Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 84

Chapter 84

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,264 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

xuciyarsa yana hauhawa,hakika da babu baba da ba agidan bane tabbas saiya xubar mashi da hkr,amman yaci albarkacin qanwarsa dayake so yaci albarkaci baban da kuma mama. Cikin fada baba yace mashi"jalal tashi ana wajen,ina ruwanka dakai yake magana zan saba maka awajen ana oya fice man da gani" Ya ta shi yafice kamar iska. Kunya ce ta kama baban saboda yasan maganganun sunyi mashi zafi sosai. "Kayi hkr bashida wayau ne,naji bayanin ka Abdoul-nasser kuma ada na riga na yanke hukuncin cewa alakarka da safiyya bazata yuwa ba saboda ganin nisan dake tsakaninku bayaga haka kuma ina duba wani abun bayan wannan,da zanyi anfani da matsayina na mahaifinta in dakatar dakai itama na hanata saurarenka Amman ya zu zan kirata idan har uwata tace mun ta amunce tana sonka zata aureka hakika bazan takura ku ba.don gudun shiga hakkinku" Dadi Abdoul yaji ya kamashi duk wani haushin jalal yaji yana bajewa,yasan fiyah bazata kishi ba zatace ta amunce. Kallon mama baban yayi yace"kiramun uwata" Tashi tai tatafi tana kalon wannan lamarin,tabbas tasan fiyah babanta baya son hadin duk abunda baya so ko tanaso zata hkr,tasan wannan hanyace dayakeson korar Abdoul din batare daya kullace shi ba. Jinjina kai take tanajin tausayin diyar tata. Shiru dakin ko haske babu yesmin na waya da muhseen,fiyah na dunkule cikin bargo tana kuka can kasa. "Safiyya kifito babanku yana son ganinki kisanyo abaya" Fita tai don bata son ganita cikin wani hali zata sake karya mata xuciya. Ahankali ta sauko daga ka gadon tana jawo abayarta ta saka tana goge fuskarta sannan ta fita, Bata yarda ta kallai ba daga can gefen baba ta zagaya ta zauna cikin ladabi tace"gani baba" Kanta kasa bata yarda ko kayan jikinsa ta saka ga idonta ba. "Bakiga bakoba bazaki gaidashi ba" Muryarta can kasa tace"ina wuni yaya Abdoul" Wani abu yaji ya dirar mashi,kamar zai fashe dakuka don dajin muryarta kuka tamaga yi Cikin kulawa yace"lafiya kau safiyyah" Sukai shiru baban kanshi yanajin kamar bai kyauta masu ba,amma yana hangen abunda mutane zasuce akanshi zasuga kamar ya bayar da yarsa don ganin yaron nada kudi haka ubansa........."uwata ga nasser nan yazo kan batun neman aurenki,kina sonsa kin amunce zaki auresa bazan tauye ki ba" Jitake har numfashinta yana sizing meyasa baba xaice haka,idan ya amunce ai ansamashi kawai zai basai ya sanyota ciki ba ita yanxu ya zatai zata ansa mashi ta bar abunda baban keso kokuwa yazatai. "Kinajina uwata" Muryarta tana shakewa tace"baba duk abunda ka yanke akai dashi zanyi anfani ka yanke hukunci kawai,duk abunda kace yayi" Tatashi ta koma daki toilet tashige tana rushewa dakuka mai cin xuciya.........shikenan bata da sauran wani farin ciki baba ya rabata da burinta da walwalarta,waye zai iya maye wannan gurbin babu shi har abada kowaye zaice ta aura bazata tana sonsa ba,zata yi biyayya ta aureshi amman ba zata iya sashi cikin ranta ba har gaban abada. Shiruce ta biyo baya sai yanzu baban yakejin bai kyauta ba,hakika safiyya yarinyace mai hkr dakawaici da kauda kai,yayi imanin duk abunda ya yanke akan alakarta da Abdoul haka xata karba tayi mashi biyayya,tausayinta ya cika shi har ya kasa cewa komi Abdoul din ya mike yana cewa"baba Allah ya bamu alkairi Allah yasa hakan shine Alkairinmu saida safe" Yafice yana ganin bibbiyu don har wata juwa take daukarsa,metake nufi kenan ta bada damar da za,a nisanta shi da ita safiyya daman bata son sa bai sani ba,meyasa zata karya mashi xucya har haka daker ya iya gano get din gidansu yana shiga kau kamar jira ya yanke jiki ya fadi.........akan