Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 73

Chapter 73

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,290 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kuyi hkr wlh yau kwance na yini banda lfiy,wannan ma karfin haline plsss kuyi mun uxiri lafiya na gaba da komi 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 🅿️.............52 "Kayarda da maganata babansu,wlh nayi imanin safiyya bazata taba bujirewa bukatarka ba saboda radin kanta,ta hango abunda mu bamu hangaba,anacewa abunda babba yahango yaro ko yahau rimi bazai hango ba,amman wannan karin maganar tasha banban da abunda yafaru,babansu ka godewa Allah daya baka yarinya tamkar da dubu safiyya nada hankali,tana da biyayya tana hangen nesa uwa uba hakurinta da kawaicinta,ta gaya mun cewa wlh bacin yadda taga yasmin ta shiga wani hali saboda jin abunda kayanke tsakanin safiyya da muhseen,da bazata taba nuna ma kowa bata sonsa ba,zata auresa kodan tayi maka biyayya tasan kuma bazata tabeba don kau mahaifinta ta yiwa abunda yakeso,kaduba kaga wannan zamani yadda wasu yaran suke jefa rayuwarsu cikin halaka saboda iyayen suna matsawa suyiwa yaransu auren dole,kanaji diyar yadikko harira har yau ba aganta ba saboda auren dolen da suke shirin yimata bata so,mafarin ta gudu kenan yau wata uku.sannan danginku kasan anyi haka diyar kawu shazali data yi yunkurin kashe mijin itama ta kusan kashe kanta,gobara ta saka agidan Allah ne kadai ya fiddasu basu mutuba suduka,saboda bata sonsa kuma yaki rabuwa da ita tagwammace sumutu suduka data cigaba da zama dashi,kaduba maganata babansu kuma kayi shawara da wani wanda kasan zai gaya maka gaskiya,idan kana ganin ni tawa ba komi bace" Tatashi zata bar mashi wajen don iyakar kulewa takule,ganin yadda yake yunkurin aurar da diyarsa mafi soyuwa garesu ga wanda bata so,bacin ga wanda ke sonta kuma bazai amunce da hakan ba. "Dawo nan mamansu" Badan ta so ba tadawo don iyakad shekarun dasukai atare irin haka na jimawa bata faru tsakanin su ba. Babu ma,auratan da basa samun sabani saidai ace na wasu yafi nawasu. Dawowa tai ta zauna tana jiran abun da zaice. "Inbanda ke wagareni dazai bani shawara irin wannan dakika ban?" "Uhm babansu kenan na dauka kaima ai kayarda da maganar nan da akecewa mata tunaninsu kalilan ne,basu iya bada shawara ba" Murmushi yayi yace"to aa banyarda da haka ba,don tawa matar tawice anan indai fagen hangen nesa ne da kuma tanadin abunda zai daidaita zaman takewar iyalinta,nakuma ji dadin wannan shawara kuma hakika nayarda uwata wajenki duk ta dauko wadannan halayen" Sadda kai tai tana murmushi"uhm Babansu kadai fadane amman safiyya kam ai kaine gaba daya" "Insha Allah zansan abunyi hakika da munyi kuskure babba,Allah ya kara rufa mana asiri." Duk hirar da suke akan kunnen fiyah da yesmin wadanda basuyi bacci ba kowa da abunda yake damunsa,yesmin batasan Addarta batai bacci ba amman fiyah tasan yesmin idonta biyu. Tun bayan data gama kukanta a toilet ta fito ta kwanta tana dana tasanin abunda ta gaya ma Abdul dinta. Amman wani shashe na xuciyarta yana gaya mata gara ta ja ajinta gara ta nuna mashi ita din mai ajice hakan zaisake jansa ga kaunarta.don sun ganin su sunda abunda dole ma yarinya ta kware masu,wanda hakan yakeja wasu matan suna rasa darajarsu wajen maza saboda tun awaje kin xubar da kimarki........har ga Ko son Abdoul zai kashera baxata iya kallan idonsa tace tana sonsa ba,haba ina kunyarta take ai mama ma saita kusan dukanta saboda fada.haka taraba dare tana sakawa tana kwancewa,adduarta guda kada Allah yasa xuciyarsa tayi na,am da auren zakiyya domin tanajin tafafi zakiyya jin kishinsa axuciyarta,jitake muddin haka tafaru duk wani jindadinta yakau adoran duniya,kawai dai ita tana iya control din nata ne tana iya danneshi alokacin dayake sata abunda ba daidai ba......ta furta