Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 8

Chapter 8

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,293 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

mamana." Cikin kulawa tace"haba yar sofyna mekikaci anan kefa kikace yunwa kikeji,anya kuwa bakina b'oye man wani abuba." *wlh saboda ku yau banci abincin rana ba sai la,asar kuyi manage pls,sannan inhar banga comment 70% ba gaskiya zan dakata da typing,don haka na nuna bakwa jin dadinsa.* Mrs Bb Mom muhseen. Lov u all masoyanaπŸ˜˜πŸ˜‰ [9/17, 3:35 PM] Fauziya Madaki: πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* πŸ…ΏοΈ.........6 Runtse idonta tayi ta bud'e tace"Aa mamana,babu abunda nake boye maki kawai dai banjin dadi ne kwata-kwata." Yesmin duk ta koma kalar tausayi don jin halin da yayarta ke ciki. Wayar maman ce tayi kara yesmin ta dauko ta tana cewa"wlh Anty ce ai daman nasan tunda kikace bakije ba wlh saita kira." Mika ma maman wayar tayi tana zama kusada Addarta. Daukar wayar maman tayi tare da sallama. "Mama ina fiyah,wlh ranta sai yayi mugun b'aci yesmin bata gaya mata sakona ba." Shiru maman tayi har saida ta gama sannan tace"sallama ta ma bazaki ansa ba jamila zaki hau yimun sababi,ko nice sofiyyar ne ban sani ba." Cikin tausasa murya tace"Aa mama ba haka bane kiyi hkr." Itama cikin d'an fad'a tace"aikin tambayi dalilin rashin zuwanta bawai kihau yin fad'a ba,." Sake kwantar da murya tayi tace"to mama kiyi hkr don Allah,meyasame ta ina take ban ita." Fiyah na kwance har lokacin kan cinyar mamar idonta lumshe eyelashes dinta sun wani kwanta gwanin sha,awa tunani take ta yadda zata shiga rayuwar *ALFAH* taji waya kan kunnenta maman ta aza mata. Cikin cool voice dinta tace"Anty ina wuni." Daga can ita ma face"lafiya lau fiyah,lafiyarki kuwa naji muryarki tayi sanyi sosai." Gyara kwanciyar ta tayi tace"Anti kiyi hkr wlh nataso banda isassar lafiya,kaina naciwo ga gajiya shiyasa ban biyo ba,amman insha Allah gobe ina nan zuwa." Ajiyar xuciya ta sauke tace"daman muhseen ne yake son kuyi bankwana zai koma spain,yama tafi aman yabar sak'o abaki." Haushi taji ya kamata yadda Antyn ta matsa mata akan wani muhseen,itafa bata ra,ayin wannan guy din mai shegen yangar tsiya kamar mace,ta gode Allah ma daya tafin. "Toba ma saina zo ba kenan." Cikin fad'a tace"ban son iskanci bacin kinji nace maki yabar sak'o,to mezanyi dashi in baki zo kin ansa ba." Dariya tayi k'asa k'asa tace"to zanzo goben insha Allah agaida man uncle da onborn baby." Ta fad'a tana dariya. Tace"marar kunya kawai zakizo ki saman." Tana dariya ta kashe wayar. Antynsu akwai zafi itada yayansu jalal,ga saurin hagula,dan danan zaka bata masu rai amman dan danan zasu sauko,daga mamansu har baban su babu mai tsananin su,suma wajen kakanni suka gado. Itada yesmin kuwa sanyin su har yakusan yawa,amman ita fiyah akwai lokutan da takeda zafi,zafinma sosai amman tana daukar lokaci baka ganta cikin irin wanan yanayin ba. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž Tun da suka shiga cikin gidan Alfah ya zube cikin falon yana wani irin huci na ban tsoro,malik ya rasa gaba d'aya natsuwarsa duk ya gigice yana jin wani tsananin tausayinsa yana cika zuciyarsa,bai wuce abunda ya faru tsayin shekaru ba yake dawo mashi sabo,saboda aduk sanda akai wani abu daya tuno mashi abun,ko yaga wani nashi ko wanda abun ya shafa,to fah wannan halin yake kasancewa cikinsa,koma fiye da haka........tunaninsa ya katse jin sautin kukan sa kallonsa yayi cikin tausayawa jin yadda yake kukan cikin bayyana tsananin kuncin da zuciyarsa take ciki,duk da yana tsoron tun kararsa ahaka cikin wannan yanayin nasa. zuciyarsa takasa hkr ya nufesa shima kwallar cike da idonsa. Durk'usawa yayi gabansa yadafa kafad'arsa yace"kayi hkr Alfah Allah yana sane dakai............cikin wani irin yanayi na zuciya da fushi ya watsa malik gefe muryarsa