Chapter 39
Chapter 39
abu aranki game dashi" "Ohhhh niban saka komi cikin raina ba Abdoul na zakiyya ne nace maki ko" (😄😄fiyah ta zare aradu) Haka wannan daren ya kasance wa safiyyah har asuba,kuma kokadan ta nemi baccin tarasa tashi tayi taje tayi sallah sannan ta dora ma maijegon sanwar ruwan wanka,sannan ta koma daki tana karatun kur ani. Sanda gari zaifara haske tashiga ta hada break miyar kwaice da kabeji tayi musu da ruwan tea mai na,a na,a da lemon grass sai citta da kanun fari kamshi kurin yake,ta soya dankalin turawa sannan ta hauda ferfesun naman kaza bata so aikin ya kaita ga takwas ba,shaf shaf ta yi nata break din tayi shara da mopping bata tsaya wanke wanke ba ta dauki akwatinta tayi get. Karo sukai da muhseen ya shigo gidan, Tsaki taja cikin ranta tana mitar "ko ubanme yazo yi tunda uwar safiya" "Ah fiyah ina zuwa haka tun da farar safiya." Yake tayi mashi tana gaidashi. "Gida zanje na kai kayana anjima kadan zan dawo." "Oky to muje na kaiki daman break nazo nayi wajenki tunda kuma baki nan shikenan" Don dole take murmushin tace"ah wlh kashiga kayi ainariga na gama hadawa,bazama zanyi ba gidan" Ansar akwatin yayi yana yin gaba yace"no muje kawai ai ganinki ma yasaka naji yunwar ta tafi idan na kaiki saina dawo nayi." Ya zatayi da shi da alama wanan naci garai kamar magan disu. Shiga tayi gaban motar tana yaba tsarinta da kyanta,gashi sai kamshi take. Zagayowa yayi yashiga yatada suka dauki hanya. Duk sai tajita atakure shikau jiyake yau kamar amashi bushara gashi ga safiyyan sa,cikin janta da fira yace"ko sannu da zuwa bakiyi mun ba safiyyah." Saitaji bata kyauta ba cikin kunya tace"sorry pls andawo lafiya" Murmushi yayi yace"no karki damu aike bakya laifi safiyyah,nayi hkrin kuma nadawo lafiya fatan kuma na sameki lafiya." Ya ta iya dashi dole ta sake tana ansa mashi hirar tashi."komi lafiya yaya muhseen" Cikin kwarewa yake jan motar yana sarrafa sikiyarin yace"Amman sanda na tafi Anty bata baki sakona ba" Wayar hannunta ta kalla tace"wannan?" Girgiza kai yayi yace"no ba wannan ba,i mean bata yi maki wata magana akaina ba" Sai yanzu ta gane inda ya nufa, Girgiza kai tayi tace"Aa gaskiya kilan ta manta" "Kokuma kece kika manta ba,don munyi magana da ita sosai har idan muyi waya wani lokaci tace ashe muna waya dake ban gaya mata ba,to kasancewar nasan kingaya mata ne don kitsira daga masifarta yasa nima nake kokarin kareki,sai kawai nace mata eh munayi sosai ma.Aman tambayata anan safiyya itace meyasa kika mata karya." Shiru tayi tana jin kunyarsa na kamata,hakika muhseen yana da kirki kuma duk wasu qualities da ake bukata ga namiji ya nadasu kawai dai kowa da nashi ra,ayin itadai bai mata ba batajin zatayi soyayya dashi balle aure. "Kayi hkr" Abunda tace dashi kenan. "Ba maganar nayi hr bane kinsan me?nifa In my life duk abunda zanyi direct nake yinsa,kuma duk abunda yake raina ina fadarsa don idan nafadan ina samun saukin xuciya,don haka babu boye boye tsakanina dake inasonki kema kuma kinsan ina sonki kawai dai kilan ban maki ba shiyasa kiketa yimun hanya hanya,kin ban wuya.watana uku abuja ina godalan inganki muhadu in sabunta soyayyata amman kikakiya safiyya,aman saboda ina kaunarki bazan iya fushi dake ba gani na sake dawowa,don haka bazan koma ba sai kin gaya mun abunda kike nufi dani." Gabanta yafadi gaskiya bazata iya kallon cikin idonsa tace masa bata sonsa ba,kuma bazata kwari kantaba tace tana sonsa bayan kuma ba haka abun yake ba. Na bani yazanyi da shi. "Karki damu kanki u have enough of time da zakiyi tunani don zan