Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 92

Chapter 92

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,270 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

rashin kunya,Wlh zan turaki falo duk sanyin dake can yakare kanki daga an rufa maki asiri" Wata hararar ta danna mai tana neman abun salla,"kaga banda lokacinka" Ta nufi inda taga an killace shi donyin salla saidai kuma wandonta bai kai mata har idon sawuba,kuma abayar itama bata wuce guiwa ba. Kauda kai yayi yana dariya can kasan makoshi,yaga yadda xatai sallar ai dole dai yakawo wani taimakon.satar kallonsa tayi taga ya juya baya yana kashe alam din daketa ki faman kiran sallah. Ganin bata ita yake ba yasa ta dan waigo "don Allah........" Mikewa yayi ya nufota dan danan kuma gabanta ya fadi,runtse ido tai tana adduar karya iso inda take amman adduar bata ci ba daf da ita ya tsaya har yana goga goshinsa anata dan danan ta mamuke jikinta tana runtse ido. "Kaga fa salla zanyi lokaci yana tafiya kuma bacci nakeji" Kuncinsa ya dora bisa nata idonsa rufe kamshin dake jikinta yakeji yana sashi wani yanayi,don baisa ma meyake shirin yi ba. "Ban hanaki ba ai,kiyi sallar ki" Kamar zatai kuka tace"ai ka tareni ko" Murmushi yayi yana jaye abayarta ahankali ahankali har cinyoyinta suna bayyana ya dora hannunsa akai.........numfashinta taja tana rike hannunsa "ahaka zaki sallar xindir" Kasa ta silale tana soka kanta cikin cinya tana jin kunyar duniya tana rufeta,har yanzu jitake hannun nashi yana cinyarta. "Tashi na baki kayana kisa" Babu shiri ta dago tana kallonshi cike da zare ido. "Allah ya kyauta nasaka kayanka" Dariya yayi yana nufar wadrop din kayansa yana budewa. "Yanzu kuwa zaki ga ikon Allah" Kallonsa take ita duk gani take kamar bashi ba,duk ya canza gaba daya tashi tai tsaye tana raba ido ita kam yau taga haza harda haxihi. Jallabiya ce ya dauko fara kal sai kamshi take,kuma zata shigeta saidai tsawon ne zai mata yawa. Mika mata yayi daga ina take"zoki ansa kisaka kokuma yanzu kiga ikon Allah" Babu musu tataho tana rabewa gefe ita wlh duk ta takure ita yau wata irin kunyarsa takeji,kamar ta bace ko tashige cikin bango. Mika hannu tai zata ansa taji yajata dakarfi xuwa jikinsa ya matse...............abun yazo mata bazata gaba daya jikinta ya dau rawa,dan danan kuma taji ta nemi natsuwarta ta rasa mutsu mutsu kurun take tana son kwacewa amman yayi mata riko bana wasa ba. "Zaki saka ko ni nasa maki,gardamammiyar yarinya kawai daga yau idan nace ga abunda zakiyi banson musu just do it kawai." Daga kai take kamar kadangaruwa tana kermar baki"to kasakan wlh zansaka Allah zan saka" Murmushi yayi ya tallabo face dinta yana kallon yadda ta rufe dukan idanunta,saiyaji sha,awar ya sunbaci idon nata. Ahankali ya matso da bakinsa ya mata sunba kan kowane idon nata,sannan yace "oya open ur eyes" Girgirza kai tayi ahankali kuma saita fara budewa tana zube mashi idon nata akan fuskarshi,gira ya daga mata yace "are u oky" Daga kai tayi yace"oky bari muyi jam,i zakiyi dani ko" Nan ma daga kai tayi ya saketa yana nufar bayin shima. Wata nannauyar ajiyar xuciya ta saki tana nufar inda ake shiga asaka kaya taje ta cire na jikinta tana sauri karya zo ya sameta,fadin ya yi mata yawa amman daga kasanta hips dinta sun cika kasan,sai tsawon daya mata yawa shima. Kalon kanta tai ga mirrow din dake wajen taga kuma tai mata kyau,saidai saman ne ya mata yawa Allah yasota bata cire bra ba da kirjinta yawo zaitayi aciki. Jin anbude kofar toilet din yasa ta fito tana sanye da abayar,kallonta yayi yana murmushi ya je shima ya canza kaya xuwa jallabiya yajasu sallar,karatunsa gwanin