har lokacin bata fita sosai yace"hkr,hkr fa kace inyi. bazan ba bazan tab'ayin hkr ba malik,antozartani anci mutuncina an goge duk wani kallon kima da mutunci da masoyana kemun,an yayatani ga media........cikin sarewa ya silale k'asa cikin shashshekar kuka kamar ransa zai fita ya cigaba da magana wadda ba sosai kakejin taba muryar ta dishe sosai cikin kuka da tarin kunci yace. "Suka Koran,sun aibatani sun zagan sun wulakantani sun lalata man carria,sun lalata sunana duk inda na shiga k'yamata ake aibatani ake,zagina ake babu maisona........malik babu maisona duniya ta tsaneni duniya na mun kallon fasik'i,wlh malik niba fasik'i bane ban fab'a ba bazan tab'a ba kayarda niba d'an iska bane kamaryadda sukace ko,?kayarda ni mutumen kirkine ko?" Malik kuka yaci karfinsa isowa inda yake yayi ya rungumeshi yana kuka iyakar karfinsa shima ya matseshi kamar zai ballashi tare suke kukan kamar yanzu abubuwan ke faruwa. Cikin kuka malik yace"kai mutumen kirkine,kai ba dan iska bane kai ba fasik'i bane ABDOUL-NASSER kamilin matashine,natsatstse mai addini mai girmama nagaba dashi,burinsa shine ya tallafawa masu karamin karfi,mai biyayya g iyyensa..........yaja numfashi yanajinsa yana ajiyar xuciya bugun zuciyarsa yana raguwa cigaba yayi da cewa"sharrin macene yaja maka duk wannan Alfah,kaddarsrka tazone ta wajenta karka zargi iyayenka abunda suka gani dashi zasuyi anfani.........fincikoshi yayi daga jikinsa idon nan babu kyan gani yatura shi kan kujera kamar ba shine yanzu yayi sanyi ba. "Karkasake mun maganarsu,natsanesu ban sonsu har abadan bazan sosu ba." Malik na hawaye yace"Alfah kagane mana...........bazan tab'a gane wa ba,kafita anan ban son ganin kowa karka sake zuwa inda nake,nagane cewar kaima munafukine baka kaunata nace kafita!!! Yafada cikin ihu da har gagi. Malik na kuka ya fita ya barshi. table din glass dake tsakiyar falon Alfah ya dunga duka har saida ya tarwatse,ya dunga boll da duk wasu kaya dake cikin falon,masu fashewa nayi masu watsewa nayi.hankalin malik inyayi dubu ya tashi kuka yake yaciro wayarsa yana kokarin kiran Daddy,tsotsai yasa wajen sauri wayar ta silale ta fad'i aikuwa fuskar wayar ta fashe,..........cikin haushi da takaici ya zube kasa yana dora hannu saman kai. "Wannan wace irin rayuwace haka,har sai yaushe abubuwa zasuyi sauki,cikin kuka da magiya yake rokonsa,Alfah karka raunata kanka,inbaka son rayuwarka ni inasonta kayiwa girman Allah kadai na." Amman Alfah baijin ma komi malik yake fad'a saida ya hauka ta falon yajiwa kanshi raunika sosai. ya zube yana kuka mai cin Xuciya,yanajin wani irin ciwo cikin zuciyarsa jiyake kamar yacirota ya jefar ko zai daina jin wannan ciwon amman kamar tira mashi ciwon ake frig ya nufa ya dauko kwalaben giyarsa ya cire masu hanci yadunga bulbulawa cikinsa,daya shanye sai ya dauko wata itama ya gama mata aiki,atakaice saida Alfah yasha kwalba biyar,amman baiji koda kadan cikin ciwon daya keji yaragu ba,a haukae ya dauko kwalbar daya shanye giyar ya buga ta da kasa ta fashe,ya dauki b'allin kwalbar ya saita jijiyar hannunsa zai yanke yaga hakan bai mashi ba,ya jefar da kwalbar yafasa wata irin kara yabuga kanshi ga bango sai gashi ya xube kasa babu numfashi. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž Da dadare bayan sun gama cin abincin dare wanda har lokacin fiyah bata daidai taba,gata nan dai kadaran kada han ko baban su saida ya tambaya ko tana lafiya tace kanta ke ciwo amman tasha magani yayi sauki. Bayan ya gama cin tuwonsa yafita waje wurin d'alha da radion sa ga hannu. Hira suke cikin gidan yesmin ce keta ba mama labarin yadda jara barawar su ta gobe zata kasance masu,fiyah dai tayi lamo gefe tana sak'awa tana kwancewa tab'ota mama tayi tai firgigi ta juyo tana kallon maman. "Sofiyya,kallan ninan bazaki iya boye mun

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});