jima ban koma ba,amman kafin kigama nazarin nawa zan iya zuwa wajen baba don neman izinin zuwa zance?" Wayyo tashin hankali ba,asaka mashi rana,muddin maganar taje ga baba shikenan bata da miji saishi,don inbazata manta ba haka akai da uncle yahya da Anty. YAZANYI NI SAFIYYAH? (TO FOYAH NA NEMAN MAFITA ALFAH FANS KU WARWARE MATA YADDA ZATAI,KO YAN ZAUREN MRS BB) MRS BB CE MOM MUHSEEN. [9/17, 3:38 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️.........28 Tsare ta yayi da ido bayan da sukai parking kofar gidansu,sadda kai tayi tace"kaban lokaci zan yi tunani" Relax yayi jikin kujerar yana shafa kansa yace"yanzu neman izinin zancen ma fiyah saikice sai kinyi tunani,gaskiya zaki wahalar da zuciyata,kenan bazan zo zance ba bacin ko awaya bama gaisawa." "Aa yaya muhseen indan wannan zamu ringa waya amman kabar maganar zuwa wajen baba yanzu saina shirya don Allah." Ajiyar heart yayi yac"shikenan na hkr amman gaskiya idan naji bazan iya jurewa ba saidai kiji sallama nazo zance." Ansar no din ta yayi yana zuwa ya bude mata sannan yafiddo mata kayanta daga cikin but,godiya tayi masa ta wuce cikin gidan kadan yahana ta banki baba dake tahowa zai fita. "Ah baba yi hkr ina kwana" "Safiyya kece tunda uwar safiya haka,yo ya akai naganki da kaya kamar wacce tayo yaji." Sadda kai tayi tana jin kwallah na zubo mata,ansar mata akwatin yayi yana cewa sushiga gida tau. Shiga sukai mama dake shara cikin gidan kaji ta fito tana ajiye tsintsiyar,biyosu tayi cikin gidan yesmin na ganinta ta rogo ta rungumeta. "Nayi kewark Addata,ya su Antyn ya kuma babyn." Daker take ansawa yesmin ansoshinta baba yace"yanzu mukai karo zaure naganta da akwati natambaya kuma ta fara kuka,shine nace tashigo ciki tayi mana bayani." Mama ta iso tana zama gefen fiyah dake matsar kwalla,ita masifar da Anty tayi mata ce tasaka tayo yajin,don baiyyuwa tana mata bauta amman bata iya mata uziri. "Safiyya dake nake magana nace meya faru keda jamilar?" Kuka ta saka tana gaya mata abunda yafaru jiya"mama Anty kullum bata canzawa da yaya muhseen bai saurin tareta ba duka na zatai fa,yanzu mama ban wuce duka wajen anty ba ai nai zaton zata tambayeni dalilin dadewata." Baba ya shafa kanta yana lallashi yace"jamila bata kyauta ba kuma nima gara dakika dawo bazan yarda ana cutar mun da uwata ba,yesmin kaimun akwatinta daki ko sunan ba kizuwa." Mama tace"Ba ayin haka babansu,komi jamila tayi wa safiyya ai kanwarta ce kuma yanzu saita baro gidan sunan tataho nan sabida Allah,idan banda yaya balaraba da yaranta wagareni dazan tura ya kama mata inaba dan safiyyar,komi tayi maki aibakin baro ta kitaho nan ba,kayi hkr anjima inta huta saita koma,kuma zanyiwa jamilar fada ita daman matsalarta kenan shegiyar xuciya da rashin uziri,haka dai yahaya yake fama nasani." Kuka na saka ina murje murjen kafafu nace"nifa mama kiyi hkr,sokike inje tayita hantarata wlh Anty ta kara lalacewa da masifa duk hkr na yau ta kureni alqur an." Murmushi baba yayi shida yesmin mama tace"haba Ansafiyyan mama kiyi hkr yanzu ma zan kirata nayi mata fada,aibakin barota ba kiyi hkr anagama hidimar ni daso nai ma kizauna har tagama wanka." Kukana nake ina murzar ido yesmin sai dariya take mun. Kafinma mama ta dauko wayar kira yashigo tace"kingani ma itace take kira." "Wlh mama idan bata bani hkr ba bazan koma ba" Bata kulata ba ta dauki wayar baba yace"zata baki uwata kwantar da hankalinki." "Yanzu jamila sakayyar da zakiyi mun kenan?na turo diyata don ta ragemaki wahala shine kika
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101