Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 101

Chapter 101

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 911 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

iya barinsa akwana wani waje." Hararar zakiyyar yayi yace"ba wani nan ko love dina aidai don kar ace bakice zaki kwana a yasa kikai kuka ko." Bata kulashi ba ta shige shashen mami tana turo baki. Zakiyya da malik suka kama mashi dariya Wahse gari taje gidan Anty jamila bata dawo ba Sai can dare sosai yaje ya daukota sunsha hirar yaushe gamo. agidanta ma tasan tana da ciki don har PT strip ta bata tace wlh tayi awo tana mata kallon mai ciki,saigashi kau ya nuna kasa boye murnarta tayi har saida yagane ya isheta da tambaya ta gaya mashi aikuwa asibiti suka wuce aka aunata saiga cikin wata uku cif jikinta mamaki ya kamata tana tunano urin abubuwan data ringayi ashe duk alamunsa ne taga murna wajen Abdoul har goyata yayi ya kawota har cikin mota don murna. Wanna cikin yazo mata da sauki don bata komi saidai kwakwar mijin ta datake duk dare bata yarda idan ba,ai ba. taga kulawa wajen mami da mama kowa dake sonta yana son cikinta yaya jalal yazo sai lokacin suka shirya sosai yana kuma nuna mata jin dadin samun aikin sa,feea tazo har gidan mami inda suka sauka sunsha fira da ita take cewa har yau ba,a fiddo dady ba amman Abbi ya sauko yace zaitaimaka insha Allah zai fito lokacin bikinta ya taho baifi saura sati uku ba. Shima yaya jalal ansaka ranarsa da hasana ta wajen inna balaraba anyi bikin feea da sati guda za,ai nashi. Zakiyya ma cikinta yafito amman fiyah saita rigata haihuwashoyasa mami tace Abdoul nan zaibar fiyah harta haihu shikuma yace bazai koma ba har saita haihu sukoma tare. Mami tace"kota haihun saita gama wanka inkana kama hanya katai katafi ajiko" Badan ya so ba fiyah harda kuka ranar daxai tai dama malik shi yana nan abunsa,bayan tafiyarsa da sati uku akai bikin yaya jalal ya dawo ya hakarci taron daurin aure ya kuma ba ango kudi masu dama sosai. Anan cikin estate din Abbi ya bashI gida akasa hasana aciki,lokacin cikina wata tara zakiyya kuma bakwai kuma kamar yadda Yaya Abdoul kefata twis ne mace da namiji kullum zullumin zuwan haihuwar nake karshe dai tazo da matsala dole akai cs akafiddosu yara masu ruwan kyau inji Anty da yesmin. Yesmin din itama lokacin danata rabon wata shidda ,wadannan jarirai sunga gata baga ubansu ba baga kakarsu mace ba ba kakansu maza ba kowa dokinsu yake naga gata nikaina ,babansu kamar zai cinyemu nidasu haka muka dawo gida nai jinyar ciwona komi mami da ni,ima keyi mun mama da nata gujiri take aikowa ana kawomun ranar suna yara sukaci mamana da Abbin yaya Abdoul. Munga hidima mai sunan hidima tunda babansu ya dawo yaki komawa har saida na gama wanka duk da na towel ne saida nacika arba,in cif Nasha gyara mami gwanace sosai ganin ina samun kulawa daga mami yasa mama ta kwantar da hankalinta duk da banma haihu da kaina ba saida ta gyarani sosai yadda bazan cutu ba har kunyarta nakeji amman ita babu ruwanta. Jaririyar ana ce mata afnan jaririn kuma Affan sun ganin kauna kowa sonsu yake yadda suke da shegen kyau kamar ba diyar africa ba. Dazamu wuce kuka riris nake yi daker na baro gidan mama itama mamin kamar zan ballata haka aka rabamu jirginmu yatashi sai zakiyya ta haihu kozan zo ni. Mami ta hadani da yar aikinta guda yar yarinya ce bata wuce shekara sha biyar ba uwarta ma tana tare da mami. Nakoji dadinta don tana kulawa dasu Affan. . Yaya Abdoul kuwa kamar zai maidani cikinsa haka yake likemun gani nake ma yanzu yafi nanikemun akan sadda ina ina amarya nima kuma ina enjoying sosai don kamar wani sabon amarci mukeci don yayi hkr sosai rabonshi dani yafi wata hudu tun cikina yana wata takwas naji kuma ban son abun. Har na haihu kuma nai wata wajen biyu sannan ai yayi kokari. Muncigaba da rayuwarmu cikin kwanciyar hankali ina kulawa da twis sosai Abdoul yana sonmu yana mana komi zakiyya ta haihu ta samu namiji sunan baban yaya malik akasaka suna kiransa da walid. Yesmin ma ta haihu itakuma mace ana ce mata salma haka rayuwar ta cigaba cike da jin dadi duk da baka rasa kalubale ba ni nawa yan matane suka addabi habibi kullum ina cikin kishi amman ganin shi bata su yake ba yasa na maida hankalina kan mijina ina kulawa dashi yadda ya kamata. Dadyn feea ya fito bacin bakar wahakar ya caza kamanni ba ma lallai ka ganeshi ba.su mamman har yau suna magarkama babu ma ranar fiddosu.umma kau saidai mukaji labarin mutuwarta gawar kuma gudaje suka hau kai sunaci abundai babu kyaun gani bayan shekara biyar na sake haihuwar mace sunana aka samata saboda Abdoul yana masifar sona muna kiranta mimi daga nan ban sake haihuwa ba muka cigaba da tarbiyartar da yaranmu na gama karatuna amman bana aiki saboda Yaya Abdoul ya gama mani komi kasuwanci nake kasa ruka zan iya cewa komi sai hamdala zakiyya yaranta biyar cif yesmin kuma uku kamar ni Anty biyar itama hasanar yaya jalal daya. Rayuwa tayi kyau komi Alhamdulillah munzama family na gaske nidasu Abdoul *ALHAMDULILLHAI TAMMAT ANAN NAKAWO KARSHEN ABDOUL-NASSER DARASIN DAKE CIKI ALLAH YASA YAJE GA MASU KARATU NGD DA SOYAYYARKU ALLAH YASADAU DA ALKAIRI IDAN NAIMA WANI BADAIDAI BA YAYI HKR HAKA TSARIN RUBUTUN YAZO,SAI MUN HADU CIKIN ABU KHALIPHA INA ALFAHRI DAKU* BISSALAM.

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});