Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 65

Chapter 65

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,296 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

cikin maganarta,. "Muje to muhseen inka kaini saika dawo naga ma ko gaisawa bakuyi ba." Yesmin tace"mama zan biyoku sai mudawo tare zan tahoma da Adda kaya zatayi wanka" Fiyah kallon qanwar tata take sosai,don taga wani abu tare da ita tunda muhseen din yazo,saitaita kallonsa tana murmushi anya ba akwai wani abuba,kuma tasan mama ada bata yin haka inda dane ma bazata yarda tabarta da wani namiji ba,amman meyasa yanxu. Fita sukai suka barta ita daya tana shiga kogin tunani,amman maimakon tunanin abunda kefaruwa da yan gidan nasu sai xuciyarta tatafi wajen wanda idan tana tunaninsa,takejin kamar tama yawo saman gajimare,wani bakon yanayi yake bakuntarta. Tajima idonta arufe tana cikin wannan yanayin,taji budewar kofa. Kamar ance bude idonki tana budewa idonsu ya sauka cikin najuna..............[9/20, 3:41 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 🅿️.............47 Tsura ma juna ido sukai yana tsaye bai shigo ba yajingina da bangon kofar,yayi crossing legs dinsa hannayensa cikin aljihu. Baisan meya shagaltar dashi kallonta ba,kawai dai yasan yanajin wata magana disu tana jawo xuciyarsa xuwa gareta,ganin kallon sa bazai kare mata ba kuma idan ta biyesa zatai abunda bata shirya ma haka ba,shissa saita juyar da fuskar ta gefe tana kokowa sa kwayar idon ta akan karta cigaba da kallonsa. Hakika bata ma taba ganin kyansa ba irin yau,har wani daukar mata ido yake.lumshe ido tayi kamshin sa daya cika dakin yana nausawa cikin hancinta. Takowa yayi xuwa cikin dakin yana kallon drip din wanda ke digowa kadan kadan,hannu yasa ya murza yar tayar da ruwan zai zubo dayawa yana cewa batare saya kalleta ba. "Ya akai har yanzu bai kare ba kusan awa guda darabi" Itama bata kallai ba tace"nurse din data Samunce ta dawo tarage gudunsa bansan dalili ba" "Gashinan ni na sakeshi yayi ya kare kokinje gida" Zaro ido tayi gabaki daya tana kallonsa yana danna wayarsa tace"karka jamun wata matsalar,kaifa ba likita bane ko nursing nidai gaskiya ka mayar dashi yadda yake" Dago ido yayi yana kallonta cikin sassanyar murya yace"bazanyi abunda zai cutar dake ba don't mind" Lumshe idonta tai bata sake magana ba,suduka sai sukai shiru kamar ruqa yacisu. Wayarsa yake dannawa yace"ya kikejin jikin naki yanzu" Idonta rufe saboda yadda yanayin ya canza baki daya kamar suna wani filin sahara ita dashi, "Inajin ma nawarke" Murmushi yayi yace"sure?" Shagwabe fuska tai tace"yes 100% sure ma ni kaje kace suxo sucire mun kurin..........shigowa akai dakin da sallama yesmin ce da muhseen.......runtse ido tai tana karanta innalillahi,meyasa zasu dawo yanxu nashigesu ni fiyah. Kallo daya Alfah yayi mashi yaganesa wanda yaketa nan nan da fiyah ranar daya kaita gida,babu mamaki yana neman gindin zama.hade rai yayi sosai yesmin tace"sannu da zuwa yaya kadawo kenan" Yake yayi mata kurin ya cigaba da danna wayarsa,muhseen yabashi hannu yana mashi sallama. Kamar bazai bayar ba saida ya mula sannan yabashi suka gaisa,direct wajen gadon fiyah muhseen ya tsaya daidai kanta yana murmushi. "Dear bamu gaisa ba dazun yajikin naki" Wayyo jitai kamar ya maka mata guduma a tsakar kai,kamar ta rushe da kuka takeji,fuskarta babu walwala tace"nasamu sauki,yanzu ma za,a sallamemu aida baku dawo ba" Murmushin ya sake yi yace"to dear waye zai kaiki gida idan ban dawo ba,bayaga gaka ma sauri nake nazo naji muryarki don nashiga dimu kwana biyu" Tsaki taja kadan tana kauda kai tace"ga wanda zai mayar dani nan bayanka,na huttasheka kilan ma kana da abun da zakai" Saurin girgiza kai yayi yace"wlh koda indashi baikai ki muhimmanci ba,zan ajiye koma miye din nabaki lokacina" Kuka ne