Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 33

Chapter 33

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,252 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

jikinsa da ruhinsa.dalikin kenan yasa ya nuna masu canjin da suke ta fafatukar nema shida wannan yarinyar da baisan sunan taba har yau. Kuma yyi kudurin basu goyon baya har sadda zai idasa dawowa normal,insha Allah bazai sake daga hannu da sunan duka gareta ba,don tana yin komene don yaji haushi yabar abunda yake,kuma sunyi nasara kuma suna kan yin nasara. Amman alwashin sa guda daya dauka shine koda gaskiya ta bayyana tsakaninsa da iyauensa bazai sake komawa cikin zuriarsa ba,don kozai manta komi bazai iya manta wa da irin tozarcin da yafaru dashi ba shekara ta shidda kenan. Sun bata mashi suna ga duk mutanen dake masankallon nagari kuma natsatstse,tome ma zaije yayi masu baida zuciya kenan.........."Abdoul!!!" Muryar malik ce ta dawo dashi daga hayyacinsa,goge fuskarsa yayi dake ta hawaye,mamaki tsantsa ya kama malik tunda suka farazaman kansu cikin wannan gidan baitab'a ganin hawaye afuskar saba sai yau.kallonsa yake sosai yana idasa shigowa cikin dakin ya zauna yana ajiye takeaway din daya shigo dashi. Alfah tashi yayi zaune yana tankwashe kafafunsa irin zaman nan nacin tuwo,bai kalli malik ba ledar yajawo yana budewa don yunwa yakeji sosai. Bai kallesa ba yace"i need water pls." Tashi yayi yaje yadauko mashi cikin firg dinsa dake cikin dakin. "No pls bani marar sanyi in akwai." Kallonsa kawai yake yace"Kaoda baka shan ruwa marar sanyi." Hanunsa yasa yana shafa fuskarsa zuwa gashin sajensa konace kasumbarsa data kwanta tayi lub yace"yanzu kuma inso." Komawa malik yayi yadau ko mashi ya dawo ya tusa si yana son tamayarsa kukansa amman yasa ba zaishi ba shi ansa ba. Ruwa yasha kadan sanan yafara cin kazar dae ciki don bai iya cin shinkafar zata saka cikinsa nauyi,gashi yakwana wajen biyar bai motsa jikiba duk ba yajin dadin jikin. Saida ya cinye kazar an tas ya idasa shanye ruwan yana adduar gama cin abinci kasa kasa. *Alhamdulillahil lazi ad'a amana wasa qana waja alana muslimin.* Duk yada yayita ciki ciki hakan bai hanaa malik yaji ba. Shidai yau Alfah duk ya zamar mashi wani daban,Alfah da baison ma katusa shi gaba inzaici abinci,kuma bai magana ko kadan sannan bai tabajin koda wasa ya yi wata addua ba. Ko salla ya gama zai tashine kurin inya gama tazbihi,baya rokon komi. Amman yau shine da adduar gama cin abinci!lallai akwai wani abu,wannan aikin asu shida fiyah bai kai har hakaba, Yana gama wa tashi yayi ya hau wani abun exercises yana yi,don abunda yaci ya narke yaje ya kwanta. Gajiya yayi a kallon da alik yake mshi yace"man what's happen" Ajiyar zuciya yasauke yana sake kallonsa yau Alfah ke tambayarsa meke damunsa gaskiya lamarin azimunne. "Katai ka kwanta kagaji kila,ko kabar yi mun wannan kallon" Cewar Alfah Malik kamar jira yake yace"ba dole nake kallon ka ba." Bai jiyoba yace"dana yi me kenan?" "Uhmm kaima kasan abunda kakeyi wai shin wani abune yafaru can da bazaka iya gaya man ba saidai kazauna kayita rusa kuka" Saukowa daga kan machine din gudun yayi yana kyalkyala dariya malik hangame baki yayi yana kallonsa cike da rudani,after six years saiyau Alfah yake dariya. dariyar ma irin wadda tun taletale yakeyi. Saida ya gajiyace mashi"ni ake rusa kuka malik,na lura kafara koyon karya wajen wannan marar kunyar yarinyar,ols kace mata tadaina koya maka karya babu kyau." Toilet yashige donyin bush yabar malik da saki baki galala.......(nikau ace maza dao sauro ya atayaciki🀣🀣) gajiya yayi da zaman ya fita yabarsa shima ranar yajima bai bacci ba,yana mamakin lamarin Alfah kamar wani mai aljanu. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž Wayarta dake ta ring ta tasheta daga baccin bayan sallar asubah data koma. Tana murtsike ido tatashi badan baccin ya isheta bata lalubo wauar bata ma tsaya kallon mai kiran ba ta dauka. "Assalamu alaikum" Cewar fiyah da muryarta cike da bacci. "Wa alaikumussalam,sorry na tasheki daga bacci" Ciro wayar fiyah tayi don ganinwsye sunan zakiyya data gani yasata idasa wartsakewa. "Aa ba komi wlh ai gara ma dakika kira intashi haka nan ashe ma har shadaya tayi inanan ina bacci." "Aikuwa dai tayi,dama.kira nai ince maki don Allah kozaki zo mu hadu tun jiya da muka rabu awaya kin barni cikin tunani wlh." Mik'a fiyah tayi tana salati tace"zuwa karfe nawa kenan?." Tace"arond 4:00" "Okay ba damuwa kimun text din wajen da zan sameki saina zo karki damu ba wata matsala babba bace,inhar kin bani hadin kai yadda ya kamata" "Kome kenan dai sister sai kinzo." Ta kashe wayar saukowa tayi ta shige kewaye . Wanka tayi tay brush ta dauro alwallah harta mance rabonta dayin walha. Shirya wa tayi tana tunanin yau wayayi masu karin safe don ita bata masan yadda ta kaya ba bayan sallar asuba data dora masu ruwan wanka,tasan dai ta dawo daki kila daga nan bacci ya saceta b'arawon banza shida bai kunyar satar kowa. Dariya tayima kanta ta shirya cikin doguwar riga mai kyau,dirarren jikinta ya bayyana yadda rigar take dashap sosai. Turare tafesa dandanan kamshinsa ya fado mata arai da dramer su ta jiya kamar wata zararra ta kama dariya kafin tace"mugunbanza saina rama wlh" Wayar ta ta saka caji tabarta tarufo kofar ta fito kasancewar jibi suna yasa gidan tun yanzu da yawaitar jama,a amman ba sosai ba. Dakin maijogon ta nufa tun kan ma ta karsa take jiyo kukan princess dinta. Da sallama ta shiga tana cewa. "Mun shigesu princess wannan kuka haka kamar ana zarar ranki,Anty mekika ma haka da zafi nasan dai princess dina bata kukan banza." Wata kanwar uncle dake gefe ita da wata mata inajin kawar Antn ce tace"aikuwa safiyyah wannan princess din taki bama kukan banza ba hardana wofi yi take,tunda ita bata son uwarta ta huta bata son goyo kuma bata son adauketa azauna kijimun wana mulkin mallakar." Dariya fiyah tame tace"Uhm Anty falmata kenan don bakusan yadda Anty jamila ta ba wa mama walaba ba da ba zakice haka ba." Harararta antyn tayi tana jijjiga babyn tana bata nono tace"aikau safiyya kin cuceni da kikai fatan ta biyoki,da yesmin ce nayi imanin har nagama goyonta bata mun wannan masifar,amman yarinya tun randa tazo duniya sai azabtardani take." Duk dariya suka saka mata nan kuma suka shiga hirar kuruciyar juna suna raha saida fiyah taji cikinta naniyar kullewa tatashi taje tayi break. DA yake babu aiki daya wa ta gama duk abunda zatayi har sanwar rana ta gama ta koma daki ta dauko handout dinta tafara karatu don tasan exams is around the corner. Ta jima tana karatun kuma cikin yardar Alkah da kuma jajircewa da takeyi duk abunda take karatun yana zama,wani kuma dan dubawa zatai tariga ta rike bayanin sa tun cikin class. Ana kiran la,asar ta ajiye tayi alwallah tayi sallar sanna tafoto ta tambayi antyn idan akwai abunda za,ai tace mata"babu komi gaskiya amman fa inason kidan hadama Muhseen don wani abu zuwa anjima zaizo ko bakuyi waya yace maki yazo ba." Wani irin faduwar gaba taji ta sameta rasss ita yau ita tashiga ukunta ,wai wanna kaddarerren mutumin bazai shafa mata lafiya ba,wlh ita fa bata son sa. Yak'e tayi tace" kai anty nafa sani Amman bai gaya mun time din da zai zoba gashi xanje yanzu makaramta xan anso hand out don exam tataho zuwa next week insha Allah." "Yace sai dare inhar bazaki dade ba ai har kinje

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});