Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 42

Chapter 42

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,286 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

duka duk nawane,kuma kowane babu na banza cikinsu abunda zakiyi mata kawai shine addua da fatan alkairi" "Uhm,shikenan amman ni gaskiya ina bayan muhseen kuma zan cigaba dayi mashi canpen" Wucewa nai inajin zuciyata tana karkarwa,wai waye yace dasu wannan arrogant din yana sonta,shi wannan wacece ma zata soshi inbanda zakiyyar,yadda yake dashegen miskilanci da fadin raiAllah yasawake mun auren dangiya. Mrs bb e Mom muhseen. [9/17, 3:38 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️.........30 Gyaran falon tayi cike da rashin kwarin jiki,bawai don gajiya ba,eh to akwai gajiyar ma amman kuma zuwan Abdoul wajenta shine dalilin dayasa jikinta duk ya mace murus. Turaren wuta ta saka ta kuma kunna tsintsiyar kamshi,saida hayajin ya gama bud'e dakin sannan ta dauko freshner ta sake sawa,ta gyra labulbulun falon yayi lum gwanin sha,awa ga hasken kwan nefa farin haske da blue sai red green dake haskawa.fitowa tayi ta iske su cikin falon uncle yana rike da little fiyah suna hira da Anty. "Kishiga ki tanadar masu abunda zasu ci ko hakanan xasu zo sutai." Ya mutsa fuska tayi tace"Anty ruwa ma kadai ya ishesu" Harararta tayi uncle yace"haba dai fiyah,bakonka annabin ka jeki falona akwai snacks din da muka rage dazun da friends dina suka zo,basu ci daya wa ba sai ahada masu da lemo ko" Ba yadda ta iya haka ta juya taje ta dauko taje kitchen ta zuba su cikin wasu bowls,Anty tace akwai ferfesun yan ciki data saka akai mata dazun,tace ta dibar masu . Kamar zatai kuka tace"wai Anty saikace wani shugaban kasa ne zai zo" Kallon banza tayi mata tace"dalla banson sakarci,mutun baitaba zuwa inda kake ba yau zaizo kuma sai bazaka tarbeshi da kayan motsa baki ba,ni indan tanine wlh bamson zuwansa,don inajin kamar da biyu zaizo yana iya amshe ma muhseen kunerarsa. "Anty wai ance maki muhseen dinma wani sonshi nake,nifa wlh kawai don ba yadda zanyi dashine,nifa ba yanzu zanyi aure ba" Dungure mata kai tayi tana wucewa tabara. Bayan ta gama shirya masu abun da zasu bukata ta koma daki,samun kanta tayi da yin wanka hasana tace"bako zakiyi ne fiyah" Shafa take yi cikin mutuwar jiki "Wanda ya kadeni rannan zaizo dubani" "Kice daya kadeki sai kuma yayi wuf da xuciyarki" Murmushi tayi tace"waye yace maki,shi baya soyayya ai" Dariya hasana tayi tace" naga waliyyi,karewar baya soyayya bari dai mugani ni nasan badubiya kawai zaizo ba harda banruwa zaiyiwa flower sa." Dariyar da bata shirya ba tayi tam cigaba da abu da take. Uncle ne yafita jin karar mota gaisawa sukai sosai da Alfah da malik,sun jima a harabar gidan kafin yyi masu iso.hira suke da malik kamar sun saba,indai malik ne badai iya hira ba koya kahadu dashi zakaga ya jaka ajiki dandanan zaku saba baida bakunta. Anty ta wuce can ciki. har cikin falon ya sauke su suka cigaba da hirar,sai daga baya ya fito don kiran safiyyan. Simple make up tayi powder da lipstick sai kwalli,tasaka rigarta coffee brown da zanen milk color ajikin rigar,sai tayi rolling da milk din gyale tana fesa turare. "Safiyya kifito haka nan sun iso,hasana ki rakota saiku gaisa ko" "To uncle insha Allah" Kasa motsawa tayi ita wai dawace fuskar zata tarbi wannan mutumen,kuma ma dame yazo ne wai. "Kika zauna kuma ko gabanki yake faduwa ne?" "Kice bashi kadai ya kamu ba ace kema yayi carab dake," Murmushi tayi tana mikewa tace "muje" Tana tafiyar gabanta yana faduwa har xuwa bakin kofar shiga,togewa tayi hasana ta jata suka shiga da sallama..............idon malik akan su yana cikin kujera,hasana