Chapter 59
Chapter 59
sai sosa kai yake yana yake. Baban ya lura kamar akwai magana bakinsa sis yace"muhseen kana da abun cewa ko?kaga karka damu kamar jalal kake wajena sanar dani damuwarka koda banda magani ainabaka shawarar data dace matsayina na wanda yaga jiya yaga yauko" Yana yake yajinjina kai yace "hakane baba,daman........dam.....daman wata magana ce nakeson yi dakai" Ya tsura mashi ido yace"inajinka cigaba" Sai soke kai yake kasa yace"akan safiyya ne baba" Murmushi yayi yace "laifi tayi maka halan,ainasanta dashegen rawar kai" Shima murmushin yayi yace"aa baba,daman sonake kaban ixinin xuwa wajenta zance Allah yasa mun kaunarta da jimawa" Yafada kamar zai shige cikin kasa don kunya. Murmushi baban ya cigaba dayi yana jin dadin maganar da yazo da ita,don zaiyyi farin ciki ace yarsa kamar fiyah ta dace da samun miji kamarsa. "Muhseen kenan katabbata abunda kafada haka yake,muddin dagaske kake kana sonta to insha Allah babu wata damuwa ai safiyya diyatace kuma na isa da ita,zata soka don haka nabaka izinin zuwa wajenta zanyi magana da yayanka yahaya tashi kaje Allah yasa muji alkairi" Haka muhseen yabar gidan cike da jin dadin daya jima baiji ba,yaushine ya samu damar barje gumin soyayyar sa ga diyar daya jima yana dakon sonta,har yaje gida yana cikin nishadi. Abdoul gajiya yai da zaman gidan gashi zakiyya ta isai da salo salon munafurci,daga tayi mashi wannan sai tayi mashi wannan,batasan kara hauda fushinta take aransa ba,waje yafito ya hau saman motarsa ya kwanta yana karewa unguwar kallo,amman gabaki daya tunaninsa yatafi wajen safiyyah. Wayarsa ya fiddo yana danna wa tsaki yaja daya tuna ashe baida no dinta kwata kwata. Lumshe ido yayi yana tuna ranar da malik ya rubuta mashi mo dinta ga waya ya goge su shikuma,xunbur yayi ya sake dauko wauar yana dana digit din number din,tabbas idan bai manta ba haka suke amman bari ya jaraba yagani. Kiran ta yashiga yi tanata ringing harta tsinke yaja tsaki baiyyi fushiba yasake jarabawa,yanzu kuma bata shiga ba.yi yake kamar zai haukace don haushi kamar yajefar da wayar yakeji. Cikin Sa,a aka dauka lokacin tana daidai bakin hanya don feea ta rigata tahowa gida,yau ana wuyar taxi kodan hadarin dayake ta haduwa kadan yarage azubar da ruwa garin don kiris yakejira wannan hadarin. Sallama tayi don bata da no din"na makara ban kira da safe ba, da rana kuma baccin rana ya daukeni shiyasa na manta sai yanzu nasamu damar kira ykk" Tanajin haka tagane shine murmushi tai badan ta shirya hakan ba tace"nikuma bana maraba dakai,bcos ina akan hanya bana waya ahanya" Shafa sumarsa yayi yace"whare are u now" "Oh nima i can't say" Cikin lallashi yace"pls I'm serious kina ina bakiga hadari ba ko sokike ruwa yabaki kashi" "Yes inaso" Dirowa yayi daga kan motar yace"pls tell me kina ina zan daukokine shiru tai tana kallon sama hadarin a gaske yake,kuma bata a aniyar samun taxi don haka dole ta gaya ma shi inda take. Motar yashiga wayar na kan kunnensa yace"karki kashe wayar kin mun kwatance ni bakone" Dariya tayi tana biye mashi suna hira yana bin hanyar datace mashin tananan. Yana cikin tsananin nishadi saurarenta dayake har take mashi dariyarta dake dimautashi yarasa gane kansa. Hangota yayi bakin titin tana waigennhanya murmushi yayi yana rage gudun motar,magana zai mata awayar yaga wata bakar mota ta zo daidai setinta tabude motar sun jata ciki da sauri bata masan haka ba saida tajita anjta da karfin tsiya. Wani irin bugawa kirjinsa yayi ganin motar data dauketan ,number motar yabi da kallo kafin ya taka wani uban speed yabisu yana opreting phone dinsa yana binsu da gudu..................... TAUFAH AKWAI MATSALA FAH. DON'T SHARE IT PLS I BEG U. BCOS ALFAH ITS FOR SALE 300 NAIRA ONLY GAMAI BUKATA YA TUNTUBI WANNAN NO DIN 09034722970 [9/17, 3:43 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *ALFAH* 300 naira only if u need Contact me 09034722970 WRITING BY MRS BB. MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY. 09034722970. 