Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 79

Chapter 79

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,286 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

gareshi,amman kuma tana jin bakuncin kalmar tun kafin tajita akunnuwanta. "Eh" "Okay good night and sleep well ban yarje maki tunanina ba har sai bacci ya daukeki" Shagwabewa tai. "Yaya Abdoul taya zan iya hana xuciyata tunani" Lumshe ido yayi muryarsa tai sanyi yace"shikenan kiyi ammab kadan kinjiko kiyi addua sosai da asuba saikiyi tilawar karatun saiya fi zama" "Okay by" Ta kashe wayar tana mulmulawa can karshe gadon tanajin duk wata damuwarta ta yaye,yanzu tsakaninta da babane kurin case dinta shin zai anshi abdoul ko zaice baimashi ba.wannan shine fargabanta sannan ya matsayin zakiyya yake ahalin yanxu wajen Abdoul,zata so ace tasan wane hukunci ya yanke tsakaninsu. ************ Karfe bakwai yabar gida ko malik ma bai gaya ma inda zashi ba,duk da yaga sai wani sha mashi mur yake baisan dalili ba. Office ya tsaya ya fara rage ma kanshi wasu abubuwan don idan ya tafi wasu bazai yisu yau ba. Ahaka har karfe goma ta buga ya tashi ya fito yabar sakon duk wanda yazo ace baya nan,ya kirasa awaya. Maitama yayi kwana da motarsa ya nufa maganganun zakiyya suna sake dawo mashi dalla dalla,yana jin zafi da kunan abun duk yadda yake son daukar hukunci da hannunsa yasan hanashi za,ai amman tabbas idan yaga umma babu abunda xai hana bai kwalwa mafa maruka guda biyu da zasu fiddata daga cikin hayyacinta. Sukuwa su zuwairat da Haulat da Ameena wata tsanarsu yakeji,jiyake inama zai ciresu daga jikinsu ace su ba yayan Abi bane,aman yasan kome sukai kome suka xama dole za,a kirasu da yaran Abbin. Ya na shigawo yaga baban fiyah zai fita yayi saurin tsayawa yafito yana durkusawa kadan yace"baba ina kwana" Baban bai nuna komi ba ya ansa cikin fara,a yace"anzo wajen Alh ko" "Yace aa dama dadyne yake nemana ba wajensa zanje ba" "Shidinma ya dace ka mance dakomi Nasser kaje kuyafi juna,komi yana da dalili haka kuma kaddarar mutum bai isa ya kauce mata ba,aduk sadda kaji ranka da xuciyarka suna raya maka wani abu marar kyau kayi saurin korar shaidan ka kuma yi auziyya kana hazbunallahu wani imal wakil,Allah ya daidaita lamauran kaje Allah ya maka Albarka" Cikeda jin dadi Abdoul yce"na gode baba insha Allah zanyi yadda kace nagode sosai Allah ya kara girma" Ya fiddo kudi aljihu baisan konawa bane yace"baba ka hau taxi don girman Allah karkace bazaka ansa ba,wlh badan komi nai ba alherine nayi maka badan baka dasu ba" Murmushi yayi baban yace"don nayi maka nasiha nasser saika biya ni,kaga bani hanya ina sauri" "Don girman Allah baba nima dankane inda hakkin baka abu ka ansa,don Allah baba ka ansa" "Shikenan nagode Allah yayi Albarka" Ahaka suka rabu ya wuce gidan dady yana satar kallon gidansu fiyah,har ya kasa hkr ya kirata lokacin ma tanata shirin fita don shadaya suke shiga. "Gani kofar gida nazo nakaiki makarantar" Xaro ido tai har yesmin na kallonta. "Innalillahi kayiwa girman lillahi katai babu ruwana wlh idan baba ya ganka" Dariya yayi yana bala,in son yaga ta tsorara kyautake. "Mataoraciya to ai har baban ma mun gaisa dashi yanzu" "Jana kake yanxun haka ma kana kan gado" Wata dariyar yayi yace"I'm serious ki leko inanan unguwar dady nazo wajensa yana nemana" Ajiyar xuciya taja tace"bakaji wlh har naji gabana ya fadi,ina shiryawa sai anjima" Ta latse wayar don idan ta biye mashi ba lallai ta gama kan lokaci ba. Abdoul gaban dady ga kuma Abbi shima ga mami ga matar dady Umma salamatu............... Kuyi hkr don Allah nasan kuna hkr dani,ku kara kan wanda kuke ina ganin comment dinku kowa da nashi ra,ayin saidai zan baku hkr bisa ga wani abu guda.akoda yaushe marubuciya