Chapter 64
Chapter 64
ki zuba ma fiyah ta karya amman kidan kamata ta wanke bakinta." Yesmin tace "bari na taimaka mata ita ta xuba abincin kafin ta fito,daker take tafiya don gabaki daya jiri takeji,ahaka fa wanke fuskarta da bakinta tayo Alwallah suka fito,capet din dake malale tsakiyar dakin ta zauna sama tana jingina bayanta da bango,idonta nason kallon Alfah Amman tanajin nauyi,tana bukatar nazari don kusan duk abunda ya faru kamar tana sani kamar tanajin wasu abubuwan,amman girman Allurar yahana ta gane meke faruwa amman idan bazata manta ba,wasu kalamai suna mata amsa kuwaa ciki kunnenta da kanta,zakiyya jiki asanyaye ta ajiye komi gaban fiyah bakinta kamar anmata dole tace"yajikin naki" Ko kusa bata dago ta kalleta ba,saidai ta ansa mata cikin voice dinta data dishe bata fita sosai. "I'm feeling better" Daga haka bata sake ce wa komi ba,yesmin ke tayata tana cin abicin,kamar bata so. "Zan wuce office Alfah tunda jikin yayi sauki,ko akwai abunda za,ai" Bakinsa yake gogewa da tishu yace"jirani mutai,ka saukeni gida nayi wanka,duk rintsi yau zanje station dinan" Mikewa yayi yana saka wayarsa gaban aljihu yace"zanje na dawo idan ma bandawo ba driver zai zo ya maidaku gida Allah ya sawake" Kanta akasa tace"nagode amman kabarshi zamu shiga taxi,ga yesmin nan ai" "Okay" Yawuce kurin,zakiyya tashi tai itama tana cewa"Allah ya sawake" Uffan fiyah batace ba saidai yesmin ta ansa mata,daga ita sai yesmin adakin sunyi shiru kowa da tunaninsa. "Adda su waye wadannan" Bata bata ansa ba tana tsakurar dankalin kamar bata so. Tace"nima ban sansu ba,karki isan da tambaya" Nurse ce tazo ta mayar da drip din daya rage ba,a idasa saka mata ba,fiyah tace ma yesmin ta zauna tayi break tasan bata yo ba. Ahankali suke firarsu har rafeea tazo suka cigaba da firar,tana cewa ta auna arxiki sunada interval kwana uku aida abun baiyi ba, feea tace ai tabaro mama na shirin tahowa ita dasu Anty jamila harda kanen mijinta. Wata faduwar gabace ga samu fiyah badai muhseen bane zai zo,innalillahi Allah yasa to Abdoul karya dawo. Malik ya sauke alfah ya wuce wajen aikin shikuma yashiga yayi wanka ya dauki kamshi,yayi masifar yin kyau kananan kayansa yasaka t-shet dark blue sai black trouser,combus dinsa blue and white color,yau babu fesin cap dinsa.zakiyya dake falon zaune tana kallo wanda gabaki daya hankalinta ba kan tv yake ba,ta luka duniyar tunani,taji kamshinsa ya mamaye falon Tsaye yake yana daura agogo ga waya kare ga kunnensa ya makale ta da kafadarsa yana magana,shagala tai dakallon sa wani mahaukacin sonsa yana sake cika ruhinta,dandanan kwallarta ta cika idonta yanzu ace duk yadda wannan guy din yake zai iya zama haramiyarta,wace irin kaddarace wannan data raba tsakaninta da masoyinta,ada Alfah bashida wani buri daya wuce kasancewa da zakiyyarsa,yasota wanda shi kanshi baisan adadi ba. Ita kanta alokacin har mamakin kaunar da suke ma juna take,ashe akwai lokacin dazai zo saidai ta ringa tunawa. Ganin zaifita yasa ta dawo natsuwarta tai saurin ringanshi isa wajen kofa tana tare hanyar,idonta da kwalla tace"Bazan bari kafita gidan nan ba yaya Abdoul sai kagaya mun matsayina,na gaji da hakin da kake nuna man acikin gidan nan.gabaki daya ka daina sona kadaina damuwa dani,ka dauki gurbina ka maye da wata watacan da batasan darajark............"inkika sake furta makamanciyar irin wannan kalmar akanta zan baki mamaki,matsa bani waje kafin tafin hannuna yasauka afuskarki,kije kiyo karatun tanatsu inkina son magana dani,stupid girl" Yasa hannu yajanye ta ya wuce yana jin haushinta har cikin ransa, Station din yaje ya samu dpo din wajen sukai magana,yake gaya mashi . "Ai yallabai wadannan yaran kangararrune,tunda aka kawosu ake