Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 11

Chapter 11

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,298 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

rijiya tunjum,wlh shima badai aiki ba nake gaya maki makociyaya data siyai,can cikin dare naringa jiyo ihun maigidanta,washe gari saigata wai insiye matashi duk,Abban Ahmad bai tab'a Mata kuka ba insuna tare sai jiya,ai ban sayar da kayan banza kinsani.yo in gaya maki da mijin yayata dan rainin wayau ne,yaraina ta nake gaya maki,baya kusantarta saiya ga dama haka bai zaman gida,ke Abu yazo har yakai ga Saki jamila,dakerfa iyaye suka shiga lamarin,lokacin Ina Ibadan Dana dawo lokacin ta koma najefa na tsumata,nahad'ata yadda yakamata karshe saigashi duk inda zata shine kekaita yana rik'eda jikkarta." Ajiyar xuciya ta sauke tace"lami ya isa haka,ki ajiyemun wannan da wad'annan,na wane kud'insu." Tana washe baki tace"wlh don kece Zan maki sauki ki bada 10k ai babu cuta tsakaninmu." Tace"toshike nan ki ajiyemun sy wajenki karki sugar wa da kowa,in na ta shi zan ansa." Dahaka suka fito tana yimata sai anjima,ganin fiyah falon yasa ta rik'ebaki tace"shegiya kin zo shine baki sallama." Matar ficewa tayi tabarsu fiyah tace"anti ya za,ai kiji bayan kunshige ciki sai ciniki kuke,wai anty da wannan uban cikin ma sai kinsha kayan Mata,baki bari ki haihu." KUYI HKR WLH NAGAJI,MUHADU GOBE IDAN ALLAH YASA MUNKAI DA RAI DA LAFIYA. MRS BB MOM MUHSEEN. [9/17, 3:35 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞 💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️.........9 "Don ubanki cewa nai zan sha." Dariya fiyah tayi tana kunna kayan kallo tace"Allah yabaki hkr,naji ai sai bayani take kora maki kuma inba siye zakiyi ba mezai kawota." Tsaki taja tana shigewa wata k'ofa tana cewa"to siyen zan don uban mutun ya hanani,ince kud'i nane bana wani ba." Fiyah dai dariyar take don sun saba indai halin anty jamcy ne. Fitowa tai da wata fation leda ga hannu ta zauna daker don cikinta yatsufa. Tace Mata "inkina jin yunwa ga abinci can kan dining,akwai kunun aya a frig don naga kinaso nasa akai maki." Cikin jin dadi tace"aikuwa wlh ngd Anty kinsan kuwa na kwana biyu ban sha ba,Allah yasa baiyyi k'ankara ba." Ta fad'a tana isa wajen frig din ta dauko"aikuwa baiba nagode anty,Allah yaraba lfy." Hararata tayi tana murmushi "baki cin abincin kenan" Kunun ayar take sha tana lumshe ido tace"aa anty ban jima da cin julluf a cap ba,barni da wannan ma wlh ya isan.ina uncle yahya." Gyara kishingidar ta tayi tace"bai kai ga dawowa ba,mezai maki." Dariya tayi "aa nikuwa mezai mani anty,daga tambaya." Tab'e baki tai tace"ga sak'onki inji muhsen,naso ku had'u kuyi bankwana da Allah kadai yasan arzikin da zaki samu." Fara,ar dake kan fuskarta ta ragu sosai,cikin halin ko in kula tace"ni wlh da baki ansa ba,banson wannan bibiyar da yake mun ni nace bayanzu zan fara soyayya ba,balle akai ga maganar aure duk wannan hidimar bata da anfani ki ajiye mashi kayansa sadda ya dawo kibashi ni gaskiya bana so." Wani kallo take mata cike da haushi,cikin fad'a tace"iyye,oh ke baki tashi soyayya ba balle ai maganar aure,kina nufin duk godolon da yake akanki baida wani anfani,yaro natsatstse kyakkyawa son kowa k'in wanda yarasa,kimaida hankali ki sakeshi ba fata nake maki ba daker zaki samu kamar sa." Turo baki take tana k'unk'uni k'asa k'asa. Dungure mata kai tayi tace"ubanme kike cewa halan ma zagina kike." "Ni anty ba zaginki nake ba,wlh idan baba yasan ina kula wani fada xai man kuma yace aure zanyi in bar karatuna." Harara take dalla mata "dallah can sokuwa ni ba saida nai aure na gama karatun ba,meyasa man kuma shikanshi baban idan yasan kin samu tsayayye ai murna