Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 40

Chapter 40

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,274 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

saka hannunki mai albarka zaki mareta,bacin ba dagangan tayi ba" Cikin rudewa jamilar tace"don girman Allah mama kiyi hkr wlh banyi da niyarr zalintarta ba hankalina ne yatashi har bayan magruba babu fiyah,shiyasa amman kiyi hkr bazan sake ba na tashi banganta ba naje har dakinta inlallasheta don nasan fushi tayi na iske bata nan,sai muhseen yake gaya mun shine ya kawota gida,kiban ita inbata hkr mama" Dayake hands free wayar take kuma mama duk dan fiyah taji yasa tasaka, Murmushi tayi jin za,a bata hkr baba dai daroya yayi yana cewa"uwata ko yar rigima kin iya rikici wlh,nidai natafi Saina dawo sukai mashi Allah ya kiyaye mama ta mikama fiyah wayar. "Hello Safiyya,kina jina." Cikin sunburar baki tace"eh Inajin" "Haba yar kanwata kiyi hkr kinjiko,wlh rudewa ce ta sani haka tsoro naji kar wani abu yasameki,amman insha Allah bazan sake ba don Allah kidawo kingani ma ga inna balaraba nan duk sunzo suna tambayarki harda hasana da umaima" Murmushi tayi tace"to zan dawo ya sunan princess dina" Dariya jamilar tayi tace"uncle dinku yace bata cancanta da kowane suna ba sainaki safiyyah,don haka ina maki murna kinyi takwara." Wani ihu ta buga tama tashi tana taka rawa "yeeee wlh naji dadi ngd Anty ganin zuwa yanzu zandawo wlh na huce wanan albishir ya wanke xuciyata mama kinji princess taci sunana yesmin kinjiko." Kashe wayar jamila tayi tana dariya,rigimar safiyya sai ita. Nan suka shiga murnan sunan yesmin tace"nikuma next sai asaka namu nida mamana(kasancewar sunan su guda hurairah) Dariya mama keyi tana jin dadin yadda yaran nata suke son juna suke kuma yiwa junansu uxiri tare da fahimtar juna,Allah ne yabata don kam yaranta babu mai halin banza kullum takai goshinta addua take yasa ta aurar dasu fiyah lafiya. Yesmin tace "ga yaya dalha can zai fita bari yatai dani idan natsaya jiranki Adda zan bata lokaci zanje na gano sabuwar Addata." Dariya fiyah tayi tace"saina taho"tasige aki tana hayewa kan gdonu tayi missing din sa kwana biyu. 💞💞💞💞💞💞💞💞💞 Tunda garin Allah yawaye bai iya fitowa daga dakin saba tunda yadawo sallar asuba,yau saboda farin cikin ganin Alfah masallaci malik har da kwallarsa,yana godewa ubangijinsa daya taimakesu har Alfah yafara daidaita,yasan ko ahaka sunci riba kuma suna godewa Allah yana kuma godewa fiyah. Abdoul nacan yana mulmula akan gado yarasa meke mashi dadi,furucinta yake tunowa najiya. _aidan kana ganina gidanka shiyasa kake cin zalina ko,to nida sake zuwa nan gidan har abadan abada_ Cusa hannunsa yayi cikin sumarsa yana ya mutsata huci ya furzar,baccinsa da yarasa jiya yakeson maidawa amman tazo tayi mashi tsaue bakin xuciya taki fita ita kuma taki shiga, "Meyasa zakibar xuwa kiyi hkr bazan sake cutar kiba kidawo ga wanda kike xuwa gidan donshi nasan shima bazaiji dadiba laifin zai dora bisa kaina" Saukowa yayi yana layi kamar yasha mutuniyar sa, ya shiga bayinsa ya sakarwa kanshi ruwa mai sanyi sosai. Saida yaji sanyin ruwan har cikin ransa sannan ya kashe shower ya hada ruwan dumi ya shiga,lum yayi yana lumshe idonsa sai yatuna da wani lokaci sanda yake tashen barje soyayyarsa shida zakoyya. _qalbina yanzun nafito wanka banga kiranka ba wlh sorry_ _murmushi yayi yace"karki damu nour dina,fatan dai kin wanku sosai"_ _dariya tayi tace"uhm qalbi mekake nufi?nifa tun ina yar shekara goma umma bata sake mun wankaba,kuma wlh ina fidda kaina sosai don baka ga yadda ruwa yake darewa ba shikanshi soap din saida yace kikyaleni haka zakiyya_ _dariya yayi sosai yace mata "gaskiyane nayarda ta tunda har soap dakanshi yayi magana,amman kinsan watarana