Chapter 47
Chapter 47
aikin data sha na zaman bakwai.taba kowa naman sa na ajiye nata gaba tanaci saida tayi rbin ledar sannan mama dataga bata da niyya saurara mashi ta anshe tana fada. Wajen karfe sha daya na safe tana dakin mama yesmin taje islamiyya,maman kuma tana kitchen. Ta dora sanwar rana. Karatu take sosai duk da xuciyarta bata gareta hankalinta ya kasu kashi daban badan,ga zakiyya tana son jin halin da take ga Abdoul tana son sanin koya tashi jikin yayi sauki bata sani ba,shikuma wanda xai kiratan ya gaya mata shiru bai kiraba...........tana cikin wanna halin wayarta tayi kara,saurin kallonta tayi yaga sunan sa tai saurin dauka tana kanga wa ga kunne. "Yaya malik ina kwana" "Lafiya lau qanwata ya kika tashi,fatan kinyi bacci daren jiya" Juya ido tayi alamun me yake nufi da tayi bacci jiya lobatai ba, "Na tashi lafiya yaya malik" Kallon Alfah yayi dake kurban tea mai dan gumi don ya gasa cikinsa,kamar baisan da wadda yake waya ba. "Kinjini shiru ban kira kiba,walh sai yanzun ya tashi babu jimawa inbashi ko"? Tana son ansa kodan taji muryarsa,don harga Allah Abunda take son jikenan,amman idan tayi hakan wane irin kallo zai mata,kenan ma fushin nata baije ko ina ba,tunda daga jin baida lafiya duk na rikice. "Kinyi shiru" "Kyalesa yaya malik,kadai gaidashi da jiki Allah ya sawake" "Aa karmuyi haka dake,sannu fa kurin zakiyi mashi" Rutse idonta tayi tanajin kamar tace eh yabashi amman ajinta zai zube, "Ka kyalesa yaya malik,aibadole saina yi magana dashiba daga nan ma idan na mashi Addua zatazo,rabu dashi yanzu ma karatu nake zan ajiye wayar,kila idan na samu time anjima da yamma infito inga jikkin zakiyyar" "Shikenan,amman banji dadi ba da kikace kar abashi,kingashi nan fa har ya miko hannu sa...........karka mun sharri ta dauka dagaske kake ban son wanna game din" Cewar Abdoul dake shan tea din sa. Ras taji abunda yace wani abu ya tsaya mata ga makoshi,watau shi ko ajikinsa bai damu ba.kwalla taji sun silalo mata ta kasa gogewa muryarta na rawa kamar zata fashe da kuka tace"yaya malik sai anjima,kayo mun text din asinitin da aka kaita da no din dakin" Saiyaji ta bashi tausai,hands free ya saka wayar yadda Alfah zaiji muryarta wata kila shima yaji abunda tajin. "Shikenan qanwata zan turo maki,amman kizo nan basai muwuce tare ba" Kwamciya tayi ta dora kanta kan filon mama hakanan kuka yana son kubce mata tace"yaya malik aina ce maka bazan sake xuwa gidan nan ba,kayi hkr bazan iya zuwaba mu hadu dakai Asibitin akwai maganar da zamuyi" "Shikenan saikinzo din" Kashe wayar tayi tana kwantawa ta dunkule waje guda tana kuka kasa kasa,wanan abun ya cuceta wai meke faruwa da xuciyata ne haka,Allah kaga niyyata karka saman Abunda zai wahalar dani bacin taimakone nayi,.......ta jima tana kukanta kafin bacci ya sureta. Tunda suka gama wayar ya silale inda yake ya kwanta,idonsa alumshe sautin muryata yake jin yana amsa kuwwa cikin kunnensa,tabbas kuka take wannane karon na biyu dake iya gane kukanta ta sautin muryarta,yana jin bai khauta ba abunda yayi matan shekaran jiyan,ya zaiyyi ba laifinsa bane zuciyarsa ce ta buga da ganin zakiyya,wadda tsawon shekara shidda ko mai kama da ita bai gani ba,haka xalika baya iya cewa ga lokaci guda daya zauna yayi tunaninta,saboda ya dora ma kanshi wata irin tsanarta da kinta gani yake tunaninta ma inyayi yacuci zuciyarsa,wani iri yakeji wanda bazai iya tantance meyakejin ba,amman shima da yana iyawa to tabbas kukan zaiyyi,don abun yafi karfi sa. Inama Zai iya lallashinta yanzu inama zai iya ansar no dinta yayi kiranta,bazai iya ba mezai ce mata dawace kalmar zaifara. Saiya tuna ranar