Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 88

Chapter 88

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,280 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da za,a tafi dasu na safiyya suma su idasa hada nasu lokaci na tafiya. On ready daman tun daren biki babban aminin angon yazo ya tai da lefenta da sauran tarkacenta,yanzu kurin kayan sawarta ne datayi amfani dasu za,a hado kamar zatai kuka tace"Anty dagaske dai barinku zan,barin garin nan zanyi nidai wlh bana so har cikin raina banso". Tausayinta ya kamasu inna ta rungumota tace"kwantar da hankalinki diyata zaki samu rayuwa mai kyau,kuma zakiyi mamakin mijinki da ikon Allah,kicire damuwa karki tadama kanki ciwi kinga ba lafiya gareki isassaba" Kai ta iya dagawa kurin tana kwanciya kan cinyar innar,Anty jamila ta shafa kanta ta fice don ganin anata kiran sallar magruba kamata yayi ace tanzu suna airport............ ************** ****************** Fiyah da mama kamar bazasu bar juna ba saboda kuka da jin inama karsu rabu,shi kanshi baban karfin hali yake kurin shine ya janye mamar su yakumbo sukai ciki da ita,shikuma ya kama hannun fiyah ya sata cikin mota,shafa kanta cikin rauni yace"Allah yayi maki albarka safiyya,kamar yadda kikemun biyayya Allahu yabaku xuria mai irin halinki,Allah ya albarkaci zamanku ya baku zaman lafiya,idan naimaki abunda kikejin ban kyauta ba kiyafe mun kinji yar albarka........kuka ta fashe dashi tana riko rigarsa "baba wlh bakayimun komi ba,nice zance ka yafe mun zantai wata duniya inbarku badan raina yaso ba don Allah baba kakula da mama inasonku kuduka,ina alfahari daku zancigaba da yin biyayya gareku don kune jigon duk abunda nazama arayuwa........kuka yaci karfinta duk wanda yake wajen saida yayi hawaye dalha kanshi kukan yake,yaya jalal juyawa yayi yanajin wani iri cikin ransa,lallai wannan soyayya tasu ajinjina mata. "Allah ya maki albarka uwata Allah ya saukeku lafiya kibi mijinki kicigaba da hkr kamar yadda kowa yasanki.........juyawa yayi yakoma don ga kwallarsa nan afili,kuka ta cigaba dayi tana jin inama bata girma ba har ta isa wani aure dazai rabata da iyayenta masu sonta da kaunarta.duk nacikin motar kukan suke amman na hawaye ita kadai akejin shashshekarta. Karfe takwas daidai jirginsu ya tashi sai *Australia* Gobe bazan typing ba gaskiya kila sai dare tunda har kukaja nai maku update biyu at d same time. [10/15, 3:03 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 🅿️.............62 Kafin su isa jikin fiyah ya rikice da zazzabi,da ciwon kai sosai duk hankukansu ya tashi addua kurin suke su sauka lafiya,su duka babu wanda ta bata tunanin nan kusa zai hau jirgi saigashi silar safiyya sun hau lallai dole su shimata albarka,ajikin inna balaraba ta rungumeta tana shafa mata addua idan ta karanto mata,sune basu sauka ba sai wajen karfe shabiyun dare suka sauka,nan fa idanun su yahau kalle kalle,har saida Anty tayiwa hasana magana. "Don Allah ki adana kauyancin ki har muje masauki,karkija ayita kalonmu" Dariya sukai su duka fiyah bata san ma mesuke cewa ba,zafin zazzabinta ya saka duk bata ma gane komi. Zaman jiran zuwa daukar su sukai awajen na minty biyar saiga mota har biyu tazo,aka kwashi kayansu aka loda ga but din motar sannan inna da fiyah suka shiga baya,sai abokin angon dake jan motar. Ciki mutuntawa yake gaida inna yana masu sannu da xuwa,tace"mun sauka lafiya yaro amman kam amaryarku ba lfiya don tun ajirgi jikin ya rikice zazzabi sosai ne ajikinta." "Subhanallahi aikuwa to bari mu wuce asibiti ku adubata ko magani sai surubuta mata." "To hakan ma yayi" Waya yayi wa driver daya dauko su anty jamila da hasana yace ya wuce dasu gidan zaikai amaryar asibiti. Kamar cikin mfarki take jiyo muryar