Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 53

Chapter 53

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,306 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

mashi,yayi alkawarin duk wanda yayi silar jefasu cikin wannan kuncin da bakin cikin na shekaru shidda,shikuma yayi mashi alakwarin kare rayuwarsa agidan kaso,batare da hutawa ba kota dakika guda. Tashi yayi kamar antsikare shizai dauki makullin mota yaje yanemi asibitin yaga wane hali suke,yadda yakejin zuciyarsa da kirjinsa bazai iya jure rashin sanin wane yanayi suke ba,safiyya ta tsaya mashi garai yanzu haka tana can tana kuka har kanta yayi ciwo,kanshi ya sara,wasu zan tika suna mashi yawo cikin kai,har yakejin kan nashi yana sarawa. _kadauka cewa banda wani da acikin gidan nan mai kama dakai,babuni babu kai,ko ahanya kar kasake inga bakar fuskarka,na fiddaka daga cikin xuriata namance da na haifi da namiji,dana san zan haifeka Abdoul da ban auri uwarka ba,Allah ya isa tsakanina dakai.............._ Xubewa yai kasa numfashinsa yana sama da kasa alamun dai zai dauke..........idanunsa sun kakkafe,dandanan ya rarumo jarkar ruwan sanyi dake saman wani table ya kafa ga bakinsa,yaringa kwankwada ya mance da dokar likitansa na hanashi shan ruwan sanyi.zafi da kirjinsa yake mashi yasa ya ma mance dawata doka,kamar jira ruwan yake ya shiga cikinsa wani murdedden ciwon ciki ya mashi wata irin damk'a babu jinkirtawa ya fadi kasa sumamme. "Mama kibar wani tantama babu yadda Allah baiyyi da bawansa,kilan lokacine Allah ya kawo da zasu shirya ko baba" Murmushi yayi yace"uwata waye yace maki daman waye yace dake muna fada" Dariya tayi tace"baba ai bama ni ba,duk wanda yasanmu cikin wannan unguwar yasan cewa basu sonmu,shine mutun nafarko daya fara kyamatarmu,nafa sani baba don haka kilan wannan abun da kai mashi shine silar daidaitawar ku,kuma nima zanji dadi don banson inga ana gaba wlh" Mama tace"dadin ubanwa,bacin duk cin kashin da yamana ai taimakon da yayi mashi badon ya samu hanyar shiga jikinsa bane,kokuma su sasanta don yaringa taimakonmu,Allah ne yasa ma babanku xuciyar tausayi,kuma yaga yana da halin taimakon nashi shiyasa yayi,don haka ni bazan lamunci wata hidimarsu ba,wannan ma da sukai mungode " Dalha da baba na darita yesmin na taya su. Fiyah tace"baba kaji abunda mama tace ko,to wlh karka biye ta tata inhar yazo ya nemi sasanci wlh karka wani dauki maganar mama ku shirya ai Allah yasani babu kyau riko" "Iyye!don gidan ku ninake rikon kenan,?zaki rufe mana baki anan ko saina makeki,marar zuciya to ni bazan lamunta ba,azauna hakan yafi da aga rana guda ya shishshige mana ace son abun duniya ne ya kaimu" Nan dai kowa yaita fadar ra,ayinsa akan lamarin baban najinsu baice masu komi ba banda dariya da murmushi da yake. Wajen karfe shidda da rabi mama ta cewa sutashi sutai gida ayo sanwa akawo masu,aka shigo masu da wasu manyan kuloli,wajen guda hudu.wadda ta shigo da kayan safiyya take ta kallonta,tabbas wannan koba afada ba tasan jinin Abdoul ce babu mamaki ma itace ni,imah don komi na fusmar ta irin tashice,saidai kace shi na mijine ita macece. Gaidasu tai tana durkusawa tana ma baba sannu da jiki. Tace"mamina tace akawo nan tana gaida maijikin xata shigo" Mama tace"mungode amman ki mayar kice angode muma muna da namu........babane ya katseta da cewa"Aa ajiye yarinya kinjiko kice mun gode kigaida baban naki da jiki" Tace to ta juya ta fita tsunbul fiyah tayi tabita abaya mama na kiranta bata saurareta ba, "Ni,imah" fiya ta kirata juyowa tai tana kallon fiyar harta karaso inda take kallon juna sukai ni,ima tana mata kallon sani itakuma tana mata kallon tausayawa. "Kamar na taba ganinki unguwarmu" Cewar ni,imah murmushi fiyah tayi itama sai yanxun ta tuna sun taba haduwa,har suka gaisa ni,imah ce ta fito daga gida zata