Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 81

Chapter 81

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,283 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sai karfe hudu da rabi agajiye suke feea daman ga rashin dadynta daka ganta kasan tana cikin damuwa matsananciya.duk ta rame ta zama so silent. Fiyah ta lura da canjin yanayin kawar tata bayan sun fito suna zaune bakin block dinsu tace mata. "Nikau feea mekedamun ki kinga wai yadda kika rame kamar wada ake dibar naman jikinta ana miya" Yake tai idonta yana taruwa da kwalla tace"fiyah duk abun nan bakisan me yafaru damu ba" Kallon mamaki take mata "ban gane ba,har wani abune yafaru daku wanda ban sani ba" Kwallarta ta silalo tana gogewa tace"yau kwanan dady biyar kenan yana prison,fiyah dady baimana adalci ba dady ya cutar damu.ban tabaji tsanar ubana ba fiyah irin cikin yan kwanakin nan" Tausayinta ya kama fiyah cike da damuwa ta rungumota cikin lallashi tace"innalilahi wa inna ilaihir raju,un.feea banji maku dadi ba dole zaki rame dole xaki shiga cikin halin damuwa,amman kidaina tsanarsa koma me dady yayi dai har gobe yana matsayin mahaifinki,don haka addua ce zaku ringa binsa da ita,kuna mashi fatan alkairi.hakika abun bai dadi ba amman ance hannunka baya rubewa ka yanke kayar,don haka kidanne xuciyarki harma kiringa tausar momi kuna binsa da addua har Allah ya kawo maku mafita." Kuka take ajikin fiyah tace"fiyah hajiya mariya matar Alh muazzam fa...........karki fada kibar shi matsayin sirrinku feea,kuyi mashi addua kuma ku saka hkr da juriya Allah zai dafa maku." Lallashinta fiyah tatayi tana sake kwantar mata da hankali har tasamu ta natsu,drivern ta yazo tace"bazaki bini mutai gida ba" "Aa kije ina jiran wanine" Haka tatai xuciyarta babu dadi. Wayarta ta kalla taga tana haske dayake silent ta sata no dinsa ce,don ta riga tayi mata hadar da ko cikin bacci aka tambayeta zata karanto tsaf. Tambayarta inda department din nasu yake yayi ta gaya mai ta sauke wayar tana bin cikin makarantar da kallo,duk yawanci antafi sai wadanda ke hostel ne keta shige da ficensu. Mota ta hango wadda bata tabagani sa da ita ba,land rover ce fara fat,duk wadanda ke wajen tsura mata ido sukai,suna jiran wanda zai fito.kamar yasan haka yaki fitowa ya kirata. "Inafa kallonki hajiya kitaso" Hararar motar tai "kafi karfin kai kabiyoni ko,to bazan taso ba inbazaka fito ba wlh tafiyata zan" "Basai kin gama rantsewa ba aike gimbiyace duk abunda kikace yi ake" Yafada yana murmushi mai tsananin kyau. Budo motar yayi yafito...........huking fiyah tai daga inda take zaune wata dankareriyar shaddace jikinsa tana maiko da walkiya black ce anyi masa dinkin harf jamfa hannun mai links akai mashi,hukarsa black haka takalman shi.kunsan farin mutun bakaken kaya suna masifar ansarshi,duk matan dake wajen tsayawa sukai suna kallonshi sake dabaki daga inda yake zuwa inda take da nisa amman ba sosai ba,tuni kamshinsa mayatacce ya gama karade hancinta. Lumshe ido tai tana budewa wasu yan mata ne taga suna dosar inda yake. Dan danan hankalinta yayi masifar tashi nadamar cewa yafito ta sameta,mema yasa tace yafito. Hoto taga sunyi dashi sun wuce suna daga mashi hannu.........wani kududu yazo mata wuya kamar ta fasa ihu. Tashi tai tun kafin ya karaso ta nufi hanyar barin wajen,ganin zata wuceshi din yaga fuskar murtik yayi saurin riko hijab dinta. Yana murmushi"ya haka madam,nafito ban saba umurnin ki ba kuma zaki barni anan" Kamar zata rushe da kuka tace"to yanzu kuma nace ka koma motar" Kunshe dariyar sa kurin yake yace"angama gimbiya yar sarki" Harara ta danna mai "ni ba yar sarki bace yar malam kabir ce" Bude mata gaban yayi yace"yar sarkin kenan irinku ai sai mai sa,a" tashiga tana kubure kubure. "Zamu iya tafiya