idon zakiyya ta fito daga sashen su khadija ta kaimasu abinci.....aguje ra karasa tana fasa kara tana jijjigashi dan da nan aka taru kanshi,sojojin dake waje suka daukai suka sashi mota,shigowar malik kenan yaga wannan tashin hankalin,kwana yayi yarufa masu baya don yasan asibiti za,aje dashi duk inda hankalinsa yak yayi masifar tashi don har yamance rabon dayaga Alfah cikin wanan hali,tabas abunda Abbi ya gaya mashi dazun akan maganar safiyyah da Alfah shine zai cosing wannan matsalar,kodai yaje gidan baban ya korai kokuma ya gaya mashi kai tsaye bazai bashi yarsa ba. Mami da ni,ima kuka suka kamayi gashi Abi baikai ga dawowa daga wajen aiki ba,babu shiri mami ta kirasa ta gaya mashi ai yafi kowa rudewa da tashin hankali.............. Mama kanta tasha takaicin baba shiyasa ko saida safe batai mashi ba ta shige dakin ta kwanta,wane irin halin rikaune da babansu yana gani yaran nan suna son junan su amman saboda wani ra,ayi can nashi na daban zai cutar dasu da haushinsa ta kwana shikanshi yaga canji amman bai iyace mata komi ba. Fiyah saboda kuka cikin dare zazzabi ya rufeta har hakoranta suna haduwa saboda kerma,hankalin yesmin ya tashi taita shafa mata ruwa saboda yadda jikin ya kidime baki daya banda kuka babu abunda yesmin keyi,fiyah kau bama ta cikin hayyacinta ganin dare yasa yesmin bata tado mama ba amman asubar fari dataga fiyahr har suma take agigice tafito tana kwalama mama kira cike da tashin hankali. "Yesmin kanki daya baki iya salati ba kike ihu da kururuwa menene" Tana shashsheka tana nuna dakinsu daker maganar take fitowa "Adda.......Adda ce gata can......su.....suma take tun cikin dare bata lafiya mama karta mutu...." Tare suka karasa cikin dakin duk sun rude mama had jikinta rawa yake tana jijjiga fiyah amman bata numfashi..........rungumta tai tana kuka lokacin baba yaje masallaci dan danan mamar ta kira anty jamila don basu san wanda zasu nemi taimakonshi ba wajen mota idan ba su ba. "Jamila kiceda yahya don Allah yayi hanzari yazo yakai safiyyah asibiti gata nan suma take" Ai xunbur tai daga kan gado tana fitowa har bakin get tana jiran shigowarsa daga masallaci ta gaya mashi kayan baccine jikinta ta saka abaya suka taho agigice,tabar little fiyah ga mairenonta. Sorry for d let update [10/13, 12:32 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 🅿️............60 Ansamu nasarar daidaiton numfashinta amman bugu xuciyarta bai dawo daidai ba,saboda jininta daya dan hau shiyasa amman sunyi iyakar bakin kokarinsu akanta sunyiwa uncle yahya bayanin cewa zata tatashi insha Allah,damuwace zata haifar mata da masassarar kuma dama akwai maleria jikinta.amman yanzu da bukatar ta huta tasamu rest of mind da alama tana da matsala da bacci amman data farka tasha magunguna kuma ga ruwa yana shigarta komi normal insha Allah" Godiya uncle yayi mashi yana komawa wajen baba da mama dasukai xugum xugum kamar masu zaman gaisuwa. "Yaya dai yahya me likitan yace?Allah yasa ba wani mugun abubane ya faru da ita?"mamace cikin damuwa harda yan kwallarta take mashi magana. "Ki kwantar da hankalinki mama safiyya zata tashi cikin koshin lafiya,ba wata matsala yamun bayani gamsasshe maleria ce da damuwa don har BP dinta yadan hau kadan amman yace data sha magani insha Allah normal,yamata allurar bacci data maleria karku damu abarta ta huta din kamar yadda yace" Jinjina kai tayi tana zama kusada Anty jamila da tayi tagumi,inhar akan wannan mutumen fiyah take wannan ciwon gara abata shi hankalin kowa ya kwanta,yarinya da yan shekaru harta samu hawa jini. Mama Ko kallon baba batai ba don har lokacin kule take da shi,ko magana ma batai mashi ba. Baban da uncle suka ware

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});