Chapter 77
Chapter 77
aka yaya muhseen ne to kuma naga maganar ta wuce still bakibar damu ba,kodai na gaya ma mama" "Karkifara kuskuren gaya mata don bata wa zamuyi" Cikin damuwa tace"amman Adda ni kina kokarin fitar dani cikin tawa damuwar taya kikeson zan jure ganin ki ahaka,kigaya mun ko shawara saina baki" "Yesmin idan lokacin sanin yayi zan gaya maki amman kicigaba da man Addua Allah ya zabamun abunda yake alkairi ga rayuwata." "To Adda insha Allah,amman kema ki dage kiyi tayi sannan ki rage saka damuwa bakiga yadda kika rame ba" "Zan rage yesmin karki damu" Tafita don kiran da mama ke mata,kalon wayarta take kamar xata ganshi aciki,wata xuciyar ce ta raya mata kila bazai rasa wannan sabon layin nata ba,don shine yayi mata register kila yayi saving no din.wannan yasata jin wani sanyi har cikin ranta,ta rarumo wayar da sauri amman saita rasa wace no din zata kira,idan tayi nazari xata iya tuno no din daya kirata atsohuwar wayarta amman daker idan daidai zata rubuta,haka ta fara sakawa sa bismillah tana adduar Allah yasa itace. Hannunta har karkarwa yake idonta cike da kwalla,bata san girman soyayyarsa acikin ranta ba amman koma ya take tana masifar azabtar da xuciya da gangar jiki. Kamar wasa taji tana ringing,wata zazzafar ajiyat xuciya taja harda lumshe ido. Yana dakin dayake aikin sa wani dakine na musamman da yake zama yana rage ayukansa akan computer,yana rubuce rubucensa fa takaddu.suna tare da malik ma alokacin yana nashi aikin shima,yace"yallabai wayarka fa tana neman agaji" Girgiza kai yayi yana saka biro ga bakinsa idonsa ga computer yace"bana jin zan iya waya aikina nake" "Idan someone special ne fah" Murmushi yayi yana kallon kofar shigowa don ya saka zakiyya ta hado mashi naman,da madarar daya shigo dasu ta kawoma malik nashi taje ta dauko na Abdoul din.daidai shigowarta yace"gata nan ai kaga kuwa duk wanda zai kira na musanman bayanta yake" Mamaki ya kashe malik baidaice komi amman yasan tabbas akwai abunda ya faru tsakaninsa da safiyya,kuma zaiso yaji koma miye. Jawo table tayi tana dora komi asama fuskarta kadaran kadahan,yana dan murmushi yace"bakiji ba hajiyata" Jiyowa tai tana kallonsa yadaga girarsa yace"eh ban gama dake ba pls sit here" Yana jawo dayar kujerar dake gefensa ya nuna mata,kallon malik tayi asace yayi kamar bai gansu ba,tadan jima kafin ta zauna.malik hakanan yaji abun bai mashi ba,ransa baimai dadi ba amman zaisan mezai. Tashi yayi da tashi system din yana ficewa. Rubda ciki tayi tana kuka mai sosa rai,hakika so masifa ne idan bakai dace da wanda kake son ba,tabbas kalar tata soyayyar idan banda wahala da ciwon xuciya babu abunda take haifarwa............amman tana so tasan dalilin yin fushinsa don kurin tace tana bata sonsa,bata ra,ayin auren kalarsa.duk da kalamanta sunyi tsauri tayine don ta gano ko yanajin makamancin halin da takejin kanta akanshi,ashe kwaba tayi bata sani ba.........hakika dole xai fushi saboda kalamanta amman ai yayi mata uxiri,tana mace ba kimarta bace furta tana son sa,hakan bai dace da ita ba. "Bayan duk abunda yafaru zakiyya na dauki zafi dake sosai,kuma har yau ban daina ganin laifinki ba.may be idan naji hujjarki zuciyata zata iya sassautowa,amman aduk sanda zan kalleki wannan bakar ranar nake tunowa" Hawayenta ta share tana kallonsa kamar xara hadiyesa don tsananin kauna. "Yaya Abdoul ka fahimceni wlh Allah ne shedata banda zabi banda wata mafita daya wuce bin bayan umma da sunan amuncewa,saboda wannan hanyarce kurin zan iya taimaka maka.ta cigaba da bashi labarin duk abunda tai har kawo kan abunda yafaru da ita da zamansu da fiyah komi ta sanar dashi ataiaice,wani malolon tausayinsu ne su biyun wata kaunar yarinyar ta sake dabaibaye xuciyarsa,yasan tabbas