kurin batai ba don wadannan kalaman jinsu take kamar anwatsa mata yaji,satar kallon Abdoul tayi still yana kan phone dinsa inba kasanshi ba bazaka tabagane yanayinsa ya canza ba,amman kallo daya tai mashi ta hango wata jijiya bisa goshinsa,fuskar nan fara tas ta koma jaa abunka da farin mutun. Runtse ido tai tace"yaya muhseen kaga akwai ma wani ruwan da za,asake sawa bn tunanin yanzu zan tai kadawo anjima saika tafi damu." "Indai ba zaman naune bakiso ba wlh zan ita jiranki har lokacin" Muryarta tafara canza wa kamar zatai kuka tace"plsss mana nidai katai bana son kazo ka tsareni kamar wata yarka" Numfashi yaja yace"sorry dear na bata maki rai,yesmin kikula da ita kinjiko idan anjima zan dawo din dear karfe nawa ne sallamar" Banza tai dashi don tuni kwallarta tafara fitowa hakanan xuciyarta bata son Alfah ya dora ma ransa wani abu,sannan yadda yabi ya canza abu. Ya tabata,duk ta rikice taya zata daidaita masho mode dinsa,wani haushin muhseen ya kamata.........gajiya yayida jiran ansarta yafita. Banta san yadda akai ba kukanta ya fito,amman ko kallonta Abdoul baiba saima tashi da yayi yafita. Yesmin tace"Adda menene kuma na kuka,ke kuka baya maki wuya Adda.wlh yaya muhseen yana sonki kidaina mashi haka babu kyau" Wata harara ta banka mata tace"rufe mun baki malama ni bana sonsa idan dole sai qanwar Anty zai so ke yasoki mana,ni bansonsa" Shiru sukai da sukaji sallamar dr tare suke da Abdoul din. Har lokacin fuskarsa babu walwala "yallabai yama kare ruwan bari acire kuna iya tafiya yanzu Allah ya kawo sauki" Uffan baice ba yesmin dai na gefe tana zare ido,fiyah kuwa har lokacin kwallarta bata tsaya ba. Sallamar yabasu ya fita Abdoul ya kalli yesmin yace"kufito ina waje" Yafita kallon fiyah yesmin tayi tace"saiki tashi ko Adda" Yunkura wa tai daker tatashi cikin kayan da yesmin ta taho mata dasu ta dauki abaya tasaka,ahankali take tafita har suka fita daga dakin. Tsaye yake jikin wata mota bazakace a nigeria akwaita ba,yana hangosu ya bude yashiga kurin,bai wani tsaya bude mata ba. Kamar zata kifa haka ta isa gaban motar tashiga yesmin ma tashiga,kamar motarce ta bata mashi rai daya figeta saida goshinta yabugi gaban motar. Dan juyowa yayi kadan yace"sorry" Ya cigaba da bata wuta ko kadan baiji wani dar na dosar unguwarsu ba,ko kadan jiyake xuciyarsa adake take koda suka isa bakin get din maigadi yana hada ido dashi,ya zaro manyan idanunsa yayi saurin budewa yana durkusawa yana kai gaisuwa.ko kallonsa baiba ya shige ciki. Kofar gidan su fiyah yayi parking ko inda gidansu yake bai kalla ba,amman kasan ransa yanajin wani irin yanayi. Har hakan ya nuna cikin idonsa,yesmin tafice tabarsu anan. Kauda kai yayi gefe kurin ita kuma ta tsura mashi idonta yana jin kallon nata har cikin yan cikinsa,amman ya share daya gaji uace"karki cinyeni" Bata san tayi murmushi ba taja ajiyar xuciya tace"nagode da ceton rayuwata karo na farko,ngd sosai Allah ya saka da alkairi.sannan ina rokon Allah ya daidaita maka lamurranka.wannan xuciyar taka ina rokon Allah ya nuna man randa zatayi sanyi,sannan kace da zakiyya ta maida wukarta acikin kubenta,ta kwantar da hankalinta Abdoul-nasser nata ne domin ta mallaketa aka halittaka,don haka kullatata datai bashida anfani don on ready anmun miji agida.koba haka ba ma ni kafi karfina,ni diyar malam ce jikar malam bankai matsayin da zan maye gurbin zakiyya ba acikin xuciyarka,baya ga haka ma ni banda ra,ayinka kaima baka da ra,ayina shaidanne ya xuga xuciyarta hartake ikirarin inhar itace zata kaini asibiti saidai na mutu.imagine zakiyya take fadan haka saboda soyayya,banga laifinta ba sannan ni abunda nai maka banyi don neman tukuici ba,nayine domin Allah shine nake bukatar tukuici awajensa.itama kuma na taimaketa ne saboda

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});