🅿️..........43 Hankalinsa yayi masifar yashi,suwaye su?metayi masu?mesuke nema wajenta,safiyyah bata da fitina bai tunanin zata dauko rigimar da har za,a saceta. It can't be possible bin diddigin layin fiyar,don motar tuni ta b'ace mashi waya yayi da police mataimakin dady ya kira yasanar dashi halin da akeciki,ya tura masu location din inda yake expecting zasu je,don ga location din nan ya nuna mashi tsauni. Duk da yadda jikinsa babu kuzari har wani jiriri yake gani,amman bazai iya barin rayuwarta tatai abanza ba,bacin yana da ikon taimakonta. Gudu yake sosai yana kallon wayarsa addua yake Allah yasa karsu ga wayar su anshe ko su fasata,don ko kasheta sukai zai samu damar gano inda suke. Ya na xuwa daidai tsaunin yatsaya yana kallon benen wajen,idan bazai manta ba wannan wajen shine wurin da abbi yacike mashi takaddunsa ya mallaka mashi wajen,tun kafin ya kammala digirinsa na uku.amman har Allah yasa mai aukuwa ta auku bai anshi takadun wajenba,ginine mai hawa hudu mai different part's,babban gidane wanda idan kana da mata hudu zasu iya zamanshi,babu wata takura ko kuntata.kowace zata samu isasshen apartment.........ajiyar xuciya yaja yana sake zeroying mind dinsa don sake nazarin wajen,tabbas wani daga cikin na jikin dadyne da wanan aikin to amman why?ya tambayi kanshi. Fitowa yayi daga cikin motar yana kallon tsaunin yana sake zurfafa xuciyarsa wajen tunanin wanda zai aikata wannan aikin. *UMMA* sunan yayiwa zuciyarsa dirar mikiya,saurin bude idonsa yayi dasuka canza kala saboda tension,tabbas itace. itace zata saka asace ta don tayi yukurin ceto rayuwar zakiyya,sunyi haka ne don susan inda zakiyya take,yes of course haka a bun yake. Waya yakira ya sanar da yan sanda cewa suyi parking motarsu nesa danan,sai su iso dakafa. Haka kuwa sukayi sanda suka iso saida suka zagaye gidan kaf,sannan ogansu da alfah sai wasu majiya karfi su uku suka nufi get din. Maigadine yazo yabude yana ganinsu zai ruga suka daureshi jikin wani karfe tare da dademashi baki da sletip. Abdoul yasan kan gida sako da lungu don awancen lokacin baya sti biyu baizo ba,don yana son ginin akwai ni ima sosai area. Sando sukeyi tare da bin bango,ahankali wasu sukai hawa na biyu wasu sukai hawa na uku,ogansu da Alfah sukai hawa na karshe kuma anan yakejin jikinsa yana bashi nan suka tsareta,fatansa da tsoronsa karsuyi mata komi. Kirjinsa banda duka babu abunda yakeyi,labewa sukeyi ahankali suna bin sako da lungu. Maganganu sukaji cikin wani daki dake kulle. "Yallabai inajin kwadayin yarinyar nan don Allah ka yarje mun nayi ko na minty talatin ne,kafin abunda muka shak'a mata ya dawo da ita cikin hayyacinta,tunda dai kaga duk azabar da ka gana mata bata gaya mana inda zamu samu ita zakiyyar ba..............duk yadda ogansu ya hana Alfah shiga kai tsaye kiyawa yayi,atsananin fusace da gigicewa ya banka kofar da iyakacin karfinsa...........su ukune dakin duk suka mik'e tsaye. Idan kaga Alfah alokacin saiya baka tsoro ainun,saboda yadda yabirkice gabaki daya,wata shak'a yakaiwa mai maganar ya dangana shi da bango yaringa kai mashi naushi ta ko ina,kuma iyakar karfinsa yake dukansa.tuni mamman yayi hanyar tserewa agan yayi nasarar kame mutun guda,sai wanda Alfa ke duka kamar bazai barshi ba shima aka dauresu tare da dayan,aguje Abdoul yabi mamman gudu suke sosai cikin unguwar nan,ganin jiri na kwasarsa kuma tabbas mamman zai iya tsere mashi,kawai ya zaro bindigar daya ansa hannun
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101