Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 80

Chapter 80

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,279 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

laifina bane mariya ta cuceni Allah ya isa tsakanina da ita ..........ka gaya mun duk abunda kake Abdoul komiye zan yimaka shi inhar bai take sharia ba,zan dawo maka uba fiye da wancen lokacin" Ajiyar xuciya Abdoul yake yana kallon mahaifin nashi yace"Abbi safiyya nakeso,inason kaida dady kuje ga babansu kurukarmun shi ya bani aurenta,inasonta inajinta kamar raina idan ban sameta ni kaina bansan halin da zan shiga ba." "Inhar don wannan ne insha Allah nida dadyn ka zamuyi iyakar kokarinmu muga mun samomaka ita,nima zanyi alfahari da ita matsayin sirikata.zan iya yinkomi don farin cikinka wanda bai take sharia ba,don haka Malam kabir ko cewa yayi na kwanta ya takani zanyi,don kuwa nasan nayi mashi abunda zai bukaci hakan" Daddy ne yace"bama zai ce ba saidai wani abun na daban,to ita zakiyya fa Abdoul,kasan da cewar har gobe kai take so" Sadda kai yayi yace"dady na sani amman tayi hkr bazan iya zabarta akan safiyya ba,zanmata addua Allah yabata wanda yafini".............ko bai bata wanda ya fika ba zaibata wani wanda xai jibanci lamurranta,wanda zai share mata kukanta wanda zai taushi xuciyarta akan rashinka datai,ni zan aureta inhar taba dama " Daga bayansu sukaji wannan maganar,baki dayan su suka juya suna bin kofar shigowa da kallo,malik ne tsaye da zakiyya wadda idonta tuni ya gama lalacewa da kuka,da alamu taji abunda Abdoul ya fada. Daddy ne yace"malik dagaske kake" Riko hannun zakiyya yayi yajawora har cikin falon ya zaunar da ita gaban mami yace"dagaske nake Dady domin zakiyya mutuniyar kirkice,kuma inhar na sameta nasan nayi mata,saidai idan itace tace batayi dani" Zakiyya jikin mami ta fada tana idasa kukanta Abbi yace"malik Allah yayi maka Albarka Allah yabaka abunda kake nema duniya da lahira,hakika kayi mana komi ka zama fitila agaremu Allah ya saka maka da mafifcin Alkairinsa." Yana murmushi yace "Ameen Abbi nagode,maganar zakiyya fa anbani?" Yafada yana sosa kai yana kallonta tana kuka jikin mami, Duk saida suka mashi dariya Abdoul dai mamakin malik din yake,daman yana sonta kokuwa yanzu dayaji cewar ya fasa zaimaye gurbinsa aranta. Mami tace"kubar mun diyata ta huce tukun,kubamu lokaci zakuji daga garemu kuma kai ta nuna Abdoul saika bayarda toshiyar baki,tunda kakimu don gidanki" Sadda kai yayi yana murmushi,kunyar zakiyyar ma yakeji sosai amman ya ya iya da azalzalar da soyayyar fiyah kemashi.zai samu time ya lallasheta yasan zata huce. Abbi ya shafa kanshi yace"yanzu ina zaka son" Cikin wata irin kauna Abbin ya fadi shima ya shagwabe yana kwantawa jikin Abbin yace"office zanje in idaza ayyuka" "Okay yaushe zaka dawo gida to" Kalon malik yayi yana mashi alamar tambaya yaushe zai dawo. Dari ya umma salamatu da dady sukai mashi shima malik din yana tayasu yace"ka tmbayeni yallabai" "Shikenan xuwa dare daka tashi nan nakeson na ganka gida kajiko,kafinma ka dawo ankwaso maku kayanku tass za,a ajiye maku ana.amman abubuwan anfani kurim za,a dauko.kayan cikin gidan da gidan kanshi zanyi kyauta dashi.oky" Jinjina kai Abdoul yayi yace"duk yadda kayi Abbi daidai ne," "Allah yayi maku albarka,kaje karka bata lokaci idan kadawo zamu sake tattaunawa." Kowa kallonsu yake cikin jin dadi don ba tun yanzu wannan kaunar take ba,Allah ne dai ya kaddara sai haka tafaru. Rungume Abbin yayi yana mashi kiss ga kunci yaje ya rungumi dady yana murmushi"nagode dady,thank you very much kayi kokari" Wajen mami yaje itama ya rungumesu tare da ni,ima yana jin kewarsu sosai kallon zakiyya yayi wadda ta kauda kai bata son ganinsa. Itama kissing goshinta yayi yace"thank you for everything kiyi hkr zamuyi magaa