Chapter 91
Chapter 91
ya tsura mata ido yanata kallonta,baidace komi ba yajima idonsa kamar zaifado saboda kallonta sannan ya bude bakin yagutsira,haka shima ya bata sannan sukabi kowa suna saka mashi ga baki.sune har karshe shabiyun dare anata abuguda,karshe har nafara hamma hakan da mami ta gani yasa tacema malik atashi hakanan kowa yaje ya kwanta,ai angode Allah ita dama bada son ranta aka hada partyn ba duk zakiyyace da ni,ima. Hanuna cikin na mami tajani har dakinta daya gaji da haduwa komi yayi gwanin sha,awa. Zaunar dani tai bakin bed dinta ta shiga toilet ruwan wanka tahada mun daga inda nake inajiyo kamshin turaren wankan da take xubawa,don inajin ma ba daya bane gaskiya. Fitowa tai da towel ga hannunta ta bani. "Shiga kiyi wanka kifito saina rakaki dakinki,abincin ki yana can yana jiranki" Cikin jin kunya tace ansa da to mami,sannan ta shiga toilet din tajima tsaye tana kare mashi kallo,kamar wani wajen shakatawa gaka bayin yake komi gwanin kyau da burgewa. Kayan ta cire ta shiga cikin komin tana lunshe ido,ruwa mai dumi mai gasa jiki ga kamshi na gaske dake tashi,tabbas wanan zai jima jikinta bai fita ba. Akallah ta dauki minty goma sha biyar kafin ta iya fitowa tana tsane jikinta sannan ta dauro towel din,ta fito. Wasu kayan bacci ta gani riga da wando dogon wandone har kasan guiwa,sai rigar mai gajeran hannu kayan masu tsananin kyau da taushi.lotion ta shafa sannan ta fesa turare tasaka farar powder kasan da lipstick,ta gyara gashinta ta daure da ribon ta saka hular kayan. Tayi kyau Sosai da sosai har saida tayi murmushi,wata natsuwa takejin tana shigarta ta daban,jitake yanzu bata da sauran damuwa baba ya riga ya gama mata komi illa ta dawwama tana mashi fatan Allah ya biyasa da aljanna. Mamince ta shigo ta bata hijib kamar tasan bazata iya fita ahaka ba murmushi tai tana sada kai ta ansa ta saka. "Kibar jin kunyata har haka safiyya kamar ni,ima nake kallonki don Allah karki doraman nauyinki nima nafison muna yin abu irin na diya da uwa,kinjiko ki saki jikinki nima kamar mamanki ce" Tana wasada yatsunta tace"insha Allah mami zanyi yadda kikeso" "Yawwa Allah yayi maki albarka muje na rakaki" Tafiya suke har xuwa wani part din na daban,shima ba baya ba wajen kyau komi ya hadu har bakin bed room ta rakani tace"akwai abinci nanan an ajiye maki kici kisha ki kwanta saida safe" "Nagode mami mu kwana lafiya" Ta ansa mata cikin kulawa sannan mamin ta juya tatafi,fitowarsa wanka kenan yana shiryawa cikin kayan baccinsa hankalinsa kwata kwata baya tare dashi,abubuwa sun cunkushe mashi kai!wai suna nufin anyi aurensu da safiyya how comes tayaya bacin tace bata yinsa kuma babanta yace bazai bashi ba,duk ciwon dayayi akanta hakan baisa ya ce ya amunce ba su dady da Abbi babu irin zaryar da basuyi wajensa ba ya rufe idonsa to shine kuma bayan ya warke anga bai mutu don itaba aka daura auren.uhmmmmm tabbas sun bashi surprise kuma yagode don baiji koda daidai da kwayar zarra na sonta ya ragu ba,amman saiya rama abunda tai mashi.ya ajiye duk girman kanshi da ajinsa ya furta mata yana sonta yaringa zarya gidansu,amman ita anbata zabi tarufe ido tace bata san haka ba.murmushi yayi bai taba zaton cewa zai sameta ba,ba kamar dayaji labarin aurenta wajen malik...........turare yake sawa yaji anbude kofa jiyowa yayi yana kallon kofar,don yasan kowa ya kwanta saboda gajiya tun kwana biyu basu zauna ba sai hidima suke yasan dai an daura auren malik da zakiyya,duk tunaninsa hidimarsu ce ba tashi ba. Tsura mata ido yayi kamar yadda ta tsura mashi nata.jikinsa