Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 29

Chapter 29

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,275 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

fitowa su haskeke fuskarki,bayan wannan ma kina da abu mafi soyuwa dayake kara mun ganin kyanko shine dumful dinki left and right,ta ko ina Allah ya baki ki gode masa." Tunda yafara magana tayi lub cikin bargo,idonta arufe yake ruf,kunnenta ne kawai yake sauraren kalaman malik,da take jinsu amar acikin bacci shin idan ta dorasu bisa ma,aunin tunninta anya atayi gaskiyaa abun da take zargi,meyasa haka to ko dai shi haka yake salonsa saika ce wamda yake cikin soyayya........wata zuciyar tace aa ba haka bane malik bazai soyayya dani ba,aini bana soyayya yanzu ban ma iyaba wata kuma tace mata"bakison sa kenan,meyarasa duk abunda kake bukata ga namiji ya mallaka.....runtse idonta tayi tana ciro wayar taga kodai shirmene na tunani ban gaskiya ba,amman still yana online. Muryarta kamar wacce aka shake tace"zan kwanta saida safe." Ta kashe wayar ba wai don wulakanci ba aa bata san dai abunda za tace masa ba,daker tayi addua ta kwanta amman baccin ya jima bai zo ba. Mrs bb ce Mom muhseen. [9/17, 3:37 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️.........22 Tunda tayi asuba bata koma ba ta fito ta kama gyaran gidan,don tana da lectures around 8:00 yau suke covering lectures din don week mai zuwa exams ne zasu fara biyowa baya,dolene ta bama kanta hutu kodan exams din nata.kafin mai aikin tazo fiyah ta gama shara da goge goge duk wani lungu da sak'o ta share ta gyara,sannan ta gogeshi tas kamar kasunkiya ka lasa don tsananin yadda ta goge tayils din,dama gashi fari sai ya sake haskawa. Ta bud'e ko ina da turarukan wuta dakin Antyn ne kurin bata gyara ba. Saifa bangaren uncle yahya shikuma sai ya tashi kilama saita dawo ta gyara,duk da tasan Anty da kokarin tsafta take ba ma lallai yayi wata daud'aba. Falukan biyu da extra rooms din ta gama dasu da daining room. Kitchen ta wuce ta duba abun da suke dashi tahau hada kalaci,tana yi tana ankare da time. Kunun alkama tayi mai hade da markad'ad'dar gyada yasha madara sai daukar ido yake.sai ta dumama wani ferfesu data gani cikin frig,sannan ta fere doya ta tadafa ta sannan ta daketa tayi sakwara daman akwai kayan miya tayi greeting dinsu ta yi yar sos mai hade da kwai da vegetables........dan danan k'amshi ya karad'e gidan. Wainar fulawa ta hau soyawa bayan tasaka mata albasa mai lawashi da cabbage,sai kwai data xuba aciki da magi.......kafin takwas da rabi harta gama da wanna fannin ta wuce tashiga wanka. Duk abunda takeyi kalaman malik na jiya suna mata yawo cikin kai,ta rasa wani waje zata ajiyesu duk inda ta duba taga basu da waje amman kasancewar malik mutunne mai mutunci da dadin zama,saitaji bai dace da wofintar waba koba komi sun saba kuma aduk hasashen irinsa take yiwa kanta fata. Wanda ba dan kowa ba bai kuma da jijidakai irin na masu shi,wanda yasan girma da mutuncin iyaye wanda zai girmama mata nata,wanda bai dauki duniya da abunda ke cikin ta ba.wayayye mai fara,a da boye bacin ransa akowane hali. A iyakar zaman su ta karance shi duk haka yake,malik yana da kudi don kuwa zaman sa da Alfah ya samu kudi da shi kansa baisan yawan su ba,amman bai dauki kansa bakin komi ba bai kuma kalli kudin matsayin masu darajar da zai iya yin komi dasu ba. Yana yin komi yadda ya dace da ace wani ne yadda yake kokarin ganin ya faranta mata,to zaiyyi anfani da dukiyarsa don yana ganin ai kodan