daga baya" Tunkudeshi tai malik yana cewa"malam ya haka zaka wani shigema matata agabana,dalla wuce" Tashi yayi guiwarsa tai sanyi yana masu saiya dawo. *********** Yesmin ce keta kokarin hada sanwar dare sun hira da mama tana aikinta. Shinkafa da miya zatai mamar ke yanka mata salad ita kuma tana soya miya don har ta kwashe shinkafar,dalhane yayi sallama. "Aaha dalha ka dawo kenan" Cewar mama "eh na dawi ko shagon ma ban budeba saiga muhsen yatsaya,yace in turo mashi yesmin." Rudewar datai jin ance muhseen yana kiranta yasa ta yadda ludayin juya miyar tana zare ido,nashiga ukuna dawane idon zan kallai.daman kullum xullumin haduwarsu take. "Yesmin miye haka?" Muryarta tana rawa tace"ba komi mama faduwa yayi" Murmushi dalha yayi yace"ya za,ace mashi mama" Itama murmushin tai tace"kace tana xuwa yanxu" Ya fita don sanar dashi Mamar tashiga kitchen din ta ganta durkushe ta buga tagumi. "Tashi like ki gyara jikinki ki fita yana jiranki" Idonta yayi kwal kwal zatai kuka. "Mama nidai don Allah" "Banson shirme cinyeki zai ne kokuwa bakonki ne yau kuma,tashi karki bata mun rai." Haka ta fito ta wuce daki kaya ta canza duk da basu jima jikinta ba,amma akwai kaurin girki. Hijab tasaka kalar kayan data saka,ta fesa turare ta kalli kanta ga mirrow murmushi tai tana jin kunyar haduwar su,bata san dawane idon zata kallai ba. Muryar mama tajiyo tana cewa"halan sai yayi tsiru a kofar gidan sannan zaki fita." Dariya tai jin abunda mamar tace saida ta ga komi lafiya lau sannan ta fita. Mama na mata dariya kunya kamar ta nitsar da yesmin. Yana cikin motar amman kofar gefensa abude take yasha gayunsa don daman muhseen badai iya gayu ba. Hangota yayi yadda take ta sunkuyar da kai,murmushi yayi lallai yana da aiki waccen kunyar kwarar sa zatai,yana son ta saki jiki yadda zasu saba shima har yafara jin kaunar tata. Bude kofar wajen mai zaman banza yayi yana cewa"bismillah princess" Kasa ansawa tai yabar kofar bude tadan zauna adosane. Cikin natsuwa tace"yaya muhseen ina wuni" Kallonta yake sai kauda kai take. "Bazan ansa ba gaskiya tunda ma ko kallona baza xa ai ba yafada cikin muryar shagwaba kamar yaro. Kasa kasa tai dariya kafin tace"kayi hkr yaya muhseen kunya nakeji" "Yau kuma akejin kunyar tawa,to menayi har akejin kunyata" Kasa ansawa tai tana wasa da yatsunta. "Shikenan tunda bazaki fada ba,ya kike to yasu mama da baba" Ahankali cikin natsuwa take anashi,har lokacin ta kasa kallonsa. "Yesmin" Yakirata cikin lumana don yana son ta bashi hankalinta. "Na,am" "Kallona nakeson kiyi" Ahankali ta kalleshi ta sunkuyar dakai murmushi yayi yace"nasan kinsan komi daya faruko?" Daga kai tayi"ba daga kai ba kimun magana nafison inajin muryarki" Ahankali tace"eh yaya muhseen nasani" "Yawwa fatan zaki ansheni hannu biyu kuma zaki bani dama na baje kolin tawa baiwar ta soyayya,bazan so kin dari dari dani ba, ban kuma ce kibar jin kunya ta ba aa kunya abune mai kyau ga diya mace,amman ki daukar kamar yaya jalal ki saki jiki kina mun fira kamar sanda muke abaya,zanso ace munyi rayuwa mai kyau da fahimtar juna.har mukai ga inda muke fata oky" "Insha Allah Zan kokarta" "Yawwa kokefa princess yau ranar gabatar da kai ce ba dogon surutu don haka anshi wannan" Ya miko mata wata keda fashion harda dai kwalin waya aciki. "Banson jin aa anshi kurin tunda dai na kusan zama miji ko ba haka ba" Murmushi tai ta ansa cikin ladabi. "Nagode yaya muhseen Allah ya kara budi" Yaji dadin adduarta yace"thank you so much princess,kije gida magaruba ta gabato kisata caji anjima zamufara zance" Dariya tai tana fitowa tace"ka gaida hajiya da jawaheer" "Aikuwa kamar kinfada akunen su" Sallama sukai ta shiga gida tana sauke ajiyar xuciya. *********** Fiya basu fito exam ba

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});