Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 98

Chapter 98

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,259 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ma Mami yaci zalinta,hakuri yaketa bayarwa yana magiya.yadda taga yana kula da ita sai taji dadi duk da kafafunta awawware take tafita tana fitowa alam ya buga asuba tayi tayi salarta bata jirashi ba,ta rarrafa tahau gado. Lokacin malik sukafita asibiti shida zakiyya don abun tsoro yake bashi,yadda yaga tayi duk ya rikice Abdoul yana gama sallar ya leka ta taga yaga fitarsu,dariya yayi kadan yace. "Yanzu ai kingane idan tsorinki yake ko akasin haka,gashinan kin gaya masu ai." Kallon fiyah yayi tada dunkule cikin bargo yaje bakin gadon ya shafa kanta,yanajin wutar kaunarta tana ruruwa cikin ransa. Bude ido tayi ta narke fuska cike da shagwaba "yaya masassara nake kuma yunwa nakeji" Zunbur ya tashi "sorry love bari na kawo maki sauran namanki sai kisha tea ga magani nan kisha Sannu kinji ko my love." Harararsa tai tana fiddo kwalla "bacin ma baka kaunata" Zama sosai yayi yana shafa kanta "haba karkice haka ai wannan shine kaunar,kiyi hkr da ankara sau daya zai bari" Zaro ido tai cikin kuka tace"wlh banso baza yarda ba mami zan gaya mawa nidai banso karkamun wlh nasha wuya" Ta fada tana kuka lashe hawayen yayi yana shafa fuskarta"shikenan bazan maki ba har sai ki naso bari na kawo maki tea din" Ya tashi ya fita falo xuwa kitchen numfashi taja taa tuna azabar jiya saida ya gama lasa mata dadin yazo ya lasa mata azaba,duk zatonta abun bazai kai haka ba.uhmmmm koya zakiyya takeji yanzu koya yesmin takeji gaskiya abun na dabanne. Cikin kulawa da kauna da soyaya ya zauna yana ciyar da ita ita kuma tana ta mashi kukan shagwaba da narkewa har yasamu tasha maganin ta kwantar da ita jikinsa har bacci ya dauketa sannan ya tashi ya shirya yabar gidan xuwa asibiti wajen su malik don ya mashi text cewa an kwantar da zakiyya. [10/23, 6:28 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 🅿️...........68 🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚 Saida zakiyya ta kwana uku asibiti tana jinya,fiyah ta warke sumul itace take zama tare da ita ranar ta tazo saida taci dariya don bata dauka duk kaudin zakiyya hakan zata faru ba,yada taga taa shishshigewa malik din tana nanikemashi saigashi farat daya ya farkerta saida taga zakiyyar na kuka yasa ta daina tana lallashinta. "Wlh Safiyya ban taba dauka abun ya kai haka ba saigashi ya zarce tunanina,dafarko karfi nasaka inason tureshi shima ganin ina niyyar hanashi yasa ya sakarmun karfi,wlh yaya malik mugune........."kaikaikai plzzzz kibari wlh baisane baisan zai maki haka ba,kuma kinsha gyara wajen mami ba dole yaji abun daban ba koni nasha wahalar ba wai ban shaba,Allah ne ya taimakeni baimun irin naki ba kiyi mashi uxuri"ta fada tana boye dariyarta yadda zakiyyar duk ta fita hayyacinta cikin kwana ukun. Ansallamesu sukadawo gida bayan kwana guda suka fara hada hadar wucewa yawon cin amarcinsu. Xuwa lokacin kasuwancin Abdoul ya gama bunkasa a kasar Australia,customers dinsa duk sun biyosa saboda sanin yadda suke samun garabasa dashi,malik ma ya fara kokarin ganin ya gama daidaita nashi,har lokacin zakiyya ta gaza yarda dashi duk ta tsorata da lamarin,su fiyah kau ai har anzama yan hannu wata irin kauna suke xubawa juna su Abdoul har shagala yake da hidindumunsa idan yana tare da ita,ta koya mashi salo salo kamar yadda ya riga ya dorata bisa nashi salo har tazo tace mashi kau ban waje,fiyah irin matan nan ne da sukeda bukata sama da mijinsu,bawai irin bukatar nan ta fita hankali ba,aa yazama yakan iya sati bainemeta ba ita kuma bata iya jure har sati guda,yayi gudun