zaiyyi,tunda baida wani buri daya wuce yaganki gidan miji." Murmusa ido take tana y'an harare harare aranta tana cewa "wlh insha Allah kozan aure saina ga bayan matsalar *ABOUL-NASS*." "Ubanme kike cewa kikiyayeni wlh,kibar ganina da wannan cikin ubanki zanci anshi nan kisata caji kafin sadda zaki tai,kuma inkinje gida kicewa mama da baba uncle dinku ya baki nasan bakinsu zai mutu." Cikin rashin walwala ta ansa tana dubawa kwalin waya ne sabuwar Samsung galaxy s9 pink color dandanan kaunar wayar ya kamata,badan komi ba saidan suringa communicating da malik,murmushi tayi tace"ashe wayace anty,aikuwa ngd kice ina mashi godiya."n harare harare aranta tana cewa "wlh insha Allah kozan aure saina ga bayan matsalar *ABOUL-NASS*." "Ubanme kike cewa kikiyayeni wlh,kibar ganina da wannan cikin ubanki zanci anshi nan kisata caji kafin sadda zaki tai,kuma inkinje gida kicewa mama da baba uncle dinku ya baki nasan bakinsu zai mutu." Cikin rashin walwala ta ansa tana dubawa kwalin waya ne sabuwar Samsung galaxy s9 pink color dandanan kaunar wayar ya kamata,badan komi ba saidan suringa communicating da malik,murmushi tayi tace"ashe wayace anty,aikuwa ngd kice ina mashi godiya." Kallon mamaki take mata da tuhuma. "Ai nai zaton wani abunne na daban ba waya ba don yanzu nafi bukatar ta wlh." Sake dungure mata kai tayi tace"banza kawai ki hanzarta kisa caji ga no dinsa nan ki kirasa don har sabon layi yasa maki da katin dubu da dari biyar,don Allah fiya kikirashi wlh muhseen yana masifar sonki,zanso ki samai kinga gani gaki kuma mahaifiyarsu batada wata matsala wlh lafoya lau zaku zauna kina ganin dai yadda nake zama dasu kamar zasu goyani." Tabbas maganarta haka take iyayensu mutanen kirmine kuma yan gidansu basu wata matsala,muhseen da uncle yahya uwa daya uba daya suke,kuma suka dai ne maza sai kannensu mata su biyu,sun matukar son Anty jamila kamar yaua haka suka dauketa mamansu kau d'iya ta dauketa,sunada arx'iki sosai kuma baisa sun dauki kansu wata tsiya ba. Kasai muhseen dinne ya cika yaga ko wata macen bata gwada mashi iyayi,kilan in iya saurarensa idan nagama da matsalar su ABDOUL-NAS. murmushi tayi tana kallon Antyn tace"sorry anty zanty tunani akai don allah kiban lokaci,kuma zan kirashin idan naje gida yanxu test zan je nayi makaranta." Cikin jin dadi antyn tace"kokefa sofyn mama,wlh muhsen baida matsala zakiji dadinsa." Nata ce komi ba ta tashi ta sata cajin sannan suka cigaba da hirar su kamar komi bai faru ba. Sai wajen karfe uku tatafi kasamcewar tayi waya da wata yar class dinsu cewar malamin bai zoba yace kowa yatai sai gobe da yamma. Gida ta wuce tana murnan wayar,don asaukake basai tayi ta daukar ma mama waya ba. KO da taje gida da wayar mama said mamaki take saida taji daga inda wayar take sannan hankalinta yakwanta,amman duk da hka tana tsoron abunda baban su zaice kan wayar. Yes min kuwa kamar itace mai wayar sai jin dadi take,wayar tashiga dubawa kasancewar irin wadannan wayoyin tasan su tana anfani dasu wajen y'an class dinsu,yanzu kuwa ta huce wulakanci idan zatai browsing,basai taje tayi ta are are ba. No din malik ta saka tayi save da sunan sa Abdul-malik. Bayan dawowar baban su mama take sanar dashi wayar da mijin jamila ya ba fiyah,kiranta yayi tazo da wayar ahannu yace"sofiyya bazan hana ki rik'e waya ba,amman don Allah zan rokeki kirike mutuncinki,kar waya ta canza maki d'abi,u kar waya ta canza maki hali kar ta jaki ga abunda kika san zaki samu damuwa kisaka kanki." Gabanta yafadi saitake ganin kamar Baban yasan manufarta,amman ai Allah bazai kamata da laifi ba tunda dai harga Allah taimako take niyyar yi tana son mai doshi cikin rayuwa irin

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});