Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 36

Chapter 36

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,290 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya burgesa ba macen da za,akamace da wuriba........."yaya malik inata magana ko baka nan,gashi nazo maka da labari mai shegen dadi." Ajiyar xuciya yasauke yana murmushi yace"oh qanwata a u serious." Tana dariya tace"yes yaya malik,I'm serious,kayi nisa ne." "Gani nan bayanki ai" Juyawa tayi tana rike da wayar ga kunnenta. Tana ganinsa ta ya mutsa fuska kamar karamar yarinya tace"kai yaya malik,shine zaka cinyemun dan katina." Dariya yayi yana nufar kofar shiga gidan karamar yana cewa"abu mai sauki ba samarinki na nan ba ai saisu sakamaki wani." Binsa tayi ciki tana cewa"uhm,kai kasan wasu samari yaya malik,Allah yasa wannan dan giyar baya nan kasan har yanzu tsoronsa nake karfin haline irin nawa." Dariya yake Mata yace"naga alama ai,Amman ai kina kokari ko ni bana mashi tsage tsage kamar yadda kike mashi,kinga kuma ai muna samun cigaba" Yau wani part din daban suka shiga shima yasha kayan more rayuwa,don yafi yi mata kyau sosai akan wancen data tab'a shiga. "Zauna qanwata mezan kawo maki tukun?" "Uhmmm,barshi yaya malik sauri nake ance Karna yo Dare kasan yau muka hadu da zakiyya." Dalalo idonsa yayi yana kallonta cike da mamaki"dagaske kanwata?Allah yasa komi ya tafi lafiya lau" Gyara zama yayi yana saurarenta.jikkarta ta zuge ta did do wayarta tana cewa"ai bakina ma bazai iya baka wanan labarin ba yaya malik gara in kunna maka kaji da kunnenka." Ta fada tana danna wayar don gano recording din datayi dasuna magana da zakiyya,har taci Sa,ar ganoshi takunna mashi ta kure ma shi volume.........muryoyinsu suka fito tar cikin speaker wayar,kanajin komi dalla dallah har kukan zakiyya data keyi gashinan Kamar gabansa take yinsa. Shiru yayi yakama habarsa ya rike cike da mamaki da al,jabin abunda yakeji bakin zakiyyar,har Zuma karshen tattaunawar da sukai ya gama ji yana kallon fiyah,shi tsabar iya Lauya maganarta da Ku ma kaifin tunaninta yake mamaki,yajin jina kokarin ta don kau ba kowane zai iya wannan dubarar ba balle yatsaro irin kalamanta,yasan tahada dawayau da dubara harta yarda da ita ta kuma bata amanarta.duba da yadda zakiyyar tayi saurin yarda da ita. "Gaskiya qanwata kinyi bala,in burgeni naji dadin wannan lamarin ba Kadan ba nake gaya maki Allah yayi maki Albarka yakuma baki miji nagari wanda zai kula dake har illa masha Allah." Sadda Kai tayi tana murmushi aranta tace Amen yaya malik,Amman afili kasa ansawa tayi. "Yanzu kenan in share waje na zauna najiraki, komi kenan zanji daga gareki" "Insha Allahu yaya malik,Aikomi yataho karewa kasan har na k'agu na kammala aikin nan." Murmushi yayi yace"nima zanso komi ya kammala Amman kuma banson rabuwarmu dake,mun saba sosai sai nakejin kamar yar gidan muce ke." Dariya tayi batace komi batana sadda kanta,hakika kamar yadda yace sun saba haka a bun yake itama cikin ranta sun saba sosai,duk randa suka rabu zasuyi kewar juna.......koba komi yaya malik ya iya zama da mutane,ga barkwamci da Fara,a. "Yaya malik Zan wuce gida kasan har yanzu inacan wajen Anty sai anyi suna zan koma gida,Wanda daker kuma in nakoma in ringa fita inba school zanjeba." "Ba damuwa ba,arasa yadda za,ai ba muje saina tarar maki taxi don nasan baza kiso inkai kiba." Fitowarsu kenan aka bude get din gidan motarsa zata shigo,wani lugude kirjinta yake mata. Bata shirya haduwa dashiba ahalin yanzu don Sauri take shidda tayi takoma gida hakan,gashi Anty ta tsirar mata hada wani abun banza saboda wani muhseen. Tsaye sukai itada malik,ita tana tararrabin yadda zasu rabu shikuma yana murnan zai samu damar hada su. Cikin rawar murya tace"yaya malik karka barshi ya tabani wlh sauri nake idan ban koma gida da wuri ba Anty fada zatayi