rankishidade" Tsaki taja tana jin bakin cikin hoton da suka dauka dashi wadannan yan matan. Cike da masifa tace"idan bazaka tada motar ba wlh zan fita,saikake ka dauki wadamcen shashashun marasa aji dake daukar hoto dakai" Baisan sadda dariyar tashi ta fito ba,babu shiri yayita kyalkyaka abunsa.sototo tai tana kallonsa bata taba ganinsa cikin irin wana farin cikin ba,duk dariyarsa iyakarta murmushi da sauti amman ba irin wannan ba mai kyalkyalawar haka. Sai ta koma tana kallonsa yayi mata kyau sosai,har sada ya bar dariyar yana murmushi ya tada motar yajata ahankali. "I'm sorry ina maki dariya,kedince kika tunxira dole nayi miye don sunyi hoto dani,kema inkinaso basai muyi ba" Banza taimashi har suka fita daga makarantar.ahankali kamshin motar daya hade da turarensa ya saka mata wata irin natsuwa,taji duk haushin da takeji ya fice sanyin Ac yana shigarta wani yanayi yana bakuntarta,kallota yayi cikin canza murya kamar bashi ba yace"ina zamu" Ta na jinsa ta rufe idonta ita batasan ma mezata ce ba.bata son wannan sabon yanayin ya gushe shiyasa ma batace komi ba. Kida ne yajefita amotar batare da waka ba,sautin kidan mai ratsa uciya da ruhi,dan danan fiyah ta gigice da wata irin soyayya wacce bata san tanajinta ba sai yau. Bai sake cemata komi ba yana kura da yanayinta wanda shima kanshi yana jin irin hakan,wani wajen shakawa ne ya kaisu wanda fiyah bata taba ganinsa ba,amman bata son fita amotar. Shima kuma hakan yakeji shiyasa saiyayi parking kurin yana jingina bayansa da makarin kujerar yana sauke ajiyar xuciya ahankali. Ba Wanda yace komi tsayin mintyna uku,har yagaji da shirun ya bude wata loka gabansa ya ciro wani hadedden xoben xinari,dan siririne mai design maikyau sai kyalli yake jirkitowa yayi yana fuskantar ta,ahankali ta bude idonta ta xuba cikin nashi wadanda suka canza kala suka dawo lovers color,kasa dauke idanunsu sukai su kansu basu san cewar suna ma junan su wani irin kallo ba,fiyah komawa tai kamar wata duluwa.ahankali ya jawo hannunta dake cikin hijab dinta yana kallonsa,kamar zai hadiyesa ya rike yatsarta guda ta wadda ake cema ring pinger na kusada na tsakiya,cikin salo da nuna kauna yake saka mata zobe cikin yatsarta,kallon yadda take saka xoben take tana bin yatsarta da kallo yadda tayi masifar yin kyau. Yana gama sawa ya dago suka hada ido bata sanma ta lumshe su ba,ahankali ya kai hannun bakinsa cikin shauki yayi kissing hannun wanda yasa babu shiri ta bude ido tana kallonsa,girarsa ya daga mata fuskarshi na fidda wani annuri yace cikin wata swet voice di sa data sake rikita fiyah. *"I LOVE U FIYHA,I REALLY LOVE U. I LOVE U FOR REVER AND EVER,PLSSS MY LOVE DID U MARRIED ME?"* ahankali take anshe hanunta tana dunkukewa waje guda ibanda wasu abubuwa dake narke mata ga jiki babu abunda takeji,numfashinta yana sizen tunda take jin son Abdul da kaunarsa bata taba zaton sunkai haka ba,yau abun datakeji na dabanne shin mezata iyayi ita safiyya,zata ansa mashi bayan bata san ra,ayin mahaifanta ba kokiwa zatai rejecting har sai sadda baba ya amunce dashi. *tau fiyah dai na neman shawara* Don Allah kuyi hkr dani i sha Allah munkusan gamawa.ina alfahari daku. Fatan na wanke xukantan ku yau ina jiran commentsπŸ˜‚πŸ˜‚ [10/10, 5:56 PM] Mom Muhseen: πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 πŸ…ΏοΈ...........57 Jikinta gaba daya jitake kamar acikin frig aka fuddota,ta kasa kallon idonsa ta kasa motsawa daga cikin kujerar da take,hakika ta jima tana tsumayin kalaman nan tayi mafarkinsu har babu adadi,tabbas taji farin ciki taji dadi marar misaltuwa,amman ya zatai anya ansar soyayyarsa lokaci guda yadace da ita,anya bazatai kuskuren sadaukarwa da wuri ba?idan baba yazo yace

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});