malik,amman saita dauka ko tsananin begen Abdoul ne yasa takejin haka,da kuma zafin ciwo da takeji ajikinta,bata dai dagoba tana kwance jikin inna. Suna isa inna ta kamota suna binsa abaya,yaje yayi duk abunda xa,ai taga likita ya dubata sosai yace wannan saitasha drip akwai stress jikinta,da damuwa sune suka sakarmara fever and jininta ya dan hau kadan shima zadai muriketa nakega gaskiya." Inji dr dame magana da turanci shikuma yake ma inna bayanin komi,hankalinta yadan tashi"yaro ya zaai kenan" "Karki damu inna bari muyi magana dashi za,asamu maslaha" Ya fice yabi bayan dr har xuwa offce dinsa. Fiyah dake kwance anmara allura dazata rage mata zafin zazzabin,idonta arufe amman har yanzu ta gaza yarda da abunda xuciyarta take gaya mata,cewar malik ne to idan shine meya hadata da malik ahalin yanzu?bacin ba abokinsa ta aura ba.wata xuciyar ce tace mata to koshine mijin? Xunbur tayi tatashi tana zare ido inna tayi saurin riketa. "Safiyya kina lafiya kuwa menene kika zabura haka" Idonta ta kwalla tana kermar baki tace"inna......wan....wannan dayake magan.....magana waye shi" "Bangane waye shi ba,wani abunne yafaru ko kinsan sane" "Inna waye nidai nake tambaya,? Jin za,a shi go yasa tayi saurin komawa ta kwanta tana rufe idonta,karma taganshi taga dagaske din shine mijinta din yauni nabani Safiyya,kai gaskiya ba gaskiya bane bashine ba mai kama da murya shi ne.........."ya kukai dashi yaro" Inji innar. "Yace zai bada nurse muje da ita tayi mata komi,ta dan zauna da ita har xuwa safe aga yadda jikin yayi sai ta dawo,yanzu tafiya zamuyi gidan." Fiyah nason bude idonta tanajin tsoron ganin abunda take sake tabbatarwa da xuciyarta. Nurse din ce ta shigo ita ta kama fiya suka wuce mota yaja suka tafi gidan,inna sai kallon gari take tana jinjina kai ko amafarki bata taba tunanin haka ba. Ai bata sake shiga wani mamakin ba saida taga gidan da motar su ke danna kai ciki,dogon tsaunine wanda saida ta daga kai tabisa da kallo har iyakar karsheshi........tana zare ido ita dai kome xa,ace wlh saita kalla aibata bata xuwa ba balle ace,haka inna tafito tabi bayansa nurse tana rungume da fiyah saboda bata da karfin jiki har lokacin idonta rufe inna sakin baki da hanci tai tana kallon inda zasu bi sushiga gidan,sai an danna wasu malatsai sanna ta bude babu abunda take sai jinjina kai kamar kadangaruwa. Su anty jamila dasuka riga isowa har sun kammala mata mominta acikin bedrooms dinta sun sake kwata gidan banda kamshi bakajin komi saifa sanyin Ac dake ratsa kiji,har cikin daya daga cikin dakunanta aka kaita sai lokacin fiyah ta iya bude idonta tana karewa dakin kallo,ta ko ina ya gama hadewa komi White and pink color ne na dakin,gwanin ban sha,awa fessss dakin sai rabar saniyi da kamshi yake har saida ta rufa da duvet din da aka shimfida daga bakin bed din nata,hakika itama ta yi kyauyancin don gadon kanshi binsa da kallo take,tunda take ma ita bata tabaganinsa ba. Dandanan nurse din tace asamo mata wani abu taci ta watsa ruwa sannan sai a saka drip din. Cikin kankanen lokaci yaje ya siyo musu abinci isassashe wanda zai wadace su suduka,amman na amarya daban yake saida tayi wankan Anty ta zabo mata kaya marasa nauyi ta canza suka tusata gaba da lallashi taci abincin,saigashi tadanci dayawa don daman tunda aka fara hidimar bikin bata cin komi sai abu mai ruwa shiyasa duk ta rame,drip din aka samata sannan nurse din tace suje falo abarta tayi bacci. Hasana akabari don ta dan jata da fira kafin baccin ya dauketa,don harda allurar bacci akai mata cikin ruwan drip din. "Fiyah kin dace gida anan aduniya dai,sai fatan nacan dinma kidace kamar haka,wlh gidanki yayi bala,in haduwa gaskiya ki yadda maka

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});