ita zata saka yasamu duk abunda yakeso. Sai akai sa,a shima malik din ya ganeta yaga kudi da wasu kyalekyale na duniya basu gabanta,iyayenta sunyi kokarin gina mata tarbiyya da duk wanda yazauna da ita ko ta zauna dashi zayyi sha,awart. Fitowa tayi tana tsane jikinta bakin gado taji budewar kofar juyawa tai taga Anty ce. Murmushi tayi tace"Anty maijego barka da tashi ga ruwa can baya an kwashe maki karya huce,ya kwanan princess." Cikin jin dadin kulawar yar uwar tata ta idasa shigowa tace"princess dinki bata da kirki jiya bata barni nayi bacci ba wlh sai biyu da rabi,nikau in tace ke zata biyo wlh na bani uku na safiyyah." Me fiya zatai ba dariya ba tana lakuto mai tana bin jikinta dashi tace"Allah yayi wa princess albarka ai kema mama tace kin mata kuka har taji da ana bayarwa data samu maiso ta bada saboda kukan ki." Murmushi tayi tace "aigashinan kau ana rama mata,ke wai kinji yadda take kuka saboda wulakanci wai kar a kashe wuta kuma karna zauna kiji min yarinya ita nan har tasan wani zama da wani haske ita da tazo shekaranjiya." Fiyah shafarta take tana dariya tace"Ato sai kushirya don aradu akwai aiki." "Uhm Bari kawai,fiyah duk ke kai ayyukan gidan nan,gaskiya kin kyauta Allah yabiya ki yabar ki da muhseen." Dam taji kirjinta yace ita wlh ta ma manta da babin wannan gayen,tunda ta anshi wayarsa bata taba yunkurin kiran sa ba. Tabdijam ashe anty nanan kan bakanta nashigesu yazan yi,don wlh ni ban ra,ayinsa ya cika yanga wlh. Yak'e take tace"uhm Anty kenan." "Kamar ya anty kenan badai baku waya ba,mekike nufi fiyah?" Bata bari sun hada ido ba tace"kai anty shidin ya ce maki bamu waya?" "Ban sani ba" Dariya take ciki ciki tace"sorry kwantar da hankalin ki muna waya amman ba kullin ba gaskiya." Sai lokacin ta washe baki "koke fa yar qanwata,wlh ina maki sha,awar muhseen yaron kirki ne baida wata matsala." Uhm kawai fiyah tace ta shiga saka kayanta juyo mata bata tayi "mak'ala mun Anty." Cikin haushi tace"tirr da ke shekara ashirin da biyu baki iya saka bra ba,ba doke yesmin take maki dariya ba." Ya mutsa fuska tayi "Anty hannuna ne fah bai kaiwa,nidai ki makalan mun sauri nake in da class." Makala matan tayi tana nufar kofar fita"ga kudinki can bisa frig kitchen,nasan sadda zaki fito ina wanka ga kaya can da za asaka mata idan za,ai mata wanka." To tace mata sanan ta fice ita kuma ta idasa saka kayan ta murza farar powder da libstick bata sa kwalli ba fiyah irin mutanan nan ne da zaka ga koba su saka kwalli ba sai kaga kamar sunsa,haka idonsu yake daga Allah ne. Hijab har kasa ta zuba bayan riga da siket din data saka don inhar ta sasu tofa bata saka karamar hijab,saboda duk shap dinta bayyana yake tubarkallah. Saida ta tabbatar ta yi abunda Anty tace sanna tayi break sama-sama ta dauki kudin har 1k ta jinjina kokari irin na uncle yahya. tasan shine zai dauki nauyin zuwa makarantar ta har ayi suna. Karo sukai da feea zata shiga itama shan mur fiyah tayi tana wuceta feea na gama parking har sauri take ta iske fiyah karta shige aji........"fiyah,fiyah magana nake fa don Allah kitsaya." Juyowa tayi tana kallonta "lafiya wannan kira haka kamar makauniya." Numfashi ta saue tace"hkr nake ta son inbaki akan abunda yafaru rannan,kar kiga laifi na wlh iya gaskiyata na fada maki akan Abdoul,amman tunda naji bayanin ki na dauki hkr na sama raina,damuwata guda zakiya da Abba zai aura wlh kau don Allah kiyi hkr mushirya bana jin dadin shariyar da kikemun." Tunda

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});