Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 49

Chapter 49

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,265 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

rashin kunyar ba KO?" Kamar wata sakarai nadaga Kai kurin,girgiza kanshi yayi yace"magana zakiyi" Kanta ta sadda kasa yasaka hannu sa ya dago habarta yace"look at me saiki min maganar" Kamar zata kurma ihu saboda abunda takeji cikin ranta. Daker ta lalubo maganar don muryarta ta dauke d'af kasa saka idonta tayi cikin Nashi din dan abun Yafi karfinta. "Bazan sake ba I'm sorry" "Kallona nace kiyi" Girgiza kai tayi tace can kasan murya"bazan iya ba" Koma wa yayi jikin kujerar motar yajingina yakasa tabuka komi gabaki daya jikinsa ya mace mat, "Inason wucewa gida kar amun fada" Ta fada kamar maikoyon magana. Bude motar yayi zuwa lokacin ruwan yayi sauki. "Babu bankwana" Har lokacin kanta akasa tace"sai anjima" Hannunta ya riko yana kallon xoben dake jikin yatsanta,idan bazai manta ba shiya siyesa kuma malik ya ba ajiyarsa tun wasu kaya da akakawo masu company yaganshi yayi bala,in burgesa yaji koba komi yana son sa duk randa Allah yasa yaji zai iya aure,saiyaba matar da Allah yacida ita har takawo matsayin matarsa. Wani irin kyau xoben yayiwa hannunta,inama zai iya sumbatar sa Amman ya akai yazo gareta,dole zaiwa malik wannan tambayar. Yagama kallon hannun nata yasaki fita daga motar yayi yarufe kofar. Silalewa tai ta kwanta tama rasa in da zata dora wanan abu cikin xuciyarta. Kuyi hkr wlh waya ta keban Matsala shiyasa najima bakujini ba,maganar yawan typing banyi maku alkawariba gaskiya,Amman Zan kokarta hidimarce dayawa wlh. Don't share it pls I beg Bcos its for sale,inkina ra,ayi Kituntubi wannan no din09034722970. [9/17, 3:41 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️.........35 Har karfe goma nadare babu baba babu labrinsa,tun abun bai damun mama har ta kasa tsaye ta kasa xaune. Yesmin ce kurin tayi baci amman fiyah da mama idonsu biyu fiyah nata karatu mama kuma tana jan carbi,amman zuciyarta rawa take tana jin tsoron ko wani abunne ya sake faruwa da baban. "Mama bakijin bacci ne" Yake tayiwa safiyyar tace"zan kwanta yanzu" Cigaba tayi da karatun tana satar kallon mamar ganin duk tafita hayyacinta,agogo ta kalla tace" mama har yanzu baba baidawo ba lafiya" "Wallahi safiyya ban sani ba duk dadewar sa baidawo ba bai wuce tara da rabi amman gashinan har shadaya saura baidawo ba,babu kati wayata kiraman shi da taki" Saurin dauko tata tayi itama tanajin tashin hankalin,laluben sunan baban take cikin jerin sunayen kiransa tashiga yi amman wayarsa akashe,gabanta yasake faduwa tana kallon mamar cikin rashin sa,a "mama kashe take gabaki daya ma" Xunbur mama tai tatashi tana nufar waje biyota fiyah tayi cikin tashin hankali. "Mama ina zaki dare yayi kiyi hkr insha allah baba yana lafiya." Kamar zata fashe da kuka tace"safiyyah zan je ga dalha idan yanada number wani daga cikin wajen aikinsa ya kira mana yaji lafiya,hankalina ya kasa kwamciya wlh" Tare suka fita suka bubbuga shagon da yake kwana don har ya kwanta. Bayan yabude ya fito cikin bacci-bacci yace"mama,safiyyah lafiya?" Fiyah idonan har yacika da kwallah tace"yaya dalha babane baidawo gida ba har yanxu inkana da wata number ta wani daga cikin abokan aikinsa don Allah kabani nakira muji ko lafiya" Dan danan damuwa ta wanxu kan fuskarsa yace"wlh mama,safiyyah banda wata number amman aiga mashin dina nan bari inhau inje inji ko lafiya hakanan ai baba baya kai goma balle har shadaya." Saurin rikeshi mamar tayi tace"aa dalha bazan barka kafita wannan unguwar ba cikin wannan daren,muyi hkr har xuwa sadda Allah zai dawo dashi,inkuma bai