fita,ta yarda wata takadda to daidai fitowar fiyah daga gida kenan ta ganta,taje ta dauketa,tana sauri harta isketa tabata suka gaisa tana mata godiya. "Daman baban kune ya ceci Abbi,Allah sarki Allah yasaka mashi da Alkairi mungode sosai." Ta fada idonta yana ciwowa da kwallah. Riko hannunta fiyah tai suka zauna saman wani dogon table tace"kuka kike ni,ima meyafaru?" Share kwalar tayi tace"bacin babanku shima Abbyn da kila mun rasashi,kamar yadda tsawon shekaru kuma rasa yaya.........kukanta yakara karfi dakaji kuka kasan maiyinsa yana cikin halin kunci da damuwa. Tausayin ta yasa fiyah jin kwalla sun cika mata ido,yanzu umma ina zata da wannan hakkin,lallai mutane suna kusanta kansu da jahannama,kadauki hakkin wani saboda son xuciya da son abun duniya,wai ko suna mancewa da cewar duniyar karewa zatai oho. "Kibar kuka kinjiko,insha Allah shima yaya Abdoul din zai dawo kinjiko,ina mamin take" Tana share hawayenta tace"tana can gida bata zo ba,tadaice inkawo maku abinci" Shiru fiyah tai tana bukatar ganin mamin donta kwantar mata da hankali,don tabbas yadda ni,ima take cikin kunci da damuwa tasan mamin ta fita sau dubu.sun bata tausayi ta dafa kadarta tace"Allah yana sane daku qanwata,insha Allah komi ya kusa daidaita kicigaba dayiwa Abbinki da yayanki Addua Allah ya karesu daga sharrin mahassada da makiya,insha Allah za kaiki wajen yayanki amman kiyimun alkawarin zaki daina kuka kuma zaki sanar da mami itama,amman daga ita bance kigaya ma kowa ba,ita don tasamu natsuwa ki kwantar mata da hankali kice yaya Abdoul dinta yana nan cikin koshin lafiya,shima kuma kullum yana cikin kewarku." Mamaki da al,ajabin abinda fiyah kefada yasa ni,imah sakin baki tana kallonta da mamaki. Cikin doki da murna ta rungume fiyah tana cewa"na gode Antyna ngd Allah ya biyaku don Allah inzo yanzu muje" Murmushi fiyah tai tace"Aa ba yauba kiban no dinki idan na shirya zan kiraki gobe sai kizo muje karfa kigaya ma kowa" "Bazan sanar da kowa ba sai mamina nhd Antyna,bari intai driver yana jirana" Tatashi tatafi daka kalli fuskarta kasan tana cikin farin ciki. Juyowar da zatai don komawa dakin da aka kwantar da baban taga mama da yesmin tsaye bayansu. Iayakar rudewa tarude har saida hakan yabayyana ga fuskarta. "Mama kune........ Kuyi maleji plssss [9/17, 3:42 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️.........38 Dabaki daya kan fiyah ya kulle jin abunda mama take fada,yesmin kau tayi sukuti taji me Addar tata zata fada dagaske ta fara soyayyar. Idonta duk awaje tana kallon mamar tama kasa furta kalma guda,duk wata basirarta ta karya ta kare ta nemeta tarasa. "Kiketa kallona safiyyah kina mamakine dana gane?" Girgiza kai tayi cikin dawowa hayyacinta tace"mama mekike fada,soyayya?ni nake son wani mama to waye?ni bansan saba gaskiya" Murmushi mamar tayi tace"karki daukan sakarai mana,nifa na haifeki babu wani abu da zaki boyemun cikin ranki,don haka saiki san abunyi koma waye inhar ba neman iznin mahaifinki yazo yayi ba,na abashi damar neman ki to wlh yana aikin banza,kuma duk randa babanku yaji labarin anganki da wani ko jalal yasamu wannan labarin wallahi safiyya karki rokeni inxo cetonki,tunda har kinyi wayon boye saurayi kuna haduwa awaje ko,saboda ke bakida hankali duk tarbiyyar da akai maki tatashi abanza kenan." Kuka ta fashe dashi mai rikitarwa,ita wallahi ba son wani take ba towaye ma zata so amman mama ta kama mata masifa tana cewa bata da hankali. "Kukan me zakiyi,don ina maki nasiha ina nusar dake abunda yadace da wanda baidace ba." Cikin kukan tace"wallahi Allah shine shedata shaidata ni bana soyayya da kowa,idanma zargina kike mama wlh nidai kin shiga hakk.........dungure mata kai tayi cikin fada tace"don gidanku nizan zargekin,nizan shiga hakkin

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});