Chapter 20
Chapter 20
yi sofiyyah,kawai kuyita mashi addua itace kawai mafita,munyi iyakar yinmu amman mutanem nan sun runtse idonsu akan baza su bari ma muganshi ba,Allah shine maganinsu shine kawai." Mama na gama jin haka ta wuce taje tayo alwallarta tashige d'aki shima tashin yayi yafita. Kuka yesmin da fiyah sukeyi sosai daker sukai sallar magruba,rokon Allah kau sunyisa kamar me akan Allah ya kawo masu mafita ya kuma saka ma baba. Ranar abincin kirki ma babu wanda ya iya sawa ga baki,anayin isha,i kowa ya wuce masaukinsa don ko hirat da suka saba yi bayan sallar isha,in yau babu natsuwar yinta.damuwar da suke ciki tafi karfin hirar. Bayan yesmin ta kwanta saida fiyah taga tayi bacci sannan tafiddo wayarta ta kunna,ta shiga kiran malik. Suna tare da Alfah yana mashi bayanin kudaden sa zasu fitar don yin tafiyar dasuke so,sai shan mur yake daker yake maida mashi ansa,don tundazun abun da yafaru bai wuce mashi ba,jiyake inama yasamu damar karya shegiya. Daker suka gama tattaunawar sun tsayar da lokacin tafiyar wayar malik tashiga ringing,kallon Alfah yayi yana murmushi yace"mutuniyarka ce kozaku gaisa." Wani jakin kallo ya watsa mashi ya tashi yabar falon,dariya malik yayi yana daukar wayar. "Yadai matsoraciya." Cikin halin kunci tace"yah malik inaciki tsananin tashin hankali." Cikin mamaki da rudewa yace"kina lafiya dai ko badai yaji maki mummunan ciwo ba." Cikin zubar kwallah tace"Aa ba Abdoul bane mahaifinsa ne ya kama mana babanmu,yana can caji office sun ma hana ganinsa balle aji ta bakinsa,suma kuma basuce komi ba sunce kuma bayanxu zasu sakeshi ba." Kuka take k'asa k'asa. Cikin tausayawa yace"yi hkr fiyah,daina kukan insha Allah baba zaidawo yanzu kinga dare ne kiyi bacci zuwa safe saimuyi magana.ai kinada class gobe ko." Cikin shashshekar kuka tace eh ina dashi 9:00am to 12:00am imfact sai hudu zan dawo gida kila." Yace"don't worry kisa ma xuciyarki natsuwa kiyi bacci insha Allah xantai makamaki zuwa gobe." Godiya tayi mashi yace"Abdoul dai baiji maki rauni ba ko?" Tace"targade ne amman zan gasa dasafe inshafa magani." "OK sorry Allah ya sawake muhadu goben ki kwantar ma da mama hankali babu abunda zai faru." Haka dai yayita lallashinta da tausarta sukai sallama tayo Alwallah tayi nafila sannan tayi karatun qur ani ta kwanta. Washe gari kowa sukuku daker ma yesmin tasha koko taci waina gira sannan jalal ya bata kudin taxi tatafi jarabawar ta.don ma xuwa jibi suke gamawa. Ta riga fiyah tafiya ita saida ta gama ayyukanta tanayi tana tausar mama,tana kara bata hkr da kalamai masu sanyaya zuciya har ta samu tayi kalaci don cewatai azumi tatashi dasi d'ore. Jalal da fiyah suka tilasta mata ta ajiyesa don zata sha wahala tunda batai sahur ba,ga damuwa kuma har saida fiyah ta ragewa mama ayyukan gidan,har jajjagen kayan miya tai mata ta gyara shinkafa ta dora mata ruwan zafin wanka. Albarka kawai mama ke samata don sofiyyah badai kokari ba,tana da tausayi fiyeda sauran yarata. Don saida ta makara ma don wajen tara da kusan rabi ta samu tafiya bayan ta gasa k'afarta ta shafa magani. Fuskarta yau babu walwala sosai daka kalleta kasan bata da walwala sosai,makaranta ta wuce taci sa,ar malamin baida zafi yabarta tashiga,rabida kwatar lectures din ta yau basu shigeta ba yadda ya ka mata,haka dai ta samu ta silale duk da yadda feea ke son yin magana da ita,amman ta sace ta barta don abunda ke gabanta yafi tattauna wa da feea muhimmanci. Bata ma sanar da malik cewa tana hanya ba,kawai dosar gidan tayi saida tazo bakin kofar shiga abunda ya faru jiya itada Alfah ya fad'o mata arai. Turus tayi kirjinta yana dukan tara tara,wayarta ta fiddo ta maka mashi