Chapter 52
Chapter 52
bata san zuwansa da fitarsa ba tana can tana rokama Abdoul samun sauki,tayi salla takai raka,a goma data sallame zata tada wata saida taji kafarta tagaji ta zauna ta rarumo qurani tana karantawa,har bacci ya saceta. Yana xuwa ya ba dr maganin yazauna yana jiran karin bayani,sun dade ahaka dashi yana dube dube da yan rubuce rubucensu na likitoci. Sannan ya tashi zai fita malik yasha gabansa. "Ina zaka bakaimun bayanin komi ba,kagaya ma maganin miye." "Janje pharmacy ne" "Aa ba wani inda zaka,wai dr kodai Abdoul ya rasune kuke boyemun" Tausayin malik din ya kamashi yace"wallahi da ranshi inson saina gama bincikena sainaji ddin yimaka bayani yadda zaka gane" Sakinsa malik yayi yana koma wa ya zauna kiran dadyne yashigo wayarsa,dauka yayi jikinsa amace "malik lafiya dai nazo gidanku na samu zakiyya take gaya mun halin da ake ciki,kuna wane asibitine oh ya Allah kakawo ma wannan yaron dauki" Hawaye suka silalowa malik yace "A.J.S.K hospital dake round din Ni,imah hotel." "Oky ganinan zuwa karka damu Allah yana sane da halin dayake ciki." Dr yaje ya gama duk abunda zaiyyi sun tattauna da likitocin da suke duba Abdoul din tare,sun gano cewar giyar da Abdoul yasha ce baya tayi mashi wannan illar,kuma shi yasan haka shiyasa yake shan magani,da alama ma yagana da wani likita babba,don duk garin wannan maganin babushi irin na wajene da ake shigowa dasu. Amman akwai allura guda da za,a iya mashi ya samu releif sannan in ya tashi sai yaci abinci yasha magninsa,zai samu sauki.amman duk randa irin haka ta sake faruwa ba makawa sai anma Alfah opretion. Sunyi ma dady da Malik wannan bayanin saboda tashin hankali dadyn kanshi saida yayi hawaye. Anmashi allurar sun saka mashi drip ya samu karfin jiki,sannan suka mashi Allurar bacci. Mafarin kenan ma dady da malim suka samu natsuwa,har suka tattauna maganar dayake shirin idan dare yayi yaje ya sanar dashi cigaban da aka samu. Amman yanxu sun bari gobe idan fiyah tazo sai suyanke abunyi. Yesmin da fiyah suke cin tuwo suna fira,Amman hankalin fiyah baya kan firar ansata kurin take badan tana son firar ba,jitake gabaki daya bata jin dadin ranta.tarasa abunda yake damunta tunda suka dawo gida,gabanta kuma yake ta yawan faduwa ta rasa gane kanta. Gajiya tai ta jiya lomar hannunta tatashi taje ta wanke hannu. "Safiyyah mekikaci anan,banson wasa da yunwa zauna ku idasa cinyeshi." Inji mama. Hawaye suka balle mata tana cewa"wallahi mama na koshi,idan nacigaba da ci amai xan kikyaleni" Sototo mamar da yesmin suke kallonta,"to miye na kuka anan daga magana sai kuka,ban skn sakarci fa ke baki girma rayuwarki haba mana saikace yar shekara goma." Gefe jata ta zauna tana cigaba da kukanta ita harga Allah wani kunci take ciki,tarasa dalili batasan meke damun xuciyarta ba. "Tashi anan tunda ba zaki bar kukan ba" Sake barewa tai da wani kukan tama cewa"to wai mama banda lafiya fa,ni bansan meke damuna ba zuciyata ta cunkushe ko.........taduke tana kukan. Shiru mamar tai tana kallonta saita sassauta fadan tace"zo nan to,zo kigaya mun mekikeji" Matsawa tai kusada mamar ta dora kanta bisa cinyeta tana shashshekar kuka. "Gaya mun yadda zan fahimta." Cike da shagwaba tace"gabana yake faduwa sannan ban jin dadin jikina, yayi mun sanyi xuciyata ta cunkushe kwata kwata abincin baya wucewa wani abu ya tsaya mun ga makoshi,kuma ban san komiye ba mama" Yesmin me zatai banda dariya ita wlh bata iya wannan shagwabar da Addarta keyi,haba ai ta girma amman ita bata jin komi. Harararta mama tai ta ke cema safiyyah. "Safiyya kina boye mun abu cikin ranki,halan kin fara soyayya ne ban sani