Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 31

Chapter 31

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,293 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

fara saukowa duk wanda yaga nashi sai ya je ya tare sa,har zuwa sanda idonta yakai ga wani balarabe yana saukowa yasha suit dinsa bakake,amman ya cire ta saman yana rake da ita ga hannu,sai side bag dinsa idonsa da bakin glass bayansa wasu mutane guda biyune suna dauke da akwatinsa biyu.......saukowa yake cikin jarumta da natsuwa iya haduwa nasser ya hade tau,sai yasake yin fresh gashin fuskarsa sai daukar ido yake,haskensa ya karu tunda ya sauko idonsa ya kai ga su malik,iska ya shaka yafesar yana sake dire idonsa akanta.......ayadda yake kallonta yagano tsoro da shakku atare da ita,baisan ma wani killer smile ya kubce masa ba.......yana ayyana wa aransa cewa"yarinya zaki gaya masu." Mrs bb ce Mom muhseen. [9/17, 3:37 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️.........23 "Masha Allah laquwata illa billah,gaskiya Abdoul ya karo kyau zuwan sa Australia,baki gani ba fiyah?" Malik ya Sanar da ita yayinda ta tabbatar wannan balaraben da take ta faman yaba wa cikin ranta she Abdoul dinne,babu hassada kam yakaro kyau da haske wannan idan ya shiga cikin larabawan ma bazaka tantance sa ba idan ba hausa akaji daga bakin sa ba. Amman da yake bata haushin sa da tsanarsa yasa taja tsaki tace"idonka dai bai gani daidai ba yaya malik,ina abun yake wai maye yaci jariri." Dariya yayi yana mik'o mata flower yace"banda dai jealous ansafiyya kifadi gaskiyar abunda yake ranki." Gabanta ya fadi karfa ya gane ta yaba kyansa,sake shan mur tayi tace"mts Allah na tuba koni dai nafisa kyau." Ganin yana tunkaro su yasa baice mata komi ba,nan fa gabanta yaci gaba da lugude,ta rasa da fuskar da zata anshe sa. Rungume juna sukai shida malik,yayinda fuskarsa ta sake ba kamar yadda tayi zato ba,hannunta banda rawa babu abunda yake kallon flower take tana jin bakin cikin mik'a masa ya yi watsi da ita,runtse ido tayi tana karanta duk adduar data zo bakinta sannan ta bude,tana saka dauriya aranta ta fara takawa zuwa garesa,tayi jarumtar saka kyakkyawan smile mai kyau a fuskarta........jerowa sukai shida malik yana rike da side bag dinsa daya ansa,duk idonsu akanta yake amman haka ta maze tana sake sakin murmushi,hakoranta suna bayyana kallonsa ta soma yi aslowly tun daga kasa zuwa sama,tana yi tana juya idonta ta sigar kallon banza,sanna cikin siririyar muryarta data sake fidda sauti mai dadi tace. "Ur highly welcome drinker guy." Ta fada tare da saka duka hannayenta biyu tana tallabe da flower ta mika masa,tana sake nitsar da idonta cikin nashi.don yana isowa ya jare glass din. Wani dakikin murmushi ya sakar mata,yana tsareta da kyawawan idanunsa ya juya gefensa yayiwa yaronsa guda nuni da flower hannunta yace atakaice"take this john." Zuwa yayi zai ansa ta janye daga garesa tana dan matsawa daga garesa cikin kallon banza tace"ai bashi na kawo ma wa ba,bacin haka taya zan rike abu arene ya rik'e it's not possible." A bun mamaki da al,ajabi dariya suka gayi yana isa wajen john yana dafa kafadarsa cikin nishadi yace"kina kyamarsa ne?" Juyar da kai tayi gefe tace"fadi bacin baki." Jinjina kai yayi yana ciro hankcif daga aljihunsa ya nade hannun sannan ya isa gareta kamar zai koma cikin cikinta yana kallon cikin idonta yace"tunda kin matsa saina ansa ba laifi,asar yayi yana gogata ga fuskarta,muryarsa kamar yana rad'a yaci gaba da magana still yana gogamata flower ga fuskar,hakan yasa mata tilas runtse idonta don karya tsole mata shi. "toni nafi kowa kyamarki,dana ta6a abunda kika taba gara naci abinci da wancen da kike kyamar,kin ga kau