Chapter 76
Chapter 76
yakeyi yanajin kaso sittin na amuncewa da ita yana saukar mashi,cikin sanyin murya yace"baba na amunce nima ina sonta,duk da haka zan sanar da su halin da ake ciki nasan bazasu ce aa ba,suma ai suna sonada daya daga cikinsu,Allah yasa hakan shiyafi alkairi" Dandanan fuskar baba ta washe hakika yaron yana da hankali Albarka yayi ta samai shida mama,da zaitai ya ajiye masu dubu goma yafice,baba nacewa ya barshi amman bai dawo ba. Fiyah na jinsu duk abunda ya wakana saitaji yabata tausayi,kuma ya burgeta hakika tana taya yar uwarta murnan zamun namiji irin muhseen,Allah ya samashi soyayyarta fiye da wadda yesmin take mashi. Kallonta tai ta dunkule waje guda tana raba ido,dariya ta kwashe da ita tace"to mrs love tashi ankashe maki boss din saiki bani ladata" Boye fuskarta tai tana dariya tace"nidai Adda kibari don Allah bana so" Cikin tsokana tace"ehyy bakiso meye bakiso muhseen din kuma yanzu shine bakiso,innalillahi bari inje insanar da baba to ashe hasashena karyane........Wlh Adda ba haka nake nufi ba kiyi hkr" Rike bakitai tana dariya tana kallonta,saida fada kuma kunya ta kamata ta soke kai tana dariya "Adda don Allah kibari kunya kike bani" "To nabari yar qanwata Allah ya tabbatar da alkairi yakuma kara kauna" Kin ansawa tai da amin din. 💞💞💞💞💞 Umma dai direct gidan mahaukata aka kaita,saboda hauka take tuburan idan kasake kaje inda take saidai akwasheka ayi asibiti dakai,yaranta banda kuka babu abunda sukeyi Abbi kuma ya sakasu daki ya kulle yasa wani soja yayi masu dukan tsiya,har saida xuwairat da haulat suka suma.Amina ce kurin bata suma ba,khadija kuwa Allah yasota bata ciki ta ruga ma wajen mami abunta,xindir haka aka fitar da umma daga gidan don duk kayan da aka saka mata saita yagasu tayima su fatafata,gashi duk tajima jikinta ciwo ta yayyage fatarta,sai ihu take tana tona ma kanra asiri wani abunma babu wanda yasan tayi,sai lokacin akeji ashe tun sanda tasan mami na da cikin Alfah taso atura mata aljanu su sace cikin,kuma su hanata daukar wani amman dayake Allah yace sai Alfah da ni,ima sunzo duniya Allah baibata iko ba. Haka aka kwasheta mutane sai Allah wadarai suke da ita,anan wau sukasan sharri akaima Alfah bai akaita abunda mutane suke zargiba. Alhaji kwangila kuwa yana tsaka da hira cikin iyalinsa don duk yinin ranar kin fita yayi,tsoro yakeji kar shima asirinsa ya tonu akamashi don ya tabbata Alh muazzam bazai kyalesa ba,shiyasa duk atsorace yake dayaji karar get zai zabura yace waye.saiyaga ba yan sanda bane ko sojoji saiya natsu. Ya sadakar kila yatsira wajen karfe takwas na dare kurin saiga sojoji mutun hudu yansanda mutun hudu,babu ma wani dogon bayani sukai sama dashi suka sashi motarsu aka dankara mashi unka,kiraya ke kubarni nayi magana da lawyer na nifa karya akemun wlh sharrine" Tunda wani bajimin soja ya makamai bakin bindiga baisake magana ba,don hakorinsa uku saida suka fito. Ranar momi da su rafeea sunga tashin hankali,jin rade raden cewa ai matar Alh muazzam yake zuwa dadiro wajenta.saboda kidima da tashin hankali saida momin rafeea ta suma,daker ta farfado suka hau kuka kamar Alhajinne ya mutu. Abdoul bai tashi daga office ba sai bayan isha,i don yau yayi ayyuka sosai daya kwana biyu baiba. Sanda yake kokarin tafiya dady ya kirasa awaya,bazai iya tuna ranar da dady ya nemai ba,awaya dai kamar haka komi yake neman sani akanshi zai nemi malik,amman yau dady dakanshi anya ba akwai wani abuba. "Hello ina wuni" Abdoul yafada daga can daddy yace"gobe wajen karfe goma na safe kazo gidana na maitama ina son ganin ka" Wata irin faduwar gaba ce ta sameshi "gidanka na maitama?"ya maimaita dadyn