Chapter 44
Chapter 44
tana ringing bata dauka hankalina yasake tashi,sako da lungu na gidan nashiga kewaye wa Allah baisa naga kofa mai irin mukullin hannuna ba,fitowa nai nayo hanyar fita naji alamun tsayawar mota jinai fitsari zai kubcemin.........wata mota da take ajiye ta lalace na kurda kasanta na kwanta gabana banda faduwa babu abunda yake,zuciyata kamar zata fito waje haka nakeji. Motace aka shigo da ita daga baya naga an fizgo mutun abayan motar idona akan kafafun mace,hankalina yasake tashi don tabbas raina yaban zakiyya ce.yadda take nishi da gurnani daji bakinta suka dade..........rawa kurin jikina yake bakamar jin danai wani yace"da alamun fa wani yashigo mu jefa shegiya can dakin muduba mugani." Dayan yace"nifa wannan yarinyar ban yarda da ita ba duk zargina tare suke" "Aa ban tunanin haka kamota mugani,shegiya zaki yi magana ne inkikaji ukuba,saikin fadi inda kika ajiye memory din nan" Wani daki dake bayana suka bude suka sata suka jawo suka rufe da kwado. Dube duben gidan kawai suke Allah bai basu sa,ar ganina ba,sannan suka fita nabada tsawon lokaci sannan nafito ina rawar sanyi duk da ba sanyin nakeji ba. Leka wa waje nayi naga basunan na koma ina b'ab'are na samu katon dutsi naringa bugun wannan kwad'on yana waigen bayana karsu dawo su saman. Nasha wuya kafin na samu nasarar balle kwadon. Shiganai dasauri itace kau kwamce daker take numfashi,cikin sauri na cire plaster da aka rufe mata baki,ashe bayan ma plaster saida suka cusa mata soso cikin bakin. Tari takamayi tana rike da wuyanta, "Tashi maza zakiyya bamuda lokaci,koda ace munyi asarar memory yazama dai ke bamuyi asararki ba,"daker tatashi muka fito janta nake daker muka fito duk arude nake,karar motar da mukaji abayan mu bayan fitowar mu daga cikin yasa ina juyawa muka hada ido da daya daga cikinsu,zakiyya tace cikin nishi "muruga fiyah yaya mamman ne karmu tsaya,idan suka kamamu bazasu barmu da rai ba." Tunkafin na idasa jin mezatace na fizgeta muka fara falfala gudu,yayinda suka rufa mana baya don insukace su shiga mota zamu bace masu. Gudu muke wanda tunda nake bantaba irin saba,zakiyya tun bata iyawa har ta zage itama damun ga sun kusa cin mana saimu sake himma...........wani gida dake bude muka fada muka labe bayan kyauren kofar,muna lekensu suna dube duben wajen. Jinake fitsari zai kucce man zakiyya durkushewa tayi kasa tana rufe bakinta,don nishi take take sosai karsujimu. Sun jima sosai wannan wurin har muka sadakar da bazasu tai ba sannan suka tafi. A gajiye suka fito suka yanki titi kamar zasu fadi kowa cikin su ya gama galabaita,zubewa sukai bakin titin suna maida numfashi. Xakiyya numfashinta sama sama yake daker tae fizgoshi,riko hannun fiya tayi daker take iya magana tace"fiy....ah.......kikira wani yazo ya taimakemu ina......buk...atar asibiti ga wannan mcard din ta ciroshi cikin breziyarta,ki adanashi....ko..namut..u foyah ki idasa wannan aikin........sumewa tayi nan wajen. Saida fiyah ta saki kara tana girgiza zakiyyar amman bata motsi,agigice take sosai. tafara tarar mota neman taimako amman babu mai tsaywa duba da yadda taimako yanzu yayi wuya,durkushewa tayi gaban zakiyyar tana kuka,kamar anzungureta tatuna da malik ta rarumo wayarta hannunta yana karkarwa ta shiga kiransa. Harta tsinke baidauka ba ta sake kira karo na biyu,nan ma haka jitake kamar zata haukace"kadauki waya yaya malik ina bumatar taimakonka" Runtse ido tai tana sake kira cikin sadakarwa saikuma taji andaga,bata bari yayi magana ba tace cikin kuka"yaya malik don Allah kataimakeni kazo ka taimake mu........kuka yaci karfinta ta kasa cigaba da maganar. Jitai ance"kina iya" Bata cikin natsuwar da zata iya tantance muryar waye amman tasan bata malik bace. Fadar