Chapter 5
Chapter 5
d'in sa ga hannu. Murmushi malik yayi yace "thank god,yaushe rabon da naji irin wannan sweet voice d'in naka Alfah,ina maka fatan Allah ya sanyaya zuciyarka ya kuma kawo mani matai makin da zamu taru mudawo dakai cikin rayuwa mai kyau. *sorry jiya banyi update ba in busy ne kuyi hkr.* Mrs bbce Mom muhseenπ [9/17, 3:35 PM] Fauziya Madaki: πππππππ *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* π ΏοΈ.........4 Tun asuba da ta yi salla bata koma ba,kasancewar itakeyin duk ayyukan safe kafin tatafi makaranta,sharar tsakar gida ta farayi sannan ta gyara wajen dabbobi,ta samasu abinci da kajin suma.sannan ta wanke bayinsu ta fiddo wanke-wanke ta share kitchen din,sanwar kalaci ta dora sannan ta fara wanke-wanken,sai lokacin yesmin ta fito daga cikin d'aki tana hamma. Kallonta tayi tana murmushi tace"kasa uwar bacci sai yanxu aka samu damar tashi,to azo ayimun d'auraya." Dariya tayi tana kallon gidan tace"sannu Adda nah,kina kokari fah ni ban sanma baccin ya sace ni ba bayan sallar asuba." Tana d'auraye plet cikin ruwa tace"hada gajiya ke damunki bakya samun hutu sosai,don ma kun samu interval aida abun ya maki yawa." Zama tayi tana yi mata d'aurayar suna hira. Tsakaninsu Babu nisa don ashekaru,duka shekara biyuce ta shiga tsakaninsu,suna matukar son junan su duk abunda ya samu guda kamar suduka yasama,mahaifiyarsu tayi tsaye wajen tarbiyyarsu,don suna girmama yayunsu jamila da jalal,watau babban wansu yana aiki ne a kaduna,bai cika zama ba wata secondary school yake koyarwa. Malam kabir El-ladan shima malamin makaranta ne,amman ya jima dayin retire tun tuni yanzu yana zuwa wani karamin company na hada kujerun amare da gadaje,yana aiki wajen babu laifi yana d'an samun na rufin asirin sa,don kullum ake biyanshi. Ita kuma maman su kiwo take na dabbobi da kaji,tana daukar d'aid'ai tana siyarwa idan bukatar hakan tatashi,kuma ta kafa shagon sayar da kayan masarufi ak'ofar gidan,babu laifi suna ciniki don duk unguwar babu shago sai nasu,don dole masu kudin unguwar suke siyayya wajen,don inkana son abu dole saika je bakin titi.,ganin wiyar fitar yasa suka hkr suna siye awajensu,don bayarda suka iya,don basu son duk abunda zai hadasu da wannan kaskantaccen talakan,cewarsu kenan. Kafin mamansu ta fito har fiyah ta dama koko,ta dora juluf din taliyar hausa da zasu had'a da ita.......kafin karfe takwas har tagama komi tayi wanka ta shirya,sai albarka maman take saka masu baban daman tun shidda yake fita,sai goma yadawo ya karya sanan ya koma sai kuma dare don can yake cin narana. Yesmin ta fiddo wankinsu nata dana Addar ta dana maman,tana yi don yau bazata ko ina ba kasancewar weac da suke amman sun samu hutun kwana biyu. Fiyah ce ta fito sanye da doguwar rigar atamfa purple and pink sai lemon green,tayi masifar daukarta duk da babu kwalliya fuskar sosai,hakan bai hana tsananin kyanta bayyana ba,purple din hijab tasa iyakar guiwa mai hannu,sai jikarta itama purple din da takalmata,fiyah badai daukar wankaba ta iya had'a matching color,bata yarda tayi hadin gambiza,kuma antyn ta jamila ta koyar da ita salon daukar wanka.........ruwa tasha tana tambayar maman su karfe nawa tace mata , "Kina da sauran lokaci ki natsu kigama." Tana goge takalminta tace"mama jiya ban samu morning lecture ba yadda ya kamata,yau bazan so haka ba." Takalmin ta sa mamar tana mik'o mata dari biyar tace, "Gashinan Dari uku yabaki naga bazata isheki ba yasa nace yesmin ta anso maki dari biyu wajen dalha kikara." Rungume maman tayi tana murmushi"nagode mamana Allah ya barmana ke." Ta sun baceta ta fice tana ma yesmin by by. Sauri sauri haka ta fita cikin estate din zuwa bakin titi ta tari taxi. ππππππ Tun safe malik