dawo ba da asuba saika fita kaje kajiyo mana lafiya" Ahaka suka dawo cikin gida karatun da fiya bata karasa ba kenan,wannan daren haka suka ganshi babu wanda ya rintsa cikin su. Asubar farko kau dalha ya fita yatai can wajen aikin su baban,ya tadda ogan wajen kurin ya zo wajen ma yake kokarin budewa. "Yallabai barka da safiya" Inji dalha. Juyowa yayi yana ansa gaisuwar da cewa"saurayi kana tambayane" "Eh yallabai malam kabir ladan nake tambaya jiya bai kwana gidaba shine nazo inji ko lafiya naga kuma wajen babu kowa" Ajiyar xuciya yaja yana zama saman wani benci yadafe kanshi cike da damuwa yace"zauna saurayi abun bai zaiyuwu daga tsaye ba" Jikin dalha yayi bala,in sanyi ya sauko daga kan mashin dinsa yana zama kusa da shi jikinsa har rawa yake saboda tashin hankali. "Kanaji ko,wlh jiya wani bala,i ne yasamu wajen nan yan dabane suka suka biyo Alh muazzam canji lokacin daidai tashin mu nida malam kabir don daman mukadai ake bari saimun gama tattara kaya sannan mu samu mutai. Bansan abunda ya faru ba amman na shiga kai kayan katako cikin shago,najiyo wani uban burki antaka bakin titin nan da kake gani,kabir ladan ne kurin wajen sadda zan fito ban ganshi ba,amman ga mota nan an ajiye akunne bama daidai akai parking din ba,daga can kuma ya nuna mashi wajen wani kango yacigaba motocine sunkai uku aka ajiye na fito ina naman malam kabir,don ban kai ga sallamar sa ba na nemai sama ko kasa ban ganiba.haka naringa zagaye area wajen babu shi babu alamarsa,dawowa nai naxauna ina tunani har na hakura zan tai na rufe wajen na hau mashin dina naga motar asibiti ta wuce ambulance kenan.........hankalina yayi kanta natada babur din nabi bayanta...........tafiya mukai mai nesa kafin muka iso wani waje,binsu nai har inda nafara ganin jini hankalina yayi mummunan tashi,muka cigaba da bin jinin har muka kawo kan inda abun ya faru,malam kabir ne kwance baya numfashi,ga Alh muazzam ya tusasa yana kuka harbine a bindiga ga kafarsa shikuma Alh muazzam yankane akai mashi ga kirjinsa sai goshinsa daya fashe yana fitar da jini,dan danan aka kwashesu akai ciki dasu. Har asibitin na bisu na tabbatar saida naga ya farfado likitoci sunyi masa aiki ancire bulet din sannan na tafi gida,yanzu haka so nake nanrage ayyuka naje na dubashi asibitin. "Nagode sosai amman ya sunan asibitin don inje insamar da iyalansa suganosho hankalinsa ya kwanta." Gaya mashi sunan yayi sannan ya hau mashin din sa yabar wajen,yana mamakin meya kai baba da shiga huddar da batashi ba,har hakan ya haifar da tsautsayi akanshi. Koda yaje gida kasa masu bayani yayi yace sushirya zasuje asibiti,tunda yafadi haka yesmin da fiyah suke kuka mama kau karfin haline yasaka bata xube kasa ba,don rudewa da firgici. "Kai dalha me zamuyo asibiti,waye ba lafiya in wani abunne yake faruwa daure ka gaya mana ba komi duk abu da ya samu bawa da sanin ubanhiji sai munemi sassauci daga garesa" Tafada cikin karyewar murya kwalarta na ka boyuw sunlalowa. "Malam dinne ya mutu kokuma wani abunne ya samai" Tausayin su yaji ya kama shi dole ya zauna yana lallashin su fiyah, tare da yi masu bayanin da ogansu baban yayi mashi. Kukan su ya karu fiyah tatashi ta rarumo abaya tana yin waje duk suka fito aka rufe gidan suka wuce bakin hanya suka tari taxi,mama da fiyah suka shiga taxi dalha ya goya yesmin ga bayan mashin dinsa,sannan suka nufo asibitin kowa da abunda yake nazari daga abunda sukaji bakin dalha. Suduka tunanin fiyah yasha banban da nasu don mama tana tunanin Alh muazam ne yasaka aimashi haka itada yesmin tunaninsu guda,dalha kuma yana ayyana taimako baban yazo yi wannan abun yafatu. Fiyah

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});