Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 21

Chapter 21

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,296 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

El-ladan." Colin tabbatar wa tace"eh Daddy shine tun jiya yana wajensu anyi anyi su sakesa sunk'iya kuma sunk'i fadar abuda yafaru,jiya bamu samu isashshen bacciba." Jinjina kai daddy yakeyi cike da gamsuwa da kuma jimamin abun.........yace"am ya sunan ki diyata,cikin ladabi tafada masa ya ciga ba da cewa "sofiyya wannan lamarin tsohuwar gabace tsakanin mahaifinki da yayana wato Alh muazzam.zan iyacewa tun kafin a haifeku wannan gabar take,kuma har gobe yaya yana kan tsanar babanki saboda wani dalilinsa marar tushe.amman yanzu tunda dai naji haka zanyi kokarin ganin koyau ko gobe babanki ya fito,zanje na bibiyi yaya naji ko babanki ya aikata mashi wani abun,inhar bashida laifi sofiyya insha Allah babanki zai dawo gida cikin k'oshin lafiya." Godiya taringa yimasa harda kwalarta cikin tausayawa yace"kibar kuka,kinjiko ai babanki abun ataimaka masa ne don kuwa mutumen kirkine,nima ai a unguwar taku nake nasanshi yasanni tun shekarun da suka wuce,duk unguwar nan nake gaya maki kowa yasan sa da mutunci ya iya rik'e mutuncinsa,kasancewarsa mutun shidaya talaka marar karfi hakan baisa ya wulakanta kansa ba,baita zuwa kofar gidan wani wai maulaba ko bara.aa bayayi taye yake iyakar karfinsa yake hidimta ma gidansa,wannan dab'iar ce taja masa bak'in jini cikin unguwar,don su ganinsu tunda baida shi dole yazo ya durkusa masu yana masu maula su bashi awulakance yana masu godiya,shikuma yak'i hakan shiyasa kowa yakejin haushinsa baya sonsa amman hakan baisa ya yi abunda suke so ba,nai maki alkawarin malam kabir zaidawo gida kinjiko diyata,ai babanki nawane zanyi iyakar kokarina kuje Abdoulmalik,ka kara bata baki kajiko.anshi wannan ki kaiwa maman ki kice inji Alh mawalle." Kudine ya bata rafar yan dubu guda daya hawaye take sharewa tana girgiza kai tace"aa daddy fad'a zatayi mun yaya jalal kuma zai dakeni." Jinjina kai yayi yace"Allah yayi maki albarka zanzo gidan da kaina karki sanar danita kinzo nan." Har bakin mota ya rakasu saida fiyah tashiga sannan malik ya kewa daddy bayanin kokarin fiyah akan Alfah,kuma za,adace insha Allah shikanshi daddy yaji dadin bayanin yace mashi"to don Allah malik ku rik'e amana karka bari wani abu ya sameta,tunda iyayenta babu wanda yasani,muddin sukaji babanta ko kofar gida bazai barta tasake fita ba,ya gwammace tabar zuwa makarantar,don haka kazama mai kulawa Allah yabada sa,a still har yanzu inkuna bukatar taimakona kuna iya nemana zanyi iyakar yina akanku." Ahaka sukai sallama malik yatada motar suka fita. Nasiha yake mata dabkalami mai dadi da kwantar da hankali,yana sakowa da tsokana da ban dariya har yasamu ta sake yace"gida zan kaiki ko makaranta." Cikin sanyin murya tace"ban gama lectures ba school zaka kaini." Tafiyar so silent har suka isa makarantar,yace"mubar komi sai baba ya samu fitowa fiyah,don munfi samun natsuwa." Tana cikin motar bata kai ga fitowa ba tace"inason information akan zakiya da inda zan sameta,karka damu yaya malik hankalina ya kwanta daba yanin Daddy zamu iya cigaba da kokarin mu kafin lokaci ya kure mana zan shiga aji kamun sending komi ta waya,ngd sosai ka isa gida lfya........harta saka kafarta guda waje yace"bakiji ba." Juyowa tayi ya sakar mata lallausan murmushi mai sanyaya xuciya,gabanta yafad'i tayi saurin ficewa tana rufe k'ofar.ko waigowa bata yi ba har saida taji yabar wajen ajiyar xuciya tayi ta shige aji. Bayan sunfito wajen karfe hudu harda rabi feea ta rugo ta rik'e hijab din fiyah tace"washh Allahna naka maki,kinban wuya yau wlh kinga irin neman da nayi maki makarantar nan,ina kika shiga haka." Ajiyar xuciya fiyah tayi tana cewa"sakeni