Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 10

Chapter 10

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,317 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

issue nida Kai don zai anfanemu." Shiru yayi yana nazari kafin yayi murmushi yace"about what." Tace"ur friend or brother." Ajiyar xuciya yayi yana waigen bayansa sannan ya juyo yace"ur welcome come in." Ya bata hanya alamun ta shigo kallonsa take cike DA tsoro tace"inajin tsoronsa ya rik'e fuskata zai iya mun wani abu." Rufe kofar yayi yace"bai tashi ba ma,har mun gama maganarmu karki damu,muje." Yashiga gaba ya rufa mashi baya tana adduar ubangiji ya taimaketa akan niyyarta,ya kareta daga sharrinsa Allah yaga zuciyarta abun alkairi take niyyaryi. FTN ZAKUYI MUN UZIRI SABODA HIDIMAR DAKE KAINA WLH DAKER NAYI MAKU WANNAN,INSHA ALLAH GOBE ZAN MAKU LAST PAGE NA ABIN CIKIN RUHINA,NAGA SAKKONNIKU DA ADDUARKU AKAN BABYN DA MUKA SAMU NGD SOSAI GODIYATA BATA DA IYAKA ALLAH YABARMU TARE. Mrs bb ce Mom muhseen. [9/17, 3:35 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️..........8 Kallon gidan take cike da sha,awa shuke shuke ne masu ban sha,awa take kallo dake can cikin guiden. Yana gaba tana biye dashi baya har zuwa inda wata rumfa take ta cicci,irin dai rumfunan nan da akeyi na shak'atawa.kujerune masu kyau wajen,yaja mata daya ta zauna,sannan yace"Ina zuwa plz." Hanya ya dauka yashiga cikin gidan nasu,don inda ya sauke tan cikin compound din gidan ne. Bai Jima ba yadawo yana rik'e da Dan tire na silver mai shegen kyau. Ya ajiye gabansu ya zuba mata ruwan Lipton cikin wani d'an cup Mai daukar ido,ya tura Mata wani had'ed'den cake yace"bismillah." Murmushi tayi tace"am OK banajin yunwa." Rungume hannu yayi ga kirji yace"bakiso mu yi magana kenan." Rausayar da Kai tayi tace"yi hkr zansha." Ta dauki cup din ta d'an kurb'a ta ci cake d'in kadan shima sannan tace"kamar yadda kaji sunana haka yake,zuciyata ta cika da tsananin tausayinsa bansan dalili ba,amman abunda na sani shine inason taimakonsa,yadda abunda ya faru station hakan ya nuna man Abokinka yana cikin tsananin bukatar mataimaki,duk Wanda zaigansa sai ya gane cewa yana cikin tsananin damuwa da kuncin.malik da zuciya guda nazo wajenka don Kaine zamu had'u mu fiddosa daga cikin duhun da yashiga,akoda yaushe fuskarsa babu walwala babu rahma,duk da ganina dashi bai wuce uku ba Amman na lura da hakan.ya kake ganin za,ai,don tun jiya dana koma gida ban samu natsuwa ba saida na samu wasu bayanai wajen mahaifiyata." Shiru malik yayi yana saurarenta wani dadi yakeji jin irin abunda tazo dashi,hakika hakan yayi matukar yimashi wannan wata dama ce tazo mashi don haka bazai yi sanya ba,jin kalaminta na karshe yasa ya nisa yace"me mahaifiyar taki ta sanar dake." Sauke ajiyar zuciya tayi tace"nayi Mata tambaya ne akan abokin naka." Sake jefo Mata wata tambayar yayi yace"mekika ce Mata kenan." Murmushi tayi tace"nace mata ne Abokin ka yana mun kama da yan gidan Alh muazam shine take sanar da cewa ai Karon gidanne shine babba,naso na sake samun wasu bayanan Amman tace baza,aji mutuwar sarki bakinta ba." Jinjina Kai yayi yatashi daga kwanciyar dayai cikin kujerar yana gyaran murya yace"naji dadin maganarki sofiyya,ko dai ince fiyah kinfi jin dadinsa." Dariya tayi tace"no i like inji ankirani da full name dina." Smile yayi ya cigaba da cewa"tabbas kamar kinsan neman wacce zata taimakeni nake,don kuwa lamarin Alfah kullum sake hauhawa yake,tsawon shekara biyar da wata biyar kenan.hakika Na yarda dake sofiyyah,kuma insha Allah Allah zai cika mana burin mu,sannan kamar yadda kikaji cewar Alfah dan gidan Alh Muazzam ne haka maganar take,dan sane na cikinsa,Ku ma shine first born agidan,haka zalika shine kadai namiji sai karamin kanensa.mahaifiyarsa itace Mata tabiyu agidan Alh muazzam.labarin rayuwar Alfah labarine Mai tsawo fiyah,don cikin kwana d'aya bazan iya gama maki shiba,Amman tunda wanna Karon farkone na had'uwarmu insha Allah next inmun had'u Zan Fara warware maki labarin *ABDOUL-NASSER ALFAH.