Chapter 96
Chapter 96
doguwace,daker take jan numfashi don abun da bata taba fuskanta ba,wannan feelings din yasha banban da sauran feelings da take ji akanshi,yau na dabanne wanda takejin tsaf xata iya sumewa don koda wane lokaci juriyarta na ita karewa. Duk abunda yake idonta arunte yake bazata iya kallonsa awanan yanayi ba,tsananin kunyarsa takeji wai yau Abdoul dinta ne yake kokarin rabata da kayan jikinta.........tunaninta tsayawa yayi sanda take gama zare mata ita tazo iyakar kugunta kuma azaune take,bra dinta pink color ce ta bayyana tsayawa yayi kurin yana tsurama wajen kallo,idonsa kamar xaifado kasa lumshe ido yayi hakika shidin mai sa,a ne duk wannan nashine idonshi akan kirjinta yadda suka cika bra din sosai sannan gasu farare tas harma sunfi fuskarta haske,kokarin kwatar hannunta take don karewa amman ta kasa ahankali yaja wata ajiyar xuciya yana kama kafadarta ya mikar da ita tsaye,shafeffen cikinta ya bayyana wanda keda kwantaccen gashi liya liya asama,baisan sadda a furta "wow masha Allah" Jikinta kerma take saboda ruwan akwai sanyi sadda ta sakata,kallon yadda take rawar sanyi yayi yaja rigar kasa ya zare mata ita pant dinta ya bayyana shima pink kalar bra dinta,dunkulewa tai waje guda tana saka kanta cikin cinyarta. Murmushi yayi yanajin yau wata kaunarta yakeji ta musanman,tareda tsananin sha,awarta baitabajin irin wannan abun ba irin yau shower ya kunna yaji ruwan nata da dumi sosai ya kashe ya iso wajenta ahankali yana dago kanta,idonsu ya hadu suduka wani jirrrr sukaji ta lankwashe kai tana marairaicewa kamar zatai kuka,shima saiyatinga kwaikwayonta dukewa tai tana darita ciki ciki. Tana magana da yar muryarta ta sake tunzarashi wajen daukota daga cikin komin. "Ya...ya don Al...lah" Bakinsa ga kunnenta yace cikin salo. "Safiyyah plzzzzz" Kankameshi tai tanajin kamar tana zarar wani abu daga jikinta. Dire ta yayi yana kunna shower din,bayanta ya dawo ahankali yana shigewa jikinta har saida ta dauke numfashi kadan kafin ta sake narkewa tana lankwasar da kanta gefe ya saka kanshi gefen wuyanta yana goga fuskarshi wajen,ajiyar xuciya kawai sukeja cikin wayau da dubara ya fara balle mata bra dinta cikin wani irin yanayi ta jawo maganarta daker. "Yaya........Kar........ka cir.....cire plxxxx" Aikamar tunzurashi tai ya cireta ya jefar can inda kayanta suke. Duk hannunsa ya dora saman kirjinta wani marayan numfashi taja mai kamar tana rera waka,kusan tare suke sakin nishin ahankali cikin shauki da sha,awa yake murxa nipple dinta yana lasar kunnenta banda maker keta da rawa rawa da jikinta keyi bata komi sai wannan uban nishin kamar ana yankar namanta. Saitazo magana taji maganar ta kifitowa daker take fizogo numfashinta tanajin wani irin abu da tunda tazo duniya bataji ba. Shikanshi bazaice yana cikin hankalinsa ba,don da hankalinshi baitaba yunkurin taba mace irin haka ba,baima san yana da desire har haka ba sai yanxu. Fiyah kafafunta kasa daukarta sukai neman xubewa take atsayen,daga kasanta tanajin wani abu yana jalalomata mai sata jin kamar zata sume kirjinta take turowa sama tana bankarewa kanta ta hangameshi kan kafadarsa tarasa inda zata tsoma ranta,wani dadine da batasan kalarsa ba saiyau hannunsa taji yana yin kasa wajen pant dinta bata san sadda ta fashe da kuka ba,don abun is too much for her rungumeta yayi sosai yana lashe hawayen da ruwa ya wanke su,yana mata irin abun nan da akewa yara idan suna kuka shiiiii ga kunne,baisan sake tunzura mata feeling yakeba soap ya dauko yashiga matsowa yana mulkemata jiki dashi,duk ta rikece mashi shima din duk arikice yake,don zai iya cewama yafita rikicewar duk ta babbankare tana lakwashewa sai kuka da zan shiiiiii take irin kaci