su basa tsarki amman na gwammace hakan.saboda kinfisu datti." Wadannan kalaman na Abdoul sun rushe mata duk wani juriya da take ciki,sun narkar mata da zuciya ta yadda har takejin d'acin su akan halshenta,hawaye suka taro tab cikin kwarin idonta ta rasa yadda za tai ta mayar dasu.......saboda kalaman sa suyi nasarar jefa zuciyarta cikin kunci sai taji inama dukanta yayi basu ya gaya mata ba,ashe daman akwai kalaman da zakaji gara ayita dukan ka da agaya maka su..........murmushi ya saki ganin yayi nasarar cusa bakinciki cikin ranta,kila ta fita daga rayuwarsa yanzu ya samu weakness dinta,dungure mata kai yayi saboda yadda jikinta babu kwari saida tayi taga taga zata fadi,kafin taci nasarar tsayuwa daker........tunda suka iso wajenta malik yaja gefe wajen mota yana kallonsu,da farko yaga kamar za,a rabu lafiya har yana murna ........sai kuma yaga abun ya cakude. Har Alfah yakai jikin mota anbude mashi zai shiga yaji takunta bayansa,tsaya wa yayi bai juyo ba cikin raunin murya wadda da kaji kasan kuka kiris yake daya subuce mata tace "Duk mutumin dake fifita kafiri akan musulmi yayi asara ba yar karama ba,kuma wannan mutumen ya cancanta duk wanda yake tare dashi ya nisancesa,sai akai sa,a bayan fifita kafirin mutun da kayi akan musulma. ka kasance wanda Annabi ya tsinewa ya la,ancesu don duk mashayin mutun wanda keshan abunda zai gusar masa da hankali Allah yana fushi dashi.kuma Annabinsa ya tsine masu,kaga kuwa wannan ba baurgewa bane asarace ta sameka kuma ina maka fatan Allah ya shiryeka.don Annabinmu yayi mana hani da la,antar la,ananne saboda zai sake lalacewa don haka ina sake maka addua Allah ya shiryeka,ya maidoka hanya madaidaiciya in kuma baka shiryuba Allah yayi mana tsari da kai da masu take maka baya." Malik daskarewa yayi a inda yake tsaye,don ba ma Abdoul ba shi kanshi malik kalamanta sunyi bala,in daure masa kai ya kuma ji dadi data rama don aga yau zaisa cewa idan baki yasan me zai furta bisa me za,a maido masa ba. Idanun Abdoul sunyi jajawur har fuskar sa saida tayi jaa saboda yadda ransa ya b'aci.......tabbas ya san kalamanta gaskiyane akan sa,amman ba wai ya furta mata haka bane don hkan yana nufin har cikin ransa ba,aa don ya kuntata mata zuciya yadda take masa,amman sauran kalamanta dasuke nuni da cewa giyar da yake sha sunyi mashi tsayuwar giginya cikin ransa.....inama zai iya gaya mata cewar rabonsa da giya tun anan kasar,inama zai iya shaida mata yabar shanta amman yadda yakejin zafin kansa bazai iya sanar da ita ba,hakan yana nufin kamar yana tsoronta kamar ya ji zafin zagin da take masa ne ya daina,bacin tsoron Allah ne yayi masa kwaranya lokaci guda.duk da hada gudun mawar kalamanta ayadda yakeji yanzu bazai iya ce mata komi ba kuma bazai iya kai hannunsa jikinta da sunan duka ba,ya ma rasa ta kamaimai abunyi don kuwa yadda mutane ke kallonsu idan yace yadauki action to sunan sa sake baci zai,kuma ba hakan yaso. Lumshe idonsa yayi na seconds ya bude ya sake xuba mata su yayinda kwallarta ke mata zarya kan kuncinta........duk tsirarun mutane kallonsu ake sai yayi anfani da wannan damar ya isa gareta kamar zasu zama abu guda. Sunkuyowa yayi sosai daidai fuskarta abun mamaki da al,jabi da kuma rud'ani jitai halshensa yanabin kuncinta har zuwa saman idonta,dayan gefen shima yayi masa haka........cikin rudani da tsoro ta ja baya afirgice yayinda mutanen suka fara bajewa,daman haka ya keso kurin sai juyawa yayi yabarta nan tsaye kamar gunki.......daman malik na ganin haka ya shige mota maimakon naga canjin yanayi da nuna haushi akan fuskar mali,sai naga murmushi mai kyau akan fuskarsa.ya shiga yazauna ya kwantar da

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});