddare,shakuwa ta shiga tsakanin su sosai fiyah ta sake dashi har idan bai nemeta ba tana kan gaba wajen nemansa.........ana gobe Abdoul zai dawo Anty jamila ta haihu ansamu baby girl. Fiyah ta shirya kayanta itace yar zaman bakwai,har rigima sukai da yesmin akan ita zata fiyah tace"keda kin cika lalacin tsiya me zaki tsinana mata dallah matsa mun." Mama tace"Ato nidai ai bazan tura ku kudu ka ba kamar wata wadda bata da hankali,kume ke safiyyah ai ga makaranta da hkr kikai tunda ita ta gama zaman banza take." Silalewa kasa tayi tana dirje dirjen kafafu don yau rigimar takeji bilhaki da gaskiya "wallahi mama dama nasan saikin kware mun baya,kullin saikin nuna ni baki goyon bayana tsakani da Allah nida nake babba ai ni zakice intai." Yesmin tace"kiyi hkr Adda wlh ni daman janki nake don inji me zakice." Ta fada tana dariya mama na taya ta kallonsu take tama kasa cewa komi mama tace"kinji kunya wlh safiyyah kullum ke bakida wani girma saina jiki." Ranar da daddare bayan

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});