ba" Zunbur tatashi zaune tana murtsike ido tana kallon mamar. "Eh haka nake nufi,saboda wannan yanayin dakike lissafi yayi kama da haka wata kila wanda kikeson ne yake cikin wani yanayi shiyasa jikinki yake baki,don haka sanar dani wanenen" *ANZO WAJEN*🤭 Don't share it plssss i beg. [9/17, 3:42 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️.........36 Duk suna zaune baban shima ya jingina da filo ya gama cin abinci,suna dan hira da juna har uncle yahya yazo da Anty jamila,basu jima da tafita ba ma. Bude kofar akai aka shigo duk suka juya don ganin ko su waye,zaro idonta Safiyya tayi tana zubasu akansu,meya kawo su nan na shiga ukuna ni safiyyah. Gaida su mama sukai sanan sukayi ma baba ya jiki da adduar fatan samun sauki,kallonsu nake ta gefen ido ban so wani cikinsu ya anbaci sunana. Mama "tace samari daga ina bamu ganeku ba" Malik yayi murmushi yana shafa kanshi yace"mama daga wajen duba Abbi muke shine yace mushigo nan ma muga baban su fiyah shima abun ya shafeshi,Allah ya kyauta gaba ya rufa asiri." Jinjina kai mama tai tace "Ameen mun gode sosai,Allah yasaka da alkairi" Yace "Ameen bari mutai Allah yakara afuwa." Yana kallon fiyah suka juya suka fita,zakiyya na bin bayan sa "Yaya malik injin tsoron yan gidanmu su ganni nan wajen komi zai iya faruwa wlh,zasu cigaba da bibiyata har sugane inda nake sukasheni,wanan abun daya samu Abbi wlh shine shirin da su umma suke shiryawa,kuma nadaukeshi cikin m.card dinan yanzu idan kace mashi umma ce tayi wannan abun wlh yaya malik bazai taba yarda ba,shiyasa nakeson kakunna ma Dadday yaji da kunnensa,sannan shiyasan yadda zaije yi da Abbin har yasan komi,don haka kamai dani gida akwai hadari zamana anan." Ajiyar xuciya ya sauke yace"hakane zakiyya,tunda kinga ma bai saurareni ba alamun dai har yau yana kan bakanshi." "Hakane yana kan bakanshi anma cikin xuciyarsa yana jin wani feeling din wani abu,nayi imanin Abbi yana kewar yaya Abdoul,yakasa yardar ma kanshi abunda yake tunani,saboda asirin dake cinsa umma bata bar Abbi haka ba,wlh wajen boka zata kai sunan sa aimata aiki kanshi.kasan yadda Abbi yake da zafin rai da bin kwakwakwafi wlh da tuni yagano ta,amman saboda abunda tayi mashi baya jin maganar kowa sai tata,baida wasu y'ay'a dasuka wuce su zuwairat,sune yake jidasu ya mance da mami ya manta da ni,ima to balle wani Abdoul." Numfashi ya fesar yana cewa"zanje na ga daddyn da daddare idan Allah ya kaimu,komi kenan zuwa gobe fiyah zata fito exams saimu hadu can gidan dadyn,yanzu mukoma gida" Fita sukai daga asibitin suna shiga mota motar yan gidan ta tsaya,umma ce da dasu haulat da Amina.sai zuwairat din da khadija suduka dai yan dakin,sai mamman shine ya kawosu.fuskarsu babu alamun jimami ko tashin hankali,illa khadija daketa kuka haik'an har suka shige suna binsu da kallo,sannan malik ya tada motar ya fita daga cikin asibitin. Tunda suka fita gidan hanklinsa baya kwance ya kasa zama koda na minty gudane,duk ya firgice ya fita natsuwarsa. Duk yadda yaso cire dauwar abun ya kasa,wani irin kewa da tausayin Abbin nasa yakeji,ga kuma tausayin fiyah da ya gama kewaye gabaki daya jikinsa da xuciyarsa,kota wane hali yanxu?koya jikin baban nata Allah yasa bai tsanata ba,Allah yasa bata kuka duk jikinsa ya rikice zaman dirshen yayi kasa falon yana dafe dakansa,da zai iya zuwa da yaje yagansu kozai samu sukuni,tunda ya baro gidansu yauce rana ta farko dayakeji. Tsananin son ganin mahaifiyarsa da mahaifinsa,Allah sarki mami koya takeJi koya takejin kewarshi,wane irin kunci take ciki.jiyai wasu zafafan kwalla sun xubo
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101