dadi kamar ya daina ashe daman ya iya qira,a haka aikuwa nan gaba idan komi ya daidaita zairinga mata kari don ita inda yake jawowa ma bata kawo nan ba. Suna sallamewa kowa yaja gefe yana azkar dinsa,amman kadan kadan sun saci kallon juna. Idan ya kamata tana kallonsa sai yayi mata murmushi kawai,idan itace ta kamashi yana kallonta saita watsa mashi harara jinjina kai yake ya rabu da ita ahaka har suka gama,zaman cin tuwo yayi yana kallonta yace"good morning love" Sadda kai kasa tai tana jin yana kashe mata jiki,ashe dai darabon zasu sake ganawa ashe dai darabon su mallaki juna,aduk sanda ta tuna saitayi wa baba addua marar iyaka. Ahankali tana wasa da hannunsa da yasha kunshin biki tace"ina kwana" Jingina bayansa yayi da abun gado yana ajiyar xuciya yace"bani nafara gaidaki ba" Murmushi ya kubce mata ta sake boye fuskarta tace"ai babba baya gaida karami inko har karamin ya ansa to ya cika marar sanin girman na sama dashi" Dadi yaji ya kamashi yace"oky to as from 2 day damun gama salla inason gaisuwarki ta fara shiga kunnena,are u hear me" "Insha Allah" Shiru sukai kowa da tunanin dayake hannunta hake kallo kunshin yayi masifar daukar hankalinsa,kamar ya kamashi yayita lasa.kamar kurame haka suka zama,jawo system yayi yana dannawa bakuma don yasan me zai ba,kawai dai yana son ya dauke hankalinsa daga shagala da kallonta basu ankaraba Alam ya buga karfe takwas,xunbur tatashi taje ta cire jallabiyar ta ajiye mashi gefen gado ta nufi kofar fita. "Ina zaki" "Wai kitchen naga time yana wucewa koba ku break da wuri anan" Baisan meyasa gangar jikinsa takeson rusa mashi plans ba,runtse idonsa yayi sannan yace"xonan" Ahankali take dawowa ta rabe gefensa ya ajiye computer ya matso kusada ita,kamar zai rike hannunwan saiya fasa yace"keda kike amarya waye yasaki shiga kitchen?" Soke kai kasa tai batace komi ba. "Ko kin manta amaryace ke?" Girgirza kai tayi yace"halan kurma kika koma" Shagwabe fuska tai bata san ma tayi ba tace"to ni ai nasaba agidanmu ko" "Ai yanzu tattalinki ake idanma mami ta ganki kitchen nabani ai" Kallonsa take cike da tambaya "to miye" Zaro ido yayi yace"ai ita yanzu ma duk tunaninta kinan kwance babu lafiya me zai iya fiddoki" Har lokacin kwalwarta bata bata komi ba,kallonsa take yadda yake murmushi tace"nifa ban gane ba,mezai sameni to bacin na warke" Matsowa yayi yarage murya kamar wani yana jinsa yace"kin manta kenan,ina nufin ai kowa gani zai na angonce yau kinga ai zasuga kinan kwance ina..........bata san sadda ta tashi ta shige toilet ba ta rufe kofar. Me zai inba dariya ba rabonsa da dariya irin wanan bazaie ga lokacin ba. Knocking din kofar falon yaji anayi ya tashi ya fita yaje ya bude,ni,ima ce da kaya ga hannu tace"yaya ina kwana" "Lafiya lau wadannan kayan fa" "Anty safiyya mami tace akoma wa" Bata hanya yayi tashigo ta ajiye su bisan kujera tace"mami tace karfe tara kufito ayi break su Abbima har sun iso" Jinjina kai yayi yana daukar kayan yana wuce wa dasu ciki. Har lokacin tana toilet din ya ajiye ya isa bakin kofar yace"ki budemun na shigo wanka zayi idan ke bakiyi" "Don Allah yaya Abdoul katai falo idan na gama saika shigo nidai wlh kana sani jin kunya don Allah karka kara"tafada cikin muryar kuka har da kwallarta. Dariya yayi yace"oky kiyo wankan bazan sake ba natai falon ina jiranki" Ya haye gado yana dariya kasa kasa wankan ta tube ta shiga yi da ruwa mai dumi,tayi anfani da kayan wankanshi ta jima kafin ta fito daure da towel dinsa tunda yace mata yana falon,ko kadan batai tunanin yana nan ba,kanta tsaye ta fito bata kali gadon ba ta

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});