yajin nan ga bakinka jikinsa na nata yahade da kunfa still pant dinta yana nan daya kai hannu wajen zaiji tafara kokarin sumewa,murmushi yake yana jin wani annurin dadi yadda yagano cewar itama tana bukata. Silalewa tai kasa ya bita kama wuyanshi tai ta makalkale bakinta yana rawa numfashinta yana fizga tace"y......aya" Cikin dimauta yakai bakinsa kan lips dinta da sukai masifar daukarmai hankali yafara kissing dinta cike da shauki da nuna zallar so da kauna duk sun cure jikin juna da wannan damar yayi anfani bata sani ba ya rabata da pant dinta ruwa yana xuba jikinsu ya jingina bayansa da bango yasata gavanshi,sai lankwashewa take tana jan numfashi ga duk alamu kam fiyah bata cikin hayyacinta (nikam nace ko ina kunyar taje oho kila daita dawo hayyacinta tukun🤭😉) Cikin wani irin yanayi yana jan numfashi yakai hannunsa kasanta wani silbi da wani ruwa ruwa yaji saida numfashinsa ya dauko dafffff yana niyar sumewar kafin fiyar ta rigashi...........iyakar rikicewa sun rikicewa juna ita dashi acikin bayin nan,kamar wata mota haka yake sarrafata fiyah kuka take sosai tana nishi kamar mai labour,shi kanshi kukan yake don su duka bakin junane ta wannan bangaren saida yaga tana niyyar sumewa sannan ya barta badan ya hkr ba don yau bayajin zai iya bacci bai kai inda yake buri ba,daura ye jikinsu yayi yasata tai alwallah,shina yayi ya nadeta ga towel ya saka boxer dinsa ya dauko ta kamar jinjira ya dorata kan gado,ajiyar xuciya kurin take tanajin mararta tayi mata wani irin nauyi,tana mata ciwo. Boye kanta tai cikin filo tanajin kamar ta shige cikin katifar ta boye,har jan ajiyar xuciya takai goma. Kwanciya yayi gefenta yana dora hannunsa kan tashi marar,don jinta yake tana mashi wani irin ciwo abunda yake wajen kurin yake son juyewa. Amman yunwa yakeji gashi ko sallar magruba basuyi ba,har ishai ta wuce yanajin knocking din malik dazun amman inaaaa bazai iya fitowa daga bayin nan ba kila abinci zasuci yasan har sun shige daki wayasani suma abunda sukeyi kenan. Dariya yayi kadan yana kallonta yadda duk ta dunkule tana numfashi daker,dariya yasake yi yace cikin slow voice dinsa. "Safiyyah nah" Can kasan makoshi ta ansa "uhm" Lumshe ido yayi yana jin wata fitinannan sha,awarta tana sake ninkuwa yace"tashi mushirya muyi salla yunwa nakeji,koke bakiji" Nan ma "uhm" din tace numfashi yaja yace"sorry kinga niba kallonki zan ba bari natashi nasaka kaya tashi kema inbaso kike na samaki ba. Xunbur tatashi amman ta kauda kanta gefe tana nufar inda taga anshigo mata da kayanta bata san wanda yayi aikin ba.wadrop dinta ta bude ta dauko rigar bacci doguwa iya guiwa saita dora after asama ta saka hijab again,ta jawo ayar ta rufe fuskarra donma karsu hada ido. Murmushi yayi ya riko hannunta yajata inda ya shimfida abun sallar yatada salla.yana jansu jam,i a karatunsa mai ratsa xuciya. *banyi alkawari ba amman idan inada time anjima xan maku wani* Kunyarku nakeji yau 🙈 Nayi rashin kunya wlh🤭 [10/21, 7:33 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 🅿️...........67 Suna gama magruba suka tada isha,i sannan sukai shaf,i da wutri suka roki Allah zaman lafiya da zuria dayyiba ya kuma kawar da shedan tsakani su. Yace mata''kiraba kanki da wadannan kayan kisha iska" Ya tsareta da ido banda soke kai da sadda kai tana wurga idanunta babu abunda take yi,murmushi yake ya tashi yaje ya dauko take away din daya shigo dashi dazun,sannan ya fita xuwa kitchen ya dauko mazubi. Tana ganin fitarshi tai xunbur tatashi taje ta cire kayan,sai rigar bacin iyakar guiwarta amman ba,a ganin komi nata ta sauke ajiyar xuciya tai tana koma wa gefe inda zasuci abinci ta takure kanta. Har
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101