Chapter 90
Chapter 90
Powder ta saka da marrom din janbaki wanda ya sake fiddo ruwan kyanta kunsan fararen mata idan suka saka jan janbaki ko marrom sosai yake masu kyau. Saida tasa taji kamar ta goge,amman ganin bata fuskarta zatai yasa tabarshi.gyalenta dan karami wanda iyakarshi rolling shita dauko ta nade kanta dashi bayan gashinta data gyara ta saki jelar baya,bata aka kallabin ba rolling din kurin tayi tana saka kwalli ta gyara girar idonta sannan ta saka turaruka dake jere akan mirrow dinta,kala waje biyar kowane da kalar kamshinsa. Yar pos dinta milk da high hills dinta suma milk,ta saka masha Allah saita fito sak amaryarta tayi kyau sosai don fiyah bata taba kyau irin na yau ba,don ita kullum cikin hijab shiyasa baka gane dirin da Allah ya mata. Ahankali take takawa tana barin dakin,ita kanta saitakejin ta wani iri jinta take kamar wata sabuwar halitta,tasha ganin mata abuja irin yadda tai wannan shigar,saitake ganin Allah ya sawake tayi wannan shigar tafita,saigashi yau tayi kuma tana ganin tayi kyau amman kunya takeji tafita haka kamar za,aita kallonta saboda bata sa abaya ba. Falon ta koma tadora kafarta daya kan daya,tana kallon wayar da linder ta kawo mata. Minty talatin yana cika aka danna dow bell cikin sassarfa wannan arniyar tazo ta bude tana risina wa. Kalon kofar fiyah keyi tana kallon mutumen dake bakin kofar,bakinta taji yace"yaya mali" Murmushi yayi mata yana sallamar linder dake sunkuye. Hanya ya nuna mata da hannunsa yana dan rissinawa irin girmamawar nan,kamar sakara take binsa da kallo.ta kasa shigewa gaban kasa shanye mamakinta tayi karo na biyu tace"yaya malik kaine" Murmushin yake yana shafa kanshi baice komi ba yace"plzzzz let's go" Idonta yayi kwalkwal zatai kuka yagirgiza kai. "Karki bata kwaliyarki mana muje" "Bazanje KO ina ba saika yimun bayanin me ake boyewa man,ni nagaza gane wa" "Sorry muje zaki fahimta yanzu lokaci yana kurewa" Dole ta hkr ta shige gaba ya rufe kofar yana binta abaya har waje,wajen mota ya bude mata baya ta shiga ya shiga gaba shida driver suka dauki hanya. Gaba daya tunaninta ya rabu kashi kashi,xuciyarta tayi rugurugu da tunani wai wata aura ne meyasa ma tun tuni bata damu da sanin waye ba,saiyanxu da take son sani ake ja mata rai. Tafiya sukai wadda bata wuce minty goma sha biyar ba,suka iso wani plat din gida mai kyau shima tundaga kofar gidan zaka san an shirya wani gagarumin abu,docration ne akayi ta ko ina ga fitilu sun haske wajen saikace safiya ce,wani kafet ne aka malala tundaga bakin motar da zata fito har xuwa inda zata zauna acikin gidan,tsaye tai tana kallon malik shikuma yana mata murmushi mai kyau,kamar dazun yanzu ma risinawa yayi yana bata hanya jikinta yayi sanyi kalau ta kalli hanyar sannan ta fara kokarin binta ahankali kamar mai tausayin kasa kamar jira ake tafara tafiyar..........wasu flowers masu kyau kala daban daban suke sauka bisan kanta,tare da wasu kyalkyali masu daukar ido suna ta zubowa daga ko ina,kuma bata ga wanda yake xubo dasu ba.abun idan kagani saiyayi bala,in burgeka saiya baka sha,awa malik ke binta abaya har cikin babban tangamemen falon da shima ya gaji da haduwa,anyi mashi kwalliya fiye da ta wajen ga high tabke can anjera lemuka sunkai kala takwas,ga cups biyu da katon cake dogo mai hawa hawa,anmashi kwalliya kalar kayanta. Wutar Wake ta dauke sai dumlight dake haskawa yana walwalin kaloli daban daban. Tsaye tayi tana kallon malik high table din ya nuna mata yana ta murmushi mai kyau,jiki asalube ta hafa hawan steps din har ta karasa wajen kujerun ta zauna tana zama ta nemi malik ta rasa awajen,hankalinta tashe kirjinta bugawa yake sosai cikin second dabaikai biyuba