inda suke tayi cikin dimaucewa da gigita,saidai shican ya kashe wayar. Kuka ta tisa zakiyya gaba tanayi idan zakiyya ta muti ya zatayi da rayuwarta. Babu jimawa taga mota tsaye inda suke saidai wanda yafito daga motar ne yasa hankalinta dawo jikinta,bakinta ne taji yafurta. *yah Abdoulnasser* kallon zakiyya tayi dake kwance kamar gawa sannan ta dago ta kallai,shikanshi wadda ke kwance kasan kusada fiyah ganin ta ya gigitashi,idonsa dan danan yayi jajawur yasha mur matuka bai sake dago kai ya kalli fiyar ba yayi kwana zaibar wajen batare da yunkurin yin wani abuba. Aguje tatashi ta bishi tana hawaye ganin dagaske koma wa zaiyyi. idan yatai yabarsu anan komi zai iya faruwa dasu wata kila zakiyya tana iya rasa ranta. Jiyai kurin ta rike hannunsa cikin rawar murya tace"karkayi haka plsss narokeka karka tai karka tai kabrmu a,inhar katai zamu iya rasa ranta bata camcanci haka ba kome katuna akanta baidace kabarmu ahaka ba......narokeka plsss yah Abdoul plssss.........ingijeni yayi na fadi agefe cikin fushi da na jima banganshi cikin sa ba yace"ina ruwana da mutuwarta ko rayuwarta,baishafan ba data mutu kotai rai karkisake zuwa inda nake balle kimun mganar wanna abar." Ya wuce kamar kububuwa yabar ni awajen.....zaman dirshen nayi ina kuka nashiga ukuna ni safiyya yau naga bala,i dagaske Alfah tafiya yayi wace irin xuciyace dashi haka,ya zanyi da zakiyya ni kau yau.nafi karfin minty talatin wajen babu wanda ya kulani kowa yazo wucewar sa yake.........kamar wasa saiga motarsa tasake dawowa wajen,inda muke lokacin naci kuka nakoshi har muryata bata fita,koda naga kiran anty kasa dauka nai namata sakon cewa naje gida amman zan dawo yanzu. Ko kallonsa banba banza nai dashi yana zuwa ya sungumeta yaje yasata baya yarufe,yayi tsaye baimun magama ba alamun intaho mutai,yadda ya bata mun rai bana jin ko kallonsa zan sake yi ahalin yanzu,tashi nai daga durkushin danake na kakkabe jikona na share fuskata na nufi tiri kurin,inajin xuciyata na zafi kamar garwashi. Madam bata lokaci kafin taxi ta tsaya nashiga nabarsa nan shida zakiyyar nasan dole zaikula da ita ko dawowar dayayi nasan xuciyarsa ce taji bazata iya barinta ta rasa rayuwarta ba bayan yana da damar kaita asibiti,can kukarata kaida ita wani abu yazo mun wuya ya tomare kuka nakeson inyi inba haka ba azai wuce ba,kukan naitayi wanda har cikin raina nakejinsa har mai taxin yana ban hkr ,ban ma sauraresa ba saida nayi na koshi sannan ya mikomun ruwa na wanke fuskata dashi bayan nafito daga taxin.na sallamai na shiga gida. Anty na ganina tace"kina lafiya fiyah?kuka kikai me akai maki" Wani kukan ya haomun nace"Anty yanzu don Allah sun kyauta mun kenan,inazowa na biyu amman suka ban na biyar wannan karon,har hakan yaja baza asani cikin musabaqa ba,wlh Allah ya isana" Dariya Antyn tayi tace"lallai safiyya har yau dai da sauranki,to waye yace maki kullum ake kwana bisa gado" ganin haka karyata ta ansu yasa nashige daki naci gaba da kukana. Don't share it plssss and plss [9/17, 3:39 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️.........32 Tunda na shiga daki kuka naitayi ni bazan ce ga abunda nake ma kuka ba,kawai dai nabarwa raina cewar yadda ya banzatar dani awajen bacin yaga irin halin da muke ciki,shine dayaga cewar masoyiyarsa zata zata rasa rayuwarta yadawo............saida naji kaina yafara ciwo sannan na hakura,m.card din da zakiyya tabani na ciro daga cikin aljuhun doguwar rigata na kura mashi ido,zanso jin abunda yake ciki amman ba yanzu ba sai tare da yaya malik,cikin jikkata naje nayi mashi kyakkywar ajiya sanan ta nufi bayi,don jikinta duk tsami yake mata. Gyare jikinta tayi tsaf sai kamshi take fitowa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101