Chapter 69
Chapter 69
mahaifinsa inajin tsoron kar xuciyarsa tajashi wani abu yafaru awajen shiyasa amman bari naje kaima inkana da time mu hadu can." Ai malik najin haka ya kafa kai ya shanye sauran costand din ya zari wayarsa don bazai fita da mota ba,addua yaje Allah yasa kar yaje ya aikata abunda bashine ba. Taxi ya tara yagaya mashi inda zai kaishin. Station Yana isa yaga motoci har guda uku yasan Abbin ne ya iso,fitowa yayi ya sake hade fuskarshi murtik kamar an aikobmashi da sakon mutuwa. Wani dan sanda ne yake bakin kofar shigar yasaka kafa ya ingijeshi yashiga. Biyosa yayi a fusace yana finciko rigarsa ta baya "uban waye kai da har zaka ingijeni kai makahone ehy..............naushin da ya kai mashi shiya janyo duk hankulan mutanen dake cikin station din. Saida Abdoul yafasa mashi baki sannan ya wurgar dashi yana huci. Abbi dayayi ido hudu da yaron nashi,duk zafin daya debo don juyewa akanshi saiyaji xuciyarsa ta karye,bayan shekara shidda ashe zai sake yin ido hudu da dansa,gudan jininsa.jikinsa yaji har wata rawa yake saboda tsuma da son rungumeshi ajikinsa,saidai yasan hakan bazata yuwuba yadda yagansa cikin wanna zafin ba tantama idan ya tabosa abun bazayyi kyauba,daman ga yanjarida canawaje sunajiran kiri sushigo sudauki rahoto. Watairin kaunar dan nashi yaji ta kamashi idonsa kamar zayyi kuka yaje inda yan sanda suka kakkamashi yace"ku sakeshi karkuji mashi rauni mana,ai laifin sane baiga ayadda yashigo wajenba ne zaiyi jaking dinsa." Sakale sukai da bakisuna kallon sa don sun san ba haka ya shigo ba yana zage zage ya shigo yana cewa duk ubanda ya bada umurninkar abada belinsa akirasa yanajiransa.amman gashi yanzu kuma sunga ba haka ba,shiyasa wani daga cikinsu ya nemo yan jarida yasan zai samu wani abu idan suka amu wannan labarin. Idon Abdoul yayi jaa yana kallon Abbin nashi can kasan ransa yana jinwani irin feeling amman sabkda abubuwan dasuka ringa dawo mashi na can baya sai yadanne yafixge daga rikonsu yana zakuda kafadarsa cikin bala,I yace"ina ruwanka da koma me zasuyi man?nace meye ne yasha feka dani muazzam,kabari suyi mun koma miye mana meye hadin kifi da kaska." Abbi jiyayi zuciyarsa tana ragargajewa rauni yana sake kamata wata irin nadama da dana sani suna shigarsa,matsawa yake inda Abdoul din yake muryarsa tana rawa yanason rikosa "daina daga murya yarona,nine fa Abbinka Abbinka ne maionka........dalla malam dakata anan karka sake ka nufoni,don zan maka rashin mutunci nace karka matsoni ko wlh zan maka abunda baka taba tunani ba." Alfah ke fadara haka yana hawaye,yanajin kamar ya dunga buga kanshi da bango. Hankulan mutane yafara yowa nan wajen. Abbi tuni idonsa yafara zubar da kwallar yana cewa"nine babanka Abdoul karka manta dani kar xuciyar ka ta saka maka tsanata,zoga babanka kajiko matso." Ja baya Abdoul keyi yana sake cewa"wlh idan ka matso inda nake saina kashe kaina,yafige wata bindiga daga hannun wani dan sanda yana saita kanshi da ita,daidai isowar yan jarida kenan da kuma zuwan dady da malik. Cikin rudu da rikicewa Abbi ya rike hannun dady yana kuka kamar ba babba ba yace"kaimashi magana karya halbi kanshi,kaje ka anshe bindigar yana iya halbawa tsoro nakeji inhar kana sona karka barshi yayi abunda yake niyya........ina sonsa ina son dana kaceceshi." Riko duka hannayaen Abbi yayi dadyn yana cewa"kwantar da hankalinka bazai aikata ba,ka natsu don Allah kalla fa kaga mutane yadda suke kallonka haba yallabai." Malik ne yayi saurin rike hannun Abdoul dake saita kanshi da bindigar yana sakin iyakar karfin sa,yana koklwar ansarta. Bilhakki da gaskoya kuka yake yana cewa, "Wallahi muffin yah I nasarar ceton