ya aureta ne don bata da wara mafita,don kuma zakiyyar ta dace dahaka tayi sadaukar da rayuwarta ne dominsa,bai dace ya wofintar da ita ba.ajiyar xuciya taja sosai har yesmin ta jiyo tace"Adda baki bacci ba kema" Tama manta da yesmin wlh "aa nafarka ne keme ya hanaki bacci" Kamar zatai kuka tace"Wlh Adda xuciyata wani iri take mun nakasa baccin tunani ya isan ni bansaba haka ba abun sai yake mun wahala" Tausayi tabata don tabbas fadawa kogin kauna wadda ba,asan kanayi ba wahalane da ita,ba kowane zai iya jurewa ba sai mai tsananin hakuri da kauda kai,abune da kecin xuciya da ruhi abune dake taba dukkanin lafiyar jiki data kwalwa da xuciya ajiyar xuciya tayi tace mata"kije kiyi alwallah kizo ko raka,a biyu kiyi kidan karanta qur,ani ko sura biyuce zaki samu bacci mai dadi" Babu musu tatashi ta shige toilet din,dafe goshi tai tana adduar Allah yasa kar so ya wahalar da yar qanwarta. Komawa tai ta kwanta tana dasa tunanin nata,tabbas ayadda abdoul yafusata bata jin zaisake dawowa haka zalika zai nemeta,kuma zuciyarta tana raya mata abunda bata son,wani zafi taji ga kirjinta ahankali ta furta "bazan iya sharing dinka da kowa ba Yaya *NASSER* duk yadda xuciya ta kwallafa rai dakai dole xata barka,kishinka araina mai girmane bazai barni nazauna lafiya ba" Saitaji kwallarta tana silalowa saitaji tana sakawa ranta hakuri dashi tun yanxu,tabbas tanajin ajikinta Abdoul zai dauki maganarta zaije ya daidaita da zakiyya,zai aikata abunda ta fada ba shakka hakan zata iya faruwa.......danasani ya shigeta yafi sau dubu na fadar abunda ta fada karshe dai wannan daren ya dade bai karema ta ba tana gani yesmin tayi baccinta hankali kwance itako saidai juyi,asubar fari baccin ya sureta tare da mafarkin *(ABIN CIKIN RUHINATA)* motar Abdoul na fita ta su dady ta shigo cikin unguwar bin sa da kallo Abbi yayi yana cewa"Abdullahi motar Alfah ce naga tafita wlh shine Allah yasa gida yaxo Allah na rokeka Allah yasa hakane" Murmushi dady yayi yace"Adduarka ba haka take ba,zance yaje. ga dukkan alamu kuma anbata ransa" Hankalin Abbi atashe kamar zai kuka. "Wlh tsakanina da mariya Allah ya isa Allah kadaukar mun mataki akan matarnan,ta cutar dani tana kan cutar da rayuwata data iyalina,mekake tunanin yafaru dashi Abdullahi" "Kodai baisamu abunda yaje nema ba,kokuma mahaifinta ya ganshi ya dakatar dashi cikin daya biyu kokima duka" Abbi muryarsa tana rawa yake cewa"duk duniya bayan iyayena damuka rasa banda abunso sama da Abdoulnasser,kuma saboda farin cikinsa babu abunda baxan iya ba,har kwamciya ina iyayi kasa malam kabir yabi ta kaina inhar zaibashi farin cikin dayake nema,inhar zai mallaka mashi yarinyar nanan,don naga kamar son ta yake kamar rayuwarsa" Dady yace"rayuwar tasama bai adauketa da muhimmanci ba kamar safiyyah,shi kanshi baisan soyayyarta taimashi mugun kamu ba sai nan gaba tukun." Har cikin compound din gidan yakai Abbi sojojin dake tsaron gidan wani yazo ya bude mashi kofa yana sara mashi,bama tashi yake ba. Koke koke keta fitowa daga bangaren umma,cikin kuluwa yake tambayar sojan dasuke kula da bamgaren magana. "Ubamme yafaru acan wajen suke wa mutane ihu" Cikeda mamaki sojan daya kame don yasan baida magana mai dadi saita su umma,kullum daya zo zaice suna lafiya babu wani abu dai ko,amman yau sai yaji sabanin hakan. Cikeda bala,i Abbi yace"dakai nake shege ka tsaya kana kallona" Jikinsa yana bari yace"yallabai madam ce........itace......daman......dama......"dakai nake kana mun ina ina zan ci ubanka wallahi" abbi ya daka mai uwar tsawa saida ya daskare,yana nuna part din yana cewa"itace ta......ta hauk.....ace......ta yayyaga kayanta tana iface iface,tayiwa haulat dukan tsiya har cikinta yaxube,yanzu haka zuwairat na wajenta ca asibitin,ta jiwa khadija rauni ga kai saida

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});