kira tace"Allah yasa wannan tafasheshshen abokin naka baya nan,don wlh inhar yana nan baxan shigoba ya idasa karya mun k'afa." Yar dariya malik yayi yace"oh matsoraciyar kanwata to baya nan kina iya shigowa." "Aa yaya malik karkamun wayau kamar jiya." Dariyar yake yace"Allah I'm serious he is not here" Ajiyar zuciya tayi ta shiga da bismilah don bata shirya wata hayaniya dashi yanxu ba,har saita ga baba ya fito. Yana cikin main falon su akan computer yana aiki daga shi sai singlet. Kunya taji ta kamata ta d'an juya baya,murmushi yayi ya jawo rigarsa dake gefensa ya saka yace"to sarkin kunya kina iya juyowa yanzu." Idonta ak'asa ta idasa shiga falon tana yabawa da tsarinsa zama tayi kan oneseater tana kallon wani chanis films da sukeyi wata tasha. Gaisawa sukai yana jajanta mata akan abunda ya faru dasu,taji dadi sosai malik yana da kirki,kuma ya iya mu,amala da mutun kallonsa tayi tace"ina wannann mugun yake." Shafa sumarsa yayi yana idasa aikinsa kanan ya rufe computer yace"yau Alfah yaje supervision na store d'insa da company,yau ya tashi da rigima daker idan bai kori wasu ba,don ni banma san fitar sa ba saida nakira drivern sa yace suna tare." Tab'e baki tayi kurin tana wasa da yatsunta kamar ba ita ta tambayesaba.........mukullin mota ya dauko yace "zomuje akwai inda zamu yanzu,kash ko ruwa ban baki ba sorry don Allah." Tashi tayi tana smile dinta kamar yadda ta saba tace"no karka damu yaya malik banga tashan ruwa ba tukun,muje bana jin k'ishi bare yunwa." Fita sukai yaja motar suka bar gidan,wata unguwa suka nufa maidan nisa,sanan suka tsaya bakin wani get aka bude masu suka shiga,gida ya had'u sosai do fiyah irin wadannan gidajen ba bak'inta bane don duk irinsune a unguwarsu. Bai bata halin tambayar inasuka zo ba.ta bisa abaya suka shiga kofar da xata sada su da cikin gidan,duk jami ai sun kewaye gidan da alama dai babban mutunne ubangidansu. Babban falone mai kujeru royel set biyu sai k'amshi yake,zama sukai yana danna wayarsa zuwacan yakafa ga kunne yace"eh Daddy munzo muna nan main falo." Daga haka ya kashe wayar kallonta yayi cikin tsokana yace"wajen yankar kai na kawoki mai cire kan yana zuwa yanzu." Duk da ta san wasa yake hakan bai hanata jin faduwar gaba ba,yak'e tayi tace"uhm yaya malik kenan,zatonka zanyi tunanin wani abu ko?ai yardar dana maka ba raguwa bace na yarda dakai 100% don haka duk inda zaka ce muje bazan maka jayayyaba,don nasan bazaka iya salwantar da ran kanwarka ba." Kalamanta sunyi masifar faranta mashi har ya kasa cewa komi ya dora mata idanunsa yana kallonta,murmushi akan fuskarsa. Kawarda kai tayi gefe kafin suji alamun shigowa,wani kukune d'auke da tire na wasu kuloli masu kyau da plax da cups. Ajiyewa yayi yabar falon yama gaidasu still har lokacin idonsa akan fiyah,wadda takejin duk ta takure saboda kallonda malik yake mata,fitowar Daddy ya ceceta daga kallon da malik yake jefanta dashi. Duk saukowa sukai daga kan kujerar suna gaidashi.......cikin fara,a da karramawa yake ansa masu yace sukoma su zauna amman suka k'iya dole ya k'yalesu. "Abdoulmalik bakuci komi ba naga." Kansa akasa yace "Daddy nidai i'm oky wlh." "To ai ka yi serving din ta ita ko." Fiyah cikin ladabi tace"Aa daddy wlh nima na k'oshi kayi hkr." "Shikenan tunda kun k'icin abincin gidana,malik naji duk abunda ka sanar dani jiya abunda yasa nace kazo mun da yarinyar don naji ta bakinta." Malik yace"fiyah ki sanar dashi abunda ya faru yadda zai fahimta." Cikin natsuwa ta fada masa iyakar abunda tasani wanda taji bakin mama,katseta yayi cikin mamaki yace"kardai kice mun mahaifinki malam kabir
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101