Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 28

Chapter 28

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,282 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sallar magruba ta shirya kayanta zata wuce,baba yace yaya jalal ya raka ta ta samu abun hawa."don kin matsa uwata ai da bari akai saida safe,wlh ni bana son fitar dare." Yaya jalal din yace "yo baba sai abuna take so don gidansu,ke maza maida wannan akwatin saida safe zakitai,don ubanki kamar wacce ake cizo cikin gidan ko ker mar ubanme take." B'are baki zatai ta wage da kuka yafaske bakin "kisake inji sautin numfashinki sa niyyar kuka kigani." Daki na koma nayi kuka na bakuma komi yasa nakeson fitar ba munyi sa malik zaiso bakin titi ya wuce dani baban najiyosa yana cewa"kayi hkr Abdoul jalal barta tai kila itama jamilar tana can jiranta take." Kwala man kira nai nafito hararata yayi yace"kina iya wucewa muje ai,fitinanar wofi ke ko kunya baki kiji ga yar kanwar ki nan bata addabi kowa ba saike katuwar wofi." Haka ya tusani har bakin titi sai sababi yake shida Anty jamila insuka fara fada kamar bazasu barka ba,koda ya tari taxi din cewa yake"wlh kika bari naji labarin kin kai saurayi gidan nan zaki gaya masu." Yabiya mai taxi din mukatai. Wayata keta haske alamun kira na Ake don silent take kar akirani gabansa inshiga uku. "Yaya malik yayane ta tarar mun taxi kaganni nan ma mun tafi kabarshi mun hadu gobe ai inada lectures." "Aa yar qanwata gani nan bayanku fa" Zaro ido tayi tana lekawa aikuwa shine saurin tsayar da mai taxi din tayi tace"daka ta malam saukeni anan yi tafiyarka." "Amman hajiya kinajin kashedin yayanki." Cikin masifa tace"dallah can niba kudin zan ansa ba mak'olo kuma ina ruwanka da shiga sabgar da babu kai." Hkr yabata sauka tai ta shige motar dariya yake mata yace"haka kike masifa qanwata." Murmushi tayi tana cewa"yaya malik naga zai kawo mun raini." "Toya kike kinsan kuwa nayi kewarki." Jin kalamar nayi kewarkin tayi bala,in sata shock har ta kasa kallonsa kauda kai tayi gefe,yana lura da ita yasake cewa. "Na saba kullum ina ganinki kwana hudun nan jinsu nake kamar na shekara,koke bakijin yadda nakeji." Shirun ta sake yi masa dariya yayi kasa kasa yace"tunda baki magana gaya man sunan unguwar." Daker ta lalubo abun fad'a tace"gwarunfa" Hira yake mata amman ta kasa cewa komi don yau da wani salo yaxo dashi wanda ya sata shiga shakku.........sakin maganar yayi ya kama wata "kinsan kuwa zakiya aure zatai in the next 4 weeks" Sai lokacin ta bashi duk kanin hankalinta tace"dagaske!kashhh banji dadi ba amman ya zamuyi yanzu." Karka ta wa yayi yasa hannu ga Aljihun wandonsa na baya,ya zaro wata pos mai shegen kyau ya mik'o mata. Ansa tayi tana binsa da kallon karin bayani. Hankalinsa na kan tuk'i yace"ta yarda ita ne bakin bank,ina gefen hanya nazo shigar da kudi,Allah yasa ni kadai na gani nai saurin dauketa,duba ciki kiga akwai information din duk da mukeso jikin wami card nan,phone number,address da sai sairansu to duk ciki dai ba kamar phone no din itace abu mai muhimmanci,gashinan na bar maki sauran aikin." Alamar jinjina tayi mashi tama smile dinta mai kyau da gigita wanda ake mawa. Ajiyar xuciya ya sauke yace"gobe 12:00 na rana zai sauka zakimun rakiya." Tana rik'e da card din data fiddo tana kallo tace masa"ni kau mezan yo." Murmushi yayi yace"kece da abunyi kau,zaki je tarbarsa ne harma da guzirin flower." Dariya tayi tana girgiza kai tace"kaima yaya malik da neman magana kake to miye na wani zuwa da wata flower saika ce wasu lovers." Rage gudun yayi yana kallonta asace wanda hankalinta yana kan card din dake hannunta,kauda kai yayi ya cigana da tukinsa. "Ba