wadancen yan ta addan saina yi abunda zaisaka dagani harshi mukare rayuwarmu agidan yari.taya zaoyyi yukurin ceton mutanen dake da hadari cikin al,umma masu satar jama,a suna yimasu allurar maye........kasakeni kafin kaima nayi maka illah...........wani gigitaccen mari dady ya sakar mashi yana sake lafta mashi wani marin,don baida wata dubara da ta wuce haka,yayi gigiceqr da baya saurren kowa. Shirune ya raysa wajen ya juya ga yan jaridar yace ma yan sandan duk wanda kuka kama cikinsu ku garkame shi tunda neman labari suke sai subada nasu yan iska ,basu da aiki sai neman rahoto suje su yayata." Abdul silalewa kasa yayi yana wani irin numfashi kirjinsa yana dagawa kamar zakifita daga jikinsa,inbada rawa babu abun da jikinsa keyi dole malik ya cikashi suna xuba mashi ido. Don Allah kuyi hkr wlh yau nashiga busy ga bakuwa danai ga hidimar gida shiyasa kuka samu wannan kuyi hkr plss. [9/24, 5:37 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 🅿️........50 Dady ne yace"malik kamashi ku wuce gida,indan kan sune kake wannan haukan to ubanwa ya gaya maka zasu kubuta,bana son hauka da shirme comon get up" Mikewa yayi idonsa jajawur yana kallon Abbinsa,yana jin wata suya cikin kirjinsa bangare guda kuma yana jin wata irin kewa da soyayyarsa suna sake narkewa cikin ransa.nunasa yayi da hannu yajinjina kai har zai fita ya juyo yace"dady safiyya fa sukai kidnapped,suka mata allurar maye hankalinta ya gushe,kasan me likita yace akai?cewa fa yayi taci sa,a jininta yana da kyau in wasune har haukatar dasu take,wlh tallahi da wani abu ya sameta na rantse da Allah saina cirewa kowanensu yan yatsu,sannan na zuba dalma cikin kunnensu to kugode Allah babu abunda ya sameta. kaikuma yanuna Abbin sa,sai kuma ya girgiza kai yana ficewa daga wajen,malik yana bin bayansa. Ansar tukin yayi don yaga alamar zai iya saka su accident, Huci kurin yake yana dukan hannunsa da dayan hannun,ya kwantar da kansa jikin makarin kujerar yana jin xuciyarsa tana tafasa soyake ya samu wanda xaima dukan mutuwa,soyake ya huce hanshinsa ko akan waye soyake yaga yafitar ma dawani jini ga fuska ko ya samu sauki cikin ransa,malik ya juyo yana kallonsa yace"ka ringa sassauta ma ranka wannan xuciyar Abdoul wahala zaka ringa sha abanza awofi,karshe ciwon ka yatashi ka samu a uku" Harararsa yayi yana jan tsaki,malik dariya ya danyi yana cewa"ko akaina zaka huce ne" "Idan kacigaba da bata mun rai babu mamaki na huce akan ka tunda neman wanda xan hucen nake" "To bismillah sarkin karfi kai naga alamar ma kafi doki karfi" Yafada yana dariya cikin fada da masifa yace"ba doki na giwa ce ni,karka sake hauda fushin da bana ka ba bazakaji dadi na ba wlh" "Sorry sir" yafada yana sara mashi. Tsaki yaja yana rufe idonsa kurin,har sukaje gida bai sake magana ba malik ma bai tanka mashi ba. ********** Cikin kermar murya Abbi yake cewa dady. "Abdullahi wacece safiyya,ya take wajen Abdoul dina meyasa su mamman suka yi kidnapped dinta?" Bubbuga kafadarsa yake cikin nuna kwantar da hankali,yace wa dpo din "koda wasa bance a sakesu ba,inda hali acigaba a basu horo har sai sun fadi wanda ya sasu wannan aikin" "Yes sir" "Sannan ko kusa kar wanda yazo neman belin su abayar don sudin yan ta adda ne bama wannan kadaine laifisu ba,acigaa da asu horo mai kyau" "Okay sir" Riko hannun Abbi dady yayi suka fito. "Ina zaka dani baka gaya man abunda nake tambayarka ba" "Yi hkr yaya sonake muje inda zan baka ansar,don bama ita kadai kake bukata ba ansar akwai ansoshi da dama dakake bukatar saninsu." "Ina zamuje yanzu" "Gidana dake gwarumfa zamuje sonake yau kasan wata
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101