Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 48

Chapter 48

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,293 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta fito tana kallon asibitin kamar wadda zataga zakiyya saman allon sunan asibitin. Gefe guda taja tana fiddo wayarta don Kiran yaya malik ta sanar dashi ta iso..........motar data tsayace ta dakatar da ita daga kiran nashi,kallon motar take harta tsaya cikin parkin space din asibitin,kofar farko da aka bude ta driver malik ne cikin manyan kaya saidai banda hula,bayan wani lokaci kuma dayar kofar maizaman banza aka budeta,kafafunsa kurin yafara zirowa amman ta ganesa,bakuma donta taba tsaya wa kallon kafafun nashi ba,aa kawai tasan shikadaine wanda tasan cewa yana mu,amala da combus different colors inyau kaganshi da blue and white to gobe zaganshi da red and onother color din,da alama yana son sakasu. Tsaye tayi bakin kofar shiga entrance din asibitin don tasan idan sunzo shiga zasu ganta,ba saita kira saba. Dauke kanta tayi gefe don karma su hada ido dashi. "Ah qanwata Ashe kinxo yanzu nakecewa bari na kiraki,karaso to saimu wuce cikin" Jerewa sukai suna cigaba da tafiya yana mata magana. "Yaya malik ina wuni" Murmushi yayi yace"lafiya lau qanwata yasu little safiyyah" "Wlh suna gidansu dazun da safe nabaro gidan,daga gidanmu ma nake" Tunda takuya baya yake kallon bayanta,tayi halin ko inkula dashi har yanzun dai fushin take kenan,jinjinakai kurin yayi yana take masu baya. Dakin da aka kwamtar da ita suka shiga,cikin ikon Allah da yardarsa tatashi nurse cema take bata tea abaki,kallonsu take daya bayan daya safiyya ta karasa kusada ita gefen gadon tana riko hannunta I donta yacika tab da kwallah. Ogan kuwa yana jikin kofa ya harde kafafunsa,ya na tafaman danna waya alamun ko ajikinsa. "Zakiyya ya jikin naki" Kanta ta sadda kasa tana jin hawayenfa suna sauka saman hannunta. Daker ta iya furta kalma guda biyu"dasauki,ya kikaje gida" Ajiyar xuciya tasauke tana kallon yaya malik matsowa yayikusada su yace"zakiyya yajikin naki fatan kinsami sauki?" Kwalla take fitarwa sosai muryarta tana rawa tace"nasami sauki yaya malik" Shiru sukai banda shashshekar kukanta bakajin komi,likitane yashigo yana cewa"alhamdulilla harkun Kara so kenan gata nan tawartsake insha Allah,Amman zata ringa shan wadannan magungunan na kwana uku don mayen daya kamata ya idasa sakinta Allah yasawake Zan salameta yanzun,saiku tafi." Yaya malik ne kurin ya iya bashi respond. Ya anshi takardar magungunan yafita yatai pharmacy,za man kurame mukaita yi,shi wancen banda faman dane danne awaya babu abunda yake,zakiyya kuma kukanta take bilhakki da gaskiya. Nai zuru Ina sakawa da kwancewa nikadai,har yaya malik yaje yadawo. "Muwuce ko"malik yafada yana kallonsu itada fiyah,kallonsa fiyah tayi tace"ina zaku kaita yanzu,ince dai ba gidansu ba" "Inbanda can Ina zamu kaita ne uwar tsarawa" Cewar Abdoul cikin wata irin murya Mai amon mazan taka,wani kallon banza ta wurga Mai tace"to uban shishshigi kaji nakasa dakai?sai kabari nasanyo ka cikin maganata Sanan saika nuna halin naka." Zaro idonsa yayi yana kallonta cike da bacin rai wanda yasan cewar ba itace takar xomon ba"karkisake kice zakimun rashin kunya,don Zan dagula ranki ne" Tsaki taja tana sake maka mashi harara tanajin wani abu yana tokare mata wuya,kwallarta nason fitowa. Kauda kai tayi tana ma malik magana"yaya malik,inaganin karka kaita gidansu,akwai matsala don Allah kakula da zakiyya ina neman Alfarmarka,domin tana bukatar taimakon wani,inda hali kar tasake fita ko ina" Jinjina Kai yayi yace"shikenan safiyya duk vansan dalilinki na casa haka ba,amman insha Allah za,ai yadda kikace. Kamota muje mota" Kamota fiya tayi suka nufi hanyar fita,dogon tsaki yaja yana wucewa yabarsu nan. Fiyah tace"aikin banza ta tsukeka can Mai xuciyar karfe dabatasan tausayi ba" Yana jinta baitsaya ba ya wuce motar