Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 72

Chapter 72

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,282 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

takure ita batasan me xata ce da mama ba,Abdoul baice yana sonta ba itama kuma bataji tana son sa ba don haka kenan bata da wata alaka dashi. "Mama babu komi wlh,idan akwai zangaya maki.kuma badan saboda ina gudun muhseen yasa nasanar dake halin da yesmin take ciki ba,wlh saidon ganin abun nata mai girmane ki fahimtar da baba inda matsalar take,ni idan ta nice zan iya hkr na zauna dashi koda bana sonsa don nayiwa baba biyayya,amman kinji dalilina wlh mama" "Shikenan safiyya,zan mashi magana kuma zai fahimta insha Allah." Daidai baban yayi sallama ya shigo ya samu waje kan tabarmarsa ya zauna fuskarsa babu walwala ciki ciki yace ma fiyah. "Kije yana jiranki,ban kuma ce ki dade ba" Mama kallonsa take da mamaki tace"babansu waye kuma" Baya yajuya yana kara volume din radion sa yace"yaron gidan Alh muazzam ne" Jikinta amace tatashi ta shiga ta sanyo abayarta har kasa zata fita har takai kofa,taji baban yace"kisake jaddada mashi karya sake xuwa daga yau" Daker tace mashi "to baba" Yana zaune cikin motar ya kwantar da kujerar baya ya kwanta shima ya dora ga hannayensa duka biyun,idonsa arufe shikadai yasan irin yadda yakeji cikin ransa,sallama tai tana knocking glass din window din Mai za man banza. Wani waje ya latsa kurin kofar ta dan bude,bismilla tayi ta shiga ta zauna amman kofar abude take,kamshinsa ne yayi mata sallama ya baibaye gabaki daya hancinta,har numfashinta jitake da kamshin yake fita. Kallonsa take sosai ganin sa da kayan da bata taba ganinsa dasu ba,akwai hasken waje na gidajen dake kallonsu ya hasko motar sosai,hakan ya taimaka mata wajen kallonsa duk da yana kwance. Inama zai cigaba da sakasu sunfi mashi kyau sosai da sosai.ta fada cikin ranta,ganin bai motsa ba yasa ta sake magana. "Ina wuni" Hannu ya mika baya ya jawo ledar wayar daya siyo mata,da jikkarta yana tasowa ahankali ya mika mata. "Ga jikkarki nan,wannan wayace waccen bata aiki ta samu matsala." Kallonsa tai dandanan ta gano damuwa kwance afuskarsa har tana iya ganin idonsa dasuka dan canza. "Baka da lafiya ne yaya Abdoul" "Meyasa kika kasa gaya mana aure zakiyi,oh sorry wanan ba hurumin bane Allah yasa alkairi ya bada zaman lafiya" "Nagaidaka baka ansa mun ba,na tambayeka lafiyarka shima baka ansa mun ba,kana mun wata magana daban.baka ga yadda yanayin ka yacanza ba" Dafe gefen kanshi yayi dake ciwo bai iya bata ansa ba,ta sake cewa. "Karinga daukar komi da sauki,ba komi ake zafafawa irin haka ba kai koda yaushe in abu yana damunka bakasan kayi addua ba,bakasan ka roki ubangiji ya yaye maka ba,saidai zafin rai da zuciya.wannan ba shine zai saka abunda kake ji ya sauka ba saima sake tun xura ranka cikin bacin da hakan zaiyyi,idan zakaji shawarata aduk sanda wani bacin rai ya sameka karka manta anbaton sunan Allah,domin shine kwarin guiwarka shine zaisa kaji ranka yyi sanyi,shawara ce ba tilasci ba idan banyi shishshigi ba zan iya sanin abunda yake damunka koda inada abunyi akai" Kalamanta jinsu yake kamar saukar kankara cikin xuciyarsa,duk sanda take magana xafin dayake ji cikin ransa yana raguwa,shin taya zai mallaki wannan yarinya mai tarin abubuwa marasa karewa,tabbas samunta matsayin mata shine abu mafi sa,a da muhimmanci itace ake cewa hasken rayuwa,hakika rayuwarsa data yaransa zata zama abun koyi ga sauran mutane. Jingina bayansa yayi yana ajiyar xuciya sau biyu,ya juyo yana kallonta idonsa cikin nata muryarsa da rauni tayi laushi sosai kamar mai jin bacci yace. "Sofiyya" Wani jirrrrrr taji ga jikinta tana runtse ido tana anbaton sunan Allah,saboda abunda taji bata taba jinsa akanshi ba,daker tace mashi batare