dakaina an sabeki na nadoki cikin towel"_ _"qalbi kunya nakeji wlh kadaina_ Numfashi yasauke yana sake lumewa cikin ruwan,zafin zakiyya da yakeji bai hana jin wani tsohon mikin kaunarta ya taso mashiba. "Kin cutar da rayuwata kiyyah,kin jefa rayuwata cikin qangin da bazan iya taba mancewa ba,bantaba tunanin zan iya dawowa irin haka ba,amman rana guda lokaci guda tashigo rayuwata shin mekike tunani zakiyya?inajin zafinki fiye da yadda wuta zata gona hannuna,haka inajin tausayin wannan yarinyar fiye da yadda nake jin tausayin kaina,ina son yimata sakayya akan sadauar da rayuwarta da lokacinta da jikinta akaina,amman banson wane irin sakayya zan mata ba..........nocking din kofar sa da ake ya kaste masa zantukan dayake yi afili cikin sassanyar lafazi da kwantar da amon muryarsa,inkaji zakai tunanin cewa yanantare da wani ko wata. Wanke jikinsa yayi yafito yana daura towel ya fito. "Lafiyarka Abdoul najika shiru baka fito ba gashi ankirani kanada baki office"................... *fatan zakuyi mun uxiri,wlh saboda yadda naga kunayin book din nan yasa na takure kaina nayi maku wannan kuyi manage dashi zuwa gobe idan Allah yasa munkai da rai da lfy,ina alfahari daku 100% ngd da adduoin ku gareni* Mrs bb ce Mom muhseen [9/17, 3:38 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️.........29 Kallonsa yayi na yan seconds ya dauke kai ya cigaba da tsane gashin kanshi dana fuskarshi,gaban mirrow din dakin nasa yayi burki yana dauko hand drayer ya jona yana busar da gashinsa,kamar ba mutun adakin bai niyyar cewa komi ba saida ya gama,malik ya zuba mashi ido yana kallonsa kafin murmushi ya kubce mashi. "Yau kuma azumin magana aka tashi dashi?" Mai yake shafawa ya kallai sannan yace cikin lallausar muryar shi "saidai idan azumin dole kake niyar tirsasani,tunda ko ruwa baka ban ba da safen nan,sai yanxu kake shigomun kana mun wani zance dabam." Ajiyar xuciya malik yaja yana zama saman gadonsa yace"sorry sir,me kake bukata to" Uffan ba ce mashi ba yaciga ba da abunda yake,kamar maijin tsoron fatar tashi haka yake shafa man. Fita malik yayi yaje yadauko mashi break din daya ajiye masa a falo tun goma na safe. Table yaja ya ajiye masa yana mashi nuni da break din. "Gashinan ranka yadade" Dan murmushi yayi kadan yace "tare dakai" Kaya ya fiddo suit farar shet da farar coat sai black trozer wanke su yayi da turare sannan ya hau sakawa,yana satar kalon malik zuwa can yace masa. "Karkaga wanan yarinyar bata zoba ta riga tace ba zata sake dawowa ba" Cike da madaukakin mamaki malik yace"wani abun ka sake mata ahanya ko?" Kafadarsa yadaga yace"daman nayi zaton haka zakace,toni ban mata uwar komi ba sarkin zargi" Murmushi malik yayi yace"saika shirya anjima muje ban hkr" Zaro kyawawan idanunsa yayi yana kallon malik yace"bcos?" Murmushi malik yayi yace"bcos of u,u Abdul kaine kaja har tayi wannan furucin,safiyyah yarinyace mai hakuri da kauda kai,yadda kake tunaninta ba haka take ba,she is innocent girl kaine ka kure hkr rinta shiyasa tunjiyan zuwa yau banga kiranta ba,nasan arina don haka kashirya anjima tonight zamuje dakai har gidan antynta." Dariya yaji Alfah nayi yana shan black tea har dariyar taso tea din ya zubar mashi ga kaya,ajiyewa yayi yana kallonsa kafin ya girgiza kai yace"u mean zan raka ka zance kome kake nufi,ina ruwana da zuwa bata hkr ainine ma zata dawo ba hkr saboda nitayiwa rashin kunya,imagine ta kallan tana furta mun Allah ya isa and nida Allah for what reason,inba sokake kasaka na zane ta cikin gidansu ba ajiye wannan maganar,suwaye bakin dake jirana office" "Shikenan na ajiye maganar amman bada na barta ba,i don't know KO suwaye sai idan munje inson ma inje nagaida daddy kozaka"

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});