mutuwa yayi irin mutuwar da baitaba ji ba har saida ya runtse ido sannan,ya ajiye kwalbar turaren tana rungume hannuwa sadda kai tai tana murzar yatsunta cikin abayar,bata dauka daki daya zasu kwana ba aida bata shigo ba. "Lafiya malama,ko kinyi batan hanya ne" Kallonsa tai da mamaki jin abunda yace girarsa ya daga yace"ehy,waye yace nan ne dakinki" Kamar mai koyon magana tace"mami ce ta rakoni niban sani ba ai,kayi hkr" Tana jiyawa tanufi fita. "Wait" Ta tsaya tana jin gabanta yana faduwa ga duk alamu Abdoul fushi yake dan ita,kuma tasan hakan zata faru don abunda tai ita kanta ya dameta amman bata da yadda xatai da baba alokacin. Bayanta ya tsaya yana rungume da hannayensa yace"ina kuma zaki,bakince mamice ta rakoki ba its oky shigo ki kwanta" Jiyowa tai tana narai narai da ido ta girgiza kai"kabarshi zanje falo kayi hkr pls" "Okay kijamun abun magana ko,to ban amunce ba nace ki wuce halan ma wancen abin ba nau bane shiyasa kiyya har take rawar jiki waje jerawa" Ya nuna wani table da aka jera kuloli masu kyau da lemuka. Jujjuya kai tayi cikin sanyin jiki tace"ban sani ba ance dai abincin yana nan" "Okay muje ki dan sanmun yunwa nakeji" Ya wuce wajen table din tana biye dashi baya,kallonsa take kamar ancanza shi yayi rama sosai kuma ya kara haske da kyau.gashi ya sake barin gashi afuska saiya kara mashi kyau,dakin sai kamshi yake. Kujera yaja guda biyu dake zagaye da table din ya zauna itama ta zauna kan guda,shiya bubbude kulolon ferfesun kifi sai faten Irish yasha ganyenyaki,kaza gasassa da lemuka masu sanyi. Kalonta yayi yaga duk ta takure ya dauke kai,ya zuba nashi ya hauci baibi ta kanta ba,yana gama wa yaje ya haye gadonsa ya juya mata baya. Duk abunda yake na karfin haline,ba har xuciyarsa ba yana son dai ta gane cewar shi Santa yake da xuciya guda ba wani abu yake nema ajikinta ba. Hawaye suka silalo mata tashare,tatashi ta kwanta kan kafet din dake malele adakin tana dunkulewa cikin hijab dunta,me hakan yake nufi me yakesin nuna mata,wanan daren daga shi har ita basu runtsa ba saida ya tabbatar tayi bacci ya daukota ya sata gabanshi,tusata yayi kamar tv yana kallo haka asubar fari taxo mashi Kuyi hkr zuwa anjima zan sake wani postinig din kkda read more biyune [10/17, 4:57 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 🅿️............64 Tsintar idonsa tai cikin nata daidai zata juya kenan taji kamar kiran salla,kuma acikin dakin take jiyosa Kamar alam ne akasaka mai kiran salla idan time yayi,dauke kai yayi daga kallonta yasha mur. "Meya kawoki kan gadona,harda wani shishshigeman cikin jiki keda bakisona miye na kwakwata kuma" Zaro duka idonta tayi tana kallonsa tana kwalkwal da ido cike da son yin kwallah cikin muryarta ta bacci tace"wlh nibana kwakwarka kuma bani na hau gadon ba,Allah ma ya sani ni akasa na kwanta saidai idan..........tsura mata ido yayi yana kallon lips dinta sun mashi kyau sosai ya karkace kai yace"saidai me?saidai idan ni nine na daukoki ko saboda ina kwakwarki zanbiki har kasan kafet na daukoki,to inmaki me?" Harara ta watsa mashi tana tashi zaune taja blanket din xuwa kirjinta saboda babu hijab ajikinta,hakan yasa ta tabbayar shine ya daukota zai rena mata wayau. "Nafa gajii da halin da kake nuna mun daga jiya zuwa safiyar yau,wai ce maka akai nima damuwa dakai nai don Allah ka sallamani inhar dole akai ma" Tatashi tana saka abayarta ta shife toilet tayi fitsari tayi alwalla tafito,tana shan mur. Danne murmushinsa yayi yace"ke nida dakina zaki yimun
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101