Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 24

Chapter 24

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,278 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

muazzam na shawo kansa zuwa anjima ko gobe za asakesa.ashe yar hatsaniya ce tahad'asu,shi yaya yazo fita daga unguwar shikuma malam yazo shigowa shida mai taxi,sai mai taxi din ya banki motar yaya,to daman mai neman kukane aka jefa da kashin awaki nanfa yaringa yiwa malam rashin kirki har malam shima ya gaza hkr yashiga rama wa shine fa ya kira yan sanda suka tai dashi.....aman komi ya warware malam yana nan dawowa insha Allah,yanzu can zan nufa. Godiya mama tayi tare saka masa albarka yace"haba ba komi ai malam namune sai inda karfinmmu yakare,Allah ya kiyaye gaba ga wannan asaima yara wani abu,ya jiye mata kudin da yaba fiyah bata ansa ba. Har mota yaya jalal ya raka shi har yake tambayar dama yana nan,yace ai yazo hutune yana kaduna yana aiki....sundan tattauna sannan ya wuce gidansa ake cikin estate din. Fitowa nai na samu su mama suna yabonsa don sunce tun zuwan su unguwar shine na farkon daya fara masu mutunci,bacin shi babu mai kallonsu da kima. Anan mama take basu labarin abunda yafaru tsawon shekarunan dayasa Alh muazzam basa shiri shida malam kabir. "Abun ya farune lokacin duk watan mu guda da aure nida mahaifinku,sai babansu ya rasu kasancewar da abuja bata kai haka ba don nan wurin idan kun ganshi shekarun baya zakuce wani sansanine. Gidajen ake wajen basu fi bakwai ba,kuma ba wasu gidaje ne na azo agani ba,mahaifinku shikadai ne ga mahaifiyarsa sai yan uba su uku duk maza,Allah yayiwa mahaifinsa arziki alokacin daidai misali,kuma yabar kadara mai yawa yabar gidaje biyu yabar gidan gona daya da filaye.wannan gidan yana daya daga cikin filin mahaifinsa,kuma shikadaine mahaifinku ya samu sauran du yan uwansa sunyi sama da fad'i da dukiyar,kasanewar gidan haya muke lokacin kuma samun kudin hayar yana wahala,sai malam ya yanke hukuncin zowa nan ya gina mucigaba da xama. Kwatsam daya fara zuwa da yan aiki wurin sai sukaci karo da Alh muazzam,lokacin ana mashi nashi sabon ginin dake amman ba wannan dayake ciki ba,sunda ga can baya na hayane yanzu. Kamar gaske suka fara gaisawa da malam,har wataran idan yazo aiki yakance yazo suci abinci ahaka har sukadan saba,rannan suna hira yace masa ni kuwa malam wata shawara nazo da ita,inason filin nan naka tun randa na ganka anfara aikin nan naji sha,awar wajen ta zomun inson yin wani gini awajen,kasiyar mun nikuma konawa kaimashi kudi za siya.lokacima baikai wanan matakin ba dayake kai. Kaitsaye babanku yace bayarda ba shibadan yasiyar ya mallaka ba,don haka yayi hkr shi ginawa zai yazauna,shine abu guda daya dayake tunawa da mahaifinsa don haka yayi hrk. Wannan magana ta b'atawa muazzam rai ainun baitanka mashi ba daga ranar ya canza wa babanku,bai mashi magana duk yasa mutanen unguwar suka tsanesa,wai shiba kowan kowa ba amman yazo unguwar masu hannu da shuni zaiyyi wani tsugunnennen gida,aikuwa zaka zama shaniyar ware don babu maiyin hud'd'a dakai kana fak'iri.Alh muazzam yake sanar da babanku haka alokacin saida sukai rigima saida babanku yayi wata uku daure agidan yari,sannan aka sakoshi. Sadda zai dawo yasamu an rushe mashi ginin daya fara tas sai filin wajen........munshiga tshin hankali ba karami ba,karshe ya shigar da kararsa kasancewar yana da lawyer kuma Allah ya tsaya mashi sai alkali ya ansar mashi hakkinsa,cewa Alh muazzam saiya biya tarar dubu dari takwas ga babanku.amman wlh har yau har gobe bai bashi ba,ba kuma don baidashi ba aa k'etace don yaga yadda zaiyyi yayi wani ginin,babanku bai sake bi takanshi ba tunda yasamu anyi masu tsakani,ya cigaba da hidimar gininsa yasha bak'ar wuya