dasukazo da ita,gaba ya bude yashiga,kamar zaifashe don haushi daidai da second guda ya bude idonsa yaga zakiyyar wata irin tsanarta yakeji,zaiga inda malik zaikaita don badai gidanshi ba,mezai zauna yayi gida daya da ita. Bude masu bayan motar malik yayi fiyah tashigar da ita ta rufe. Kallonta kurin yake ta glass banda yabonta babu abunda xuciyarsa keyi,amman bazaka taba ganin hakan akan fuskarsa ba,inbacin haushin dake kwance sama. "Kika rufe ke bazaki shigaba" Murmushi tayi tace"yaya malik aini nan gida Zan wuce,don bance xan dadeba gaskiya amman ina zaka kaita." Shafa kansa yayi yace"banda wajen ajiye zakiyya daya wice gidanmu" "Amman wancen zaibari kuwah" Dariya yayi yace"rigima ce kurin zuyi dashi karshe baida yadda zaiyyi dani" Numfashi ta sauke tace"shikenan,banda ishashshen lokaci yaya malik,zan wuce ga wannan m.card din ka ajiyesa wajenka ranar Monday muke fara exams,Zan samu time dazamuje ga daddy sai akunnashi ani meke ciki,nan da kwana biyu kenan,nasan xuwa lokacin zakiyya ta Samu sauki saitayi mana bayanin abunda yafaru da ita har aka biyota za,a kasheta." "Hakane Allah yabiyaki ladar abun da kike yi,Zan mashi ajiya Mai kyau amman Nan da kwana biyu abokifa zaiyyi kewarki" Shagwabe fuska tai kamar zata bare da kuka tace"yaya malik ban so plss kadaina" Dariya yayi yace" tuba nake qanwata...........dallah malam kaxo kaja mutai,kobaka ga hadari ba." Alfah ne ya leko ta window yana mashi magana, Tsaki naja Ina cewa"inkaji haushi kaja da kanka mana amman bazai zo ba sai mun gama maganar da zamuyi." Wani haushi ya kamashi daman ga kukan zakiyya daya isheshi ya cika mashi kunne,jiyake kamar ya maketa ko kukan uban me take mashi,fitowa yayi afusace yayo wajensu kamar jira ruwan yake Nan danan aka zuge da ruwa sama..........aguje Malik ya shige motar yabarsu tsaye kamar an shukasu,tsaye yayi gabanta yana jin ruwan yana sauka har cikin xuciyarsa,duk wannan zafin ran yaji yanemai ya rasa. Juyawa nai Zan tari a un hawa don gasunan suna wucewa wasu babu kowa ciki,kasancewar muna bakin titi. Jinai ya cabko min hannu gam,kin juyowar nayi Ina kokowar kwatar hannuna,fin cikoni yayi gabaki dayana wanda kiris ya rage ban afaka cikin kirjinsa ba, nai saurin turjewa. dagani harshI ruwan ya gamajike mana kaya abayata tabi jikina ta lafe kasancewarta roba iyakar guiwata. Duk wani shaf na jikina ya gama bayyana,ban iya hada ido dashi ba amman sai kokarin ganin na anshe hannuna dake wajensa nake. Kusancinmu yayi yawa kamar zai sakani cikin jikinsa..........."dalla sakemin hannu baka ga taxi na jira na ba," Sake kusantoni yayi na juya baya inajin Dukan kirjina yana sake yawa.......shangaba yayi yana kallon taxi din ya bude bayan motar yayi mun nuni da inshiga harararsa nai na shiga maimakon inga yarufo Kofar saikurin ya shigo shima. "Yallabai zan iya tafiya" Cewar Mai taxi din. "Aa"kurin yace mashi duk na takire waje guda yabi ya isan da kallo........"duk haushina da kikeji yasa yau rashin kunyar taki tayi yawa kome? Kina gaya mun magana son ranki,kodan ban baki hkr ba" Kauda kainai ina tuno ranar ina sake jin ciwo abun cikin raina. Glass nake kallo yadda ruwan yake ake yawa........."karike hakrinka bana so" Iska yafesar baison wanna shariyar "kinga" Waigowa tayi tana juya idonta Wanda ita kanta bata San ma tana yi ba. Kunshe ido yayi yanajin tsigar jikinsa tana tashi,sai yatuna da wata rana. _idan kina juya mun idon nan my nour bazan iya jurewa ba,pls kidaina zaki cutar daraina_ _sorry habibi nimafa banson inayi ba,kawai daikwayar idonce don tasan tana tareda muradinta shiyasa take haka amman zan mata kashedi_ Ajiyar xuciya ya sauke muryarsa tayi cool sosai ya kalli cikin idonta yace"I'm sorry for yesterday i don't mean 2hot u okay!" Sakale nai Ina kallonsa girarsa guda yadaga mun,kirjina yabuga lumshe idonsa yayi ya sake cewa "bazaki sake mun

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});