Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 2

Chapter 2

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,309 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

munga muntsayar dajinin dake fita ta jijiyar da aka yakesa.yanzu haka jini meke karamai........shiru yayi na wani lokaci kafin ya sake kallon guy d'in yace"amman ya akai kabari brother naka yakeshan giya,giyarma the most high one." Sadda kai yayi yana jin wani irin bakin ciki cikin ransa,mezaicewa dr shin cemai zai eh yasani yanasha.koko aa bai isa hana Alfah yin duk abunda yaga damaba,adacan ma bai dakatar dashiba balle yanzu daya sake rikicewa,babu maigane gabansa balle bayan sa.don yayi imanin muddin ya farka yasan cewa asibiti yake ba karamin rigima zasuyi ba........."kayi shiru abokina." Gyara zama yayi yace"nasani dr saidai banda yadda zanyi dashine yafi karfina wlh.nayi iyakar duk kokarin dazan wajen ganin yabarta abun yaci tura," Kallonsa dr yake fuskar sa ta nuna 6acin rai"mekake son gaya man,wannan ba reason bane ina iyayensa ina mahaifiyarsa duk yake wannan,sannan kaikuma bakaje ka sanar dasu ba kasan mekayi kenan?to kaci amanar su kai Allah zai kama da laifi tunda kasan hakin da d'ansu yake ciki bakaje kasanar dasu ba sud'auki mataki.to gashinan tafara mashi illah donma yayi sa,a ni ban ta6a ganin wanda yake ta ammalli da irin wannan win dinba bata kasheshi har lahira ba,yaci sa,a bawani dayawa ta ta6ashiba amman ka sanar da iyayensa su sai sudauki matakin dakatar dashi,tunda kace baijin maganarka." Maganin ya bashi yace yaje waje yasiyo don nan basu dashi gaskiya. Fita malik yayi yana cikin tsananin tunani da maganar dr. "Oh ni malik,yazanyi da Alfah taya zan tursasa sa yabar shan win,ban isa ma nayi mashi wanan maganar ba,ni na isa addua ce kurin maganinsa don ko hauka nafara sabon kamu ban ma tunkarar *maitama estate* ni yanzu ubanwa ya haifeni balle har nakai ga isa gidan *ALH MAINAH* ince d'ansa yana cikin matsala wlh kaf rayuwata gidan kurkuku zan k'areta.zandai yiwa Alfah Addua ubangiji ya kawo wani cikin rayuwarsa da zai tallafeshi,yafitar dashi daga cikin wannan *bakar rayuwa* Uhmm masu karatu yanzu muka fara,ko yatsa bamu tsoma ba,fatan za ku cigaba da kasancewa dani ahankali zan warware maku zare da kuma abawar.kudai kugyara zama *ABDOUL-NASSER (ALFAH) YANA TAFE SA ABUBUWA KALA KALA* MRS BB CE MOM MUHSEENπŸ˜‰πŸ˜˜πŸ˜˜ [9/17, 3:34 PM]mom muhseenπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* πŸ…ΏοΈ.....2 Taxi ya shiga yana cikin tsananin tunani,har tsoran farkawar Alfah yake,don shikadai yasan rigimar dasuke don dai Allah yabashi juriya da kuma hakuri,da zaman shi da Alfah bazaije ko inaba. Yadda kowa ya gujeshi shima da tuni yadade da kama gabansa,saidai alkairin da yayi mashi bazai iya saka k'afa ya shure shiba,bacin haka yayi alkawarin da bazai iya karya shiba,hkr dai shine zai cigaba dayi watan watarana komi zai zo ya wuce. Wani k'ayataccen pharmacy yaje kamar ba a nigeria ba yasiyo maganin,ya taho yana adduar Allah ya taimakeshi yasha maganin,duk da abun zai wuya Alfah ko ciwo me zai kasheshi idan ba yaga yana mashi kuka ba tofa bazai shaba,karshe har yagane inayin hakanne don yasha d'in.to dana fara kuka zaibar mun wajen.dafe kai yayi yana ajiyar zuciya kurun....... *********** "Mamana Zan wuce isalamiya,duk da dai na makara,idan yasmen ta dawo don Allah ga hijabina nan ka igiya mama don Allah ta wanke mun." Mahaifiyar tasu data fito daga d'akin sanwa tace"baki tausayinta Fiyah,tun safe fa bata gidanan. tana can tana wahala da gidan jamila,nasan in ta dawo ta gaji kiyi hkr kisaka wata mana." Tsaye take bakin k'ofar d'akinsu tana saka safah,tace"shikenan mama idan nadawo na wanke,daman abunda yasa nace haka jinai nafara atishawa ina tsoran tab'a ruwa,gashi kinga yau akwai sanyi sosai." Maman tace"subhanallahi,aikuwa in hakane kibari na wanke maki,inma dole sai ita zakisa,injin tsoran wannan