Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 50

Chapter 50

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,289 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kuma tana tunanin wani abun nadaban,tana tuno hirarsu da zakiyya ta farko da suka hadu. _"Kiban kwana biyu zan nemeki akwai wani abu danake son ganowa suna kitsawa Abbi wata makarkashiya ne"_ Tabbas aikinsune nafarko kila suna son kasheshi su kwashi dukiya,na biyu wannan yaron mamman da suka biyo zakiyya umma tana son ya maye gurbin Alfah koma ince ya mayen,suna ganin asirinsu nangab da tonuwa yasa suka yanke wannan hukuncin,tunda har suka iya farautar ran zakiyya ta silar haka to kau babu makawa shima farautar ran nashi aka biyo yi don su smu cimmabumtr su sugudu.lallai akwai marasa imani cikin mutane dayawa,har ki iya saka wa akashe yarki sannan kisa abi mijinki shima akashe saboda abun duniya,wannan rayuwa abun tsoroce yayinda rai ya zama ba abakin komai bamutame sun maida kudi sune rayiwar duniya,akansu babu abunda bazasu iya ba. Har suka isa asibitin tana wannan nazarin. Dakin da aka kwantar da baban suka tambaya,dalha yake masu jagora har xuwa dakin. Togewa mama tai tana hawaye bata san mezata tarar ba,tanajin tsoron ganin abunda zuciyarta bazata iya dauka ba.......riko hannunta fiyah tayi cikin lallashi tace"mama kiyi hkr ki natsu babu abunda yasamu baba mai girma insha Allah kisaka natsuwa cikin ranki kar kitada mashi hankali" Da haka ta kwantar mata da hankali suka tura kofar suka shiga, Kwance yake yana bacci har lokacin ga kafarsa nan andaure da bandage,alamun itace keda matsalar. Kallonsa suke cikeda tausayawa yesmin har lokacin kuman take likitanne yashigo. "Sannunku kunxo ganin mai jikiko" Dalha ne ya iya bashi ansa yace "eh dr,yajikin nashi" File dinsa ya shiga dubawa yana cewa"he is very lucky,bulet din bai shigeshi sosai ba don kadan ya hana bai bita cikin kashin kafarsa ba,wanda da hakan ta faru sai anyi mashi aiki sosai.amman anyi sa,a hakan bata faruba ku godema Allah don cikin sati guda zai iya warkewa insha Allah.inhar yana shan magunguna yadda ya kamata,gasunan ma har ansiya tun dazun.yanzu da ruwan nan ya kare zai iya tashia amman bazamu baku saama yanzu ba akallai zai kwana biyu anan din." Ajiyar xuciya mama ta sauke tanajin sanyi cikin ramta Allah abun godiya dayasa babu wata babbar matsala. "Dr waye yasiyo magungunan?" Inji safiyyah "Alh ne ya bayar da kudin komi harna tsawon lokacin da za sallamai,shima mun bashi gad don shi ciwon da sauki bai kai ma wannan bawan Allah ba" Mamaki ya kama su sudukan mama har bakinta saida ta hangame saboda tsananin mamaki,Alh muazzam din zai iya yiwa baba wannan abun,to dalili dame? Mehakan ke nufi mamadai ta shiga shakku tace"likita anya kasan mekace kuwa" Daroya yayi yace "hajiya kenan to menene,koba shiba kowaye zai iya yin fiye da hakan akan mutumen dayayi saving rayuwarsa,yaji dadine kuma na tabbata ba iyakar abunda zai yi ba kenan bari dai har ya warke,don bacin mijinki hajoya bana tunanin iyanzu Alh muazzam ba,ai janazar sa ba" Kallon karin bayani suke mashi amman sai ya nufi hanyar fita kafin ya juyo yace"kuna iya zuwa kudawo anjima sai kudawo yafarka zuwa karde biyu amman kina iya barin wannan saurayin" Kowa da kalar tunaninsa akan wannaa sabon al,amarin. "Dalha ka zauna da baban ku zamuje gida in aka gama hada kalacin sai akawo maka." "Aa mama ki zauna ke sautai tare da su safiyyah idan suka hada sai akwo maki nakin,idan nakwo maki saikitai ni inzauna" "Toshikenan kuje din" Tafiya sukai gidan akabar mama wajensa. 