dole sai masoya ke haka ba,kawai zakiyi masa ne don muga action din dazai bada." Rausayar dakai tayi tana kallonsa kadan kafin ta kauda kai tace"oky let me see" Sun iso unguwar lafiya yayi parking bakin get din ya ja kofa taki budewa,juyowa tai ta zuba shi ido kamar yadda ya zuba mata nashi masha Allah..........kasa jura tayi ta janye idonta ta rasa wadannan sale salin da malik yake mata ko namiye......."kin ga" Daker ta oya sake juyowa don wlh yadda bai tunani bata son hada ido dashi,tana jin kunyar kallon da yake maka mata. Lumshe ido yayi ya jawo wani d'an gift daga bayan motar an nadesa da irin ledar nan da ake nade gift da ita. Kasa ansa tayi tana kallonsa tace"na miye yaya malik?" Ajiyar xuciya yaja yace"just for u,na gani ne yayi mun kyau nace zaifi dacewa da hannunki." Tunda suka fara muamala yaune ya taba bata abu,don haka bata jin zata bashi kunya cikin sanyi ta mik'a hannu ta ansa. "Thank u so much yaya malik." Hannunsa yasa gefen kansa yayi mata salute alamar sara wa. Murmushi tayi tana masa saida safe. "Karki manta fa zanzo nan natai dake kizama cikin shiri." Daga masa kai tayi tana shigewa cikin gidan. Dora kansa yayi saman sikiyarin motar yana magana can kasa,bazan iya juyo meyake fada ba,yajima wajen sannan yaja motar yabar unguwar. Da saukin mutane gidan don makociyarta ce kadai sai wasu mutun biyu dangin uncle yahya,ta gaidasu tana isa ga jaririyar ta dauketa cike da jin sonta. "Welcome to d world my princess Allah yayi maki albarka ya raya ki bisa sunna,amman don Allah karkiyo fadan Anty wlh bata wa zamuyi." Dariya duk suka saka masu itama fiyar tana dariyar,tace"Allah kuwa dagaske nake,dama dama ma inkika biyoni da naji dadi." Nan ma dariyar sukai Antyn dake shigowa dakin tace"kice dana shiga ukuna wlh,aiban mance masifar da kika gana ma mama ba,sannan kice ta biyoki aa ban lamunta ba." Hira suka ringa sha yaka junan su da kuma mutanen cikin dakin,saida dare yakara sannan duk sukatai,nan suka bude sabuwar hira saida uncle din ya dawo sannan tayi masu saida safe ta wuce dakin da zata sauka,komi akwai bata bukatar komai shirin bacci take tayo wanka hade da alwalla tayi ksha,i da shafa,i da wutri sannan ta saka kayan baccinta ta haye gado wannan gift din ta dauko tana warwarwa,wani box ne ya hadu sai daukar ido yake ya budesa ............wow wow masha Allah kawai take furtawa zobene yasha kyau,dan karami kuma sannan yazauna daidai kan yatsarta ta kusada ta tsakiya,dan danan ya haske mata hannun damabgata da dogayen yatsu da doguwar akaifa......bata fita cikin shaukin zoben ba kiransa ya shigo. "Fatan kin kwanta." Cikin annashuwa tace"ina zan iya bacci yaya malik." Cikin rashin gane kan maganarta yace"ban gane ba." Ajiyar xuciya ta sauke tace"shaukin zoben nan ya kawar da baccin,wlh yayi kyau sosai baka ga yadda yayi kyau ga hannuna na ba,kuma daman ni mutunce mai son ring." Wani dadi yaji jin abunda take cewa,murmushi mai sauti yayi yace"daman ina ganin sa nace bai dace da hannun kowa ba sai yatsar qanwata safiyyah." Kwanciya tayi tana kallon hannun bace komi ba,wannan damar ya samu ya sanyaya muryarsa yace"ya kikeji." Murmushi kan fuskarta tace"i'm feeling happy yaya malik har na mance rabona da zobe." "Karki damu indan wanan,fatan zaki kasance cikin farinciki har waye war gari,zanso inga yadda fuskarki take Annashuwa,kinsan duk sanda kike cikin farinc ciki duk kan wani kyau daAllah yayi maki safiyyah yana fitowa,kamar misali kinga inkikai dariya wushoryarki tana bayyana,yayinda take kara fiddo annurin face naki,and than kywawan hakoranki wadanda ake kira da hakoran kyau suna

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});