Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 6

Chapter 6

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,281 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

d'aga kantamemen hanunsa k'azamin hanunsa ya wanke y'ata da mari,sannan ya zageta har ya hada dani sannan kace inkyalesa wlh ko waye ubansa yau sai ya gane kurensa,saidai shi yaji tsoron sake aikata haka akan wata badai Rafeea ba." Shiru Dr yayi yana daya sanin sanar dashi cewar yasan sa. Waya Alhajin yake cikin fushi cewar"yanzu yanzu nakeson kuje ku kama shi,karku ragar mashi har sai nazo zan biya na dauko feea makaranta zamozo tare,ga address din gidan nan zan turo maka." Kashe wayar yayi yana kallon dr daya sha jinin jikinsa"kodai dan gidankune sai haka dr jibeka yadda duk kawani lafke,garama katashi katai don wlh bazan ragar masa ba,da dai wani yata6o mani ba Yarlelena ba to da saina sassauta mashi,amman wlh bazan lamunci abunda zai ta6a man feea ba." Ta shi Dr yayi yana jin babu dadi kuma yasan malik zaiga yayi anfani dashi don ya cutar da Alfah bacin ba haka yaso ba,abun yafi karfinsa Alhji kwangila baida tausayi ko alama. Malik na cikin gida yaji an danna bell d'insu tashi yayi yasan ko za,a shekara dubu ana danna wa Alfah bazai tashi ba balle ya bude. Ajiye aikin dayake yayi yasaka rigarsa akan singlet din dake jikin sa. Wuce Alfah yayi yana exercise dinsa,awajen swimming d'in. Bude k'ofar yayi yana cewa"Dr u Are welcome.......wad'an da yagani ne yasa gaban sa faduwa sosai,bankesa sukai suka shigo cikin gidan,biyosu yayi yana magana cikin tsananin rudewa"yallabai lafiya,ya zaku shigo mana gida kai tsaye," Wani daga cikinsu ya shak'osa yana tambayarsa ina guy din daya mari diyar Alhaji kwangila. Duk abunda kefaruwa Alfah yana hange,ganin yada suka shak'e malik ne abun ya tunzurashi ya jefar da karfen dayake d'agawa ya doso wajen cikin wani irin fushi da zuciya. Basu san da tahowar shiba kawai ya finciko dan sandan da yashake malik ya wurgar dashi gefe har yana fad'uwa kasa. Malik ya sha gaban Alfah yana mazurai duk ya gigice don yasan tabbas aikosu akai su kama Alfah......."Aa Kadaina karka jawo mana wani tashin hankali",ogansu da sukazo tare yace"ku fiddo mana wanda ya mari y'ar Alhaji,kokuma mutai daku kuduka." Cikin muryarsa dakakka yace"nine nan sai akai yaya." Kallon mamaki suke mai ogan yace"u are under arrest." KO akwalar rigarsa ya mik'a masu hannunsa suka sa mashi unka,malik duk ya gigice yace"wlh saidai mutai tare bazaku daukesa ba wlh. kunko san kowaye shi kushiga taitayinku kafin .........cikin tsawa yace mashi " *malik!!! Karka sake wata magana anan"* Ya kalli ogan yace "muje." Aguje malik ya fito ya bisu abaya taxi ya tara yarufa masu baya,sai station. Fiyah da Rafeea school din su guda,amman kowa da couse dinsa sun fito hutun minty talatin Abbanta yakirata yace ta taho da qawarta da abun yafaru jiya zasuje police station.........jikin fiyah yayi wani irin bala,in sanyi tace"yanzu fisabilillah feea kin kyauta,saida kika sanar da Abbanku wlh baki kyauta ba to ni innaje mezance sokike nabada shedar dazata saka akullesa,nidai banji dadi bah wlh." Rafeea itama duk taji jikinta yayi sanyi tace"wlh fiyah shine ya gane bani na sanar dashiba ,ganin shatin marin yayi ga kuncina yace inban fada mashi abunda yafaru ba saiya b'ata man rai,kuma koda nasar dashi cewa nai yabarshi na yafe mashi basai ya dauki mataki ba amman wlh su yah hashim suka tirashi cewar karma araga ma kowaye." Jinjina kai fiyah tayi tace amman inkinje ai kina iya sake rokon sa asake shi kin yafe kilan ya hakura." Tace"to zan jaraba muje yace yana bakin get yana jiranmu." Mrs bb ce Mom muhseen. [9/17, 3:35 