💞💞💞💞💞💞💞💞💞 "Bafa ka isa kace zaka ajiye mun wannan yarinyar ba,inbacin inda sauran xuciyar imani wallahi bazan kaita asibiti ba saidai ta mace acan bisa titin,sannan taci darajar wannan yarinyar wallahi da ko sake bi ta kanta bazan ba,don haka inhar kana son muzauna lafiya ka dauketa daga cikin gidanna,inba haka ba bollah azim nizan fita kuma bazan sake dawowa ba,au kinci nasara wancen lokacin bai isheki ba akaina har sai kin sake biyoni cikin duniyar dana sake kin chaza mun kwalwa ko,to baki isaba tunda naga take-taken ki bakison kiganni ina rayuwa adoron kasa,to karya kike kinci karya kin kwana da yunwa wallahi." Tunda yafata balbalin masifarsa tana durkushe kasa tana kuka bilhakki da gaskiya..........malik kallonsa yake cikin takaici amman har yau baiga laifinsa ba akan abunda yake ma zakiyyar,laifinsa anan dayake hakikancewa lallai lalai bazata zauna agidan ba. "Yanzu ina kake tunanin zan kaita,shin kana ringa lissafi mana Alfah,wannan xuciyar karinga sassautama kanka ita kanada ciwo tare dakai kasan da wannan,don haka mubar tada jijiyar wuya akan wannan,zakiyya tana nan gidan bazataje ko ina ba" Kukanta ya tsananta tana cikin bakin cikin Yadda Abdoul dinta ya koma,tsanarta tayi guri tatare cikin ransa taya zata iya fahimtar dashi cewar bata da saka hannu cikin lalacewar rayuwarsa. "Fine,nandai zata zauna dai ko shikenan" Hanyar barin falon yayi cikin zafin rai,dagaske tafiyar zai kuma yayi alkawarin bazai dawo ba...........kamar antsikareta tatashi aguje tabi bayansa tana shashshekar kuka,part dinsa ya nufa yabanka kofar cikin fushi,don da ace ba kofar kirki bace saita balle. Akwati ya jawo yana hada kayansa,ko likewa babu cusawa kurin yake idan ya cirosu daga hanger. Shigowa tai cikin dakin Kamar anjehota tana nishi,rike hannu sa tai muryarta na rawa tace"na rokeka yaya Abdoul karka tai,muddin kabar nan bazan iya yafewa kaina ba,bacin wancen mikin dana sawa xuciyarka bazan iya daukar wannan ba,yaya Abdoul na gwammace ni inbar maka gidan inhar hakan zai saka kaji salama cikin ranka,zantai zantafi inyaso kome suke so suyi da rayuwata suyi mun,na cancanta da hakan." Ta durkushe kasa gabansa tana rike da kafarsa guda sosai take kuka mai tsuma xuciya. Wani irin ciwo yakeji cikin ransa,bai zaton har akwai sauran feelings game da zakiyyar ba cikin xuciyarsa,wani tausayi-tausayi yakejin yana tao mashi,yanajin kukanta har cikin kokon ransa.mezaimata?mezaice mata?bazai iya hucewa da wuri haka ba xuciyarsa yaudararsa take akan hakan,amman zakiyya bata cancanci yafiya da wuri ba. Tuntse idonsa yayi yana jin wani radadi,kalamanta suna sake dawo mashi cikin kunne. _yaya Abdoul na gwammace inbar maka gidan,inhar hakan zai saka kaji salama cikin ranka,zantai zantafi komi zasuyiwa rayuwata suyi mun na cancanta da hakan_ Su waye?me zasuyi mata?metayi masu.tsoro ya kama shi akan hakan,karsu cutar da ita dandanan yaji bazai iyabarinta tabar gidan ba,shima kuma ya hkr da barin gidan zaijira har koma me suke kullawa malik da wannan yarinyar ya bayyana,kafin ya san mizanin da zai dora zakiyyar. Juyowa yayi yasaka hannu riko kafadunta yadago ta,biyosa tayi idonta yayi jaa saboda kuka hawaye share share,take kallonsa da mamaki ko kadan batai tunanin zai saurareta ba balle har ya iya tabata. Malik yana bakin kofa yana kallonsu,murmushi yayi yana jinjina kokarin fiyah,na sassauta zafin ransa da saukowa da wuri. Zaunar da ita yayi bakin gadonsa ya juya baya don baison kallon idonta,don zata raunana mashi xuciya har yayi abunda bai niyya ba. "Kina iya zaman nan din,har xuwa sadda komi zai lafah sannan karki daman da wani ban hkrinki,kirike abunki bana bukata." "Bazan zauna ba inhar kaima zaka bar gidan don bakaine zakabar gidan ba nice" "Babu inda zanje inkinga kina iya zaman ga fili nanda dakuna" Ficewa yai yabar malik tsaue yana binsu da kallo. Isowa yayi gabanta yana mika mata hanky yace"ki kyalesa zai sakko,inha Aah komi aksan uwa karshe." Girgza kai tayi tana tace"zasu kashe Abbi sutsara yadda zasu farmashi,ban sani ba ko harma sun aikata abunda suka shirya din,saboda

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});