duniya yakai kwana uku abun yana dan tabata amman tana kokarin boyewa. Ya siya mata waya suna waya dasu mama dasu Anty jamila har yesmin suna waya inhar tana da damuwa xatace Adda kinji kinji abunda ke damuna ita kuma zatai iyakar kokarinta ta bata mafita da shawara. Itace dai har yanxu tarasa da wanda zasu tattauna maganar,bata son tanuna ma zakiyya akwai matsala tsakaninta da Abdoul duk da ba wata matsala bace da tasasu fada ko gaba,amman abun yana tabata don idan yatai london yana sati biyu ko kwana sha biyar idan yadawo bai wuce ya nemeta sau biyu ba ya kyaleta,abun yana tabata duk sanda sukai waya da anty jamila xata tambayeta ko akwai wani abun saidai tace "Aa anty babu komi duk muna lafita" "Ba ina nufin baku lafiya zamantakewarku nake nufi in akwai matsala kigaya mun inji" Saitayi kamar zata fada saitaga kamar ta tona ma mijinta asiri ko ta bayyana sirrinta. Sunje aikin hajji sunyi shi cikin kwanciyar hankali sannan suka wuce syprus sunsha yawo sosai da siye siye kamar hauka haka Abdoul yake kwasar mata kaya da tsaraba kala kala,duk abunda ta nuna tanaso saiya siyoshi kamar hauka har saitace ya mata yawa.tayiwa su mama dasu baba tsaraba don daga nan insuka koma Australia kwana biyar zasuyi suwuce nigeria. Fiyah nata shirya kayansu wadanda suka siyo Abdoul ya fita yaje zasu zauna da wasu customer dinsa dasuka biyosa daga Nigeria. Zakiyyace ta shigo dayake gidan kowa daban amman basuyi nisa ba,ganinta tai kurin zaune falo ta buga tagumi ta ajiye kayan tana kallonta,tatashi taje ta kawo mata fruit da ruwa ta ajiye. "Kiyyah lafiya ko sallama ma ban jikinyi ba" KWallah suka xubo mata taa sharewa wasu a xubowa hankalina ya tashi na sauko daga kan kujerar danake na zauna gabanta ina riko hannunta. "Kiyya!" Kasa ansawa tai tana cigaba da kukanta kasa kasa. "Kirufa man asiri kigaya mun abunda yafatu xuciyata duk arude take,ban taba ganinki haka ba amman tabbas ina lura tun muna saudiyya bakida walwala na dauka ma wlh ko mun samu babyne" Shashsheka take tafara magaa cikin kuka. "Fiyah......yaya malik ne" Zaro ido fiyar tai tace"innalillahi meyafaru dashi naji yaya Abdoul yace yaje india ya dawo kafin muwuce ko" Daga kai tayi tace"eh haka ne,fiyah abunda ke faruwa shine wlh yaya malik duk ya canza man fushi yake dani sosai,ko magana fa nai mashi baya ansani,baya cin komi nawa nashiga damuwa ina cikin tashin hankali,kuma wlh akan gaskiyata nake" "Subhanallahi kiyya,fushi kuma!akan me akan wane dalili mekika mashi kin tabbata bakiyi mashi komi ba" Tana share kwallah tace "bafa wani abune yafaru ba kawai fa tun daga sanda yajimun ciwon nan bana sakewa dashi,zaizo yana nemana ina nuna mashi nidai tsoro nakeji har muka baro Australia bamu sake kwanciya ba,saida muka sauka Germany shima har muka barota sau daya nabarshi yayi,fiyah ni wlh atsorace nake ko yashiga ban bari ya shiga duka nake takurewa yayi realizing intureshi,hakan danake fa shine yake fushi dani saida ya bari nafara sonsa shine zai juya mun baya,kumafa na sauko nadawo nace yayi hkr yazo yaringayi yakiya." Jinjina kai kurin take tana kallon kiyya cike da wauta da ganin rashin wayonta,tasan zakiyya ta girmeta amman ko ita bazatai wannan rashin wayon ba. "Lallai kiyya,kinbani mamaki wlh da girmanki da iliminki da wayewarki kinsan komi amman kike abu irin na yan kauye,haba badole yayi fushi ba idan bai fushi ba gaya mun mezaiyi?gaskiya kinbata wayonki na tabbata kin warke tas wata uku fa da faruwar abun nan kigaya mun baki yarda da mijinki har yanzu,gaya mun gaskiya bakida sha,awarne kome" Girgiza kai tayi tace"inajin feelings sosai amman tsoro ke hanani wlh" Tsaki fiyah tai

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});