Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 15

Chapter 15

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,286 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

cikim busy to kau yana da time d'in zakiyya. Kwatsam rannan ya kirani yace ina dauko zakiya intaho da ita nan company sa na fation&designer's gallery's,yinin yau bai ganta ba kuma basuyi waya ba,gashi bazai dawo ba sai dare can. Waya mukai da ita nace ta saman bakin titi don ma karwani cikin su haulat ko khadija wani yaganta da ni don ranar saita ci bugun tsiya. Tayi sa,ar samuna bakin titi muka wuce can wajensa,duk yana yin ta babu dadi nace mata"zakiya lfy dai ko,naga duk fuskarki babu walwalah." Idonta ya kawo ruwa tace"yah malik ina son yah Abdoul,wlh nikaina ban son irin son danake mashi ba,duk wannan bashine damuwata na damuwata itace yadda umma taketa bin kwakwkwafina,ko unguwa nace zanje sai tayi tayi man question daker nake samun nasarar kuccewa,yauma kamar bazata bari na fito ba saida nayi mata karyar cewar makaranta ake nemana,duk abunda su khady keyi dasu yah Amina bata yi masu wannan bin kwakwkwafin saini da nake iyakar kokarina don ganin na kare mutuncina." Hkr na bata ina kwantar mata da hankali har mukaje company har office d'in sa yana fa fama da files,da resit. Ya na dora idonsa akanta ya lumshe idon,yana sassanyar murmushi mik'ewa yayi ya fito daga cikin sit din yana bude mata hannunsa.nidai gefe nai ina kallonsu don Alfah ya iya soyayya idan yana son mace,to kau babu abunda zai iya dauke mashi hankali akanta,kuma baya jin kunyar nuna ta gaban kowa. Isowa yayi gabanta yana langabar dakai idonsa akanta murmushi yayi yace"Alhayat,meke damunki ban saba ganin haka ba karki cutar dani zuciyata baza ta dauki wannan canji naki ba." Kwallah suka cika mata ido zatai kuka ya tallabo hab'arta yana kallon idonta,cikin sanyin murya yace mata"nasan damuwar,yauma an maki abunda aka saba ko,plss karkiyi kuka nima zan iyayi bazan iya jurar kwallarki na zuba ba,insha Allah komi zai wuce kwanan nan zan jewa Abbi da maganarmu,ayita takare abunda kawai zan ja hankalinki shine duk rintsi duk wuya karki jiya man baya,karki yarda abiyo ta wajenki a dakile mana farinciki.zakiya ban tab'a son wata kamar ki ba,haka bazan sake son wata ba har duniya ta nad'e da kina raye da baki raye.duk bala in umma gabanta zan daukeki na bar gidan dake ranar da kika zama mallakina,naje har bakorin na samu yayan babanku munyi magana wlh zakiya idan kinga ban sameki ba to kece kikace bakiyi dani." Share kwalla take tana jin tsananin kaunarsa taya ma zata bari umma ta rabata da wannan tsalelen guy,tasan har abada bazata sake samun kamar sa ba,bacin haka Abdoul na da kudi bata da burin daya wuce ta zama matarsa,kodan ganin ta tsunduma cikin dukiyarsa. Cikin zubar kwallah tace"ka dauka kaine mukulli da kwadon xuciyata yah Abdoul,daga kan ka na rufe na jefa dan mukullin cikin rijiya mai gaba dubu,wlh ni kaina nasan bazan iya rayuwa mai dadi babu kai ba,ina jinka kamar yadda nakejin numfashina,amma ina tsoron kaidin umma kasancewarta uwa ta amman wlh kaidinta yafi karfina don Allah ka sama mana mafita in fita daga cikin wannan tsoran." Lallashinta yayi tayi malik dai karshe fita nai nabarsu sukaci kaunarsu yadda suke so sai shidda suka tashi tare suka koma gida.wai ashe tun bayan tahowar mu khady na biye damu har wajen company. Dadaddare muna cikin harabar dake gaban part dinmu ta kirashi. "Yah Abdoul kana shan kunun aya dakaina na yi inason kasha kaban maki yah zuwairat ce tace wai baiyyi dadi bah." Murmushi yayi yana operating system yace"aike Hayaty ko kasa kika dama dadi take balle kunun aya,wow zan so insha inji how fah." Dariya tayi tace "kana