kaurace matan dayai tana cikin wani hali,amman shima yana cikin halin da yadace amashi uxiri. "Shikenan kibar kukan komi ya wuce,koma miye nasan gobe zanji abakin dady,nagode maki kiyya kuma kiyi hkr abisa rashin fahimta danai maki,duk wanda ya ga abunda yafaru zaiyyi ma fiye sa abunda nai kiyya,don haka ina maki albishir Abdoul din dakika sani baya he will return okay" Yafada cikin tsokana ta sadda kai tana murmushi,ahakali yake janta da fira suna cin naman suna shan fresh milk din,zakiyya jitake kamar tanayawo agajimare,yau itace da abdoul dinta haka lallai komi yayi farko zaiyyi karshe,amman fargabanta guda har yau yana kan bakarsa ta bangaren fiyah ko aa,tanajin zafi da kunan kishin fiyah yana taso mata,tana zargin Abdoul bazai iya rabuwa da itaba. "Kije ki kwanta dare yayi munyi mgn da safe" Badan tasoba haka tatashi tana waigensa,murmushi yake binta dashi har tafice. Dafe kanshi yayi dake masifar sarawa............abubuwa suna dawo mashi tsanar umma da yaranta tana ninkuwa cikin ransa,inama zai iya daukar doka ga hannunsa,ya rantse da saiya kashe duk mai saka hannu cikin tashin hankalin daya shiga,amman ina bazai iya ba yasan ko yayi yunkurin hakan baza,abarsa ba amman zaiso yaje yaji matakin dasuka dauka muddin bai mashi ba dole xai dauki nashi dakanshi. Ajiye ayyukan yayi yana daukar wayarsa daya samu missed call uku kalon no din yake yana karanta su,yayi saving no din amman baisaka suna ba,bangare duga na xuciyarsa yana jansa ga wani waje,amman yanaga hakan ba mai yuwuwa bane. Fitowa yayi yana wuce bedroom dinsa,shirin kwanciya yayi amman xuciyarsa ta azalzalesa akan kiran no din kodan ya tabbatar ma kanshi da cewar itace ko ba itabace,saida yayi relax agado ya kure Ac sannan yayi dailing number yanaji tana ring amman babu ansa. Kasa hkr yayi ya sake kiran. Lokacin fiyah tasha kukanta ta godema Allah tana cin alwashin muddin bai biyota ba ta yafeshi har gaban abada,koda hakan na nufin sonsa zai kassarata,tana jin wayar na vibration saida ta gama ta duba taga shine,bata bisa ba saida ya sake kira.hannunta yana rawa ta dauka wasu hawayen tausayin kanta suna silalowa,sai kurin ta sa kuka........ Kuyi hkr da wannan ina cikin jimamine wlh nagode da adduoi ku [10/5, 7:03 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 🅿️...........55 Wani abune yakeji tundaga kafarsa har cikin kanshi,ya wuce xuwa xuciyarsa kafin ya watsu cikin gangar jikinsa.runtse idanuwan sa yayi yana jin zafin kukan da kunan sa cikin ransa...........yana daukar duk wani alhakin kukata akanshi,hakika bata cancanci irin wannan ba,don kuwa halaccinta yafi yayi mata abunda xai sakata kuka,kukan ma irin wannan mai ratattake xuciyar mai sauraro.ahankali ta koma yin kukan kasa kasa,lumshe ido yayi yanajin inama inama,inama ace gashi gata take rera mashi wanan kukan wanda lallashin sa ya dace ace ajikinsa zai lallasheta,yana yi yana shafa kanta yana hura mata isaka afuskarta da kunnenta,tabbas ba shiru ba har bacci ma zatai.amman inaaa bazai sameta ba koda yasamu sai idan tana matsayin mallakinsa ne zai iya hakan,huci ya furzar cikin wata kasalallar murya yafara magana,wadda saboda salon maganar da yadda yake furta kalaman dole tasa kukanta yasake yin kasa,don wasu abubuwane masu kama da kibiya suke sukarta babu kakkautawa. "Serfiyyah plzzz stop crying,I'm sorry I'm very sorry.I don't mean to hurt you plzzzzz I beg." Ahankali take shashshekar kukan tana ajiyat xuciya don wadannan kalaman sunyi matukar tasiri acikin xuciyarta,sun wanke kaso hamsin na damuwarta. "It's okay an safiyyah na sorry goge kwallarki ki gaya mun waye ya taba mun ke yanzu aga fushina." Shiru tayi tana yin lamo akan katifarsu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101