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️.......5 Tunda take ba ta tab'a shiga mota irin tasu Abban feea ba motar kamar ba tafiya take ba ga wani irin sanyi mai dadin bala,i mai tsananin shiga jiki. Kan kace me har sun isa station din mamaki ya cika fiyah idan da akan taxi ne sai sunyi tafiyar one hour basu je ba saboda dan banza nisan dake akwai. Kamar karta fito taji amman dolenta ta fito dandanan kuma taji gabanta yayi wata irin fad'uwa,"nashiga ukuna fiyah, idan mama ko baba yaji labarin zuwa na police station ya zanyi wlh wannan karon baba dukana zai.saida Rafeea ta jawota sannan suka fara dosar cikin station din,gabanta yana faduwa dan danan tausayin wannan bawan Allah ya kamata,tana adduar Allah yasa Aban feea yayi hkr asakesa. Malik suka fara cin karo dashi yabuga uban tagumi idonsa duk yayi ja saboda yasha kuka. ba karamar kauna ce tsakaninsa da Alfah ba,duk abunda ya samu guda to dayan yana shiga tashin hankali,wanda zaka ce shine abun ya faru dashi,haka inhar na farin cikine tofa bazaka gane wanda abun yasama ba,ko yanzu babu irin roko da magiyar da bai masuba,akan su sakeshi zaibasu ko nawa sukeso. Amman sai DPO din yace wanda yasasu aikin yafi karfin su anshi cin hanci da dai wanine bashiba,dasai su ansa su sakeshi." Alfah dake kulle cikin cell yace"malik idan har kasake magana wlh kaji narantse zanyi abunda bakaso,donme zaka ringa masu kuka iyayenka ne su don ubura ubansu wlh karka sake kask'antar da kanka kana masu magiya,idan sunga dama su barni nan har mahdi ya bayyana." Wannan maganar ta janyo tashin hankali,don kuwa ran DPO yakai mak'ura wajen b'aci yace sushiga su mashi dukan mutuwa. Malik yace"yallabai,karka yi haka wlh zaiyyi b'anna fah karsu tab'ashi za,a samu matsala." Amman bai sauraresa ba ya tura wasu constable guda biyu suyiwa Alfah mugun duka,yana jinsu baice komi ba ko motsawa baiyi ba zuciyarsa takai mak'ura rabon ma dayaji irin wannan temper d'in shikanshi bai saniba.............jiyai kurun an kai mashi duka ga baya da wata k'atuwar k'ota, cikin tsananin zuciya ya d'ago ya kalli wanda ya buge sa,ganin zai sake kawo mashi bugun.baisan ma sadda ya kai mashi duka ga fuska ba,dan danan hakorinsa guda yafita. dukanshi yake kamar Allah ya aikoshi saida yaga baya motsi sosai ya juya kan gudan wanda yafara jin fitsari don ganin irin dukan da akaiwa dan uwansa.ko kadan Alfahbai ragar masuba k'wanjinsa ya saki ya dunga naushinsu iyakar karfinsa. banda kiran sir babu abunda suke,sun kasa kwatar kansu saida Alfah yayi masu dukan da suka kasa tashi,ya bud'e kofar ya watsosu waje.....daidai shigowar su Fiyah da feea da Abban su kallon su yake yana mamaki,baki bude yake kallonsu kafin yace"mezan gani haka meye haka" Duk sunyi tsuru tsuru suna kallon kallo,koshi DPO din ya kasa cewa komi saida ya daka masu tsawa sannan yace"yallabai wlh wannan guy din dan dabane,zaginmu yayi nasa adakeshi shine yayi masu haka." Kallon Alfah Alhaji kwangila yake cikin tsananin mamaki,takowa yake yazo har gabansa yana kallonsa ya dora hannunsa kan kafadar Alfah. Cikin fusata Alfah ya ture hannun daga jikinsa yana ma Alhaji kwagila wani irin k'ask'antaccen kallo.ya jefar da hannun na Alhaji kwangila cikin wata irin murya yace masa tare da nuna sa da hannu "Kar ka sake hannunka k'azami ya sake tab'ani." Dariya Alhaji kwangila yayi yana kallon sa k'asa zuwa sama yace"ban yi mamaki ba,ai indai kaine zaka aikata abunda yafi haka,domin iyayenka ma basu iya dakai ba balle.........cikin wata irin anger yace"stop telling nonsense about my parent,if......" Shima Alhajin cikin fushi yace"if me ehy,kai har mutunne,nace kai mutunne har da

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});