duk sanda xata dora alkalaminta don isar da wasu sakonni ga mutane,on ready ta riga ta tsara ga yadda lamuran da zasu faru,komi da kuke gani ahaka yataho,kuyi hkr idan kunga sabanin ra,ayinku haka labarin ya ke. [10/9, 5:48 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 🅿️..........56 Tunda ya gama sauraren duk wadannan evidence din da zakiyya tayi sanarar dauka idonsa kamar anzuba attarugu aciki,jijiyar kansa ta fito sosai kallo daya zakai mashi kasan cewa xuciyar ta motsa. Mikewa yayi atsananin fusace zai fita dady yayi saurin rikosa yace. "Ina zaka?" Yana huci duk jikinsa rawa yake soyake kurin ya ganshi gaban umma da yaranta yayi masu dukan da zasu kasa sanin wace duniya suke. "Zanje gidan ne" Jawosa yayi ya zaunar kusa dashi yace"duk hukuncin da zaka dauka baikai wanda ubangiji ya daukar maka akanta ba,domin mariya yanzu haka tana gidan mahaukata na nan garin,hauka tuburan take wanda ko kayan jikinta bata barinsu saita fatattatakasu,tsirara take zama kaga kuwa kai bazaka iya yimata haka ba.yanzu haka ma ana shirin kaita gidan mahaukatan dake legos don tana niyar fin karfinsu anan.don haka ka godema Allah daya bayyana komi,sanan ka godema safiyya da yarinyar nan zakiyya.sun sadaukar da komin su dominka,wannan ya zama izna gareka da duk mai hankali.sannan ga mahaifinka nan kaje ka nemi yafiyarsa kuyafi juna komi ya wuce Allah ya kyauta gaba." Kuka Abdoul keyi kamar yaro karami kasa motsawa yayi saidai Abbin da kanshi yazo ya rungumeshi yana kukan shima,wata irin kewar juna ce da tsananin kaunar juna ta kamasu.........bayan tsawon shekaru sai yau Allah yayi zasu sake ganawa,sai yau Allah ya bayyana sirrin daya boye sunsha kuka sosai suna rungume dajuna ni,ima da mami ma hawayen suke. Daddy da umma salamatu banda hkr da nasiha babu abunda suke masu,hakika idan kagansu saika tausaya masu don kowa yayi kewar dan uwansa Abbi jiyake kamar ya bude kirjinsa ya saka Abdoul dinsa aciki. Kira yake"kayafe mun yarona yafemun kaddararmuce tazo ahaka,babu wani tsumi ko dubara dole hakan zata faru,nayi kewarka har bansan adadi ba,nayi kukan rashinka har idona ya kafe da hawaye.............idan kanajin kalaman Abbi kai kanka saika zubar da kwallah,Abdoul yana shashshekar kuka yace"Abbi nima ka yafemun,xuciyata awancen lokacin ta gaza yardarmun cewar kana kaunata,xuciyata ta gayaman dama neman hanyar rabuwa dani kake,tunda har alakafa mun mummunan sharri irin wannan ka yarda tabbas kadaina sona,na yi iya yadda zanyi na koyama kaina tsanarka don ko sunanka bana son malik ya anbata mun,nayi rayuwa irinta dabbobi nayi abubuwa da basu dace dani ba,naso mutuwa lokuta dadama.nida kaina nake neman ta ninake kai kaina inda za,a bankeni.idan nai makaina rauni bana yarda naje asibiti don su dubani,malik yasha wuyata nayi masa abunda idan da wani dan uwana ne bazai iya zaman da malik yayi dani ba,Abbi nayi rayuwa cike da wahala kullum cikin kunci da bakar xuciya nake.xuwan safiyya rayuwata shine ya fara canzani,tasha wuyata ba yar karama ba idan na kamata kamar kato haka zan daketa,bana jin ko digon tausayinta.saboda lokacin babu wadda na tsana alokacin irin mace,bana kaunar ganinta idan har ta kusanto inda nake jinake tsaf zan kasheta..........nasha giya har babu adadi,kayan maye babu kalar wadanda ban sha ba,kafin malik da safiyya suyi nasara akaina.Abbi yanzu haka ina da illar da giya taimun,tayimun illar da bana tunanin zan warke,tamun tabo acikina wanda bazan iya shan ruwan zafi ba,haka bazan iya shan na sanyi ba.inko har nasha to gani can raina ahannun Allah.........rufe mashi baki Abbi yayi yana kwalla "Ya isa haka ya isa Abdoul hakika na zama uba marar anfani,amman kayi hkr ba

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});