da yake gidan yayarta fushin da yayi biyonsa da tai tana kwalla don ta bashi hkr,kenan ita bata camcanta dayayi mata hakan ba,dafe kansa yayi tare da saitin xuciyarsa don ciwo suke mashi. Malik ne yafito yayi shirin zuwa company tunda yau shibazai iya fita ba,kallonsa yayi yaga yadda yake shafa kirjinsa da kanshi ya iso inda yake ya zauna yace"daka taimaka ma xuciyarka kabar tunanin tunda bata so,inkuma inbaka no dinta kakirata niba wahala bane wajena,inkai kana ganin hakan kamar da wuya,gata nan na saka maka ka kirata ko karka kirata ya rage naka.daka cire ma kanka wannan nauyin ka fuskanci reality da yafiye maka sauki Abdoul,amman nasan indan nafurta abun da yake damunka zaka karyani kuma zaka dauki zafi,don haka nidai karufa man asiri kacire damuwa,zanje company daga can zan biya store.likita zai dubaka anjima amman kafin nan zanje naga jikin zakiyya." Uffan bai cemashi ba idonsa a kulle bai bude ba,har malik din yafita kallon wayarsa yayi yaga digit din numbers din daya kera mashi,daukar wayar yayi yana kallonsu na dan lokaci kafin yasa hannu ya goge su tas. Ya maida ya ajiye. Kuyi hkr babu yawa wlh masassara nake. Daker idan zanyi sanyin idaniya plsss kumun uziri. It's for sale if u need it meet me 09934722970 Don't share it plsss I beg [9/17, 3:41 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* *ABDOUL-NASSER NA KUDINE,INKIKA KARANTA BAKI BIYA BA KEDA LILLAHI,GA MAI BUKATA ZAI IYA TUNTUBAR WANNAN NO DIN 09034722970. WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️.........34 Bata tashi daga baccin ba sai bayan azahar,tatashi tayi wanka ta dawo tayi sallar azahar tana bitar haddarta ta dade bata biya ba,yesmin ta shigo masu da abinci falon mama sun kallon wani film merlin,mama itama hada ita ake kallon. Suna ci suna hira hankalinsu akan film din yayinda fiyah hankalinta nacan wajen tunanin karyar da zatayi ta fita anjima. Mama tace"safiyya duk don na hanaki naman nan kike fushi" Shagwabe fuska tayi "mama bafa haka bane,kawai dai tunanin exam nake wlh banyi wani karatun kirkiba,gashi ko time table bana da ita" "Addana garin ya haka,to ya za,ai kisan lokacin da zaku fara,kinma tunamun jiya Anty rafeea tazo nemanki" Mama tace"kitambayeta kila ita bazata rasa ba" Murna ta kamata ganin ta samu hanyar da take so. "Aa itama inajin ita tazo nema wajena,amman bari inkira Amatullah nasan ta siya." Tana jawo wayarta kamr gaske. Dandanan tayi wayar karya ta ajiye"mama tace ta siya zanje in ansa sainayi photocopy" Mama tace"haka din za,ai maida hankali kigama kokinje kidawo kar babanku ya tadda bakinan" Kamar zatai kuka tace"mama yanzun fa rana tayi kibari ayi sallar la,asar basai inje ba bafa nisa keda akwai ba unguwar tasu." "Shikenan Allah ya kaimu anjiman bandai so kikai magaruba awaje shiyasa." "Insha Allah mamana bazan Kai ba" Haka suka cigaba da hirarsu suna kallansu har suka gama cin abincin. Mama tana mitar baba baidawo gida yaci abinci ba,fiyah nadariya tace"Kai mama Kika Sani ko aiki ya mashi yawa yau." Ana kiran sallar la,asar tatashi tayi salla tana gama wa tacanza kaya xuwa doguwar riga pink ta wani material da sukai ankodinsa su uku Anty da yesmin sai ita. Yar karamar jikkarta tadauka ta saka wannan m.card din ciki,sannan ta fesa turare tafito tana cewa mama "mama zan tafi saina dawo" "Baki tafiya da yesmin" Bata fuska tai"Kai mama kamar dai wata wace zata bace" "Aisaiki ta tafiyar tunda kinfison kiyi tafiya kedaya kamar mayya" Ficewa tayi tana saurin nufar get din estate din. Cikin Sa,a ta samu taxi bata tsaya ko inaba sai asibitin,ta biyashi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101