kafin ya yi gidan nan,duk yan kudadensa dayake samu na albashi nan yake zuba su mahaifiyarsa tana taimakonsa daga can wani kyauye dake jahar katsina waishi dutsi,bayan mutuwar mijinta ta koma wajen danginta.........cikin ikon Allah gida ya kammala don har na haifi Abdouljalal lokacin ina wankansa muka dawo nan unguwar,munsha wulakanci babu mai kulamu kowa kallon kaskanci yake mana,ahankali kuma unguwar tafara cika suna gidaje na nuna ma sa,a gasunan gidajen kamar baza mutu ba......ahaka mukaita rayuwa Alh muazzam kullum cikkn neman rigima da mahaifinku yake,shikuma yaki biyewa kunji dalilin wannan gaba nan unguwar duk sunbi bayansa basa mutuntamu.matar Alh kwangila ce kawai hajiya Asiya take huddar arxiki dani shima aboye mijinta baisani ba har gobe,saifa wannan maigidan da yazo daga katsina babu laifi suna gaisawa da malam kuma matarsa tana shigowa don ma basu fiye zama garin sosai ba zuwa suke sutai. To saifa kanensa Alh matawalle daya zo yanzu don shi sunfi ma shiri da babanku sosai da sosai" Yanzu shekara nawa babu wata fitina tsakaninsu sai wannan karon ashe bai manta ba ya aikata mashi haka,don haka basai na ja kunnenku ba babuku babu hudda da yaransa,kai koda wasa karnaji labarin ganinku tare dasu balle ace kun shiga gidan. Gashinan dayake Allah ba azzalumin sarki bane d'an cikinsa yayi zina da matarsa uwar gidansa,sannan yayi lalata da agolarta,wannan kadai ya ishesa ishara." Kirjin fiyah yaba da ras jin kalamin mama na karshe,dagowa tai tana kallonta maganar batai mata dadi ba har cikin k'ok'on ranta bataji dadin yadda ta fadi magana marar dadi akan Alfah ba,bacin ba haka abun yake ba. Kasa jurewa tayi tace"mama bafa haka akai ba sharrine aka masa." Duk kallonta suke cike da mamakin maganarta ba kamar yaya jalal kamar ya kai mata duka yace"don ubanki ke ina kika sansa ma da kike karesa." B'ata fuska tayi tace"nifa yaya ba karesa nai ba,kawai dai abunda naji ana fada kenan." Mama cikin fad'a tace"koma dai miye bbu ruwanki dasu miye naki inma gaskene inma ba gaske bae ba,kifita idona akan wannan maganar kuna iya tashi na gama magana." Ranar da maganar nan fiyah ta kwana kamar tayi kuka har cikin ranta bataji dadin maganar ba,kuma wannan matsalar ba zata sata ta fasa abunda tayi niyya ba,insha Allah sai inda karfinta yakare akan Alfah sai mutane sun dawo tausaya masa suna yabonsa,badai tsinuwa ba saboda tausayinsa har kuka tayi ranar daker bacci ya sace ta. Tana mamakin rashin zuwan feea kila mominsu bata barta ba,sun had'u school gobe taji maganar me take son fada mata. 💞💞💞💞💞💞💞💞 Alfah haduwar sa da fiyah ta zame masa damuwa,don babu wanda yafada masa magana datayi mugun tsaya masa kamar ta tun bayan barinsa gidansu,ya kwana ya yini da bakinciki shiyasa dayaje company yayi tijararsa yadda yakeso kuma ya kori duk wanda yakama da laifi,haka store dinsa duk abunda yaga ba daidai ba yi yake kamar zai cinye ka d'anye,kan yadawo gida saida ya kori mutun uku ba kuma maganar dawowa. Allah Allah yake yadawo yasameta don yaci burin muddin suka sake haduwa saiya zubar mata da hakora,daga lokacin zata san waye shi bata san shi rayuwarsa yanzu da yaga mace kusada shi gara ya kwana baici komi ba. (😂yo Abdoul ai cikin ka kaima wa nidai in na cika tunbina ai lfy lau lol🤭) Washe gari tun takwas saiga feea ta biyowa fiyah,itace ma taringa taya fiya aikinta da takeyi,tana mamakin feea yarinyar da agidansu banda taci ta kwanta bata san komi ba,saigashi itace dayin shara harda yi mata d'aurayar wanke wanke. Yau tea sukasha da indomi har da kwai sai soyayyen dankalin hausa......sosai feea taci kalacin don ita ata ma tab'acin dankalin hausa ba,su mama nata mata dariya yesmin yau ake exam din

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});