mun." "Ki kwantar da hankalinki bazai maki komi ba,shizan saka ya mayar dake gida yanzu." Xaro kyawawan idanunta tayi tana kallon sa cike da tsoro tace"bana so wlh so kake mutai ahanya yaje yayi cinikina wani waje aa barni infita salin alin." Fitowa yayi daga cikin motar cikin kayansa kana na masu masifar kyau,fesincap ce Sam an kansa kalar rigarsa light blue da rubutun *ME&YOU* ajikin rigar fuskarsa da walwala ba kamar yadda tayi tunanin ganinsa ba,direct wajensu ya mufo idosa akan ta hannunsa guda rike da briefcase dinsa,ya ratayota ta kafadarsa said gudan Hannun kuma yana rike da wayarsa.shan mur fiyah tayi tana kauda Kai harga Allah yayata Kyau babu karya. "Malik tsayuwar me kuke,halan jirana kuke inzo inbata giyar tasha" Murmushi malik yayi yace"Aa ita ai batasha ko sOfiyyah." *"SOFIYYAH!!!"* Alfah ya maimaita sunan cikin ransa kasan ransa yana cewa"nice name" Hanyar fita tanufa tana dalla masa harara tace"angaya maka kowa ma irin kane,mtsss!" Kankace tak Alfah ya fincikota yadan sha mur yace"ke kullum bakinki da magana ko,da alama kinsha rishin kunya kin koshi inbakiyi wasa ba Allah kinji na rantse zan danneki saina baki kinsha." Yadda ya damke Mata hannun yasa idonta yakawo kwallah cikin rawar murya tace"dallah can sakemun hannu Kai inbanda mugunta babu abunda ka iya,kaima din da gani kashata ka koshi muguntar." Sake damkar hannun yayi yana mamakin taushin fatarta kamar ta jarirai, Kara ta saka tana kwalama malik kira wanda yaja gefe yana smile, "Abdoul karfa ka karya Mata hannu." "Babu ruwanka malik kabarni na koya mata hankali,tunda ita kullum.bakinta baya mutuwa." "Wlh aka mun fada acid allah ya isana ban yafe ba,Kuma saina Kai kararka wajen Allah." Yatsa yasaka ya d'alle Mata baki yana sassauta muryarsa da gajiya tasaka tayi laushi tubus kamar fulawa. "Nima saina Kai karar taki kina mun sharri da abunda banba." Kokowar kwatar kanta take idonta jagejage da hawaye"dallah malam ka kyaleni,aiba karya akai makaba inyanzu aka duba motarka sai ansamu kwalaben giya,waya sani ma ko harda wiwi.......sake d'alle Mata bakin yayi yana guma mata goshinsa ga Nata goshin. Kuka tasaka mashi tana kiran malik,shikau yau abun dadi yake mashi,ganin Alfah yamai da abun nishadinsa. "Harda koken ma duk za,a samu Amman in har ba samu kogudaba mezan maki." Cikin jin azaba tace"ban saniba mugu azzalumi baka iya komi ba sai mugunta............kafarta yatake da kafarsa dake sanye cikin wasu combus hadaddu white and light blue. "Wayyo kafata nabani na lalace wallhi ban yafeba Allah ya isana,yaya malik kana gani ko kana gani zai karyani kace masa ya kyaleni intai gida Anty fada zatayi min,na bani kafata Hannun zai ballemun.............hakanan haji bai kyauta ba sauke kafarsa yayi ya sassauta rikon hannunta daya malkashe shi tabaya,numfashi takeja tana zubar da kwallah. Samun kansa yyi da kalonta yana kallon fuskarta data baci da ruwan hawaye,hanky dinsa yafiddo cikin aljihun wandonsa yana tsane mata hawayen......juye juye take alamun bata so yadaina,Amman bai dainan ba saida ya goge su Tas sannan yace "daga yau kisake mun rashin kunya,hamisu budemun get din nan zanfita." Ya kwalama maigadin su kira. Bai saki hannunta ba har aka bude get din,maido kallonsa yayi gareta yana dage mata girarsa guda sama yace"muje badan halinki ba na saukeki gidan" Da harararsa zatai saita fasa takauda kai tana cewa"ban so." "Ashe kau zaki kwana nan gidan,,kuma duk dan iskan kwarton ki daya biyoki nan saina guntile kafarsa alqur an." Malik dariya ya zauna kasa yanayi don wlh yau abun yabashi nishadi sosai. "Karka sake cemun kwartayena niba yar iska bace" Fizgota yayi daga jikin bangon ya nufi motar sa yana cewa"anje ance maki kwartayenkin karya akai maki wace macen kirkice zata ringa yawo gidajen maza

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});