tag walau haske ya bayyana ta ko ina wannan kyelkyelin yana tashi kamshi ta ko ina kida mai sanyi da sanyaya xuciya yana tashi awajen,kafin waka mai dadi tafara fitowa da turanci tana jin wata kalma cewa *HAPPY MARRIAGE LIFE FOR UR'S* kafin taga mutane sunfara fitowa daga ko ina daga cikin wanna aba falo,suna bin wakar happy marriage life din dake tashi jitai anrufe idonta daga baya ta bi hannun tana tabawa bazata iya gane kowaye ba,amman kamar macece ahankali ake zare hannun tayi saurin jiyowa tana bin mai rufe mata idon ta kallo. Zaro idonta tai bakinta yana furta. *"ni,imah"* Dariya take kyalkyalwa tana riko hannunta tana ta dariyar,bata gama shan mamakinba taji runguma daga bayanta cikin sauri ta dago tana sake dararo idanunta tubarkallah. *"zakiyyah,mami"* Dariyar suke mata suma dandanan tafara fara,a kwallah na fitowa daga idonta,zakiyya ta share mata tace "surprise again" Cikin tsananin farin ciki tace"again zakiyya" Daga mata kai tayi tace rufe idonki kadan to babu musu ta bude jitai ta saka hannunta cikin wani tattausan hannu mai kama da auduga,sannan tana jin wani sassanyan kamshi mai narkar da xuciya numfashi taja tana neman susucewa,ahankali zakiyya take zare hannunta daga idonta tana dariya tace "see ur husband" Kamar mai ciwon wuya take jiyawa ahankali take kallon gefenta tanajin numfashinta yana neman guduwa saboda rikita. Idonta ya nitsa cikin nashi wanda daga ita harshi saida numfashin kowa ya nemi guduwa. Bakinta abude idonta da kwallar farinciki nunashi take, tana kallon su zakiyya daketa masu dariya ita dasu mami da ni,ima ga malik rike da hannun zakiyya suna ta sakin murmushi. mutane kuma sunata kallonsu gwanin ban sha,awa. Labbanta rawa suke suna kerma hakoranta suna bayyana tsantsar farincikinta tace. *"yaya Abdoul kaine,dagaske kaine"* Naga Adduoin ku ngd sosai insha Allah mun kusan kawo karshen wanan book kuyi man fatan kammalashi lafiya. [10/17, 10:42 AM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 🅿️...........63 Baice komi ba illa kyawawan idanunsa dasuke ta kallonta kamar yauce rana tafarko daya fara ganinta. Malik da zakiyya suka iso wajensu zakiyya tariko hannu fiyah shima malik ya riko na Abdoul suna kallon juna,photographer ya yi masu kyakkyawan hoto sannan kiyya ta jawo fiya malik ya jawo hannun Abdoul suka hade hannayensu waje guda,suduka bin hannuwan nasu sukai da kallo kafin su dago mai hoton ya daukesu,nan fa yacigaba da kashe masu kala,wani dayayi kyau sun kurawa juna ido su kansu basu san ma hakan tana faruwa ba,don baki daya abun yazo masu acikin bazata. Kafin akaimasu baki daya na family,dady da Abbi ne kurin babu sai gobe zasu iso. Kafin sujuya baki dayansu,wajen zamansu suka nufa suka zauna amman gabaki daya fiyah gani take kamar mafarki take,saita kallai ta sadda kai shima saiya kalleta ya dauke kai.fuskarsa bazaka ce yana murmushi ba haka bazakace yasha mur ba,kadaran kada han yake itace dai kallo daya zakai mata kasan cewa tana cikin farin ciki,kidan ya cigaba da tashi masu rawa nayi masu shan drinks nayi,fiyah kallon zakiyya take yadda duk inda malik yayi tana biye dashi,kuma hannunsu cikin najuna.kuma bata ga wani ya nuna hakan wani abu bane,mami ce ta iso wajenta ta dafa kanta. "Diyata mekikeson ci" Sadda kai tayi tana murmushi cike dajin kunya tace"aa mami ba yanzu ba" Kallon Abdoul tayi tace"son kaifa" Dage girarsa yayi yace"ba yanzu ba" Murmushi mamin tai tana cewa oky ..........bayan wani lokaci kuma akazo za,a yanka cake wukar tana hanunta saiya dora nashi hannun bisan nata suna yankawa tare,mai hoto yanata daukarsu. Cirowa tayi ta kai bakinsa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101