gana masu azaba akan su fadi wanda ya sasu wannan aikin amman wancen shegen yana hanasu,wai muddin suka fada sai yayi ajalinsu." Iska Alfah yaja yana fesarwa ya kalli inda aka kulle su idonsa akan mamman,wanda ya canza kammani daga kamanninsa nada. Yadai samu darajar anmashi aikin kafarsa ancire bulet din,anyi dressing. Shafa kanshi yayi yana kallon dpo din yace"to waye yace kace saisun fadi wanda ya sasu,ai bama bukatar wanda ya sasu.tunda abun afili yake kucigaba da cin ubansu har sufita hankalinsu,har sanda zan sake dawowa." "Yallabai sau uku ana zuwa neman belin su muna hana wa,saboda girman laifinsu,aman idan aka sake dawowa zamu iya sakinsu gaskiya,duba da cewar mai zuwa belin babban mutunne" Kallon dpo din Alfah keyi ransa yana sake baci xuciyarsa ta fara hawa jiyake kamar ya shakesa yaringa naushin dan isaka. Cikin bala i da rabon dayayisa yajima yace"to kubada din,billahil azim saika rasa wannan yar jskar kujerar,koma ubanwa ye yazo kace ni nace ban lamunta ba,inbanda rashin hankali irin naku har ku bada belin yan iska irin wadannan bacin kuna da tabbacin sudin hadarine,to wlh ka maida hankali na dawo gobe babu su." Juya wa yayi har yakai kofa dpo din yace"yallabai mahaifinka ne fa" Cak ya tsaya bai jiyoba yana jin wani emotion yana zagaya wa dashi,wani rauni yana kama zuciyarsa har hakan ya shafi muryarsa yace"koma waye ban lamunta ba,inya sake xuwa just call me zanzo da kaina" "Okay yallabai" Ficewa yayi yana jin kamar ya fashe da kuka me hakan yake nufi,da saka hannunsa aka sace fiyah,kokuma yazo ne yayi belinsu don yana dan uwan matarsa,to koma ubanwaye din matarsa wallahi wannan karon saidai ayi uwar da za,ai bazai daga kafa ba.inma ace shine suka farauta zai hkr aman badai rayuwarsa ba safiyya kenan. Asibitin yayiwa tsinke don yasan drip din ya kare yana son sake ganin yadda jikin nata yake. Rafeea ta jima sosai saida su mama da anty jamila suka zo sannan tatafi,don ita tana da exam da yamma. Sosai jikin fiyah yayi sauki. Hira suke da su mama da anty jamila little fiyah tana wajenta tunda suka zo,sai wasa take mata suna dariya tare tana son babyn yadda take da fara,a kamar dai iyayenta. Muhseen ne yashigo shida uncle yahya,wata gaduwar gaba ce ta sake riskarta,kauda kai tai tana rokon Allah yasa kar Abdoul ya dawo.tarasa gane dalilin dayasa bata son yasan meke tsakaninta da shi. Gaida uncle tayi yana mata sannu. "Safiyya ashe kuma haka abun ya kasance,to Allah ya rufa asiri ya kyauta gaba kuma" "Amen uncle nagode sosai" Yace ma Anty jamila "kitashi muje rana tayi sosai,komun isa da wuri" Fiyah tace"Au Anty unguwa ma zaku ko" Tace"eh wai kaduna zamushiga zamuyo dubiya kanwar hajiyarsu bata da lafiya" "Allah ya bata lafiya man abarmun little anan nidai"dariya sukai muhseen idinsa kamar zaifado saboda wani salon kallo dayake ma fiyah,mama tace"bakida kangado,yarinyar nashan nono abarta wajenki sabkda daukar alhaki" Uncle yace yana murmushi"Aa mama ai tana da madara sai abarta kawai tunda ta rage kukan banza yanzu" Yesmin tace"eh wlh uncle to abarta" Hararar ta mama tai face"ankiya din kuda bakuda gaba,jamila anshi diyarki ku wuce kinji nima tashi zan naje na dora sanwa har daya saura." Goya little Antyn tayi sukai masu saisun dawk sukatai,muhseen ne yace "mama muje na kaiki ko" Tace"aa barshi muhseen naga ruwan ya kusan karewa saika taho dasu ko" Kokadan bata so haka ba wai meyasa sukeson hadasu,tsaki taja kadan tace"aa mama kije yakaiki nifa akwai ma wani ruwan da za,a sake sakawa,kuma yaya Abdoul da yaya malik sunce zasu dawo karsuxo bamunan" Kallonta mamar keyi na tsayin lokaci,ita kuma ta kawar da fuska don karta karanci wani anu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101