lamoniyar taki Fiyah." Jikkarta tad'auka tana murmushi mai tsananin kyau tace"kibarshi mamana,zan saka wata bari natai saina dawo in babana ya dawo ki sumbatar mun shi amadadin." Duka ta kawo mata ta ruga waje tana dariya,ita ma uwar dariyar tayi tana cewa Allah ya shirya ki sofiyyah." Tafiya take cikin estate d'in wanda babu kowa cikin unguwar tasu,hakan yazama dabiar yan unguwar badai kasameta da mutane sosai ba,sauri take ta isa bakin titi tasamu taxi batason ta rasa qarin ahalarin da za,ai masu yau............get d'in estate din taga an wangale,bayanta ta waiga ta hango wata dan k'areriyar G wagon fara tas zatafita. ta saba ganin irin wad'anan motocin cikin unguwar tasu *maitama estate* domin kaf unguwar babu karamin mutun duk manya manyan y'an siyasane da masu manyan mauk'ami,gaba ki d'aya unguwar sune suka fita daban,sune kaskantattun talakawa ababen kyama,don babu mai hudda dasu cikin unguwar inbanda gida guda.......don ana kallonsu wulakantattu wad'anda talauci yayiwa katutu,bacin su sunsan suna cikin rufin asirin Allah basu rasa ciba,basu rasah shaba,mahaifinsu yananiyakar kokarinsa don gani ya kawar da idonu aka kallon nawasu,taaye kan iyalinsa......... wani uban burki aka taka gabanta,duk saurinta bata samu ta riga motar fita ba,ajiyar zuciya ta sauke tana kallon wadda ke cikin motar tana murmushi. "Kin bani tsoro rafeea,ashe kin dawo shiyasa ma ban shigaba." Dariya tayi tace "matoraciya kawai,shigo mu wuce baki ga time ba,nadawo wlh ko minty ashirin banba wanka nai nai salah naci abinci kurun nafito." Bud'e motar tayi tashiga tace"kinfi kowa sanin Fiya bata da waya aiko.rabona da time tunkan nafito gida " Dariya rafeea tayi tace"to uwar gasa magana namance,amman fah gaskiya ya dace ace yah jalal ya barki kirik'e waya hakanan." Murmushi tayi tace"kinmance waye yah ko,to ni ai ban mance ba,amman nasan soon zai siya man tunda daman jira yake saina fara jamia." Haka suka ringa fira har suka isa makarantar,kasancewar sometimes tare suke tafiya saidai idan daya bata dawo makaranta da wuri ba. ************ Kamar karya shiga d'akin don yana gudun ace ya farka,saidai kuma inhar Yafarka tokuwa bazai zaunaba ficewa zai...........ahankali yashiga d'akin ya ajiye ledar magungunan yana kare mashi kallo,yanajin tsananin tausayinsa yana ratsashi......kwallah suka cika idonsa ya kalli hannunsa da aka nad'e da bandeji ya girgiza kai yana tunano abunda yayi dalilin faruwar hakan. _Waiwaye_ Exercise yake d'akin motsa jikinsa,don shikadai yake yi malik baida ra,ayin sa yakai one awa yana gudu kan injin gudun,kafin ya sauka ya dauki wani gingimemen karfe yana d'agawa shima yajima yana d'agashi kamar ba karfe yake d'agawa ba saboda yadda yake d'ashi kamar wani tsinke.......malik ne yashigo wajen dauke da tiren breakfast,ya ajiye gefensa yana cewa"tun bakwai nasafe kake nan wajen gashi har sha biyu saura ka ajiye kasaka wani abu cikinka." Kamar yana magana da dutsi haka yayi mashi,kasancewar malik baya fushi da Alfah duk abunda zai mashi,saboda Nauyin da yadaukar wa mahaifiyarsa da kuma wanda ya daukar wa kanshi.............maganar yasake nanata mai yasake banza dashi tashi yayi ya isa inda yake,ya dafa shi yace "Alfah duk wannan abun da kake baya canza komi,kuma bazai canza ba kayarda da kaddara mana,akwai fa wad'anda suka fika shiga kunci kuma suka fawwalama Allah,saikai kace bazaka yi biyayya ga hukuncin Allah ba.sannan Nariga nayiwa momi alkawarin kulawa da............... *malikk!!!* ya kwatsa mai tsawar da saida tasaka malik firgita,jefar da karfen da yake d'agawa yayi yana zazzaro idanu,dandanan fuskarsa ta idasa rikicewa da tsananin masifa.......tunkaro shi yake yana ja baya har suka dangane da bango.hannunsa yana kerma ya daga shi ya kaiwa bango naushi,dan danan hannun ya fashe,saboda bangon ba kamar irin na bulo bane,wani sumfarine nadaban. donsa yayi

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});