Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 95

Chapter 95

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,262 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sun riga su Abdoul tafiya. Tunda taji abunda ni ima tace ta daskare awajen, takasa juyawa tana jiyo su zakiya ita da yaya malik,ta jinjina rashin kunya irinta ta ita ina zata iya wannan tabarar,amman kuma inbata dage da wannan kunyarba za,ayi babu ita. Jinshitai abayanta saida ta dauke numfashinta na wucin gadi kafin ta jiyo tana fuskantarshi. [10/20, 9:41 AM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 🅿️...........66 "Let's go home,and kipt ur thinking side Indai Akan maganar sister ne saita rasa wane zata dauka cikin twins din da zamu haifo" Dora hannu tai afuska tanajin girman maganar kamar zata rushe da kuka ta jiyo,cikeda muryar kuka. "Plsssss don Allah kadaina wlh kana sani jin kinya donAllah" Murmushi yayi yana sake matsota sosai ya saka hannunsa duka cikin aljihu yana leko fuskarta,cike da shakiyanci yace"wanna kunyar dai yakamata mu fidda raini nida ita amman ba damuwa Allah ya kaimu,muje." Ya riko hannunta tarasa yadda zatai ta cire kunya ta nuna mashi irin tata kalar kulawar,amman ahankali kila zata rage. Ba gidan da suka fito suka koma ba wancen gidan da aka daukota jiya suka nufa. Kallonsa take tace"munbaro can kenan,amman ina da kaya acan fah" "Indan ta kayane bakida bukatar su a tafiyar da zamuyi zaki mallaki fite da kalarsu oky" Jinjina kai tayi tana tunanin yadda zatace ya bata waya takira su mama,ga yesmin itama tana ranta taji intana lafiya tasan yadda yesmin tafita tsoro Allah yasa first night dinta bata suma ba. Bata san sadda murmushi ya kubce mata ba har ya ganta tanayi. "A u happy?" "Niba wani happy da nake kawai ina tuna yesmin ne" Shima murmushin yayi yace"yadda ta kaya mata kike tunani harda murmushi kibar dariya wa wata kema ki iya dakanki" Kallonsa tai cike da tsoro aman ta dake tace"bangane ba?" Murmushin yake yace"ehy kema bakiga naki daren ba balle ki yiwa wata dariya" Zaro idonta tai tana mamakin yadda yasan abunda take ma murmushi kenan. "Yes I know abunda keranki kenan" Shiru tayi ta kasa cewa komi dariya yayi harda dukan sikiyari yace"matsoraciya,kwantar da hankalinki ni ba bakon tsanani bane" Dakewa tai tace"wai nufinka tsoranka nakeji,uhmm da banji tsoronka ba ma sadda kake bugebugen mutane da cire masu kafafun baya balle sai yanzu" Dariya ta bashi sosai ashe bata mance lokacin dayace zai cire mata kafar baya ba,kallonta yayi yaga tana dariyar kasa kasa itama saiyaga ta kara mashi wani irin kyau ya lumshe idonsa kurin yana cewa. "Wancen time din da wannan ba daya ba,karma kifara hadasu" "Uhmmm" kawai tace mashi tafiyar suke ya tsaya yaje ya siyo musu take away binsa tai da kallo hakika Abdoul dinta kyakkyawane,kuma at any moment mata na iya kaimashi cafka to ita miye anfaninta inhar hakane,tunda har ta samu yana sonta so ba dan karami ba,wanda yaki kula yan matan dasuka fita aji yace lallai ilaihin sai ita aikuwa ta ciri tuta,kuma ta maganar mami idan ta sake Abdoul zai subuce mata ajiyar xuciya ta sauke tana tunanin yadda zatai yaki da wannan kunyar,ta tuna yadda kiyya ke nuna ma malik kulawa duk da ba wata soyayya sukai ba,yanzu ne suke kokarin ginata.sai ita data shekare tana dakonta kuma lokacin da ya kamata ta ci anfaninta tana niyyar cutarshi itana ta cuci kanta. "Ohhh may Allah kaban ikon yin wannan aikin ladar,kabani dakiya na nuna ma mijina how I feel about his love" Gangoshi tai da leda ga hannunsa suna magana da wata tazo shiga,rigace yar kanti jikin ta iyakar guiwarta sai rolling da dangyale kuma wai musulma. Wani mulmulelen abune ya tokare mata