tundaba sata nai maki ba." Dariya tayi tace"waceni nace kinman sata kawai dai inada magana dake,mushiga mota ko mu gama tattaunawar sanan mutai." Kallonta take cike da tuhuma kafin tace"wlh nagaji gida nakeson naje mezai hana mubari idan munje gida saiki tambayi mominki kizo gidanmu." Jinjina kai tayi tace "shikenan muje to yau bazan bari kihau tax ba." Murmushi fiyah tayi tana wucewa gaba kawai hakanan taji tun batasan me feea zata gaya mata ba taji kirjinta yan bugawa,har sukaje gida daker take maida ma feea ansar labarin datake bata. Mrs bb ce. Mom muhseen. [9/17, 3:37 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️.........18. Parking tayi wajen da suka saba ajiye motar suka fito kowace rataye da jikarta,fuskar fiyah tayi fresh bata saka komi ba yau bayan cream din da take shafa wa,saboda duk bata cikin sukuni. Class din babu kowa na su fiyah sai wani namiji daketa karatu shikadai,sallama tayi mashi tace"ina y'an ajinne." Yace"ashe tunjiya malamin yakira classrame yafada masa bazai xo ba ya samar da mu,to mafarin kenan duk wasu basu shigo ba sai anjima." Jinjina kai tayi tafita feea ta hango tana nufo department dinsu,ajiya tana ta d'okin jin abunda feea zata gaya mata,amman ayau saita samu kanta da rashin son jin koma miye takeson sanar da ita,don kawai taji aranta abun azai mata wani dadi ba. "Kuma babu kowa ajinko?inajin sun canza time din lecture din muje can muzauna." Cewar rafeatu fiyah bata mata musu ba ta jera da ita suka nufi wani block suka zauna,shiru shiru babu mai cewa komi fea tace "niban tambayeki ba,daman kinyi waya baki gaya man ba." Murmushi fiyah tayi ta mik'a mata wayar cikin sanyin murya tace"kinganta uncle yahya ne ya siyamun bata wuce 2 week ba fah." Jinjina kai feea tayi tace"tayi kyau wlh,Kingode." Daga haka suka sake daukar wani shirun,fiyah nata nazartar ta ta lura akwai magana bakinta,amman tana shayin fada kokuma don bata san ansar da za,abata bane.kawar da shirun fiyah tayi da cewa"ina maganar da mukai dake zaki sanar dani." Ajiyar xuciya feea tayi tana kallon fiyah dandanan fuskarta ta canza,ta koma kalar tausayi cikin rauni tace. "Fiyah,banda wata qawa data wuce mun ke wadda zamuyi magana mu kashe murufe tare,kece kadai zan ita sanar da damuwata kiban shawara kuma kitai makeni batare da wani yaji ba." Kirjin fiyah yabuga tace"inajinki Allah yasa lafiya.?" Girgiza kai tayi idonta ya cicciko da ruwa take cewa" *SOFIYYAH*,Ina cikin damuwa wlh na farko dai abunda yafi tada man hankali shine Abbana zaiyi aure kuma yarinyar da zai aura class mate d'ina ce,wallahi munyi primary da secondary duk tare,kuma d same class.sannan wlh bata da kunya ta raina kowa idan Abba yayi haka munshiga uku,momi zuciyarta bugawa zatai duk tsawon shekarun nan baitashi auren ba sai yanxu kuma yarinya karama diyar cikinsa,saar diyarsa wlh tunda aka fara maganar momi bata da kwanciyar hankali kullin tana cikin damuwa hat jininta yahau.tace ita ba auren take mawa ba wlh ya aure koma wacece amman banda sa,ar yarta yaje ya nemo babba wadda zata iya zaman kishi da ita ba diyar cikinta ba.amman Abba yaruntse ido yace bazai fasa ba duk ubanda yaji bazai iya zama da shiba yafita.in takaice maki jiya nakoma gida momi ta tafi zaria gidansu." Hawaye suka zubo mata tana sharewa cikin kuka ta cigaba da cewa, "Bayan wannan sai abunda ya hana xuciyata samun natsuwa,bana bacci mai dadi banda wani aiki sai tunani,zuciyata banda azalzalara da take babu abunda takeyi,har ciwo take mun wlh safiyyah bana iya cin abinci saboda halin da nake ciki." Cikin tausayawa take kallonta har idonta ya cika tab da kwallah tace mata"menene kuma bayan matsalar su Abba. Share kwallar tayi ta d'ago tana kallon fiyah cikin karyewar murya tace

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});