ina inzo yanzu " Gyara zama yayi yana jin dadin muryarta yace"cikin rufa gaban part dinmu." Saida suka gama magana nace mashi"Alfah ina ganin akwai damuwa,dazun fa khady ta biyomu har company,kudaina yawan had'uwa ina jin tsoron kaidin umma,ba kamar idan tasan aboye kuke soyayyar." Mirmushi yayi yace"kyaleta ai gobe zan ma Abbi maganar nasan zai mata magana awice wajen,inason zakiya bana jin dar akan duk abunda umma zatai inhar zakiya bazata kwaremun baya ba." Ban sake magana ba saiga ta tazo ta kawo nan suka shiga kaunarsu kamar ma bana wajen,daga nesa na hango kamar inuwar mutun,na sake kalla wa sosai na gango mutunne kuma hoto yake dauka,tashi nai na nufi wajen kafin na isa ta gudu amman bazan iya gane ko wacece ba. Dawowa nai ban dai sanar da kowa ba sun jima suna hirarsu sannan tatafi. Haka lokaci yayata ja Abbi baya zaune Alfah bai samu damar sanar dashi kaunarsa da Zakiya ba,shima kuma ayyuka sun tasushi gaba,don ya fara shirin yin wata tafiya zuwa paris zai d'an jima,ni kuma switheland zanje shigo da wasu kaya da za,a xuba cikin store din Alfah. Hakanan naji ban son intafi mami ce keta ban kwarin guiwa har nasamu natsuwa,nariga Alfah tafiya da kwana uku sannan ya tafi. Awannan tafiyar fiyah komi ya faru,don ya rigani dawowa ranar dana dawo na iske wannan tashin hankali,Abbi yasa sojoji sun rik'e Alfah sai dukanshi yake yana halbinsa,yayinda yake kuka yana cewa. Nayi dana sanin haihuwarka,na gwammace ace b'arin cikinka uwarka tayi da dai inga wannan ranar,matata Abdoul bayan ka gama lalata d'iyarta shine ka dawo kan uwarta,ashe kai mazinacine dan iskane kai,har giya kakesha Abdoul,giya kasha giya agidana menayi maka mena tare maka kakeson kasheni da bakin ciki........kuka yake sosai an rasa mai cetonsa. Yayinda umma ke gefe tana cewa "Alh in baka kori wannan dan iskan agidan nan ba ni zanbar gidan,kuma wlh saina gurfanan dashi gaban hukuma,Allah na godema da bai bani d'a namiji ba da dai wannan masifar......ta rushe da kuka gefe guda ma ga zakiya kukan take kamar ranta zai fita. Zuwaira da haulat suna gefe saidai su shige cikin abaya suyi dariya,idan kika ga Alfah awanan rana saikin masa kuka,jikinsa ko ina jinine saida Abbi ya gaji ya kyalesa. Mami saboda tashin hankali ta kasa kuka saidai ni'imah dakeyi. Kan kace me harabar gidan ta cika da mutane,anan Alh kwangila yake tambayar Abbi lfy yake sanar dashi cewa cikin kuka. "Kwangila nai nadamar haihuwar Alfah,Alfah ya kasheni Alfah ya wulakanta ni matata ta sunna yasha giya yayi tatul yayi mata fyad'e,bayan lalata yarta da yayi zakiya ya mata ciki kuma saboda rashin imani ya kaita aka zubar,gashinan yarinyar ta samu matsala.......mezanyi da Abdoul arayuwata na tsaneka na tsaneka Abdoul har abadan abada baxan yafe maka ba.......afusace ya nufesa yana kukan yace"tashi don ubanka d'an iska wulakantacce,babu ni babu kai na yafeka daga cikin zuria ta,idan kabari nasake ganin fuskarka arayuwata saina ga bayanka......wlh kasheka zanyi. Nan fah mutanen wajen suka ringa zagin Alfah suka ringa tsine mashi albarka,ba kamar Alh kwangila yafi kowa zak'ewa har Alfah ya kasa jurewa cikin wata irin xuciya da ban tab'a ganin Alfa ciki ba ya shak'esa yana wani irin kururuwa saboda zafin xuciya. Ya d'aga hannu kenan zai kai mashi duka Abbi ya daka mai tsawa yace"kana dukanshi ina tsine maka Alfah,wlh tsine maka zan kabi duniya......zaka sakai ko kuwa" duk ga yan jarida nan yau sun samu kanun labaran da zasu yad'a su samu kud'i. "Inajin mutsaya nan fiyah kije kiyo test dinki zuwa gobe ma k'arasa,duk da mun kusa karashewa." Kwallar dake zubar mata ta share tana kallonsa shikuma yana mata murmushi tace"yah

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});