cikin bada umurni yace"eh shi ake nufi hakan ka manta address din na turo maka,kokuma xuwane bazakai ba ka nuna man har yau ba,a isa dakai ba" "Aa daddy ba haka bane kayi hkr zanzo amman awannan time din inada aiki office kodai na sameka office dinka idan narage aiki" Yafada yanason xillewa daga xuwa maitamar don inyaje ciwon dake kirjinsa zai fama. "Karfe goma nace ina son ganinka a maitama idan kuma ya zarta haka nidakai ne" "Afuwa daddy zanzo kayi hrk" Yaja tsaki yakashe wayar sauke tashi yayi yana jan numfashi,mezayyo maitama shifa ko kallon get din ma ayanxu baiso,aduk unguwar bakda wani masoyi bayan mami da ni,ima suma wataran yasan zasu hadu amman ba cikin unguwarba,babansa bai sonsa yan uwansa basa sonsa,yarinyar daya kwallafa rai da samunta tace bata sonsa tome yarage mashi amaitama?jiyai ma zai hada ma kanshi tension yayi saurin kawar da tunaninta yana shiga motarsa yabar company. Wajen masu suyar balango da kaji ya tsaya idan bazai manta ba tana masifar son balango,da fruits sai fresh milk. Murmushi yayi yau inason shiryawa dake dole zan nemi abunda zan faranta maki dashi kiyya. Fitayai yasiyo balangon shikuma ya siyar masu gasassar kaza shida malik,yakara gaba yasai fruits ayaba apple abarba da inibi.yasai fresh milk din Katan guda mai sanyi sannan yadauki hanyar gida. [10/3, 9:09 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 🅿️.............54 Suna falo yau da malik suna kallo news,babu laifi yaga canji daga zakiyyar yau amman bai tambayeta dalili ba yasan can tsakaninsu ne. Sanda ya shigo duk suka xuba mashi ido har ya karaso cikin falon,yana xubewa cikin kushin. Ya na furta "washhhh" Malik yace"sannu yallabai,daman nasan za,ai haka katara ayyuka dayawa dole zaka ringa over stres din kanka" "Wlh kuwa,don jinake gobe kamar karnaje nasan kuma hakan kara tara wasu zanyi" Zakiyya na shan lemon fata bata tsoma masu baki ba,idonta nakan news din da,aketa nunawa da hoton Alh kwangila ajiki ankamashi da cin amanar Alh muazzam canji,wanda hakan ya jawo an dauresa gidan yari daurin rai da rai........wani dadi taji yadirar mata koba komi dai asirinsu ya tonu izuwa yanxu tasan Abbi yaji komi ya koma ga Mami,kuma ba jimawa xai nemo dansa tilo kamar rai yanemi afuwarsa,koda Abdoul bai aureta ba wannan nasarar tafi komi dadi wajenta. Daga shi har malik kallon tv suke shi malik daman yasan hakan xata faru,amman Abdoul mamaki ya kasheshi meya hadoshi da Abbi,to kodai ya gano cewar baida laifi abunda duk ya faru? Kallon fuskar malik yayi yaga babu wani mamaki ko wani al,ajabi haka zakiyya saima murmushi da take abunta. "Malik meyafaru acan,nasan kana da masaniya" Kafada yafaga yace"i don't know yadda ka gani nima haka" Murmushi yayi yana mikewa"hakan ma ya sake tabbatar mun kasa komi,uhmm rike saninka Abdoulmalik." Har ya juya yakai bakin hanyar dakinsa ya jiyo yana kalonta yace"kiyya" Kamar bata so haka ta jiyo tabisa da kallo,lumshe mata idonsa yayi da suke cike da gajiya yace"wadancan ledojin kije dasu kitchen,naman asake gasashi fruits asasu frig plss." Lauya kai kurin tayi batace komi ba,shikuma ya shige don watsa ruwa ya kuma sauke sallolin dake kanshi don baiyyi magruba ba. Damuwar duniya tataru xikin xuciyar fiyah,data dauko wayarta saitaga aibata da no dinsa,bala,in son jinsa take wata irin kewarsa take ji wadda bata taba jin irin haka ga wani da namiji ba,idan ta tuna abunda yasa yayi fushi har kwalla take.yesmin ta lura tana cikin damuwa ta tambayeta. "Nikau Adda kamar wani abu yana damunki,don Allah ki gaya mun idan yafi karfina saina yi maki addua,kwanaki na dauka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101