cikin fata ta nemi waje ta zauna tafara gaisa malik. "Kece yar rakiya kenan,ya kike yagidan" "Lafiya lau wlh anzo lafiya" "Alhamdulillah ansha suna Allah yaraya me akasamu" Dariya tayi tace tana nuna fiyah"gata nan itace aka samu" Cikin murmushi d mamaki yake kallon fiyar yace"iyye qanwata ashe takwara akayi," Murmushi tayi mashi bata ce uffan ba,hasana ta juya ga Alfah tana gaidashi,banyi tunanin zai kar mata fuska su gaisa ba. "Lafiya lau ya kike kunsha suna Allah yaraya" Cike dajin dadi ta ansa tana tambayarsa aiki. Malik ya ce"qanwata baku gaisa da abokina ba" Kamar karta kallai suna ta hira da hasana cike da wayewa da sanin makamar zance,kallonsa tayi sosai taga irin yadda yayi mata masifar kyau,har ta shaga da kallonsa saboda yadda kayan suka ansheshi,ga hasken dakin dake haskawa sai hakan ya karawa fuskarsa kyau. "Kinga yar uwarki zata cinyeni da kallo bacin ko gaidani batai ba"Alfah ya cewa hasana. Dariya duk suka saka mata wadda jitai kamar ta nitse don kunya,wai garin yaya ma har ta shagala da kallonsa haka. Sadda kai tayi tana murzar yatsunta hasana tace"kinji to fiyah,baki gaida bakon naki ba." Kasa magana tayi wai meza tace mashine itafa bazata gaidashi ba,malik yace"qanwata harni ma din bazaki a magana ba" Bata kallai ba balle ta tanka,hasana tace"kila fa kunyata takeji,kinga bari nabaku waje sai anjimanku fa mun gode" Sallama tayi masu ta wuce,malik yace"tunda ko ruwa baza,abani ba nibari nayi karanbanin dauka insha." Sai lokacin tayi saurin tashi tana ajiye wayarta ta matso da tabke din gabansu tana bude kwanukan tare da zuba lemukan acikin cups sannan ta zuba ruwa shima,dauka tayi ta ba malik cikin sanyin murya tace"kayi hkr yaya malik ga ruwan,don Allah kudan taba wadannan don ku Anty tayi" Ansa yayi yana cewa"ainayi hkr qanwata kece za,aba hkr don nasan fushi kike damu,tun jiya wayarki akashe meyasa?" Satar kallon Alfah tayi taga idonsa akanta ya shige cikin kujera yasaka yatsa guda yana sosa girarsa. Dauke kai tayi tace"ba haka bane yaya malik kawai dai nayi hakane don a barku kuhuta don naga alamar xuwa wajenu danake ysa ake cin xalina ake yimun ugunta ana gaya man aganganu babu suger" Malik yakalli Alfah yaga har lokacin fiyah yake kallo kamar zai hadiyata.har cikin ransa tayi masifat yi mashi kyau,amman bakinsa yayi nauyin da bazai iya furtawa ba,bayajin ma koda wasa zaiya furta hakan amman yadda tayi mashi yasa yaji wani abu yatsaya mashi ga makoshi,babu sannu da zuwa babu ina wuni babu karramawa.malik ne yace "Kiyi hkr to insha Allah baza akara ba,,ga Abdoul nan ma yazo taya ni baki hkr ko Alfah" Yajuya yana kallon Alfahn. Tashi yayi zaune yace"hakurin me zan bata bacin nida ba,a dauka da mutunci ba ko ruwan ba,a bani ba bae nasaka ran zan samu sannu da zuwa kaga kuwa zuwana baida anfani,kaida keda mutuncin da har za,a kulaka kana iya zama zanjira fitowarka." Ya mik'e ransa ab'ace don har cikin karshen ransa fiyah ta kuntata mashi,badan yaso yataho ba amman shine zai samu wannan tarbar. Dandanan taji hankalinta yatashi,haushin kanta ya kama ta bazata so yatai da fushinta ba koba komi bakonta ne,tara sa gane kanta zuciyarta rawa take inhar tana sauraren muryarsa,idaniyarta bata hutawa inhar yana mata wannan kallon,takaza control din kanta akan wannan sabon yanayin data kejin kanta,cikin sanyin muryarta tace ma malik. "Yaya malik kace yayi hkr yadawo wlh niban wulakanta shiba" Murmushi malik yayi yace "aa aibani nayi mashi laifi ba qanwata kece don haka kibishi kibashi hkr kafin ma kidawo bari naci wannan yana jawo kwanon snacks." Jikinta amace zuciyarta ta cushe bata son yatai da fushinta harga

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});