ya fita zuwa company don yana aiki da company Alfah,mai suna *FATION&DESIGNER'S BANGLES COMPANY* nasa ne na kansa,suna siyarda sumfarin yan kunne yan hannu,sark'a da links na maza,agoguna new moden design ba karamin kudi suke samu ba,daga kasashe ake zuwa wajensu siyen d'ai d'ai ko sari,babu kasar da Alfah baya zuwa shida malik akan wannan kasuwancin,gefe guda kuma ga shopping mall d'insa duk malik ke kulawa dasu,bakamar yanzu da abubuwa suka rikice komi yake neman tsayawa ya lalace,dole malik ya tashi tsaye don ganin basuyi asara ba kuma basu rasa customers ba,dafarko cewa yayi yabar aikin bazai sake zuwa ba,saida malik yatusasa gaba yana kuka da ban baki sannan ya amunce yake yin aikin kan computer,duk abunda zaiyi acan office yana yinsa ga computer,saidai guiding din ma,akaitan da ya saka shakikansa dake cikin company suke mashi CID,kuma yana lura da komi ta computer shima,don kwanakin baya saida yakori wasu ma,aikata dasuka so sujawo masu matsala. haka zalika malik tsaye yake akan dukiyar abokinsa safe rana dare ,kuma duk wata yana fidda albashin ma,aikatan su aba kowa hakkinsa. don ma kayan yanzu sunyi ramai ramai,suna bukatar sabbin kaya amman yayi-yayi da Alfah su shirya sutai paris da sauran kasashen dasuke zuwa saro kaya masu inganci,yace bazaije ba inkuma ya matsa mashi wlh saida company zai ya kyautar kudin,mafarin ya kyakesa kenan. Kwance yake wajen swimming yana shan iska,ga table dinsa nan kwalaben win d'insa wajen uku,ya shanye biyu saura guda itama ya sha rabi. Ko ka dan giya bata bugar dashi,irin yadda take bugar da wasu sukoma kamar mahaukata,zaiji shi yana layi amman daya kwanta yayi bacci zai wartsake,amman idan akai kuskuren tunkarar sa cikin wannan condition din tofa akwai damuwa,don shikanshi baisan 6annar da zai aikata wa kowaye ba,hakan da malik ya lura yasa idan yana cikin mayensa baya kulasa.fita yake yabar mashi gidan har sai ya tabbatar ya lafah sai yadawo. Malik ne ya iso wajen yana rik'e da computer akwai wasu bayanai da yake son nuna mashi,na email,don sakonnine na abokan kasuwancinsu suka turo suna bukatar zuwa cikin satinan idan ya anshi gaiyyatar, zasuyi wani ciniki idan yana da lokaci. Idonsa arufe yake yad'ora d'aya kan d'aya,girgiza kai malik yayi zai juya don yasan bazai bashi hadin kai suyi magana ba inhar yanancikin wannan halin. Jiyai yace mashi"kafasa abunda kazo yine" Ajiyar zuciya yasauke yana dawowa ya zauna,laptop d'in ya tura mashi gabanshi yana cewa"bak'i garemu suna neman iznin zuwa don suna son siyen kaya,gashi kayan babu masu kyau sosai duk an zab'e shiyasa nace maka yadace kaban dama ni naje idan kai bazaka ba." Tura mashi system din yayi yana cewa"katura masu acceptance latter,zuwa opper week sai suzo kafinan har kaje kadawo." Dadi yaji koba komi yau ya sauraresa duk da yana cikin halin maye,mikewa yayi zaibar wajen wayarsa tayi kara,ya duba yaga ba suna dauka yayi yana sallama. "Wa'alaiku mussalam,da malik nake magana." Malik yace"yes i'm malik muazzam." "OK Dr ne don Allah katuro mun address din inda zan sameka." Kallon Alfah yayi daya kai cup din win dinsa bakinsa yana sha cikin kwanciyar hankali,amman fa kokadan hakan bai nuna kan fuskarsa ba,malik yace"ok dr bari na turo maka ina gida ban kaiga fita ba." Text ya tura mai sunan unguwar da kuma stress dinsu da no. Gidan nasu. Wucewa yayi cikin gidan don cigaba da aikinsa. ******** "Yallabai gashi yaturo,amman don Girman Allah yallabai karka saka adaure wannan bawan Allahn,wallahi nagaya maka baicikin natsuwarsa hakan tafaru,kuma naba Rafeea hkr cewar baiyyi don yana sane bah." Cikin fushi Alhaji kwangila yace"karka raina man wayau Dr fahad,ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101