*." Shiru tayi tana jinsa kafin tace"shikenan malik,xanjiraka akoda wane lokaci kabukaci gani na namaka alkawarin zuwa,Amman banda waya kaban no d'inka Zan nemeka idan nakoma gida,yanzu makaranta zanje inada darasi." Murmushi yayi yace"babbar budurwa like u kice bakida phone har kuma kinshiga jamia,gaskiya baidace ba to yanzu ina Zan rubuta maki no d'in tawa." Itama kyakkyawan murmushi tayi tace"karanto mun zakai Zan iya rik'ewa." Tafi yayi yana mik'ewa yace"good fiyah,gaskiya dagani kina da k'ok'ari a school." Itama dariyar take sun jera suna tafiya zuwa k'ofar fita. Tace"aa kawai dagiya ce irin tamu ta ma rasa galihu,kasan irinmu kobamuda kokari tofa zamu dage don ganin mun fita kunyar iyaye mu." Murmushi yayi yace"kin fad'a ne don inyarda ko?" Tad'aga Kai yace"to ban yarda ba." Dariya tayi itama har zuwa sanda suka k'arasa bakin k'ofar yafara karanta Mata no dinhar karshe,yana gama fad'a ta maimaito masa itama exactly yadda ya karanto mata. Alamar jinjina yayi Mata da hannu yace"good,dan banyi wanka ba dana saukeki,Amman duk da haka bari ga driver can saiya ya kaiki." Tace"aa malik wlh ngd,Zan idasa da kaina sai munyi waya." Sukai bankwana ta tari taxi ta wuce makaranta. Lectures sukai yau masu zafi,don semester tazo karewa shiyasa KO wane malami soyake yayi covering Kan lokacin exam yayi don har sunfara test ma. Sun had'u da feea cap wajen cin abinci take cema ta. "Fiyah ashe guy d'inan bakaramin k'usa bane aharinnan,kinsan kowaye babansa kuwa." Fiyah saita nuna kamar bata sani ba cikin mamaki da al,ajabi tace"Kai haba,bani insha." Tace"kinsan Alh muazzam canji,na cikin estate dinmu,to wlh shine ya haifesa wani babban laifi ya aikata ma shi ya korai tsawon shekara da shekaru kenan,nayi nayi da momi aman tace baruwanta wlh." Jinjina kai kurin fiyah keyi tace"lallai banyi mamaki ba,saboda tun farko naga muguwar kamarsa da y'angidan.Allah ya kyauta gaba ya sasatanshi da iyayensa." Feea tayi tagumi tace"wlh yaban tausayi jiya,tsoro naji ai karya shak'oni ya dunga jibga karshe ya kasheni abanza.don naga jiyake da karfi kamar doki." Dariya fiyah tayi tace"ba take yake ba lokacin ai." Feea tace"wlh kuma guy din ya gama had'uwa ban tab'a ganin ruwan kyau ga namijiba irin nashi Zan so in samu saurayi kamarsa." Dariya fiyah tayi tana kallonta tace"kozaki shiga daga ciki naimaki hanya." Zaro ido feea tayi tana rufe baki tace"rufaman asiri wlh ko k'ashina bazai bari ajikina ba,keee wannan guy d'in banga fitsararrar dazata tunkarai da maganar soba,aikoba so wannan ixxarsa ma da kwarjininsa sun sata rugawa,balle yadda naga yana da bakar zuciya." Dariya kurin takeyiwa feea ganin duk ta rud'e lokaci guda alamun dai wannan Marin bata manta dashi ba. Karfe d'aya da kwata tafito daga cikin makarantar,feea tace tazo suwuce tace ai bagida tayi ba,zata dawo karfe hud'u suna da test. Bata sha wuyar samun abun hawa ba tawuce gidan Anti jamila,don yau idan bata jeba tashiga ukunta wajenta,takakkiya zatayo Mata har gida. Babu laifi mijinta yana dashi,don babban gidane Mai plat biyu shiga tayi tana doka sallama,Mai aikinta ce take ta ansawa,shiga tayi cikin falon tana kallonsa an sake mashi kujeru da TV plasma,ansaka wata kantamemiya ga sabon canis kafet Mai shegen laushi,andai gyara falon kamar na sabuwar amarya,bama falonba ta lura gyaran duka gidanne. Magana tajiyo cikin bedroom d'in kamar ita da wata ne, kasa kunne tayi tajiyo muryar wata tana cewa"wlh jamila maganin nan shayanzu magani yanzu,kinsan da kanwata tayi anfani dashi,saigata da kanta tana nemana ruwa ajallo,dakau kamar bazata siyaba,kinga wannan sunan sa

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});