wuya,har tanajin karar dukan kirjinta ba kamar yadda taga suna dariya,by by taimashi shima ya maida mata ya nufo motar shigowa yayi ta mika mata ledar hannunsa ta ansa tana dauke kai. Yaja suka cigaba da tafiya ganin shirun nata yayi yawa yasa yace"what's wrong with u my love" Harara ta maka mashi kamar zatai kuka tace"wacece wacen ko har kafara kokarin mayarda wata acikin gurbin danake?" Ta fada tana kauda kai don kwallarta tana fitowa. Murmushi mai sauti yayi yana kallonta lokacin sun iso gidan motar malik ya gani,yasan daman suma anan din zasu zauna shima zaifi son haka din. Kwallarta take sharewa yayi parking har lokacin murmushin yake jiyowa yayi yace "kibar gigewa kiyi kwallarki zan share maki kinjiko sorry kedince naga kina ta wasan gare gare dani shiyasa ma na anshi phone no dinta. Azabure ta jiyo tana kallonsa wasu kwallar tana xubowa tace"are u serious?" Dakewa yayi yace"im serious mana love" Jinjina kai tayi tanajin wani kakkauran abu yana sake toshe mata makogwaro,wani irin kishinsa takeji har cikin ranta. Budewa tai ta fito ya dauko ledar yana biye da ita,idonsa akan kugunta yadda take sarrafashi kamar da gayya,amman yasan bata cikin mode din ma har dazata iya mashi haka,kotana ciki ma kunyarta bata barinta. Main falon babu kowa direct dakinta ta nufa daman abude ta barshi,amman tana turawa taji arufe tai tsaye cike da bakin ciki ga layi layin hawaye dakera zarya ga kuncinta isowa yayi ya zaro key din kofar ya matsa jikinta ya hardo hannunsa ta kasan kugunta ya hade da jikinta ya bude kofar,fizgewa tai ta shige tana samun gefen bed dinta tana durkushewa tana kuka kasa kasa. "Idan har zaka hada soyayyata da wata wallahi gara kadaina sona bana son soyayyar inhar zaka hadani da wata can kazama marar sanin darajar kanta halan ma jikinta ne yadauki hankalinka karude haka to wlh ban iyawa dole kasan wadda zaka zaba cikin.........jitai anyi sama da ita bata iya tantance mekefaruwa ba saida tajita tinjum cikin komin wanka abayi. Dauke numfashi tai saboda tsananin firgita daker kafin ta maidoshi cikin shashsheka kamar mai asmah. Tallabo fuskarta yayi data jike da ruwa ya zuba mata idanunsa dasuke cike da tsananin kaunarta,runtse idonta tai hakan bai damai ba ya dora goshinsa bisan nata yana sauke numfashi a slow,yana goga hancinsa ga nata hancin cikin sassanyar muryarsa yake magana wadda tasata sake lumewa cikin ruwan..........."bazan iya hada sonki da na kowa ba my love,kedin kekadai nakewa so na soyayya so irin na ma,aurata dake kadai xuciyata take ita rayuwa,da ace zan iya hakan da ban juyawa zakiyya baya ba dana hadaku alokaci guda na aureku,saidai kedin kaunar danake maki ban hadata data kowa ba,kidauna cewa wannan xuciyar" ya dora hannunta kan kirjinsa da babu komi jikinsa sai gashinsa kwance awajen,saida taji tsikar jikinta tatashi tana kokarin janyewa ya sake rike hannun.ya cigaba da cewa. "Amman inhar muka cigaba da tafiya ahaka wataran tabbas xan iya kallon wata da sunan ta burgeni,inason kulawar matata inason matata ta nuna mun irin son da take ikirarin tana mun,inason inga irin yadda kikai kewata inason ganin iyakar girman danake dashi cikin taki xuciyar"ya dora hannunta kan kirjinta dake wani irin bugawa sake runtse idonta tai don saman na fulaninta ya aza hannunsa,wanda takejin yana kokarin yawo dashi zuwa cikin rigarta,yayin da take kokowa da numfashinta kuma ta kasa hanshi abunda yake kokarin yi don yin hakan zata bata mashi,itama kuma tai alkawarin bazata taba bata mashi rai da ganganba tai wannan alkawarin saidai bisa kuskure. Dora kanta yayi bisa kafadarda yana zaga hannunsa ta baya yana zuge zif din rigar don

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});