data kallai ba "naam" Numfashi yaja yana dan ja baya yadda zaiji dadin kallonta,satar kallonshi tai taga ya xuba mata idanunsa dake narkar da yar xuciyarta dabata da karfi akanshi yanxu. Kamata yayi tana kallonsa murmushi yayi yana cewa"baba yace mun karna sake xuwa kar wanda yaba aurenki yaganni yaji babu dadi" Dagowa tai taxuba mashi idanunta,lumshe nashi yayi yanajin kallon har tsakar kashi. "Karki cinyeni pls" Sai lokacin taji kunya ta kamata ta juyar dakai tana jiya abun da yace mata aranta,to menene abun damuwa don baba yace haka. "Kince nafada maki ko kinada abunda zaki iyayi akai" "Amman meyasa zaka damu akan haka?" Shiru yayina dan wani lokaci kafin yace"inason na ringa xuwa muna gaisawa,so nake mu kulla xumunci shiyasa duk na damu" "Uhmmm" Bata sake magana ba don in akan wannan ne bata da tacewa,tunda har baban ya furta to dagaske yake akan hakan. "Akwai Sabon layi aciki na maki register zaki cigaba da anfani dashi,idan ina bukatar magana dake na kiraki,zan wuce sofiyya nagode da gundunmawar da kika bayar cikin rayuwata Allah ya baki zaman lafiya da wanda zaki aura,naso ace nasamu wata dama da zan nuna maki godiyata da kuma ladar abunda kikaimun,hakika na yanke kauna da sake rayuwa irin wadda nayi abaya,na fidda tsammanin zan dawo Abdoul-nasser din da nake ada,saigashi cikin lokaci kalilan lokacin da banyi tunani ba kin kawar mun da wannan tunanin,tun ina kaucewa har hakan ta gagara.donAllah ki yafeni abisa maganganuna nabaya akanki,bisa kuskurene,kuma insha Allah bazan taba manta wa dake cikin raina ba aduk sanda na tuna dake zan maki fatan alkairi. har yau ban cire rai ba da samun irin damar danake kwadayi daga gareki,lokaci yana xuwa idan ina da rabo amma. kar aga kin jima kina iya shiga gida" Shiru tai shima yayi shirun yanajin halbawar xuciyarsa,yana jin kamar zairasa wani bangare daga cikin jikinsa,kana sarawa yake baison tatafi amman baya son abunda xai saka aimata fada. Can yajiyo muryarta kamar tana rawa cikin sanyinta wanda yasake haddasa masa wani irin cikin ransa,. "Yaya Abdul wace irin damace karasa" Ajiyar xuciya yayi yana saka key din motar jikin makunnin yace"ta riga ta wuce idan darabon kiji idan nasake samu may be zakisani" "Shikenan yaya Abdoul nagode nima,amman karka manta da maganganun mu na baya akan alfarmar danake so kaimun,don Allah ka auri zakiyya domin tana sonka........."kekuma fa bakisona?" Cigana tai batare data tanka ba. "nibazan iya fadar irin son da take maka ba,nasan dai tayi nisa acikin duniyar kaunarka,kuma ta cancanta da zama matarka.........."ke kuma fah" Runtse idonta tai tanajin kamar yana zaneta da dorina saboda yadda takejin kuna akan abunda yake fada,girman kai baxai barshi ya iya furta mata yana sonta ba,sai itace xata xubda kimarta da darajarta tace mashi tana sonsa,abunda batajin zata iya koda hakan nanufin kwanciyarta gadon asibiti. "Koda ba aimun miji ba bana jin hakan zata faru tsakanin mu" Cikin sauri yace mata"why" "Saboda ban tsara haka araina ba,hasalima ni ba irinka nake mafarkin aure ba,kayi hkr" Baitaba jin ta bata mashi rai irin hala ba,kasa magana yayi yatada motar yana jiran ta fita yafigeta yabar wajen ko zai samu saukin wannan ciwon da tasake jiwa xuciyarsa. Saida tayi maganar taji bata kyauta ba,taji gabaki daya hankalinta yatashi. Har hakan ya nuna ga fuskarta jiyowa tayi zatai magana. Ya daga mata hannu cikin wata murya mai nuna bacin ransa yace"plzzz out" Jikinta yayi masifar sanyi ta fice kuka nason kubce mata,kamar antada tiyagas haka Abdoul yatada kura wajen yatafi. Aguje tashiga gida ko kallonsu mama dake tsakar gida batai ba ta hige dakinsu,adakin ma toilet ta rufe da kuba ta zauna kasa tana kuka mai taba rai.............. *don Allah

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});